Sashe 6
Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"And Kifada ma inna kina barin gidan zandawo tunda Auren ya tsallake ni, sarkin biyayya waike mai halin kwarai ko, to meye na kuka kuma?
Ji tayi zuciyar ta ta bushe tareda share fuskar ta tayi murmushi mai ciwo, "ba kukan Aurena nakeyi ba yaya HAJARA,ni ina farin ciki domin nasan inada sakamako mai tsoka a gobe kiyama zanje zanyi BIYAYYA har karshen numfashi na bazan jawa iyaye na tashin hankali ba, koda mijin da zan Aura bazai soni ba ni ZANYI BIYAYYA a gidan Aure NA saboda kare martabar iyaye na,
"Yaya ina tausaya mik, ke nakewa kuka rayuwar ki nake tausaya wa wallahi zakiyi nadama mara Amfani kin tabka babban kuskure, baba yayi kuka saboda ke inna ta zubar da hawayen ta duk a dalilin ki, wallahi kidawo ki nemi gafarar su tun lokaci bai kure miki ba,
"Don Allah jaka yimin shiru bagidajiya ai dama baki san dad'in duniya ba shiyasa bakisan ciwon kanki ba kuma zakiyi da kin sani banza baki kai ko ina ba ki yarda da Auren had'i,
"Kinga sai anjima Amarya Karki samun ciwon kai, kit ka katse kiran, tabar RAHAMA da waya a hannu, Addu a tayiwa Y'ar uwar ta Allah yasa ta gane sannan ta tashi ta goge fuskar ta fita tayi domin taji ana kiran ta tazo ta shirya she feels kawai dole ma tayi walwala ta cire duk wata damuwa saboda baban ta, shirya ta akayi cikin wata atamfa sabuwa dal da kanwar Inna ta kawo mata mai dinkin yayi, ta yi matukar yin kyau saboda har make up ta tsaya aka d'an yi mata sama sama,
Gudar da tajiyo a tsakar gidan ya janyo gabanta ya tsinke, tanajin yanda
Aketa Alhmdulillah Allah yasa ace gwara da akayi, ji tayi duk jijiyoyin jikinta sun tsinke, sam batayi kokarin kuka ba, muryar baba da ya shigo yana ina RAHAMA Y'ar Albarka take? Ta yi saurin tashi ta gyara fara'ar fuskar ta. Cikin tsananin dauriya ta fito " gani baba,
Riko hannun ta yayi fuskar shi kamar gonar Auduga wadda rabon da suka fara'ar shi tun ranar da HAJARA ta bar gidan,
Dakin Yaya Aliyu suka shiga, yace ta zauna, shima ya zauna, inna ta shigo itama ta zauna, kanta a duke, "yace Alhmdulillah RAHAMA Allah ya miki Albarka kin wanke min zuciya kin share min hawaye kinzamo min d'iya ta gari Abin Alfaharin kowane uba,
Zakiyi farin ciki A rayuwar ki insha Allahu, kwana biyu rashin walwala ta duk ya karkata ne ga tsoron kema zaki gudu kamar Y'ar uwar ki ne, saboda duk wani gata nabawa Hajara fiye dake nasani RAHAMA badon bana sonki ba Amma yau kece ya' mafi soyuwa a zuciya ta yau hankali na ya kwanta nayi Halaccin da nake burin yi ma bawan Allahn da ya dade yana taimakawa rayuwar mu batareda d'an gantaka ta jini ba,
Shiru yayi tareda janyo leda baka ya mika mata ga wannan sadakin kine, dubu Dari ki Ajiye shi a wurin ki hakkin kine kinji, ya kuma janyo wata jakar Qur ani ya mika mata, " ki rike wannan shine waraka shine bangon da duk lokacin da kike cikin damuwa ki karanta zaki samu sauki a duk lamuran ki waraka ne ga duk wani ciwo na zuciya, sannan nafadawa Alhaji shuaibu komai akan Y'ar uwar ki da yanda na mayar kanki yafada min bawanda zaisan da anyi canji tunda basu sanku ba tunfarko, nakuma nemi Alfarmar ya tsaya miki a kan karatun ki domin nasan kin yi min BIYAYYA don haka ina son kisamu cikar burinki kema kar in tauyeki,
Kukan da take rukewa ya kubce mata, tareda mika mai kudin cikin " kuka nagode baba na bazan baka kunya ba da izinin ubangiji, wannan kudin bazan rikeba sunyi min yawa ku Ajiye bazan iya biyan hidimar ku a gareni ba,
Inna kuka takeyi sosai kafin ta karba, " zan bayar da kudin atafi dasu asai miki kiyo a gida da kudin ki hakkin kine, itama tadan taba nata nasihar, baba yace tayi hakuri shida Aliyu zasu rakata, kuma da Anyi la'asr, rungume inna tayi tayi kuka tayi kuka kamar numfashin ta zai dauke a ranar,....... 🖊
"Yanzu muke tsunduma fa muje zuwa da izinin ubangiji,
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻
*By FENERH*
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci, 200 ne normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, nagode masoya sai najiku*
*Aslm ina mata masu sana'oi ko kasuwanci dake bukatar Ayi muku tallar kayan ku ta yanda zaku samu customers online, to ku garzayo domin kasuwancin ku ya bunkasa zamu tallata muku Hajarku domin samun cigaban kasuwancin ku,hajar ku zata zagaya ko ina ta fadin Arewacin Nigeria har ma da kasashen makotan mu*
*munada lases masu inganci da kuma quality munada atamfofi na yayi da kuma shaddodi domin sabunta mai gida ku fito kuyi odar cikin farashi mai rahusa,akwai masu saukin kudi akwai kuma manya, ku fito kuyi tanadin sallah mata masu Aji, ance mai kwamin ido da wuri yake fara kuka siyan nagari maida kudi gida, to place your oder just give us a call 0803 343 8895*
7⃣&8⃣
Kuka takeyi sosai kamar zata shide ta kankame inna tamau tana neman gafarar ta, Gaba daya jama'ar da suka d'an zo taron suna sharar kwalla wasu na lallashin su, yaya Aliyu ne ya zo ya rikota yace " muje ko ya isa haka, tafara turjewa tana ihu, a haka ya fita da ita, cikin dalleliyar motar ta da Alhaji yabada umarnin a dawo da ita gidan su domin kai Amarya aka sakata, baba ya shiga, tana rukunkume da jakar Qur anin ta da kuma litattafan ta Aliyu yaja motar suka tafi,
Kamar wasa tabar gidan su tabar inna a yau zataje inda batasan ma waye mijin nata ba,
Tafiya sukayi mai d'an jayawa da Unguwar su cikin low cost suka shiga, wanda tsawon rayuwar ta bata taba zuwa wurin ba tana daijin labarin wurin abakin Y'an makarantar su idan suna hira,
Tasan unguwa ce ta sai ka amsa sunan ka wane a garin sokoto kake mallakar gida a wurin,
Wani wawakeken gate aka bude Aliyu ya shiga da motar cikin harabar gidan, tuni ta hadiye kukan ta ta kalli ginin da take gani kamar a turai inbata yi karya ba a film kawai ta taba ganin irin ginin nan upstairs ne guda biyu ga korayen ganye zagaye da ginin Alamar suna samun kulawa ko ina NA harabar gidan zagaye yake da umbrella tree,
Bude mata motar da Aliyu yayi yadawo da ita cikin hayyacin ta, "fito, yace mata ta zuro kafar ta dake cikin takalmi mara tudu, ta gyara katon hijabin jikinta, baba ya yi mata jagora har cikin gidan, Aliyu na baya tana tsakiyar su, a falon ta yi bismilah tareda Addu'ar neman tsari daga dukkan sharri ya kuma sadata da dukkan Alkhairin dake cikin wannan tafkeken gidan,
Har tsakiyar falon suka isa inda suka samu su Husna da wasu tsoffi a ciki, ta taso da Sauri ga sister in low ta iso, ta rungume ta tsam tareda kallon Aliyu kur yana latsa wayar hannun shi ko ganin ta baiyiba, ma tace musu ku zauna baba, " yace to Husna ina hajiya take? Wata tsohuwa dake kishin gide a kasan falon tace gani nan bala d'an Albarka Kaidai,
Ya zauna tareda gaisheta, RAHAMA da taja hijabin ta ta rufe ido ma ta tsuguna gabansu tana gaishe su, haka Aliyu,
Hannu hajiya tsohuwa tasa ta dafa kanta tace "Allah yasa Albarka Y'ar nan Allah ya doraki bisa kan miskilin mijin ki kinji Allah miki Albarka, yakawo zuri'a tagari, Husna ta kawo musu Abin sha su baba sukace aa kawai sun kawota ne, ba Abinda zasu sha, Yabawa hajiya Amanar ta yace Aliyu bari mugani akwai sako a motar nan muje ko, yafada hakane domin sam bayason yaga ta kuma zubar da hawaye intaga zasu tafi mugun tausayi Take Bashi yarinyar ta dakko shi a sanyin hali saidai a guji bacin ran mai hakuri, bai iya fushi ba,
Godiya tsoffin nan sukayi sosai tareda cewa Husna ta shiga da ita cikin dakinta, kanta a duke tana tsiyayar hawaye tasani sarai su baba suntafi,
Amma sam bataso ta kuma wani kukan,
Hmmmm ajiyar zuciya taketa jerowa domin ganin irin gidan da take ciki, bata gama kallo ba har ta shiga dakin da Husna ta kaita taga saitin Akwatunan da tagani a gidan su a jere gefen walldrp din dakin, kallon tangamemen dakin takeyi domin girman shi yakusa rabin gidan su ma domin harda saitin kujera ga wani gado mai cycle a gefe da wawakeken TV, a bangon wane irin dakine wannan dakine,
Sister inlow open your face well this is your Room nikadai ce, ko sai na siya baki? Tafada cikin tsokana, gyara hijabin tayi domin ta matsu bata Kara ba idanun ta Abinci ba,
"Masha Allah our bride is beautiful tafada domin ganin kyawawan idanun ta duk da fuskar ta ta kode saboda kuka she look pretty and young don daga gani zata girmi RAHAMAr,