Sashe 50
Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
She is happy for that to prove him wrong tana so ta nuna mai itafa macece mai daraja, yes she loves him madly Amma kuma ita zata kwaci yancinta da mutunci a hannun shi, tank God tagano jarabar shi a nan ma kawai sai yagane kuranshi Alhamdulillah tasamu zabin zuciyar ta a lokacin da bata zata ba, kokarin daga rigar ta yakeyi baki daya bakinta kuwa sarrafa shi yakeyi kamar yasamu nonon uwar shi,
Batasha wuya ba wajen tureshi domin duk jikinshi ya saki saboda ya mugun shiga hannun ta, baya baya yayi ya zube a gadon su ya kife yana danna jikinshi a katifar kamar zai yaga ta ya shige ciki ko zai samu relief,
Ita kuwa lamarin shi tsoro yabata komawa tayi gefe tana kallon yanda yake ta juya kanshi a katifar ga wata uwar mikewa da yakeyi kamar wanda zai suma, "yaya Sadiq ta kirashi saboda tafara tsorata batasan cewa tsabar jaraba bace ke cin shi, matsawa tayi tareda zama gefen gadon ta dafa shi don duk ya gama bata tsoro, " yaya Sadiq lafiya? Dagowa yayi cikin sauri jin muryar ta close to him ya haye jikinta tareda fara mutsitsitsika jikinshi a nata sai nishi yake fitarwa da gurnani yana cusa kanshi saman kirjinta kamar zai fasa su,
Duk ta firgice da Al amarin shi, tama kasa motsi saida taji ya Kara damke ta tareda yin wani irin nishi mai karfi taji jikinshi ya saki yana Ajiyar zuciya tareda gyara kwanciya akan kirjinta da kyau, duk ya sake mata nauyi, Allah yayi jarababben yaro a nan gaskiya, saida ya ji yasamu natsuwa ya dago kanshi ya zubawa lips da idanun ta ido,
"Yerstady I released just like that yau ma haka get ready for the main thing in the night I can't wait kinsani zubarda ruwa a banza jiya, akan kirjinki din nan danaje gida nayi ta zuba yau kuma ke kika kuma jamun, na nuna miki how I am so get ready babe am very healthy and strong wai yaushe ma za a daura Auren nan ne? Yakama ta su daura kamar 11 haka inyaso indawo kawai indauke ki mutafi nasan bawani Abu sabo bane a wurin ki so no wasting of time, and bazanyi miki karya ba I must get Mary in nasamu wadda nakeso sweet sixteen ke kingane why I want you right? Yes am in need so dole in so Aure koda ke ba yarinya bace kinsan zan iya juyaki yanda nakeso don ni namiji ne, and zan tantance miki hakan like maganar ki ta jiya ko we are mate right? Zamu gani,
Mikewa yayi ya diro tareda kallon jikinshi dole ya koma gida yayi sabon wanka ga kayanshi sunyi squeeze saboda tumurmusa, ya kakkabe ya kalleta ko motsi bata iyayi kamar ya karyata saboda sakin mata nauyin da yayi, ga zafi da ciwon zantukan shi, da suka Kara kashe mata lakar jiki,
This guy is something else da farko he is begging her and now he is insulting her, dole ta saitashi gaskiya ta nuna Mai how valuable she is, tashi tayi ta gyara zaman rigar ta da kyau ya kuma kallon ta jiyake kamar ya yaga rigar don tayi mugun matseta gashi tanada dan gidan nono dayasa suka tura sama amma he try yakasa zame rigar, tazamar mai rival tayi mai mugun katanga ga wainnan beautiful creatures din,
Matsawa yayi gab da ita "if kinsan kinada irin wannan ya taba rigar jikinta, " don't come with it in my house don bazasuyi miki Amfani ba,
Gyarawa tayi ta rike kugu tace "Hmm wato nayi tunanin kadawo kan hanya ne yasa nasaki jiki dakai har kasamu Albarkaci daga jikina Amma karka damu wannan jikin da kake gani mai tsada ne kaima kasan da hakan shiyasa tun jiya ka kasa sukuni, and zancen budewar ido kuma kaine Abin bincika da tunjiya kake famar lalube ni, zancen so yes I love you saboda you are my blood dole inso jinin momy RAHAMA, so na zuciyar ma is a mistake I thought you are gentle shiyasa nake sonka but yanzu ka nuna min duk maza ma dodo daya sukewa tsafi don haka if you are done leave my room,
Kara matsawa yayi kusa da ita tareda hade fuska" hee Karki kawo min rashin kunya don kinga nazo gidan ku, any way remain some hours ki shigo gidana bazaki samu ma bakin magana ba yarinya don haka Ina jiranki, ya juya ya fita yana murmushi mai cikeda nishadi da jin wani irin dadi mara misali,
Ya fita ya barta da mamaki one side farin cikin samun shi a matsayin miji dole ta nuna Mai macece ita mai cikar daraja, wani irin tsalle tayi ta na ihun murna, saida ta janyo drower ta fito da wasu magun gunan da ake bata batasha ta ce "dole insha ku yanzu kodan in saita yaron nan a hanya, zaisha mamaki, ba yana min kallon na bude ido ba, hmm muje zuwa, tafada cikeda so much excitement,
Matan dake tsakar gidan sunyi matukar mamakin ganin fitowar shi yanzu, harda mama HAJARA ta manta yana ciki, Sallama yayi mata ya fita kanshi a kasa kuma ko ajikin shi, mama HAJARA tayi dariya tace "Y'an nema naku ma ai wasa ne, Zuciyar ta fes ko yanzu tasan zasu zauna lafiya tunda har aka fara da haka, tasani ita tahaifi Meenal Amma tafita komai harda iya zaman rayuwa don yarinyar kamar RAHAMA ce ta haifeta saidai yanayin rayuwar yau daban data Y'an baya, akwai wayewa sosai a wannan zamani fiye da nasu, tasan illar kawaye shiyasa ta Gina Y'an matan ta akan tsoron bin shawarar kawaye ta janyo su a jikinta takejin kukan su duk da Meenal nada zurfin ciki Amma tasan tanada natsuwa da hankali,
Meenal bathroom ta shiga ta Kara gyara jikinta domin tana period kuma d'an motsa mata jiki da yayi yasa tayi overflow
Taji dadin yanda take cikin hutun ta ma zataji dadin wana shi da kyau, karyar rawar kai yakeyi, shiryawa tayi tsab ta fito dakaga fuskar ta kasan tana cikin farin ciki tareda annashuwa wanda saida mama HAJARA ta gano ta, Hmm tace wato tanason Sadiq kenan, Allah ya taimake ki yarinya bakiyi shirme irin nawa ba da kingane,
Shima gida ya wuce yayi wanka zuciyar shi fes ya shirya ya fita domin Abokanshi duk sunzo gidan nasu suna jiran shi, ko Abinci yau bai nema ba he is full yakejin cikin shi, saida grandma tasa aka fitar musu da dishes a lambun da suka baje kafin daurin Aure, Abokin shi yace "wai kai buddy ina ka shiga tundazu da safe nakira wayarka ma is off "naje wurin Amarya ta ko akwai matsala ne?
Ihu suka samai irin na gayu "Amma anyi Angon zamani yau Daurin Aure kaje gidan su saboda tsabar zumudi, wani yace " ku baku ga jiya bacewa sukayi a wurin dinner ba har muka watse ba labarin su,
"Toh me kukeso inyi a ciki daman party ba namu bane na kannin mune munje ne kawai saboda su, mu ba ma shirme yau ma ba inda zamuje don karma ku wahalar da kanku da Andaura Aure matata bazata fitoba in so samu ne ma a wuce da ita gidana, kaini rakiyar Abokai ma bana bukata, " to mu Y'an iska nema kana rawar kafar nan mu bika kasamu a yanayi bamu shirya Aure ba,
"Wannan kuma ra ayin ku ne don haka ku shirya in one year Aure zankuma karawa don ni nafi karfin mace daya, "Amma kai kuwa anyi jarababbe wallahi Allah yasa karka wahalar da Y'ar mutane yau,
Sanya hannun shi yayi a wuya yana murmushi ya matsu yau lokacin daurin Aure baiyi ba gani yake kamar lokacin bai sauri sai faman duba Agogo yakeyi... 🖊
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻
*By FENERH*
7⃣3⃣&7⃣4⃣
Karfe goma shabiyu har angama shirya wa domin daurin Aure ango yaci uwar malum malum da hula a gaban goshi wainda dunkuna ne Kala Kala daga dadyn shi na fitar ango shaddodi masu tsadar gaske Abinka da gata,
Sai gashi ya buge da gayyatar Abokan aikin shi yana fadar yau daurin Auren shi, wanda dayawa mamaki sukeyi,
Jera motoci sukayi birjik zuwa daurin Aure kofar gidan su meenal,
Nasu aka fara daurawa tunda itace babba kafin kannin ta, wanda Dady ya bada dubu Dari Biyar lakadan, tuni aka fara Hamdala, Abokai suka fara bashi hannu suna taya shi murna, tun daga fuskar shi kadai ya isa ya isar da sakon zuciyar shi, daga yau bashi ba kwanan wahala,
Gefen Meenal ma ta zuba ado ta zauna an zuba mata kwalliya cikin wani dandatsetsen less baki yana walwalin stones abin ba acewa komai, aka nada mata net akai fari yaji Adon furanni Kala Kala hannayen ta lalle ja da baki ga farin takalmi da jakar ta a hannu, wani net kalar nakan ta suka yafa mata a gefe, fadin haduwar datayi ai nata baki ne,
Kowa saiya yaba wa haduwar tata, kawaye ma sungano yau tana cikin matukar farin ciki ba kamar jiya ba,
Ango dai bayan daurin Aure yace bai tafiya sai yaga Amarya Abokan shi sunyi naci har sungaji akan atafi yace wallahi suma san yanda zasuyi ta fito ayi hotuna atare kawai, dole suka jira aka watse yarage sukadai sai taron wainda ke Unguwar wanda kowa na sabgar gaban shi kanwar shi ce ta fito daga ciki wurin Y'an matan domin duk suntattaro sundawo gidan Amaren domin ayi dasu sunce bikin namiji ba dadi gwara gidan mata,