← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 60

Sashe 49

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lashe lips yayi yace "I miss this dazu da ban lasa ba, ya dade yana kallon hotunan ta dayayi ta daukar ta, har saida yasa yakawo da kanshi saboda tsabar jaraba da kwallafa rai, tsaki yaja" this is shameful thing wallahi nida bawai nayi wani Abun kirki bane zan wani kawo, just because I remember her boobs,
Tsaki yayi ta jerawa yana tunanin ta,
"Sun fasa Auren nan basa neman zaman lafiya ma Ashe don wallahi akwai rigima babba, zabura yayi ya tashi zaune yana tunanin what to do,
Murmushi yayi kawai ya koma ya ci gaba da kallon hoton ta,
Bai ankara ba yaji ana kiran sallahar Asuba,

Gefen Meenal kuwa ta kwana da tunanin Abinda yayi mata itama, domin koda taje wanka saida ta tube ta zubawa huge boobs dinta ido tana mamakin sadiq touch them, gaskiya yau ya shayar da ita ruwan mamaki sai yanzu da tasamu natsuwa tafarajin feelings din Abin a jikinta, wato da in a romantic way yataba ta zata iya bashi hadin kai saboda karfin soyayyar da take mai she can sacrifice her whole body and soul to him in yana bukata saidai kash baima san me zuciyar ta ke ciki ba,

Duk da maganganun shi suntaba ta but so ya hanata jin tsanar shi impact da ace sundade a haka she will end up kissing his sweet lips dake da matukar burgewa,
Amma tasan ta yi matukar jarumta da ta hana zuciyar ta fallasa babban sirrin dake boye a cikin ta a gaban shi,
Kallon dakin tayi taga kowa yayi bacci banda ita, shiga bargo tayi tareda haska kirjin tana jin yanda hannun shi ke yawo haryanzu akai gashi sunyi jawur saboda matsar da ya musu,

Murmushi tayi data tuna lokacinda yakai hannu kansu tanajin yanda yakasa magana, she can remember how he is groaning, so he loves my boobs, ji take kamar da ma su kasance tare ya ce zai kuma taba wa bazata taba hanashi ba, saidai kash gobe by this time tazama mallakin wanda bata saniba tuni taji zuciyar ta ta tsinke hawaye suka fara zarya a fuskar ta, tsabar tunani da damuwa yasa ta tashi da zazzabi a ranar saida Asuba ta kwanta saboda bata yin sallah ko sakkowa batayi ba daga gadon kawai taci gaba da baccin ta.... 🖊

*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻

*By FENERH*

7⃣1⃣&7⃣2⃣

Karfe bakwai na safiya ya fito tsab cikin wata sabuwar shadda fitted, kanshi ba hula, da mama Husna yafara cin karo tace " kai a nan ka kwana? " eh good morning momy, "how are you? Hope ba aiki zakaje ba yau Auren ka? "Aure na? "Of course or baka san yau bane ko iya shege ne yasa kake min silly question, wani irin dad'i yaji da baisan dalili ba ya washe fuska tareda sauya zancen "nop grandma ce fa tace anfasa,
Dariya tayi tace "she is just fulling your legs, "thank god ya furta a kasan makoshi, ya wuce dakin momyn shi, ya gaida ita har zai fito tace "take this kaje ka kaiwa Yaya HAJARA yanzu saura kabawa driver kaji,
Kuma yanda nabaka haka nakeso hannu da hannu kabata,

Amsar katuwar ledar yayi yanajin ta da nauyi baidai bude ba yace " tom momy fuskar shi dauke da Annuri,
Saida yaje ya gaida grandma ya wuce ko tsayawa ta kanta baiyi ba, driver yakira yana dagawa yace "kaje kai sakon nan? Yace mai yanzu zaije, "no leave it, zanje da kaina, kawomin key am going out,
Da sauri ya shigo gidan ya bashi key din motar da suka fita da ita jiya, ya shiga tareda dora katuwar ledar da baisan meye ciki ba yayi hanyar gidan mama HAJARA,

Tafiya yake cike da nishadi dama yakwana da tunanin zuwa gidan because of her da safe yanzu ya samu dama ingantacciya da zaije kai tsaye, tundaga kofar gidan yafara sanin akwai jama'a a cikin gidan sosai, Amma bazai hanashi shiga ba, duk da shi mai matukar laifine don rabon shi da wannan gidan tun baiyi wayau ba,
Yau kuma me yazoyi? Kai tsaye yabawa kanshi Answer " to disturb her yes zandame ta da safen nan ne kawai,
Da Alhaji bello yafara cin karo, gaishe shi yayi cikin ladabi ya tare shi cikin farin ciki ganin wanda yar tashi zata Aura sankowa yace"shiga maman naku na ciki ai gidanku ne, kanshi a kasa ya shiga gidan,

Komawa yayi motar shi ya dakko ledar ya shiga yaci karo da Aisha ita tace "lah yaya Sadiq, matse fuska yayi tareda Hararar ta " ina mama? Shigo daga ciki tafada yana tafiya yana gaida mutane har yagaji Amma basu isa susa ya fasa shiga ciki ba, falon ta Ajiye shi tace bari inkira mama,
Zama yayi yana kallon KO ina da kallo, kamar me neman wani Abu,

Mama HAJARA ta fito fuskar ta a washe. " kazo Sadiq? Saurin tashi yayi ya gaida ita a kunyace yace" eh gashi momy tace inkawo miki, karba tayi tace to sannu da kokari, bari akira Meenal din,
"Amina ta kwala mata kira, daga cikin dakin lokacin wanka tafito tasaka wani skin tight da damammiyar shimi inka kalli fuskar ta tayi wani irin haske da sheki duk da tana d'an jin ciwon kan Amma da sauki, ba tunanin komai tafito domin amsa kiran mama duk da tasan gidan nasu akwai mutane a tsakar gidan but this is falo ba mai shigowa sai mata da y'an gidan,

Kanta akasa tana jan rigar dakyau zuwa west dinta ta yi parking sumar kanta a tsakiya, bata taba kawo zata ganshi a dai dai wannan lokacin ba don haka ko lura batayi ba saida takawo tsakiyar falon taji fitinannen kamshin shi, saurin dago kanta tayi taganshi a sandare kamar sumamme ya ware kafafu tareda dafe kujerar da yake kai,
Domin mutuwar zaune yayi daganin ta a haka, "ta kashe ni yafurta tunfitowar ta yabi ko ina na jikinta da kallo, wanda mama HAJARA dama na kiranta tayi waje bayan ta mikawa Aisha ledar, takai mata daki,

Sakin Baki tayi tana zare idanun ta saboda shocked da tsoro, ganin yanda yauma ya kafe kirjinta da ido yasa ta yi saurin kallon jikinta, kirjin nan bako bra kana ganin cycle dinsu harda nipy dinta a tsakiya sunyi wani irin cur cur da su don haka da gudu ta juya dakin data fito, ko waige batayi ba,

Saida ta shiga ta dafe kirji "what is he doing here early morning? And today in our house!! Kasancewar dakin ita kadai ta rage Y'an mata duk sunfita harkar su tundazu a makotan su suke komai irin dai na Al ada, ita kadai taki zuwa koda, yake yanzu ma ta tashi tayi wanka, jin motsi yasa ta juyo tareda zaro idanun ta, tunma kafin tayi magana ya datse kofar idanun shi kamar wuta saboda fitina, saurin juyawa tayi zata nemi Abun rufe jikinta taji ya wani irin fisgota ta bayanta ya rungume ta tareda zagaye kirjinta da hannayen shi ya matse ta gam gam,

"Wai meye haka kakeyi banson iskanci wallahi, ko jinta bayayi duk ya rikice ya fita a saiti don tagama kwashe mai duk ruwan kwakwal war kanshi, "please yafara fada don he is confused ya matukar rudewa da ganin ta a haka, kokarin kwace wa takeyi ya kwantar da kanshi saman wuyanta dake fitarda wani irin kamshi " please stop it, relax ba abinda zai faru please please please yaketa jera mata cikin wata irin murya mai cikeda tsantsar fitina da kuma laushi,

Gashi yana fesa mata huci a kunnen ta, ga zazzafar soyayyar shi dake melting duk wani tunani nata, tuni Kalmar please tasa ta tsaya tadaina motsi jikinta ya yi mugun mutuwa, hannun shi ya ware yana leka kirjinta ta wuyan ta ya rungume su gam gam tareda rada mata kalma mafi dadi da kuma soyuwa agareta Kalmar da tasa ta manta komai a lokaci daya ta fita a hayyacin ta,

"Yau zaki zama matata Amina,, kin haukata ni da hurt body dinki look at your boobs yafada yana matsawa, dama haka kike? me yasa bantaba tsayawa na kalleki ba, ist true you love me? "Please say it, say you love me I love to hear it, yake fada cikin fitar hayyaci da rudun ganin ta cikin wannan shigar da tasa ya ma manta a ina yake,

Ita kuwa shocked din yau zata zama matar shi yasa bama tajin sambatun shi, saida ya jiyo da ita ya kalli idanun ta da nashi da sukayi wani irin ja harda ruwa ruwan jaraba, he lost his scenes completely kamar wani irin aikin Asiri in 24 hours ya saki duk wani ego nashi saboda meenal din ai bata wasa bace, lallai gwara da yazama makaho tunfarko a kanta da tuni tayi ciki a hannun shi donshi ba irin mazan dake tsayawa wani munafunci bane if he want some thing he will go for it, no westing of time,

Like now kissable lips dinta ya zubawa ido tareda kallon fuskar ta yaga she is still in shock, "relax Aure zamuyi yau is true ni zaki Aura and dole kibani goro for that Albishir don nasan you are happy for having a handsome guy like me,
Saida ya dan Mari chicks dinta ta dawo hayyacin ta, "don't play with my heart please, tafada cikin rudu, "think me yasa jiya muka kasance tare? Were is your husband to be?

"Oh forget that nidai allowe me insamu natsuwa kina yawo anyhow a cikin gida kinji dadi ai you turn me on, kafin ma tayi wani yunkuri taji lallausan bakinshi mai kamshin mouth spray a kan nata,

Kasan Abinda zuciya keso tuni yafara tsotsar lips dinta cikin kidima da rudu tareda haukace mata kamar zai cinye mata bakin saboda wani irin d'an dano yakeji a cikin shi ita kam a sandare take gaba daya tana recalling komai, yes yanzu ta gano dalilin da su Mama Husna suka kawo kayan Auren na biyu jiya shiyasa yaje wurin to meyasa yake mata kallon idanun ta sun bude bayan shine zai Aure ta,
Chapter 49 · 0% Book details