Sashe 47
Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hole din yayi matukar cika da jama'a kawayen Angwaye da Amare, gefen Meenal ma kawayen ta sun cika wurin tab wainda bata masan kawarta ta gayyace suba, har sun buga Anko Abinsu pitch color gaba daya Y'an matan wurin,
Su Auwal da nasir ma sunsha Adon su cikin manyan kaya dinkin gayun yanzu,
Sai kaiwa da kawowa sukeyi,
A lokaci daya Amare suka shiga cikin hole din wanda kawaye suka take musu baya cikin burgewa ga kida na tashi ta ko ina na wakar Aure, suna taku a hankali,
Lokacin da Meenal ta iso har kannin ta sum gama zama da Angwayen su, kawayen ta suka take mata baya, wainda tayi matukar mamakin ganin su a wurin
Suka samu nasu gefen suka baje, wanda tace bazata hau wani high table ba tunda ba ango, baza idanu takeyi ko zatagan shi shima, amma tasan may be bazai shigo wannan taron da matar da zai Aura ba tunda yanaji da girman kai da jan Aji,
Taso taga lucky girl din ta taya ta farin cikin samun burin kowace mace,
Kawayen su nata surutu ita kuwa tayi tsit duk koda tan da sukeyi bata jinsu saida taji hole din ya dauki sabon hayaniya, domin ya iso da tawagar Abokan da bawani son hulda yakeyi dasu ba wainda baisan how comes suka san he is getting married ba, sun buga Fararen kaya like him saidai banbancin kudi da kuma haduwa, suna cewa "Mr custom ina Amaryar tamu naga anyi occupying ko ina,?
"Yeah koda akwai space bazan hau sama ba, nasir ne ya tarbesu tareda nuna musu wurin da tasu Amarya take, itada kawayen ta wanda inka kalli fuskar ta zakasan her mind is not there, tayi Nisan Zango a tunani, kawayar tace tace "babe su waye waincan kuma? Wow look at that guy, tafada tana kallon Sadiq dake haska hole din,
Daga kanta tayi ta kalle su, wani irin faduwa gaban ta yayi jitayi gaba daya tarasa sukuni kamar ya kuma zuba mata wata sabuwar gubar soyayyar shi a cikin zuciya, tasan yazo saboda kila matar shi na zuwa, wani irin tukukin bakin ciki ya turni keta don wani irin kyau taga ya kara da cikar haiba,
Dai dai wannan lokacin ne Nasir yake nuna musu Amaryar tasu, wanda ya dago kanshi cikin Sauri domin he is eager to see his wife to be, wadda ke sonshi har tana kuka because she loves him, Abun na mugun faranta mai rai dasa shi jin wani irin Alfahari,
Wani irin shocked da kuma mamaki yasa ya kasa cire idanun shi akan ta, matan da suke zagaye da ita sunkai goma amma she is different, she is the shining star among them, wani irin hadiye miyau yayi tareda ware ido yana ciyarda lafiyayyun idanun shi the best food, "ist real? Kodai she is not the one? Don yasan the girl he is going to Mary is his mate but this one is young very young har su Aisha sunfita cika wuri,
Sandarewa yayi yakasa motsi One of his friend ya riko hannun shi let go my friend ga Amaryar mu can yakara tabbatar mai like yadda nasir yafada, wanda su sam basu lura da yanayin da yake ciki ba, he is completely lost, wurin kallon ta,
A cikin natsuwa da takun kasaita tareda jin wani irin girman kai na kara kamashi,
Tuni ya kara gyara fuskar shi domin gudun karta ga damar shi ba, saidai yasha mugun mamakin ganin taki ko kallon inda yake, Abokan shi cikin fara'a sukace Amarya sannu ko, Amsawa tayi tareda kyale kowa, gani takeyi kamar zolayar ta akeyi don kannin ta duka gasu da wainda zasu Aura but ita she don't even know the husband,
Kasan cewar kujerun round ne masu daukar mutun hudu hudu don haka itada Y'an matan ta sunyi occupying kusan uku, yanzu da angwayen sukazo suma suka samu nakusa dasu wanda tuni sukayi mix maza da mata akafara Abinda aka saba,
Instead of ya zauna kusa da ita sai ya zauna opposite to her he can see All her reaction batareda yana kallon taba, he is very shocked ta reaction dinta like Batama taba ganin shi ba ma, kodai ba gaskiya bane she don't love him,
Amma kuma grandma bazatayi mai karya ba, don haka wayar shi ya daga ya saita camera yana kallon fuskar ta harda zooming yanda zai gani da kyau, .
Abokin shi ne yace "kai I don't understand this wane irin ango da Amarya ne ku? "Hmm I think I told you she don't know am the ango so just forget her, all his time and attention yana kanta, har zuwa lokacin da aka fara sakin sauti Y'an mata dai sunji komai Abokai sun shaida musu don haka sukam sun saki jiki suna kallon how this game is going to end,
Ganin kanin ta narawa da mazajen su ta mike a natse tana gyara rigar ta dake jan kasa, figure dinta yabi da kallo inside his camera up and dawn, kafin ya sauke wayar ya zubawa kirjinta da yanzu idanun shi suka kai kai, "you see that's the exact problem, Y'an matan jami'a a shameless she no Aure zatayi Amma tafito ko gyale ga tsagun nonuwan ta yana gani ta saman suna wani irin daukar hankali da sheki, hips dinta kuwa, Hmm ba acewa komai wani irin motsi yaji lafiyar tashi tayi yayi saurin dawowa hayyacin shi by then har ta isa tsakiyar filin tafara takawa jikinta nadan rausaya tafara musu liki Y'an hamsin hamsin, sababbi,
Jin yayi zuciyar shi tayi mugun sosuwa nafarko she don't even look at him na biyu ta na rawa ga maza sun cika wurin Abokan angwayen wasuma ganin ta tuni suka koma yimata liki tana d'an takawa,
Kannin ta ne sukace "Aunty yaya Sadiq yaki biyoki? " me ya hadani da shi da zai biyoni? Tafada daidai lokacinda ya taso da tawagar Abokan shi da kawayen ta ya ballo hancin Y'an dubu dubu, tun daga hanya yafara zubawa kasa mc na kurma kirari,
Yaji Kalmar su ta karshe wanda tuni ranshi ya baci sosai don haka ko liki baiyi mataba kanin ta kawai da mazajen su yayi wa, juyowar da yayi yaga maza ca akanta suna mata barin kudi, he don't know how yaji kawai ya juya ya riko hannun ta cikin bazata taji andamketa da wani irin hannu mai taushi da kuma fadi, wanda taji palm dinta na iyo a ciki, dago idanun ta tayi sexy ta zuba cikin nashi masu cikeda rigima iri iri,
Wani irin shocked sukaji a lokaci daya yanajin how soft and warm her palm are a cikin nashi, wani irin ihu Abokan shi da kawayen ta suka buga ganin wata irin salon soyayya da kuma sabon salon girman kai a wurin kowa, Y'an mata da basu san what is going on ba a wurin tuni suka fara ganin lallai meenal is the best don ta samu zuciyar yaro kamar Sadiq,
Samu yayi ya saita tunanin shi ya jata a natse suka nufi hanyar fita, suka bar hole din, mamaki ne makil a cikin zuciyar meenal meye haka yau? Gayen datake neman samun damar ko kallon ta yayi shekarun baya har zuwa yanzu bai taba bata one good look ba yau shine yake riko hannun ta a cikin nashi he is giving her strange look and feeling a zuciyar ta, what is he doing?
Saida yakai ta can bayan wurin wajen da bakowa sai fulawoyi da furanni masu kyau ya wurgata gabanshi ta tsaya tana ware ido da tunanin what is wrong with him?
Kafin ta gama tunani ya matsa gab da ita, tana jin numfashin shi mai dadin kamshi da kamshin shi da ya cika ko ina, yace "were are your manners?
Dago sexy eyes dinta tayi tace "excuse me? Don bata fahimci me yake nufi ba kirjin ta ya Kalla ya hadiye yawu masu yawa don yaga how huge and beautiful they are inside the gown,
Kallon inda idanun shi suka nufa tayi taga me yakewa irin wannan kallon saurin dago idanun ta tayi ta watsa mai kallon Karfa ka raina ni dayawa we are mate fa, don yaga tana kiranshi yaya that doesn't give him the right da raini zai shiga tsakanin su, ko da tana sonshi bazata bashi kuma fuska ya kawo mata tsaiko a rayuwar taba,
Kara matse fuska tayi tace "me yasa ka janyo ni nan? Tafada ganin sam baya ma duniyar mu, dawowa yayi cikin scense dinshi ya gyara fuskar shi tamau don kar takawo wani Abu a ranta, " look at the way kika fito cikin taron mutanen nan waike zakiyi Aure Amma kinmanta All your manners a jami'a, I no kinsan komai don haka don kinzo kinbaza nono duniya nagani is nothing a wurin ki abinda yafishi ma kin iya tallatawa,
And listing karkiyi tunanin wai na kawoki nan wurin don zanfada miki wani Abu mai mihimmanci ne um um, inaso infita hakkin kine no matter what we are relatives mun hada jini so inbaki shawara, gobe Aurenki and kina yawo a tsakiyar maza da irin wannan shigar me kikeso ki nuna wa mutane,
Wani irin kululun bakin ciki ne ya tokare mata makoshi dama tunfarko gana kishi yanzu kuma gana magan ganun shi marasa kan gado da ciwo musamman Kalmar wai zata iya tallar Abinda yafi nono,
"Kut dole ta ari jarumta ta wanke Sadiq kar yaga damar ta dayawa don tasan daga yau sun raba hanya, bazai kuma ganin koda kafar taba, And yau tagodewa Allah da bata taba nuna mai tana sonshi ba da raini ya gama ratsa wa kenan,
"Hmm sadiq kenan Karfa ka manta wata shida kabani and six months is nothing a zancen girma, don haka am just calling you yaya saboda respect na tarbiyar da kai kanka kasan mungaje tane, and zancen raba jikina a duniya that is not your on business, wanda duk nabawa nayi ra'ayi ne and kuma karka manta mijina da ya isa yana nan gobe zanje inbashi sauran Abinda na rabawa maza, kuma yaji yagani,