Sashe 7
Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace ga bathroom dinki can, ta nuna mata wata kofar glass a can karshen dakin, "idan zaki watsa ruwa muje in nuna miki tafada domin ta lura ba lallai ta iya controlling komai na cikin bathroom din ba, kada mata kai kawai tayi tana neman inda zata ajiye takardun ta da qur anin ta masu matukar muhimmanci a rayuwar ta, Husna ta karba ta Ajiye mata kan wani stool dake gefen gadon tace "ki saki jiki this is your room komai naki ne, and ni kuma kanwar mijinki ce so kinga kenan ni kanwar ki ce suna na Husna and now we are friends ok not sisters in low , dadi taji ganin wannan kyakkyawar yarinyar da sam batada dagawa na yaran masu kudi, hango HAJARA tayi a wannan matsayin ace itace Husna, Hmm tab,
Muje Kiga komai, ta riko hannun ta tareda Sa hannu ta fara kokarin cire mata hijabin jikinta, tace ki cire mu shiga ciki ko, koda hijabin zaki shiga bathroom din? "Sam batason tayi musu da ita shiyasa kawai ta bita, Amma ta Kara kankame jikin ta Alamar hijabin baya ciruwa,
Murmushi tayi kawai Tamata jagora, tundaga yanda taga Husna ta danna kofar ta bude tafara tasbihi tareda tsorata domin ita sam ma bazata iya fadar irin tsaruwar komai na gidan ba, sakin Baki tayi tana kallon tafkeken bayin wanka wanda duk gidansu ba dakin da zaiyi rabin kyanshi sai kace ba kashi da wanka za ayiba kasan tiles din kamar kankara ga gefen tukunyar kashin harda glass amma kana hango komai haka ma wurin bath tub din ma dake dauke da wata irin shower dake jikin gini mai feso ruwa,
Bayani Husna keyi mata Amma sam batajin zata iya wanka a wannan bayin koda zata shekara goma ne kuwa, ruwa Husna ta hada mata a cikin thub din saida yayi rabi ta zuba mata sabulai masu kanshi tareda turarukan wankan dake jibge a cikin bayin,
Tace "kiyi wanka bari infita su Hajiya zasu tafi daman sunzo tarbar kine,
Jikinta na rawa tace "muje in musu sallama, ta fada domin ta bata shirya wanka yanzu ba sai zata kwanta, domin tayi kafin ta fito,
Tace to muje idan zakiyi wankan koda ruwan ya huce kinga inda zaki Kara mai zafi,
Husna sam taki ta gane cewar itafa batagane duk baya nan taba, haka ta biyota kamar jela da hijabin kankame suka samu tsoffin a tsaye, "yauwa gwara da kuka fito driver zai mayar damu, kema wuce mutafi ko, " no kakus kije idan na kammala komai zandawo kafin magrib da motata ai nazo, "toh Amarya Allah ya kade fitina, bata iya Amsawa ba ta ce ta gode suka wuce, Husna ta rakasu,
Baza idanu tayi ganin bakowa domin kallon irin wannan daular da aka kawota, Ajiyar zuciya kawai takeyi, bata taba hango ko kwatanta ma kanta rayuwa a irin wannan gidan ba,
Ko ina na falon an kawatashi kamar baza a mutu ba, Husna ce tadawo ta ganta a tsaye sai kalle kalle takeyi,
"Matar yaya keda gidanki ki zauna muyi hira kafin intafi banason intafi inbarki kekadai ne,
Janta ta rikayi da hira domin ta saki jikinta domin ta lura RAHAMA miskila ce batason magana,
Amma tanajin dadin yanda take ta janta da hira domin ta debe mata kewa kadan,
***********************
Momy ce ta shiga cikin dakin nashi ganin gari yayi duhu ga Husna ta dawo, tace Amma Al Ameen zan hadaka da baban ku haba tundazu ankai yarinya Amma kaki ko lekawa kaga Y'ar mutane wallahi wutar Allah zata cika inka cutur da baiwar Allah,
Sauka yayi akan keken motsa jikin dake dakin nashi yace " Wallahi momy kuntakura Rayuwa ta data baiwar Allah kun sani sarai, am not well meye na dagewa sai kun k'ak'abamin wani Aure ai wannan nima cutata za ayi wallahi seaing a woman inside my house and I can't do her anything ai kunga ni zan cutu,
"That's means lafiyar ka kalau yanzu, ni ai nasan ka warke Al Ameen Wahalarda mu kakeyi kawai, "wai yatafi ko bai tafiba?
Hajiya tsohuwa dake nufo dakin nashi ke fada,
"Oh god here she comes, yafada domin yasan halin kakar tasu, da Sauri ya nufi bathroom ya shige don bayason surutun wannan tsohuwar, Aikuwa tana shigowa ta fara, "kaji d'an banza ana lallaba shi yaje wurin matar shi kamar wani yaro zakaci ubanka ranar da na ganta da ciki munafuki yanzu kwana biyu kyaji mukus a cikin gidan su yanzu kuwa sai wani salo salon munafunci yake kawowa,
"Aisha idan ya Kara hour guda gidanga ki Kira min ubanshi in fada mai,
Kafin ta fice, duk yanajin magan ganun ta " wai ciki, my foot shine zai je neman lalubar Y'ar mutane, Amma basuji da kyauba shi Al Ameen Ne zai hada jikinshi da yake tattali da wata sakarai,
Haka yagama kalailaitar shi ya fito, shiryawa yayi cikin wata d'an yar shadda ta bugu taji aikin zamani ya baza kamshi tareda murza hula akan kyakkyawan gashin kanshi ya dauki key da wayoyin shi ya fice ta baya domin bayason hayaniyar tsohuwar sam,
*****************************
Ganin dare yayi ta koma cikin dakin da akace nata ne ta tube kayan jikinta ta ja sket dinta sama domin batasan ta ina zata fara neman zani ba, itadai gidan yari aka kawota domin rayuwar d'an talaka a irin wannan gidan kawai punishment ne, dakyar ta iya shiga ruwan nan da Husna ta hada mata saboda sunyi sanyi ga gidan shegen sanyi ta ko ina saboda Ac, jikinta na rawa tayi ta fito a kan fanfo ta dauraye jikinta domin batasan ma ta ina zata latsa shower din ba,
Alwala ta dauro ta fito, kayan ta ta mayar ta dauki hijabin ta ta tayar da salla a tsakiyar dakin bayan ta gano qiblah da kyar,
Tundaga falon ya fara baza idanu domin shi yasan bayan gini baisa ko cokali a gidan ba, yace "who is this girl da Dady ya kashewa so much money saboda ita, bai taba kwadayin ganin ta ko sanin sunan taba but seeing this he want to meet her and see how precious she is,
Wayoyin shi ya Ajiye ya nufi dakin da yasan nan zata kasance ya tura,
Daidai tana Ajiye Qur anin ta, ta juyo, jin kamshi mai mugun rikita zuciya da kuma sallama cikin murya mai Amo da kwantar da zuciyar ya'mace,
Wani irin trumbling tayi zata fadi, domin sam bazata manta da wannan fuskar ba, ko a mafarki ta ganshi zata gane shi bare ta dade tana tuna his innocent face but wicked heart, tuni hanjinta ya fara kadawa, shikuwa wani irin duhu da kaucewar gaba daya farin cikin rayuwar shi yaji yayi lokaci guda,
Domin shi kanshi ya dade yana hango wannan fuskar saboda mugayen kalamanta a kanshi da ba mahalukin da ya taba fadamai hakan,
Ya daga kafarshi fuskar shi kamar zata fitarda hayaki yafara matching zuwa gareta, tuni ita ta gama rudewa hijabin jikinta ta rike tamau kamar shi zai ceceta,
Kardai shine mai gidan?
Batasan lokacin da ya cimmata ba ya zuba mata mugun kallo, a hankali ya fara fitarda Amon muryar shi tareda feso mata wani irin kamshi daga bakinshi ga sanyin dakin ga shi ya rufeta rub a jikin ginin da cikar haibar shi duk da akwai tzarar inci biyu zuwa uku a tsakanin su, Amma jitake kamar ya makureta a ginin, Addu a take iya iyawar ta a zuciyar ta,
"Just pray Am dreaming kiyi Addu ar kar infarka inga wannan mummunar fuskar taki, just tell me. You are not the wife of this house?
And I thank god yau zan rama Abinda kika yimin da na dade ina nemanki domin in nuna miki d'an talaka bai isa ya taka koda hanyar da tayar motar mai kudi yabi ba,
Now clear my dought just tell me you are not the wife,
Wani irin sauti cikin ta ke fitar wa zuciyar ta kamar zata fashe saboda tsoro, tafara girgiza kai,
Hmmm ya fada domin yagama gano Abinda aka daura mai matsayin mata, kallon ta yake kamar ya hadiyeta, shifa koda zaiyi Aure yafison over twenty not under twenty yanzu an hada shi da premature girl a matsayin matar shi and the worst part wannan Y'ar talakawar mara kunya,
"You no what you must pay for what you did to me ranar, zan wahalar dake yarinya you are here as house girl not the wife of the house, just thank god nasan mutuncin babanki and that's why I obey my father and accept his command as good son Amma dole inyi clearing dakikiyar kwakwal war ki,
"Ni Al Ameen nafi karfin mata irinki na wuce da Ajinki ko mafarkin ki baki isa Kiga irina as matsayin husband ba, and this room you didn't deserve it,
"Wallahi ki godewa Allah I can't touch woman da sai yau na shakeki kin leko lahira kindawo, domin duk na mijin da ya isa baya dukan mace, and zakiyi bauta a gidan nan a matsayin house girl har zuwa lokacin da zuciya ta zata wanke in sakeki tareda wanke kaina, domin haka kifara kirga kwanakin barinki a gidan nan daga yau, yafada yana fisgo hijabinta, kamar Akuya ya nufi wani daki can karshen falon ya bude, ya jefata, "wannan dakin nagina domin mai aiki so nan ne dakinki zaki kwaso belongings dinki duka daga can ki dawo nan saboda banason ganin ugly face dinki a dakin da zan rayu da matar Aure na in na shirya,
Ya juya ya fita, tuni taja mugun numfashin da take tunanin tsawon lokacin da yake magana seazing yayi mata, saida ya fita tadawo hayya cin ta, tareda gyara wuyan hijabinta, tuni taji wani irin kuka mai wuyar fita na kokarin fito mata, ta dafe bakinta gudun kar yaji, ta farayi ciki ciki tareda zubewa kasan dakin ta hada kai da guiwa tafara rera mai shiga zuciya........ 🖊
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻
*By FENERH*
Free page