← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 60

Sashe 21

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tundaga farkon shigowar su da hancin motar sukaga motoci a jere sababbi dal gautane wa inda suke daga gani matukan motocin ne wato drivers, baki Husna ta bude tareda dafe kai tace "Yaya Al Ameen,
With so much excitement da mamaki domin taga canjin motocin shi,
Da gudu ta balle gefen da take zaune ta fice, RAHAMA kuwa wani irin suman zaune tayi a wurin driver da yake ita tayi tukin ta zubawa motocin idanu tareda zuba wa gayen da take hangowa daga nesa idanu wanda tasan cewa shine a wurin
Ya Kara kyau da haske ga wani sajen shi da ya Kara cika da sheki idanun shi dauke sa glass spider man jikin shi yadine na Maza dan ubansu fari transference takalmin shi fari,

Haduwar da yayi bata bakine wani irin melting taji zuciyar ta nayi tareda wani irin kishin shi domin tasan ko a India sai mata sunyi rububin wannan handsome guy din,
Tuni taji zuciyar ta ta baci ta gyara zaman mayafin After dress dinta a saman kafadar ta domin tagaji dashi a kai ta bude motar tareda zuro kafar ta waje dake kyalli taji lalle mai yanka irin na sakkwatawa......... 🖊

*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻

*By FENERH*

*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel 200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39 03*

2⃣5⃣&2⃣6⃣

Rungume shi Husna tayi tareda cewa "what a surprise brother!!!! With so much excitement tafada domin tayi matukar yin kewar shi, "yes sister ina Ajiya ta? Yafada yana adding, nuna mai RAHAMA tayi data fito fuska a turbune tana kulle motar,
Ga gyalen ma yanzu ya koma hannun ta ta rike key din motar tana takun ta cikin yanga da rausaya jiki, wanda yake tafiya da ruhin mai kallon ta, ya koyi sumar tsaye domin ta mai bazata badan yana kwana da ita yana tashi ba bazai taba yarda ita bace, tuni ya manta da drebobin shi, ya manta da Husna ya saki baki yana kallon tauraruwar shi mai kyalli,

Zuwa tayi ta gefen su ta wurga wa Husna key, tace mai ina wuni tareda wucewa tana ce mata "kizo da sakon momy a mota , ta wuce kamar bata gane shiba,
Wani irin rayu ya hadiye ganin RAHAMA a yanzu he can't believe RAHAMAn shi ce haka?
"Wow yafada kasan makoshi wanda Husna ta jishi sarai tayi dariya tareda, cewa "yes brother that's your Ajiya, ta girma ta canja zuwa mai rigima da daru, don haka good luck, tafada tana nufar motar ta fito da ledar sakon momy,
Ya dade, a wurin yana mamakin Abinda yagani a yanzu,

Cikin sauri ya sallami yaran shi yace suje kawai yafasa fitar, ya koma cikin gidan cikin hanzari, yana fitar da wani irin murmushi na farin ciki, a falo ya samu momy, "au dawowa kayi ai na dauka ta tafi kenan bazaka dawo gidan ba,
Dukar da kai yayi tareda zama gefen ta "oh come on momy na wai wane laifi nayi ake horani haka, ai in horone ma na hora kaina for six months,
"Al amen yanzu fa ka gama cewa ba a maka Adalci, tunda mu bamusan Adalci ba ka tafi kawai ai ba komai ka girma tunda ka habaka kana kama dollars ai kafi karfin mu, "oh momy ni ban isa ba ai no matter how big or rich I am you are my parents and I love you so much, "Hmmm nidai nayi ciki inka gama sambatun ka kayi gidan ka, ta shigewar ta side dinta,

"Hmm Ashe ma banda wayau inna bar gidan nan yau, ya fada yana mikewa, kofar dakin Husna ya nufa domin yasan dole suna ciki,
Da Sallamar shi ya shiga, Husna ta Amsa tana cewa "nidai gwara da ka dawo ka tafi da matar ka kullum idan mutum na son shiga wanka sai ta bata mai lokaci nidai bazan ma iya jiran taba nayi dakin momy inyi ko inje part dinka tunda kadawo I no is open tafada tana kwashe kayan ta ta fice, gaba daya zuciyar shi da tunanin shi basa kan zancen Husna, kan gadon ya kalla inda yaga pant dinta da bra alamar kwabewa tayi ta shiga wanka, zama yayi kusa da kayan tareda daukar bra din ya kalla yayi dariya yana tuna ranar da ya fara ganin ta da yanda yayi Burgima akansu da daren kafin ciwon shi ya motsa,

Jin karar bude kofar bathroom din ne yasa ya daga kanshi tareda zuba ma santala santalan cinyoyin ta ido yana jan numfashi ganin yanda suke sheki bai taba ganin ta a haka ba tsawon zaman su, yau kuma gata tsaye a gaban shi daure da towel gashi tawul din ba wani Babba ba ta saman kirjinta kana ganin kusan rabin dukiyar fulanin ta masu kama da balloon,
Damke zanin gadon yayi gam tareda runtse idanun shi domin fa komai ya yi coneceting a jikinshi, ita kuwa ta ganshi sarai bayan ta fito, Amma ta basar tareda juya baya tana murza mai tukwanen zaman yanda kamar tana jan numfashi da lafiyar jikin shi ne, kasa motsawa yayi ya bude baki cikin shakewar murya yace " "RAHAMA wai wannan shariyar fa? Juyo wa tayi kamar batasan yana dakin ba tun farko tace "la yaya Al Ameen sannu da zuwa ya hanya? Saida ya Kara daidaita numfashin shi yace "nooo RAHAMA banson wanna salon, bakya kewa tane wai?

Juyowa tayi dakyau tareda kama kugu tace "toh fa akan me zan yi kewar ka bayan baka damu dani ba? Basar da zancen ta yayi ya daga bra dinta ya ce "baby Am holding your bra, "keep it there ba ita zan mayar ba, ta fada tana juyawa kamar nothing happened, zabura yayi ya nufeta bata yi Aune ba taji yabata wani irin unexpected hug tareda jan mugun numfashi, ita kanta saida igiyoyin wutar jikinta sukayi coneceting, taji wani irin shocked kamar an jonata da wutar lantarki,

Domin ba hugging dinta kawai yayi ba hannun shi sama ya kama ya rike tamau kamar zai fasa su, taja numfashi tana kokarin breaking hug din, Amma ina bai bata dama ba ko kadan, "so much Attitude baby please nayi kewar ki kamar mutuwa let go to our house kinji let go muje can mu sake bamai takuramu ko asaka mana ido,

"Hmmmm no ai Auren mu hadi ne na iyaye kuma sun ce zaman ya kare so is ok for me ni banda matsala dama biyayya nayi kuma koda yaushe a shirye nake wajen bin umarnin su,
In sunce mun rabu kenan no problem,
Wani irin juyo da ita yayi fuskar shi a turbune ya zuba mata idanun shi masu wani irin magana disu da sakwanni Kala Kala,.
"Me kika ce RAHAMA? "Rabuwa nidake? hhhhhh you are dreaming, ai wallahi Auren mu Auren zobe ne ba saki ba yaji nidake sannan kisani All this talk is wasting my time don haka get ready mu tafi ko inyi lalata a nan a mugun bukace nake and ganin ki yasa duk na Kara rikiciewa, and ki sani wannan Al Ameen din Bashi bane na baya dole kiyi hakuri da ni, yafada yana Kara kai cafka kan kirjin ta cikin zakuwa tareda tallabo kanta yafara bata sumba mai ban mamaki,

Domin wani irin shaking da kuma speed yake komai Wanda ke nuni da a matse yake, saida ya d'an gana dasu da gadon dakin duk ya haukace mata tareda kwance towel din ta tayi saurin rikewa tareda tashi gudun kar Husna ta shigo dakin ta gansu, yaja numfashi saboda baiso hakan ba ya mike tareda rikota zuwa jikin shi " get ready RAHAMA we are going,
" no momy bata fada ba, wani irin takaici yaji cikin tsawa yace " waye zakiyiwa biyayya mijin ki ko su momy? " duka, tafada, " ok if haka ne ki shirya mu tafi yanzun nan nafada miki ko, " to tace tareda nufar waldrop ta ciro wasu kana nan kaya riga da wandon jeans na mata baki ta dora wata riga a kai mai hannu daya body hook,
Tayi matukar haduwa, duk ya matsu basu bar gidan ba yau ya barje gumin shi,

Katon hijabi ta dora akai ta ce 'na shirya, ya mike tareda riko hannun ta duk ya matsu bai gansu cikin gidan shi ba a mugun zalame yake gashi ta karo kayan dadi, gaba yayi ta biyo bayan shi, suna fitowa momy na fitowa ta ce "ina zakije ke? Shiru tayi takasa cewa komai, " oya go back kai kuma zoka wuce gidan ka yanzun nan kaji ko kafin ranka ya baci, tafada tana nuna mai hanya, RAHAMA dai tuni ta koma dakin su, wani irin bakin ciki ne ya rufeshi me momy ke nufi da mai kwalelen matar shi yanzu duk mugun sa ran nan da yayi bazai samu Abinda yake kwadayi ba,
Cikin shagwaba ya matsa kusa da ita yace "momy please Karki mun haka, wallahi na warke bazan iya hakura ba, "ok kaje ka zabo mata ka Aura tunda kasamu lafiya ka zama jara babbe, "nooo haba ina zan samu mata yanzu in Aura? Please momy ki taimaka ki bani ita mutafi wallahi bazan baku kunya ba RAHAMA is my breath bazan taba wasa da numfashi na ba kinsani,

"Allah Al Ameen? Yaushe ta zama numfashin ka? Yarinyar da tazama takura a rayuwar ka, um um yarinya ma lecture zata fara karba very soon an mata komai makaranta zatayi,.
"Da Auran nawa akanta? Gaskiya aa ban yarda ba yanzu haka zanbar mata ta taje wani makaranta tana cakuduwa da Maza aa gaskiya,
"Ai kuwa baka isa ba Al Ameen ka hana yarinya cikar burin ta akwai baza ta sabuba kawai ka kama kanka kafin ma Baban ka yaji labari ya saba maka,
Wani irin kunbura yayi ya fice batareda ya kuma cewa komai ba ya bar musu gidan su yayi gidan shi,
Chapter 21 · 0% Book details