← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 60

Sashe 31

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baba yamai barka da zuwa ya durkusa har kasa ya gaida shi yayi saurin rikoshi " Aminu ka tsaya a nan ai daka shigo kai tsaye kaima kazama d'an gidan, suka shiga tsakar gidan gaba daya kamshin shi da kwarjini sun gama mamaye ko ina,
HAJARA tayi saurin mikewa ta gaida shi kanta akasa kafin ta wuce cikin daki, RAHAMA kuwa fitowa tayi daga Dakin inna rikeda jug dauke da sobo da yaji Abarba da kuma cucumber yana kamshi,
Ta ajiye a gaban shi tareda kashe mai ido daya, shikuwa yana gaida inna yana kare mata kallo, yanda tayi wani haske da kyau domin sunyi kwana biyu basu hadu ba don momy bata bari saboda kiyaye lafiyar shi,
Yaga takara kyau da wani irin kyalli da cikowa don haka yakasa dauke idanun shi akanta,
Saida tayi mai signal da su inna ya d'an natsu Amma duk da haka zuciyar shi na wurin ta,
Komawa tayi ta sako hijabin ta tareda jakar ta tafito, HAJARA ma ta biyota tana mata Sallama,
Bandir din kudi ya Ajiye wa inna yace ta kara a hidima, tana mai magana ya dawo ya dauka suma sunada hidima amma fir yaki,

Yayi gaba yana ma RAHAMA magana, tayi musu Sallama tafito, ta biyo shi, ganin shi tsaye kusa da motar ta yasa taja ta tsaya, "ina motar ka? A me kazo? "Um um madam a motana nazo nace driver ya tafi am coming with my wife, a motar ki zamu tafi So ke zaki tuka mu, muje, bude motar tayi da key tana dariya, shi ya shiga itama ta shige,
" matata zata jani yau, kin san na tsani tuki shiyasa nake yawo da driver, " yeah I see domin ko lokacin da nafara ganin ka a bayan mota na ganka kamar wani sarki ana tuka ka,
Dariya yayi tareda tuna me yafaru a lokacin,
" baby lokacin kinji ciwo ne da motar mu ta tureki? Tada motar tayi tareda cewa " uhm harda targade ma,
Saida na kwana biyu ya daina min zafi har na koma school,
Juyowa yayi da kyau yana facing dinta, " Am sorry my dear, ranar Dady ya mun zancen Aure ne ina cikin jin haushin Abun ke kuma kika zo kika gasa min magana,
Do you know har neman ki nasa ayi domin inyi miki wulakanci, Amma da yake Allah ya boye wani Abu a tsakanin mu ya hana ni ganin ki,

Saida kika tare agidana, and slowly kika fara siye zuciyar Al Ameen da kyawawan dabi'un ki, wanda yazamar min Abun Alfahari akoda yaushe, yeah am proud of you as my wife, am very lucky to have such a wonderful woman in my life,
Yafada yana riko hannun ta daya dake kan giyar motar ya murza kadan tareda sunbatar bayan,

Wani irin murmushi tasaki, " tank you for the complement oga na, "nop gaskiya ne hajiya ta you are the best wife and kece maganin ciwo na, kece farin ciki na Rufin Asiri na ina Alfahari dake akoda yaushe, shiyasa nake nacin ki Nazama kamar bindi, duk da momyn ki na mun kwalele Amma ina nace,
"Sorry my miji tana son ganin ka warke ne baki daya, nikaina hankali na na matukar tashi idan ka suma to ka hakura mu koma wurin likita idan zai iya baka wani taimakon da zai hanaka dogon suma,
"Hhhhhh madam ku gane, shekarun duk da nayisu abaya bantaba fitarda ruwa ba ko a mafarki, har nakai shekara talatin da Biyar, saboda matsala ta, and likita yafada dole ne Innayi released sai hakan ya rika faruwa har zuwa lokacin da Abin zai ragu sosai, don haka nidai muje gidana ma yanzu ki kara sumar dani am ready to pent in your arms ina son jin zumar ki, naji a jikina koda lafiya kalau nake nayi nutso a gidan dad'in nan nasan dole in iya suma saboda baby akwai zuma fa a ciki ba a magana, d'an dauke kanta tayi saboda kunyar yanda yake kallon cikin idanun ta, kuma yake fadin maganar shi hankali kwance ba kunya,

Matsowa yayi ya sanya hannu ta kuibin ta har saida tayi zullo, tareda zaro idanun kamar zata saki sitiyarin motar, tace " baby kana so in zubar damu ne,?
Cire hanun shi yayi " nooo banshirya ba nida yanzu ma nake fara Amarci na, don haka nadaina muje gidan mu kinji please don't say no,
" am sorry ka bi umarnin su momy kabari Agama Aure mu tafi can ai ankusa saura sati daya yaufa, bata rai yayi " wai yaushe kika fara musu dani ne? Tun yaushe nake miki zancen nagaji I need you kina gudun haduwar mu ma a cikin gidan, kina biyewa momy ni dai Allah yagani, ina cutuwa nafa gaji, ko ki shirya kawai gobe mu wuce su suyi bikin su,
Domin nagaji da rara gefe inada mata kuma ina ganin ta, in ma mutuwa nayi bakomai dadi ya kashe ni,

Dariya tayi daidai tayi parking, yanata zuba magana baiko san ta iso gidan momy ba, ya waiga, tareda juyowa ya zuba mata ido " really?? "Am sorry dear zanji kunya sosai idan wani Abu ya kuma faruwa a tsakanin mu su momy suka sani, am not happy duk lokacin da zamu hadu sai sun sani, wannan Abun sirrin mune, duk da cewar lalura ne but banajin dadin kowa sai yasan me mukayi, couse......
"Is ok go inside yafada tareda mika mata hannu "borrow me your key driver zai maido miki ita, yafada yana fita fuskar shi a murtuke,
Fitowa tayi ta tsaya dai dai kofar da zai shigo yana matsowa ta rike hannun shi, " am sorry if I hurt you, " no am sorry for begging you again and again, nasani tunfarko antakura kine kika Aure ni ba wai don kina sona ba shiyasa a kullum nike wahala ke ko ajikin ki saboda kinga ni ina sonki kamar raina RAHAMA, Karki manta nima dole akayi min badon inaso ba Amma yanzu fa, " I love you with All my life not only my heart,
Why kika shigo rayuwa ta inkin san bazaki tallafe niba,? Zanfada miki " you are my first love, yeah you are the first girl I ever loved, shiyasa kike jamin Aji saboda kinga nadamu dake ko, bakomai, ya saka hannun shi ya janye ta a kofar yana cewa "Am sorry I want disturb you again insha Allahu, saida ya shiga motar ya ciro ATM ya mika mata " take nakine kamar yanda Husna keda In comes every month kema naki zai rika shiga daga Asusun banki na,
Saboda na gano ni saboda rashin kauna ko iya bude baki bazaki iyayi ba ki tanbayi wani Abu a wurina, as your husband duk tsawon zaman mu bansan me kikeso meye bakyaso ba, yanzu if you like zaki iya ciran kudi koda dubu Dari ne I insist, ya rufe motar batareda ya jira cewar ta ba ya bar gidan, ta bi motor da kallo,

Allah yagani batasan me ma zatace ba, to ita me ta nema ta rasa da zata tanbaye shi ya bata? Komai before she ask anyi musu itada Husna harda recharging wayar ta husna ke musu, don haka bata taba tunanin wai tanbayar shi kudi ko wani Abu ba. Batasan Abin zai zama laifi a wurin shi ba,

Ni kuwa nace ai namiji indai har zaki hanashi gidan gwamnati toko Zakiji laifi daban daban, domin daki hanasu Abin gwara kin hanasu tuwo,

******************
Wasa wasa saida suka kwashe kwana uku basu hadu ba domin bai ko zuwa gidan kuma kota kirashi baya dagawa, harda text tayi mai yaki mata reply,Abin duk ya dame ta ga zazzabin nan na neman yimata yawa domin yau har safiya da ta tashi bai saketa ba,
Har saida momy ta gane batajin dad'in ganin yanda duk tayi very doll a ranar,
Tace " Meke damun ki ne RAHAMA? " wallahi zazzabi nakeyi da dare kullum amma kafin safe ya tafi Amma yau har yanzu wani irin sanyi nakeji a jikina,

"Ok bari ki karya kuje Kiga doctor keda husna ko kuma inkira shi yazo,
" momy basai ankirashi ba zan sha paracetamol idan na ci abinci zai tafi, " noo Kudaina shan Magani bada izinin likita ba, kidai ci abinci mugani idan zuwa anjima bai daina ba zankaiki Da kaina ma,
Ganin da gaske momy takeyi dole ta girgije saboda in akwai inda ta tsani zuwa Asibiti ne, don haka tuni ta nuna ta wartsake, har sukaci gaba da hidimar su, Husna tafita wurin rabon iv domin har kaya ankawo na Auren ta daga gidan su RAHAMA, wanda kowa sai ya yabawa Aliyu irin kokarin da yayi,
Ta gefen wurin zama ma ya nema musu wasu sabbin gida da Wamako ya gida su a sokoto kamar quarters ya kama daya domin na maikata ne, tsarin ginin yayi ba laifi zaman duniya ba na kiyama ba dai
Duk da tafito gidan daula bata damu ba itadai mijinta takeso kawai,
Don haka ta shirya zama dashi a duk inda ya Ajiyeta,

Nasan wata zatace sam bazata iya yards tayi Aure gidan da iyayen tama sunfisu kudi ba, hajiya ta Arzikin mace na dakin mijin ta don haka mahakurci mawadaci,
Ki yi BIYAYYA komai rashin namiji wata rana zakiyi farin ciki, ni A rayuwa ta da ki Auri namiji don yanada kudi gwara ki Aure shi a talakan shi, kuyi kudi tare inkina da rabo, koda ya yi Arziki yayi Aure indai kingina gidanki akan gaskiya bazai taba wulakanta kiba,

Shiri akeyi sosai kota wane gefe, RAHAMA ta turawa su baba da dubu Dari domin su kara a hidimar biki wanda sunriga ma sungama tanadin komai, domin Alhmdulillah rayuwar su basuda talauci Allah yabawa Aliyu aiki mai Albashi ba laifi ga baba na nema da tattali, don haka kamar yanda suka cire hakkin RAHAMA haka ma HAJARA kaya suka yimata daidai gwargwadon iyawar su ba karya ba harkar kasawa,
Wanda ganin kayan ya mugun faran tamata rai sosai,
Ta kara sakankancewa tareda mika Al amuran ta ga ubangiji,
Chapter 31 · 0% Book details