← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 60

Sashe 12

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baba dai kallon tababbiya yake mata,
"Eh mana ya bazan yi kuka ba An munafunce ni ance mijin da zan Aura nakasashshe ne gashi nan garau kuma yanada kudi sosai aka bari saida na gudu aka Aurawa wadda ake kauna, wallahi sai tabar min gidana na shiga ko in kashe kaina,
Baba na gane inda zancen ya nufa yace "larai natafi muna wani aikine a kamfanin Alhaji kafin yadawo Jibi, kiji da mara lafiyar nan karta sawa gidanki wuta Allah ya yaye, ya ficewar shi, inna ta garkame gida tace bude bakin inkuma jin muryar ki shasha shar banza mara kunya, "indai ilimin jami'ar haka yake to Allah ya wadaran shi, wayewar zamani ko rashin kunya da rashin tarbiya, wallahi kin cucemu kin cuci kanki HAJARA iya hakkin ku mun sauke tarbiya nayi iyakar yina nidai ba irin haihuwa ta bace ke da haihuwar Asibiti nayi zance canja min akayi, bamuda irinka a zuri'ar mu sam,

Takoyi tsit don taga Alamar zata jibgu idan tayi wasa don haka ta koma dakinsu ta ci kuka taci harta bawa uku lada "Al Ameen yanzu shine mijin data ki Aure, yanzu shine mijin RAHAMA yanzu da gaske tanada cikin shi? Wani kukan ya kuma zuwa mata ta dafe baki, ba Abinda take hangowa sai rayuwar ta cikin wannan gidan na Al Ameen, tana hangowa kanta daula tana hango kanta a cikin motoci tana murza sitiyari,

Jitayi ta tsani RAHAMA a rayuwa domin ta nuna mata bazata iya bar mata daular da take ciki ba, ita ta shiga, dole ta kirata dole ta lallaba ta tunda tanada tausayi ta zubar da cikin tabar mata gidan ita tashiga,

RAHAMA kuwa ranar a dame ta wuni aikin nata ma kasa yi tayi tana jin yunwa takasa dafa Abinci taci, ba Abinda take tunani sai Y'ar uwar ta tana tsoron karta kuma gudu tabar gidan hankalin su baba ya Kara tashi, batason tashin hankalin iyayen ta batason bakin cikin kowa a familyn su,

Al Ameen yadawo gidan saida ya kalli kofar dakin da take ciki, ya wuce dakin shi ya zauna tareda dafe kanshi, yarasa Abinda kemai dadi office ya kamata yaje Amma he can't gaskiya,
Jin shi yakeyi a matukar takure, falon ya kuma fitowa tareda zubawa kofar idanu, ya mike ya duba dining yaga ba komai tuni ya samu madafa, ya bankada kofar dakin nata lokacin ta idar da salla kenan yace "were is the food ni ne zandafawa kaina? Or girkin ma bakyason yi in fita inrika siya a waje kawai,
First time ta bude bakinta tace "yi hakuri bangirka bane naga baka gidan sannan bakoda yaushe kake ciba,
"Come on wuce kimun girki kuma daga yau tree times a day dole kibani abinci as you are the woman of the house dole kiyi girki ko bakyaso, yanzu wuce kimun tuwon shinkafa miyar da ta dace,

"Toh tace tareda gyara zaman hijabin jikinta zata fita domin wanka tayi ta saka singlet tareda daura zani a west tasaka hijab, "remove that thing oya kidaina mun Abinci kina kakkaba min datti ok,
Zaro idanun ta tayi da sukayi wani irin kyau da haske, ta rike hijabin katamau mau domin she can't remove it singlet din irin mai robar nan ce ta mugun kamata gashi hannun ta irin siririn nan ne bazata iya cireshi a gaban shiba,
So take ya fita saita saka rigar zanin ta kalli rigar, shima rigar yabi da kallo, ya kuma gane sarai me take nufi,
Don haka cikin tsawa ya buga mata da karfi "come on remove it ko inzo wurin in hada dashi in shakeki, kwaila dake sai shegen iskancin boye jiki uban meye a cikin hijabin kike boyewa,

Matsowa yayi cikin haushi ya fisge hijab din ganin batada niyyar cireshi sai faman girgiza kai takeyi,
Dunkulewa tayi da sauri tasa Kara ta tattare kirjin ta da hannayen ta, domin ita ko Yaya HAJARA bata taba bari ta ganta a haka ba bare katon namiji irin Al Ameen,
Ranshi ya mugun baci da reaction dinta wato he is right bama ta kaunar yaga koda jikinta that's means bata son shi da gaske tuni zuciyar shi ta Kara cushewa ya dagota cikin takaici ta hanyar damkar kafadunta, wanda saida yaji wani irin electric connection a jijiyoyin jikin shi domin yanajin wani irin softness a tafin hannun shi,
Kafin ta tsaya fuskar ta shabe shabe da hawaye tana girgiza kai tana kokarin mayarda hannun ta a kirjin ta,
Tuni ya saita kanshi saboda haushin ta ya ware hannun ta cikin takaici har saida taji zafi tareda bankaro kirjinta waje saboda muguntar da yake mata,
Ba Arziki ya saketa ya juya, domin yayi wani irin gani wanda zai cutarda kanshi da lafiyar jikinshi seeing her naked niple a cikin singlet and her huge boobs want to make him drip, jikin shi NA wani irin rawa yabar dakin yana jan numfashi tareda hada hanya yana blaming kanshi, "meye matsala ta da wannan yarinyar "subuhanallah ya furta tunawa da Abinda yagani, she has a perfect body structure and softer skin,

He remember the soft of her palma dazu da ya rike, meyasa komai nata is unique?
Runtse idanun shi yayi kawai yanaso ya goge komai a kwalkwal war shi,
"Come on Al Ameen delete it from your mind she is just a small girl karka janyowa kanka raini yafada yana kokarin kawar da tunanin shi baki daya bayason tuna komai, dole ya mike yabar gidan again, don baya ma kaunar zama inuwa daya da ita,
RAHAMA kuwa yana fita ta janyo rigar ta jiki na rawa ta saka ta nemi karamin mayafi ta fita domin dafa mai Abinci gudun wani laifin, bata son ta kuma ganin shi sam bata kaunar ganin fuskar shi tunda yaga jikinta. ........... 🖊

*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻

*By FENERH*

Free page

*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel 200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39 03*

1⃣3⃣&1⃣4⃣

Bai dawo gidan ba sai dare yawo kawai yayi tayi a cikin garin sokoto ranar rashin madafa, saboda sam bayason ya kasance cikin inuwa daya da ita hankalin shi bazai taba kwanciya ba, RAHAMA dai tunda rana tayi mai tuwon ta shirya mai miyar yakuwa taji kifi irin ta gargajiyar sokoto, ta zuba a warmers ta jera a dining ta shige dakin ta kulle kanta bata kuma marmarin ko lekowa ba, tana Koshi ta yi wanka ta dauki hisnul Muslim tana duba Addu'oin ta, saboda sam batason ta tsaya wani tunanin Abinda yafaru da rana,

Koda ya shigo gidan ya gama kallon ko ina kafin ya kalli kofar dakin nata dake datse, ya wuce dining domin yunwa yakeji, wani irin jan numfashi yayi tareda in healing kamshin miyar da tayi kyau ko a ido ga tuwon shinkafa dayayi fari kal ta nade shi a leda, zama yayi ya ja plate saida ya bude leda daya, yasa miya a gefe tareda kifayen ya dauki spoon yafara ci, yanayi yana lumshe idanun shi saboda dadin tuwon she is very good ta ko ina, saida yaci biyu ya tashi tareda shan drink din data Ajiye duk da yayi sanyi haka yasha, ya wuce daki yanayi yana waigon kofar ta,
Kasa bacci yayi a daren yana ta juyi tareda tunani wanda gaba daya ya cutar da lafiyar shi da gangar jikin shi a daren baisan meyasa yake jin loneliness ba,
Dakyar ya ga wayewar garin, saboda rashin bacci wanda kanshi har sarawa yakeyi, yana fitowa masallaci ya dawo falon ya zauna tareda zubawa kofar dakin ta ido kamar ya shiga yagani kota tashi,

Saboda tariga tasaba aikin ta da wuri kafin ya fito yauma hakane fitowa tayi sanye da hijabin na fama ta nadeshi a west dinta, ko ganin mutum batayi ba saboda da d'an sauran duhu sai haske kadan kadan dake fitowa cikin flowers dake falon da akayi decoration dasu, yana ganin ta tar Amma ita bata ganin shi, saida ta shiga kitchen tasa ruwan tea a jug heater ta fito, da, mopa tafara moping yana kallon yanda take komai a natse ba gajiya, he wonder wane irin training maman tayi mata haka, he really respect her mother,
Duk da HAJARA is her opposite bai hana shi jinjinawa iyayen taba yasan ita kanta HAJARA she choose that way for her self ne badan iyayen ta sunkasa bata tarbiya ba, rayuwar ta is different, baisan lokacin da ya mike ya kunna wutar ba domin ganin fuskar ta clearly, zabura tayi har mopar hannun ta na subucewa saboda unexpected taganshi a gaban ta, sanye da jallabiya mai hula Arsh color,
Yayi wani irin kyau da haske ga sajen nan yana sheki cikin hasken wutar,
Kallon shi tayi for the first time na mintina kafin tayi saurin dukawa ta dauki mopar zata bar wurin,
Sai wani irin kallo kawai yake binta dashi wanda gaba daya yasa ta takura,

"Kinga dodo ko? Come on ki karasa aikin ki don't leave this place till you finished yafada yana komawa kan kujera, haka ta duka taci gaba jikinta na shaking tanajin idanun shi na yawo a jikinta har ta kammala ta dauki mopar tayi kitchen,
Breakfast tafara hadawa, taji motsin mutum a kitchen din saurin juyowa tayi, yana tsaye ya harde hannu a kirji, "remove that thing, yafada ba wasa, ai kuwa ba musu gudun kar a kuma ta kwabe, tareda ajiyeshi gefe, domin doguwar riga ce a jikinta, batadamu ba domin rigar nada fadi kamar fubu,
Ya dade yana kallon ta kafin ya fice shi sam bai ganewa kanshi ba, Meke damun shi meyasa yadamu da shiga sabgar ta?
Chapter 12 · 0% Book details