Sashe 1
Sodangi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
SODANGI
[4/8, 10:21 PM] binta garba: ðŸ’ðŸ’ðŸ’SODANGIðŸ’ðŸ’ðŸ’
Na
Binta garba saleh daudawa
01
Bismillahirrah manirrahim
I indecate this novel to my Hausa novel and all my fans,love you all 😘😘.
MAZOJI.
Rugace mai dauke da fulani yan asali masu hadin kai da kaunar juna,domin idan kaga yanda suke rayuwar su gaba daya abin sai ya burgeka.
Alhaji abu shine (ardo)na wannan ruga yana da matarshi Hajjo,amma da mulasa ake kiranta saboda tsananin yawan gashin kanta.
Allah ya albarkace su da yara guda biyu,Sada da kanwarshi saratu,amma duk fadin rugar babu mai kiran saratu da sunanta sai dai sodangi,saboda aranar haihuwarta akayi wata gaggarumar walima wadda ta hada kusan jama ar ruga biyar,shi yasa suke kiranta da sodangi.
Sodangi yarinya ce duk da shekarunta basu wuci sha ukku ba,amma agirman jikinta sai kace tayi sha biyar,sannan gata da wayau matuka.
Iyayen sodangi suna tsananin son yaransu,saboda basu samu haihuwa da wuri ba sai daga baya,shi yasa suka dauki son duniya suka dora masu sam basu son abinda zai taba masu su bama kamar sodangin.
Alhaji abu yana da kani guda daya rak Audu da matarshi lailu,amma su suna da yara har guda biyar,saboda dayin aurensu basu samu matsalar haihuwa ba.
Baffa Audu irin mutanen nan ne masu sanya ido akan abibda bai shafesu ba,don haka shiyasa ya sanyawasu sodangi ido akan kaunar da iyayensu suke nuna masu,sannan kuma yana jin haushin duk wani abin yayi na wannan zamanin,baka fara ganinshi wurin kowa sai wurinsu sodangi.
Adalilin haka ne ya dauki karan tsana ya dora mata,duk abinda zatayi idan har agabanshi ne yoh bata iya ba,shiyasa ita kuma muddun yana wuri sam bata da sakewa,sai tayi ta rabe rabe.
Duk wata al ada ta fulani,kamar kiwo da kai nono kasuwa babu wadda sodangi bata gwadawa,saboda ita acewarta abin ma burgeta yakeyi,don haka duk sadda sada yayanta ya kada shanu zai nufi jeji sai tayi rigimar binshi,shi yasa tun molasa na hanata har dai ta gaji ta kyaleta saboda idan ma bata barta ba zata iya wuni tana kuka,gashi ita kuma molasa batason bacin ran sodangin,shi yasa ba komai suke hanata ba.
Maganar makaranta,sam sodangi bata damu da karatu ba,shi yasa zuwa makarantar ya zama sharuwan tsintsaye,don ba kullum take xuwa ba.
A haka dai har aka samu ta gama primary, a wannan shekaran ne ya kamata ace tabi yan uwanta aji daya secondry amma taki wai ita bata so, su kuma suka kyaleta.
Shekararta sha hudu yanzu,don haka girmanta sai ya kara bayyana,sannan kuma duk wasu halittun kyau sukayo mata kabbara.
Sodangi kalar fatarta irin kalar nan ce da bazakace mata fara ba,kuma sannan bazaka taba sakata acikin jerin bakake ba,gaba daya kalar fatarta sai tayi kamar ta black Americans,
Sodangi doguwa ce kyakkyawa ta gidan gaba,sannan gabbanta suna da kwari dumul dumul take,shi yasa kirarta duk ta bayyana,sodangi ta hadu matuka saboda yanda Allah ya tsarata da manyan idanuwa,ga dogon hanci kuma ya tashi sosai ya mike kamar tsayin biro,sai dan lifs dinta dan karami gwanin ban sha awa,kuma koda yaushe jajir dasu kamar ta shafa masu jan baki,sai akarkashin hancinta tana da wani dan digon baki dan karami,ance awurin kakarta ta wajen uwa ta gajeshi,don haka sai yayi kamar anyi mata kwalliya dashi kuma ya kara mata kyau,girar saman idonta kuwa Masha Allahu baki sidik da ita,kuma tsakaninta da tushiyar gashin kanta tazarar kadan ne,saboda itama sodangi tana da yawan gashin kai kamar na mahaifiyyarta.
Duk da bata tsayar da hankalinta wajen karatu ba,amma tana da tsafta,saboda asali da abin ya samo,sam molasa bata barin ta ta fita kace kace,domin akullum duk da ta girma cikin gyaranta takeyi,shi yasa idan ta shiga cikin yan uwanta yara take tsere masu da komai.
Ayau talata duk sun shiryo zasu kasuwar dake ci matazu,wasu da kwarewanin nononsu wasu kuma sako ne aka basu,don haka ilham tana cikin yan sako,a hamattar ta dan buhun da zata zubo kayan da zata sawo ne ta matse,suna tafe sai labari suke ragadam ragadam irin dai tafiyar yara wadanda hankali bai game jikinsu ba.
Sun fito daga rugar,tsaitsaye sukayi abakin titi suna jiran motar da zata dauke su ta ida isa dasu a kasuwar.
Tun fitowarsu suka hangi wata mota can daga gefensu ta tsaya,kuma dukkan alama motar akwai abinda ya sameta,saboda marfin gidan injin din motar abude yake an tokareshi.
Sun dade atsaye, domin har wasu daga cikinsu sun fara kosawa da tsayuwar da sukeyi,sannan kuma ga uwar kwaryar nono akansu,dije ce ta juya ta kalli sodangi saboda itace uwar gayya uwar tafiya tace,"yanzu kinga da kin barmu mu tafi kasa da tuni mun mance da mun isa,jibi dadewar da mukayi do Allah."
Sodangi ta dan ya mutsaya rai na alamar itama ta gajin tace,"don Allah dije ki kara hakuri,ta yiwu kuma yanzu muna tafiya mota ta samu,kuma ni harda wannan tafiyar ba sonta nake ba."
Dan jim suka karayi,dije ta hassala tace,"nidai tafiya zanyi,don haka duk mai zuwa ya taho muje,idan kuma babu mai zuwa ni kam babu fashi.". Wasu daga cikinsu suka bi bayan dije sai sauri suke,sai aka bar sodangi da kawayenta guda biyu.
Sun dade awurin har yanzu dai babu wata motar da ta taho empty,domin duk wadda zata zo kusan cike suke tahowa,haushi a wurin sodangi ba sai na fada maku ba,saboda yanda ta mayar da cin kasuwa tamkar wata ibada,shi yasa ayau takejin kamar ta kashe kanta don takaici.
Wani mutum ne a mashin yazo ya gittasu tare da wani goye abayanshi,dai dai wurin motar nan suka tsaya,da sauri na goyen ya sauka tare da lekawa cikin motar yayi magana da oganshi da yake kwance tun dazu a motar.
Mikewa yayi zaune,yayi wata yar mika saboda gajiya ya kalleshi rai bace yace,"tun dazu kaje kayi zamanka,kamar baka san tsawon tafiyar dake gaban mu ba."
Rusunar da kansa yayi yace,"kayi hakuri yallabai,domin akokacin danaje ban samu mai gyaran da kace ba,dole na jira sai da aka kirashi".
Bai sake cewa driver shi komai ba,wuri kawai ya samu ya tsaya yana jiran yaji abinda bakanikenshi zai ce,itatuwan dake bakin titin ya kallah,yanayin da suke kadawa ne abin ya burgeshi sai ya kara zuba masu ido har wani murmushi yake.
Sodangi kuwa gaba daya abin duniya duk ya dameta,don haka wannan motar dake kusa dasu ta zubawa ido har bakaniken dake gyaranta ya gama,shiga motar yayi ya tadata,sannan ya bata wuta sosai.
Ganin haka yasa sodangi ta kalli abokanta jikinta har rawa yake tace masu,"nifa waccer motar zanje in shiga,idan akwai mai zuwa ya biyo ni."tana gama fadar haka ta gyara zaman dan buhunta tayi wajen masu motar.
Tani tabi bayanta, amma Rabi atu cewa tayi," ni kam bazan biku ba sodangi,kawai bamu san mutane ba,idan suka sace mu fa?"
Duk daga cikinsu babu wadda ta tsaya saurarenta,tafiyarsu kawai sukai,kuma kai tsaye wurin motar suka nufa,don haka suna isa sodangi ta bude mota sai damben shiga take har ta samu ta zauna sannan ta kalli Tani tace,"to kema ki shigo mana zaki tsaya kina kallona."
Jin haka yasa tani ta dauke idonta daga kallon da matashin nan yake mata,itama shigewa tayi kusa da sodangi,suka zauna sai kuma duka fara baza mazurai.
Dan matashin nan da tunda suka tunkarosu idanuwanshi suka tsaya akan halittar sodangi,hade miyan bakinshi yayi sannan kuma ya gaza magana,don haka bude kusa da driver yayi ya zauna sannan ya kalli driven yace,"muje mana."
Da sauri ya tayar da motar,amma zuciyarshi tana kan su sodangi,"ko wadanne irin mutane neh,kawai daga ganin mota sai ka shiga with out taking excuse🤔
Su sodangi kuwa sai baza ido ake ana kallon titi,shi kanshi safwan akwai mamakin acikin ranshi,amma saboda wasu abubuwa da suka dauke mashi hankali yasa zuciyarshi ta gaza tuna komai sai dai kallon sodangi da yakeyi ta madubin dake gabanshi.
Gyaran murya yayi bayan ya gama zayyana komai akasan zuciyarshi yace,"yammata ya sunaku?"
Tani tayi karaf tace,ni sunana Tani,sai yar uwata kuma sunanta sodangi." Sunan ya fada acikin bakinshi sodangi,kada kai yayi yace,"yanzu ina zaku neh?" Sodangi ta dago manyan idanuwanta tayi har dasu tace,"kasuwa zamu,tana nan bisa hanya da mun shiga matazu."
Wannan juya idanuwan da tayi sai da yaji har ajikinshi,don haka murmushi yayi yace,"ok,toh amma ku awacce ruga kuke?"
Tani har ta bude baki zatayi masu bayanin Rugar da suke,safwan ya tari numfashinta yace," da sodangi nake."
Dole su tani akayi shiru,sai dai kawai taci gaba da mazurai,abinka ga shagwababbe,sodangi ta saki baki sai bayani take mashi cikin gwaba da jan murya,shi kuwa gogan har wani tsuma yake, saboda aduk shige shigenshi da leke lekenshi bai taba haduwa da yarinya kuma yar kauye mai irin halin sodangi ba,don haka nan da nan zuciyarshi ta kwadaita da sodangi.
Wani tunani yayi toh ta yaya hakarshi zata cimma ruwa,domin irin su sodangi ne ake cewa Allah ya kai damo ga harawa,don ko bai ci ba ya watsar.
ajiyar zuciya yayi dai dai lokacin sodangi tana cewa driver,"malam anan zaka ajiye mu fah." Da karfi ya taka burki,har sai da kowa ya dan tazgada saboda basu fada mashi da wuri ba har sai da ya kure,sannan kuma ga wata mota da ta shigo masu da karfi.
Safwan kallon driver yayi tare da jan dogon tsaki yace,shi yasa sam wllh bana son yin tafiya atare dakai,don kawai daddy ya makala mani kai amma da tuni na yakatar dakai abisa hanya."
Bai farga ba yana can wajen sababi yaji su sodangi suna cewa,toh malam mun gode kwarai,Allah ya biya ka..
Bude motar yayi da sauri ya fito ya zagayo inda suke,duk haduwarshi amma jikin shi rawa yake daya ganshi gaban sodangi,domin pace to pace da yayi da kirjinta,ji kawai yayi ina ma ina ma yajishi rungume da ita.
Daurewa yayi yada wa kanshi natsuwar dole yace mata,"har gashi zamu rabu amma baki tambayi sunana na ba."
Sodangi da hankalinta ya dauku,domin waige waige kawai take taga a ina zata hangi abokan tafiyarsu.don haka washe baki tayi tace,"yi hakkuri bawon Allah,"sai kuma yar kunya ta kamata saboda sai yanzu ta lakalci irin kallon da yake mata.
Murmushi yayi yace,"sunana safwan Abdallah,kuma ina rayuwa agarin abuja."dariya tayi ta kalleshi tace,"safwan! ai kuwa sunan yana da dadi,kuma sunan na yan birni."