← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 60

Sashe 51

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kiranta sukayi yace ta koma tace Amina tafito ana jiranta, jikinta narawa ta koma don taji tsoron ganin shi tana gudun masifar shi, tanajin sakon su tayi Ajiyar zuciya,
Meenal tayi matukar mamakin jin wai suna jiran ta, zancen shi ya dawo mata dazu da safe na yaushe za a daura, Hmm duk wayan shi yanzu bazata bari ya bata mata Ado ba, ba musu taja kawayen ta da suka sha ankon atanfa suma mai kyau suka fita,
Tundaga nesa ya harde hannu ya zubawa kofar gidan da yasan suke ciki da ido ya matsu bata fito yaga Adon da tayi ba,
"Subuhanallah ya furta lokacin da ta fito tana taku cikin yanga da rausaya ji yayi kanshi yayi kato he can shout duk duniya taji she is his wife yes he is a lucky guy,

Yau shine keda mata kamar meenal Allah yasakawa mama HAJARA da Aljanna she bone a princess for him, wow what an Angel, she is very very pretty ga farin ta irin kal din nan ne kamar wata India,
Ko balarabiya za ace,

Abokan shi suka fara yabawa da kalar zaben shi suna kai ba ba kafayi zabe a nan, saurin gimtse fuska yayi, "wayace ku kallar min mata ku rufe idanun ku, "ai baka isa ba malam sai munbawa idanun mu Abinci, saurin matsawa yayi fuskar shi a matse ya tareta kafin ma ta matso Y'an matan ma bai koma kansu ba suma wucewa sukayi wurin Abokan shi, yayi bake bake ya tare ta tareda rufeta ruf kar su ci gaba da ganin ta, idon ta akasa ya bi lashes dinta da kallo tareda lips dinta da sukasha red janbaki kamar ya lashe yakeji,

"Me yasa kika fito a haka Ba hijabi? Dago manya kuma sexy eyes dinta dasukasha eyeliner, tace "me zan boye innasa hijabin? Bayan nasaba tallar jikin duniya nagani ai kasan ba sabon Abu bane a wurina, "Hmm good Amma kisani now you are mine so protect my dowry, kinaji har five hundred babana ya biyamun so dole akulamin da hakkina, "Allah sarki sai ka bari inshiga daga cikin gidan ka dokar ta fara,

"Kidaiyi kokarin kama bakin ki kafin ki shigo gidana don saita shi zanyi dakyau yarinya, " aa not yarinya sa'ar ka mai budadden ido so karka manta ba zancen juyawa don ba girma na Kayi ba, tafada tana murguda mishi baki,
Abin yayi mugun burgeshi don yama manta wai tsiwa take mai ya shagala da kallon bakin dake motsi,
Saida tace ni zankoma inka gama, "Hmm ya fada ya ciro wayar shi a pocket ya koma gefen ta yafara kashe musu hotuna, Abokanan su ma Abin ya burgesu tuni sunmatso suka fara basu hotunan,

Sun bata lokaci sosai kafin su bar wurin bayan ya rada mata magana " you turn me on again thank god nasa babbar riga da kintona min Asiri anyway saura some hours, ina jiranki my wife yau ba sleep yafada yana juyawa yabarta da baki sake tana mamakin wai haka yake tunfarko ko canjawa yayi,

An wuce da shagalin biki but side gidan angwaye da kuma Amare wanda baban su yabada umarni karfe Biyar a wuce da kowacce dakinta don yanzu andaina jiran sai dare yayi kai Amare,
Shirya su akayi tsab suka sha Nasiha sannan kowacce aka nufi gidan ta da ita, meenal dai gidan RAHAMA aka wuce da ita bisa ga umarnin grandma,

Don haka nan aka kawota su Husna iyayen ango suka tar beta cikeda farin ciki, saida tagan ta ta tuna da nasir tunjiya a dinner ko kiranta baiyi ba,
Dakin da grandma take aka Ajiyeta,
RAHAMA tazo tajata dakinta ta bata wasu hadi tace tasha, ta shanye ba musu tareda mika mata wani hadin da akayi da zuma tace kimatsa wannan yanzu kinji zaifara aiki har zuwa gobe kafin ki tafi gidanku don momy tace yau a nan zaki kwana to maganin zaifara aiki a jikin ki tun yanzu kafin gobe ya gama melting,

Dukar da kanta tayi cikin jin kunya tace "momy ina period, shiru RAHAMA tayi tana tunanin yaron nata mai rawar kai da jiki don tana, ankare a mugun matse yake, ai baiyar a kasa ba gado girman da'
Ubanshi har gobe baidaina rawar kafa akan harkar ba bare shi sabon jini, tasan ko ubanshi da an haifeshi da lafiya sai yayi fiye da hakan,

Tanbayar ta tayi " yaushe zakiyi wanka? Tace gobe zuwa jibi zai dauke, "toh bari in Ajiye gobe idan kinji ya dauke kifadamin inbaki ki matsa kinji, tom tace tareda jin kunya don tasan komai sarai,
Ita kanta zataso ta gyara saboda shi,
A dakin momyn tayi zaman ta har zuwa karfe goma tana kwance cikin katon hijabi a kudundune a sofa tana latsa wayar ta, tajiyo muryar shi, ajiye wayar tayi ta Kara lafewa,

Dakin da grandma take ya shiga tana lazimi ya jira saida ta idar ta ce yadai megidan? "Grandma ya taro? "Taro Alhmdulillahi sai muyi fatan Allah ya kade fitina ya hada kawunan ku, idan kukayi koyi da iyayen ku zakuji dadin zama don kuna gani a idanun ku tun tashin ku kuntabajin wani sabani a tsakanin su?
Girgiza kai yayi "to don Allah karike Amanar da aka baka Allah ya tayaka riko,

"Amen yace, "wai meyasa ba a wuce da ita gidana ba aka kawota nan? Naje naga bata can nadawo nan da najira Nadauka ba akaitaba saida nakira su Aisha sukace wai nan aka kawota, why?
Ido ta zuba mai tunda yafara zancen saida yagama tace "jeka tanbayi Husna uwarka bani ba d'an nema kawai inka debo duk rashin kunyar ka akaina kake juyeta ko, to kaje kasamu masu gidan,

"Haba grandma daga tanbaya, "Hmm to inma maganar kakeso kama tashi karafi gidanka don a nan zata zauna sai anyi budar kai gobe da dare sai ku wuce gidan ku, "kan uba uban waye ya bada wannan shawarar? " ubanka ne Al Ameen yabada kaji mara kunya ubanka da uwarka Husna sune suka fada, mara kunyar banza da wofi,

"Tsaya grandma kinata zagin min iyaye me sukayi miki yanzu? Oh in hada da RAHAMA kenan? "Nidai a ajiye maganar wasa ina matata mutafi kawai banason jan rai, " bafa inda zataje nafada maka ko,
"Gaskiya wasa ne wannan ingama sa rai yau ace wai anan zata kwana, gaskiya aa,

"Toh jeka fadawa ubanka ko, mikewa yayi cikin fushi yayi sashin dadyn shi, suna zaune kamar koda yaushe gab da juna cikeda tattali kamar sabbin Aure suke a kullum, Sallama yayi ya shiga falon baban nashi, a kasan zuciyar shi yace "you see suma da suka girma basa gajiya bareni da yanzu zanfara ma, zama yayi kanshi a kasa yayi shiru,

Al Ameen yace "lafiya Abubakar baka wuce gidan kaba? Kamar jira yake yace "dady kace subani matata intafi da ita tom,
Baki suka saki kawai suna kallon ikon Allah da zamani, ba Abinda ya tuna sai lokacin shi yanaji yana gani RAHAMA ta tare a gidan su Amma shi yanzu only one day yafara rashin kunya,

"Kai banson rashin ta ido gobe ne kawai zata tafi gidanka, "RAHAMA tafada cikeda kuluwa, " momy why not today please,
Mikewa Al Ameen yayi yana kunshe dariya tareda shigewa cikin dakin yana cewa "inkin gama ni na shiga ciki,
Kallon shi tayi tace katashi katafi gidan ka kaji sai gobe inkuma ka matsa sai tayi sati zatabar gidan nan muga tsiya,

"Ni anan zan kwana ba inda zanje, mikewa tayi tace "kabiyoni ciki mu kwanta in nan baiyi maka ba kaji, ta wuce ta kyale shi ya cika yayi fam ta shige ciki, Al Ameen ne yace ina yarona? Tace yana falon ta barshi yayi dariya yana girgiza kai yasan yaro nada gaskiyar shi sarai,

Meyasa momy tasa aka kawo mai mata nan bayan kunsani yace Auren yakeso a matse yakefa yaro yayi gado,
"Hmmm ai daga gani kam har ya fi wanda yagada,, rungume ta yayi yace "Allah yasa itama ta iya daukar shi kamar ke, murmushi tayi, " zata iya ai macece itama, Allah dai yasa yabimin yarinya a hankali don naga kanshi na rawa,

"Hhhh Allah dai ya kyauta kawai yarona nada lafiya yana nuna muku da na tashi da lafiya ai nima bana wasa bane kinsani, "ko yanzufa ai har yanzu baka girma ba,
"Girma kai, wake girma da gidan dad'i Adai barwa su Sadiq gamu harda suruka yanzu saura jika........ 🖊

*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻

*By FENERH*

*Domin masu son biya har yanzu hanya a bude take kubiya ku karanta cikin Aminci bawai na bati ba, kutura cikin Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb ko kuma katin Airtel ta wannan number 09011251444 sai najiku*

7⃣7⃣&7⃣8⃣

Tun yanayi a hankali har ya kuma fita a cikin hayyacin shi yafara birkitata kamar baby, bude idanun ta tayi da sauri jin wani irin zafi a niple dinta, taga duk ya kuma birkice wa, kokarin tureshi takeyi kirjinta na bugawa da karfi, jin tana shirin kwace mai Alawa yasa ya bude idanun shi yayi wani irin kalar tausayi ga idanun sunyi mugun ja saboda jaraba, "am sorry baby I can't sleep ne ina ganin su a bude kinsan bansamu main thing ba shiyasa nakasa bacci,
Mugun tsoro yabata yanda yake magana kamar bugagge "Amma wannan yaron maye ne tafada a zuciyar ta, maida bakinshi yayi yaci gaba da Abinda yaga dama, tana jinshi,

Kiri kiri ya hanata bacci a daren, tasha wuya kirjin ta da bakinta har sungaji da tsotso jitake kamar ma ba wani sauran miyau a ciki, duk ya tsotse, jikinta duk ciwo yake mata saboda tumurmusa, tun yanzu tafara tausayawa rayuwar ta,
Don tana gani tasan Allah ya hadata da jarabatu Amma Abu mafi soyuwa a zuciyar ta shine yanda yake famar tarairayar ta tareda lallashi saboda yanda yake samun natsuwa da ita, he love everything about her ta tara komai na more rayuwa, she is just special and unique,
Chapter 51 · 0% Book details