Sashe 45
Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"You are mad wallahi bari ajika zakayi bayani, " Allah mugun burgeni takeyi she get everything malam everything yafada yana tuna how her body and shape are,
Karar wayar shi ne yasa ya yi saurin dagawa, ganin sunan ta, " hello meenal, " come on mara kunya nidai kazo ka mayarda ni gida a napep nazo " ok yafada yana dirowa, shirya muje gidan ku tana can, "nifa ba zuwa gidan nan ba yau weekend gayen nan may be yana gida,
"Toh meye muje don Allah, yafada yana daukar key, tasowa yayi suka fito,
Daidai Maman nashi na fitowa daga kitchen, masha Allah nafada domin mata sunzama iyaye Husna ancika ko ina anzama mama da yara uku ga nasir sai kannin shi biyu mata,
"Ina zakuje ayawo? " gida zamuje mom Auwal yafada, " ok ku gaida Aunty RAHAMA to, momy dady ya tashi? Aa tafada tana karawa gaba,
They really like this family kowa d'an Uwan kowane,
Ga hadin kai da karfin zumunci,
Allah Allah takeyi su iso tabar gidan itama domin sam batason ma taganshi ya fama mata mikin da take kokarin rufewa, don haka ta fito tareda Sallamar momy, tace zata tafi, leda ta mika mata tace ta kaiwa yaya HAJARA, sannan ta fita,
Daidai suna shigo da motar su cikin gidan itama tana fitowa,
Budewa kawai tayi tashiga, suka fara gaisheta, " kuna kusa ne koda nakiraka? "Aa kawai munyi gudu ne Karki gaji kihau napep, and I dont like it ace classic beb kamar ki a napep, " hmm har mashin ma zan iya hawa inta kama, bawai napep ba kawai don yama fi sauri,
"Malama ki koyi mota kawai a baki ta hawa tunda kinada ni, nasan kota mama Hajara kya hau, "lallai mama ce Zata bada motar ta bakaji da kyau ba mama ce zata wani bari a hau mata mota yanda take mugun jida ita dinnan ,
Dariya sukayi har suka sauketa, saida suka shiga suka gaida maman suka tafi,
Ta mika mata sakon tareda zama tana bata hakuri, " mama kiyi hakuri bazan kuma musu dakuba ko yanzu kuyi mini Auren na shirya,
"Alhmdulillah naji dadi Sosai da bakiyi shirme irin nawa ba kuma ki kwantar da hankalin ki zakiso mijin da za a baki insha Allahu , yau bagani ba a gidan baban ku kuma ina farin ciki, me ya same ni? Don haka kibi iyaye ya'yan ki su biki kema wata rana............ 🖊
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻
*By FENERH*
6⃣5⃣&6⃣6⃣
Bacci Yayi sosai a part dinshi, sai kusan Karfe goma sha biyu ya tashi ya yi wanka tareda barin gidan batareda ya waiwayi kowa ba, grandma Kawai yakeson gani,
Tunda ya shiga gidan ma falo kawai ya zube ba kowa ya runtse idanun shi so yake ya tuna if ma tanada Abinda ke burgeshi a jikin mace, don baya wani tsayawa kallon ta shi baifa masan kalar ta da kyau ba, duk da yana son Aure and bai kumada zabi, still baya sonta she is too old for him.
Fitowar grandma ta ganshi zaune ya runtse idanun shi, tace "ikon Allah kai kuwa ka shigo gidan bako sanarwa saidai infito inganka lafiya kuwa?
Bude idanun shi yayi ya kalle ta " Inafa lafiya don Allah kinja sun likamin wata meenal gaskiya nidai an cuce ni da kuruciya ta a manna min tsohuwa,
"Iya shege sa ar Husna ce ita ko sa'ar RAHAMA?
Saurin kallon grandma yayi "haba kuma yazaki ha data da su momy na, "eh naga kace tayi tsufa shiyasa na kwatanta da iyayen ka, " gaskiya ayi maganar gaskiya bana sonta ni impact ma I don't like this hadin zumunci or what ever you call it bazaku nema min a waje ba ni Allah bana son raini and kinsani raina ni zatayi tunda tasan ba wai na girmeta bane, please grandma kisa a janye ni na hakura a barni kawai Abinda nakeji ya kashe ni,
"To ai yanzu ni magana ba tawa bace komawa zakayi inda kafito kafada musu,
Kuma rayuwa mutum inyace zaiyi taurin kai shi zaisa wuya, naga ubanka ai gashi nan yau bazakace shine yayi ta min borin bayason momyn naka ba kaima haka za ayi muje zuwa, meye laifin Amina yarinya ga kyau ga ilimi ga natsuwa kuma gata jinin ka to meye matsalar ka? kasan daga inda tafito bawai baka sani ba,
"Ni yanzu nagama magana can maka inkaso in an daura sai ka saketa kawai yafi sauki nidai bazan zama tsohuwar banza ba,
Shiru kawai yayi shifa bawai wani Abu yake wa guduba yanda zai iya wani matsawa gareta bayan sa'ar shi ce, kuma saboda yasamu wurin sauke bukata yake so yayi Auren,
"Grandma yanzu don Allah Kifada min yanda zanyi rayuwa da ita bayan kinsan Dalilin yin Auren? " kai kaci gidan ku kaji, meyasa bakajin kunyar fadamin Abinda kaga dama, tashi kabani wuri kaji,
Dariya yayi kawai yace " a kawo min Abinci yunwa nakeji,
"Ka karya ma kuwa yau? "Eh a gidan MOMY na, kwalawa mai aiki kira tayi tasa ta hado mai irin Abincin da yakeso, saida yaci yayi kat yafita wurin Abokan shi domin yau ranar hutu ce a wurin shi,
Kwance take tana mafarkin shi mai dadin gaske, wai yana fada mata magan ganu masu dadin sauraro, har wani irin murmushi takeyi saboda jindadin mafarkin, kanwar tace ta buga kafar ta, " Aunty kitashi baba nakira,
Tafada bude idanun ta tayi cikeda jin haushin rashin karasa mafarkin nata taso yakai ga rungumar ta cikin jikin shi din nan mai shegen tsada,
Saurin tashi tayi tana Addu ar Allah ya yaye mata wannan jarababbiyar soyayya tashi domin tasan baza ma ta taba samun shiba ya mata nisa nesa ba kusa ba,
Cikin sauri ta zura hijabi tayi dakin iyayen nata, a zaune suke kamar koda yaushe, tsugunawa tayi ta gaida su,
"Amina ina fatan bazaki watsa min kasa a ido ba domin nariga na tsayar da maganar Aurenku keda kannen ki kindai san nafada miki bazan Auradda su ke kina zaune ba,
Wani irin bugawa taji kirjin ta yayi, shikenan karyar mafarki ta kare bata ba Sadiq, " don haka nan da sati biyu za a daura muku Aure kuje kufara shiri kawai, tashi kije, yafada yana mikewa yabar gidan batareda yabi ta kanta ba,
Ko motsi kwakkwara ta kasa yi saboda tashin hankali, sati biyu Auren ta, innalillahi, ta furta tareda karasa zube wa a zaune da kyau, tashi HAJARA tayi tayi cikin dakin ta ta kyaleta domin tasan bazama ta iya wani dogon turanci ba,
Itada Allah yawa baiwar samun miji kamar sadiq zata tsaya shirme, ta yi irin nata ita zata wa kanta hasara,
Ta dade a zube batasan me take tunani ba, saida kanwar ta tashigo tace "Aunty ana kirankii a waya tarda mika mata tadawo hayyacin ta, karba tayi ta ruga, da gudu cikin bathroom din dakin su saida ta zube ta toshe baki tareda, sakin kuka mai ciwon da ba mai fahimtar ta sai itada zuciyar ta, "kaicona wanna zuciyar bata, yimin Adalci ba Aure na sati biyu innalillahi wa inna ilaihirraji un, tafada a rarrafe kamar zuciyar ta zata fito,
Tasha kuka kamar zata shide ga wayar ta nata kuka batama san who is calling ba,
Saida taci ta Koshi ta lallashi zuciyar ta ta fito domin ba mai lallashin ta,
Idanun ta sunyi mugun kunbura, saboda kuka, saida tayi sallar la'asr ta roki Allah da ya rangwanta mata akan wannan Al amarin da zuciyar ta ta tura ta, kafin ta janyo wayarta taga miss call's din nasir ne birjik da na kawayen ta, nasir ta fara kira, murya a dashe tace "brother ya akayi?
Shiru yayi kadan tareda yin Ajiyar zuciya "Meyasa baki daga kirana ba? Kindaga min hankali wallahi, "am sorry inada uzuri ne, " what happened to you? Naji muryar ki na rawa, are you crying?
Wani sabon kuka taji yazo mata ta fara yi kamar dama she is looking for some one to listing to cry,
"Subuhanallah ya furta meye haka? Me akayi miki? "Am getting married in two weeks brother, "what???? With who? "I don't know nima baba yafada min yanzu, nasir yazanyi rayuwa da wani bayan I love some one deeply in my heart I love him more than myself,
Wani irin sanyi yaji jikin shi yayi "who is that lucky guy? "Please don't tell any one, is my screat, "I promise, "Sadiq I love him so much tun bansan me so yake nufiba, the worst part shine kasani he don't even know my face bana tunanin ya taba ma kallo na sau biyu,
Don Allah Nasir ni mummuna ce? Banida Abinda zanburge shi ne? Ko yanada wadda yakeso ne?
Wani irin kululu ya hadiye tareda ayyana this yaya Sadiq is something else,
Harda mace kamar wanna tana mai so mai karfi, how he wish yakai yace yana sonta da he want think twice to propose to her,. "Am sorry sister yafada can kasan makoshi, naji shima Aure zaiyi in two weeks din so please relax and cam your self down,
"Love is painful musamman kana son mace and you don't know how to tell her or may be tafi karfin ka, I understand your pain really, haka suka rabu a wayar kowa na swallowing bakin cikin rashin Abunda yakeso,
Tashi yayi ya nufi dakin Husna, tana gaban mirror ya matsa ya rungume ta tareda a Biyar zuciya,
Da yake ta hango shigowar shi kawai juyowa tayi ta bata fuska, "wane irin salon rainin wayau ne wannan ka koma jariri ne? " sorry momy am very worried ne wallahi, "about what? "Aunty meenal takirani tana kuka wai Aure baban ta zaiyi musu, gaskiya baban su nada matsala,
Gyara zama tayi kan stool, ta kura mai ido, "Sadiq din ne batason Aure da za abata kome? Amma yarinyar nan ta sake tayo halin uwarta zata ji jiki kuwa, yarona da Y'an mata ke rububin samu take wa kuka tasame shi a bagas tana kusan sa'ar tashi,