Sashe 25
Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata irin uwar kunya ce ta rufe ta tareda kokarin ciro hannun ta da takejin something very strong na tabashi, wanda tasan menene, kafin ta ankare har ya zura hannun shi ta saman kirjinta yabata wani irin hurt hold a brest dinta dayasa tayi wani irin zullo tareda zamewa ta zube a gadon, yabita tareda mata rumfa ya, yafara ya mutsata,
Tuni ya mata ligi ligi saida taji motsi ta ture shi tana gyara rigar ta da ya fara cirewa ta sama,
Yace " oh nooo baby meye haka?? " some one is coming, tashi yayi tareda kallon ta cikin ido " that's enough ke matata ce ya za a rika horani nida halali na, let go to our house right now na gaji da hakuri haka I can't take it anymore,
" ba laifina bane ai, tafada " ok then let's go,
"I can't follow you without momy permission,
Mikewa yayi a zafafe " ok then bakomai idan na mutu ko ciwon mara ya rikeni is your fault dake zanyi kuka not momy saboda you have all the right to follow me ,
Inkin fito kinfada musu dole su barki kibini,
"Haba yaza ayi infito incewa momy zan wani bika? "Shikenan bazan kuma complain ba am sorry kinji ba laifin kibane laifin zuciya tane da ta kwallafawa kanta son kusanci dake,
And if kinsan tunfsrko baki shirya zama dani ba meyasa kikayi biyayya ni kika zo kina cutar dani? "Yes ina cutuwa saboda gaba daya zuciya ta kin gama siyeta banda wani tunani da burin da ya wuce naki shiyasa kike juya ni, ba komai na tafi bazan kuma maganar ki bini ba
Ya fita a zuciye, sam bataji dadi ba, domin tasan yayi fushi, don haka ko Aliyu bai jiraba yabar gidan,"
Da dare Baba yazo gidan yasamu Alhaji shuaibu, suka d'an taba hira kafin ya fara zancen da ya kawoshi, da farko dai maganar Aminu da RAHAMA ta fara kawo ni, na biyu kuma zancen Aliyu da, Husna,
"Masha Allah nasan kasan komai dake tafiya , Aminu ya zomin da zancen yana bukatar ya tare da iyalin shi don haka ina son Alhaji ka mana Alfarma ka janye zancen karatun nata tunda megidan baya bukata, sannan maganar su Aliyu shima ya same ni akan yana son A tsayar musu da lokaci sai mu kawo komai a yi Auren,
"To malam bala nayi farin cikin da ka Amince da zancen Auren Aliyu da Husna, dama naso in na natsu inne meku a tsyar da komai, to tunda kazo yanzu banason wani dogon lokaci, iyayen yara dai mune don haka nidai nabawa Aliyu Husna ku kawo Abinda kukeda shi a daura Aure nan da wata guda su tare,
Na biyu maganar Al Ameen, kabarni dashi inason incire hakkin RAHAMA a bata zabin ta kar mu zamo iyaye masu son kansu kuma shi kanshi idan har yana son mu daidaita dashi dole ya barta tayi karatun,
"Toh Alhaji bawai na tari numfashin ka bane da kabar su tunda shine ke Auren abi zabin ranshi Kawai gudun matsala a gaba,
"Ai malam bala Kawai kabar ni da su RAHAMA ma ya' tace kamar Husna don haka karkaji komai insha Allahu kuje afara shirin Aure Kawai,.
Godiya malam bala yayi ya tafi tareda jin jinawa dattijan takar Alhaji shuaibu, don a wannan zamanin samun mai kudi irin shi mai zuciyar talaka wanda bai gudun hada iri da jinin talaka Abu ne mai wahala,
Washe gari Alhaji ya kira Al Ameen, gidan kai tsaye falon dady yayi, yace " naji mara kunya ka kai karata wurin surukin ka, toh kudurin mu na nan ga mahaifiyar ka ta zama sheda, lokacin da mukaso kayi BIYAYYA jayayya kayi mana, yanzu kai kuma kana so mubi zabinka, so kaje ka shirya tarewar RAHAMA lokacin auren su Husna baki daya lokacin tafara karatun ta inkuma baka yarda ba, kuma taci gaba a nan gidan har tagama,
Momy tace" inkuma baiyi maka ba ka kwashe kayan ka ka kuma yin wani yajin kaji.
Tashi yayi Kawai tareda cewa " sai anjima zanje office inada meeting da client, " kayi meeting da gwamna ma kaji, idan ka gama shawara ka dawo ka neme mu,
Fita yayi Kawai saboda bakin ciki bayajin zai iya cewa wani Abu, shi dama yasani da bai koma ganin likita ba don yana ganin samun lafiyar shi ma matsala ne a rayuwar shi yanzu wannan irin jan rai da suke mai haka,
Itama bai bi ta kanta ba yayi waje Abun shi ya fada motar shi akaja yabar gidan,
Wasa wasa saida ya kwashe sati guda yana fushi da ita gashi ta karbi number shi ta kira yafi sau nawa yaki dagawa har da text ta mishi tace itace yaki kiran ta,
Duk ta damu she is missing him a lot gashi yanzu data zauna ba Abinda take tunani sai wasannin shi din nan masu tsayawa a arai da gangar jikin ta, domin har mafarkin shi takeyi yana yamu tsa mata jiki, sau da yawa tana wanka ba dalili, ga shi wani Abu da momy ke bata da sam bata gane mai intasha sai tayi ta yo yo, yana sa tajin kamar tayi tsuntsuwa ta je wurin shi,
Yau ta wuni sukuku ko aikin da take yi batayi ba yau saboda damuwar rashin ganin Al Ameen, Husna ce ta kalle ta, " hmm dama Zanbaki shawara kiji, juyowa tayi ta kalle ta " wace shawarar? " kije wurin yaya Kawai yafi,
Tashi tayi da sauri " she like to but ta yaya? "Ya za ayi inje wurin shi? " saboda baida lafiya kwanan nan, kuma ya rokeni not to tell anyone,
Wani iri taji tareda cewa " me yasa baki fada min ba tuntuni? '" yace kar infadawa kowa, " yanzu yana ina? " gidan shi mana, dirowa tayi tareda, nufar bathroom Husna na me zakiyi?
"Wanka am going to him,
" are you mad? "Yess am crazy ma, don haka kima san yanda zakiyi kafin infito ki rakani muje mugan shi mudawo.......... 🖊
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻
*By FENERH*
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel 200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39 03*
3⃣1⃣&3⃣2⃣
Cikin sauri ta kammala shiri Husna na Kallon ta, saida ta saka kaya ta ce "wai bazaki rakani bane? "Aa kidawo lafiya ni mezanje inyi muku? "Toh ya zanyi infita ni kadai? Bada tareda momy tasan inda zanje ba, "kitafi Kawai nasan me zanfada mata, "aa nidai ki tashi muje mudawo daga nan sai muje saloon, "Hmmm nidai Karki takurani don Allah,
Hannu tasa ta fisgota daga kan gadon ta diro, tace "saifa muntafi tare malama don haka muje Kawai, ta turata, " toh tsaya insaka hijab ko gyale mana so kike intafida haka inbatawa baby na rai?
Da kanta ta ciro mata hijabi ta bata tace muje,
Dakin momy suka nufa tana kan aikin ta a laptop, tace "ina zuwa? Don nasan kun shirya fita ne, " eh momy saloon muke son muje, "a dawo lafiya kuma ayi sauri, tafada Kawai taci gaba da aikin ta,
Fita sukayi cikin Sauri gudun karta ce a fasa,
Komawa dakinsu tayi ta baza kamshi tareda zura katon hijabi suka wuce,
Ita tayi driving har cikin gidan, wanda a lokacin yana saman shi ta gaban gidan yana hango duk wani mai shigowa da fita,
He is thinking of her, yafa gaji so yake Kawai yaje ayita ta kare, ya yarda shima da sharadin su ko zasu bashi matar shi, domin yariga yasan wannan fushin shi zai cutu ba kowa ba, hango motar Husna yasa ya d'an mike tareda kallon ta,
Husna ce ta fara fitowa sai kuma RAHAMA dake mazaunin driver,
Wani irin sanyi da salama yaji suna ratsa zukatan shi, yayi saurin mikewa ya koma cikin dakin shi da ya gama haduwa tareda daukar wayar shi yakira Aliyu,
"Kazo ka dauke min matar ka a gida zata samana ido muna bukatar privacy nida iyali na,
Banji mai Aliyu yace ba Kawai yace "kai dai kazo gidana ku wuce don Allah right now,
Kallon jikin shi yayi yana sanye da kana nan kaya har ya d'an fada saboda damuwar da yasawa kanshi ga kuma mugun ciwon marar dake neman illata shi,
Fita yayi daidai suna shigowa gidan,
RAHAMA kallon ko ina takeyi tareda tuna rayuwar da tayi ciki, komai na nan yanda yake,
Saukowa yayi cikeda zumudi da kuma dokin ganin ta, dago kanta tayi jin takun tafiyar shi tagan shi garau a yanzu dai, kafin ta harari Husna da ta tsorata ta, yana isowa yayi saurin rungume ta cikeda jin dad'i " welcome home wife,
Gyaran murya Husna tayi " yaya fa ina nan, saida ya Dan dauki lokaci kafin ya dago daga jikin ta, "dama sa ido ya kawoki,
"Lala la tab RAHAMA kinja min yau saida nace bazan zoba kika janyoni, don haka bani key din motana intafi ai kema kinada taki, ko in yaga dama ya siya miki sabuwa yau, "ke kina hauka ne kike mana gorin mota, kinjawa kanki da nayi miki oder wata yanzu Anfasa,
Saurin riko hannun shi Husna tayi "sorry big brother ba ayi haka ba ai tuba nake sister inlow, tafada tana kama kunne, har saida RAHAMA tayi dariya,
Ganin dramar tasu,