← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 60

Sashe 52

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko na second daya bai runtsaba itama sai da Asuba daya tashi daga jikinta tasamu wani irin baccin wuya ya dauketa, Wanka yafarayi ya fito yaga tayi bacci, rufeta yayi da bargon shi kato ya tada sallah saida yayi nafila kafin yayi farilla, yana jin gaba daya baida, wata damuwa a rayuwar shi, koda ya idar juyawa yayi yana kallon gadon seeing her kawai a gadon shi wani irin nishadi yake sakamai a zuciya,
Baccin ta takeyi hankali kwance,

Sanin inya koma gadon zai kuma damun ta yasa ya kwanta a sofa ya zubawa fuskar ta ido har bacci shima mai nauyi yayi awon gaba dashi,
Karfe goma Grandma tafito tareda zubawa kofar tashi ido tace "ni Aisha wannan yaron nada hankali kuwa? Ace har karfe goma ya saka yarinya adaki ya hanata fitowa, wayarta ta dauka ta kirashi, jin karar wayar yasa ta bude idanun ta mai cikeda bacci taga gari yayi haske tangaran, can ta hangoshi sanye da jallabiya mai kyau baka yayi mata kyau sosai fuskar shi na fitarda haske da Annuri,

Jin wani irin soyayyar shi tayi tana Kara huda ko ina na jikinta da zuciyar ta bakidaya, jin wayar ta kuma Kara yasa tayi saurin tashi ta janyo wani towel a gefen gadon ta daura tareda daukar wayar ta matsa kusa dashi,
Ta rasa ta ina zata tashe shi ma, batasan ya dade da farkawa ba tun ringing na biyu ya bude ido lokacin tana daura towel, so yake yaga how she is going to do,

Hannu ta dora akan fuskar shi tareda shafo sajen nan na gayun yanzu dake matukar burgeta, saurin bude idanun shi yayi tareda jin wani irin shocked har tafin kafar shi , janye hannun ta tafara kokarin yi ganin ya bude idanun shi, saidai yayi saurin dafewa yayi,
Wani irin tsadadden murmushi ya sakar mata mai cikeda da nuna kulawa da wani irin tattali da take hangowa a kasan zuciyar shi,

"How are you? Yafada cikeda shagwaba kamar wani yaro d'an karami, kallon shi tayi da wani irin kallo mai cikeda wani irin sirrin sonshi, , "good morning tace, yayi Ajiyar zuciya hannun ta a nashi ya mike tareda rikota ta one side, yanufi hanyar bathroom da ita, kota kan wayar baibi ba a pocket kawai ya karba ya jefa don yasan daga cikin gidane tunda yaga goma ta wuce tana kallon shi ya hada mata ruwa da kanshi ya juyo tareda rungume ta " ki gasa jikinki da kyau nasan yana miki ciwo, and bari inje inkawo miki kayan ki da breakfast kafin ki kammala wankan,

Fitowa yayi cikin hanzari yana dariya kasa kasa yasan mamakin shi takeyi how he change a dare daya, batasan Sadiq irin mazanda mace ke mallakesu ba a d'anokaci kadan saboda tsabar jarabar son jikin mace da kuma sha'awa,
Ganin period dinta ya dauke yasa ta yi Wankan tsarki kafin tayi na soso tafito,
Daure da towel saida ta goge jikinta ta dauki kayan ta na jiya ta mayar Amma bata saka Iner wears ba, daukar hijabin ta tayi ta fita daga dakin kafin yadawo,

Cin karo sukayi da shi daukeda tray cikeda kayan ciye ciye da Momy Husna ta hada musu, karbowa kawai yayi yadawo Aisha na biyeda shi da wata leda,
"Ina zakije? "Zanje ingaida su momy, " go back yafada fuskar shi a hade, kallon yanayin maganar shi tayi dole ta koma Aisha ta gaida ita ta Ajiye ledar ta fita, komawa yayi ya kulle kofar yadawo ya tarar da ita a tsaye,

" ki zo muyi breakfast ko, am hungry, yafada yana cire jallabiyar jikin shi ya rage dagashi sai boxer, dauke kanta tayi "meyasa kakeyin haka? Me kakeso du momy suyi tunani ka kawoni ka rufe anan kuma kahana ni fita ingaida su,

" ba abinda nake nufi kawai ina son su san ina bukatar matata badly a barni in huta, " bakajin kunyar Abinda kakeyi? "Come on zomu ci Abinci, " please nidai kabarni inje ingaida su, " banason musu kizo kawai ki karya, yafada yana gyara zama ya hada musu tea a cup biyu ,

Dole ta cire hijabin ta zauna domin tanajin yunwa, tea tafara sha kafin ya zuba mata farfesun kan ragon da yaji kayan kamshi yayi dadi sosai tasha tareda mikewa ta koma kan kujera tareda daukar wayar ta tana dubawa, kasan cewar wayar na silent batasan anyita kirantaba don tunjiya data shigo ta yarda ita a kujerar,

Yana kallon ta duk Abinda takeyi saida tayi dialing number kanwarta daya da akayi auren su tare tasa akunne, kukan da taji ne yasa tayi saurin cire wayar tareda dafe kirjin ta kafin ta Kara mayar wa, " ke meye haka zaki daga min hankali? " Aunty ko tafiya bana iyayi wallahi nidai kizo ki daukeni wallahi bazan zauna ba, wasu irin hawayen tausayin kanta ne ya tarun mata domin tafi jin tausayin kanta yanzu don ita batama tsallake wanna layin ba gashi tanajin irin kukan da takeyi Alamar abinda ya faru babba ne, " Ke kiyi shiru haka kanki farau zakizo kina yiwa mutane ihu irin wannan kamar ba mace ba, meyasa Fatima bata yi irin naki haukan ba ko ke kadai ce akayi wa Auren tafada tana son nuna mata ta daure, "wallahi Aunty akwai zafi kilake yaya Sadiq bai miki mugunta ba ne....... "Aunty please ki lallasar min ita nayi nayi taki hakura wai tafiya zatayi gida, taji muryar mijin dake zaune already a gefen ta yana lallashi har yagaji kamar kanta farau,

Karbar wayar tata da taji anyi yasa tayi saurin juyowa domin manta yana dakin ta ruda ta, hade fuska yayi yacewa mijin nata bata wayar cikin daure fuska saida ya gaida shi ya mika mata, fada ya rufeta dashi, "ita Auntyn naki me ya hana ta gudu ko tace zata koma gida ko ke kadaice mace saboda raki da samun wuri kizo kinawa mutane shirme inkika bari nakuma jin irin wannan sai na zo na saba miki,

Tunda taji muryar shi tuni ta natsu tareda yin tsit dama harda samun wuri, katse kiran yayi ya zubawa Meenal ido yaga tayi Zuru Zuru, ga kunyar data rufeta ga tsoro domin gaba daya yarinyar nan ta Kara firgita ta jiya ma da ba wani Abu yayiba taji jiki bare yace zaiyi mai gaba daya, jin dariyar shi yasa tayi saurin dawowa hayyacin ta, " to ke Aunty idan naki yazo waye zakifada mawa? Kishirya kuka kema na su bilkisu wasa ne, yafada yana shafo fuskar ta, tareda kallon hoton dake kan screen din wayar ta itada nasir sunyi kyau sosai,

D'an daure fuska yayi tareda cewa " how close you are with him? "Who? Nasir yafada yana kallon ta, murmushi tayi cikeda kewar shi tareda tuna how he always come to her if she call him, " nasir nada kirki he is my driver duk inda zanje shiyake kaini and this pic mundauka a park da sallah tafada tana tuna nishadin da suka sha ranar hardasu Aisha,

"Kicire shi a screen, yafada yana mika mata, ba musu ta karba ta cire,
Yace "momyn ki na cigiyar ki nafada mata kina bacci kingaji and grandma sai surutu takeyimin nafada mata nifa sai sunbani go ahead mutafi zamu fito if not zamu Kwana a nan,
Yafada yana janyota cikin jikinshi, " please kabari inje hakan bai dace ba,
"Hmm naji ni ki tsaya inkuma morewa don bazan taba Koshi da zumar da na lasa jiya ba, tsoro ne ya rufeta tunawa datayi tasamu tsarki kar ya gano,
Saidai kafin ta gama tunani har ya zuge zip din rigarta

Yana kokarin cire na sket din,
Rike hannun shi tayi tana girgiza kai " please yaya Sadiq kaga. Wallahi kirjina zafi sukemin sosai kabari don Allah,
"Nooo Karki cuceni kina wani kirana yaya bayan mu sa'oi ne, no kibari mugwada aga who is the bos,
Ya fisgota dakyau ya zuge zip din sket din tareda fara kokarin cire shi,

A matukar tsorace take " don Allah kadaina kaga ba karfin mu dayaba ka tausaya min kasani ma banda tsarki kabarni don Allah wallahi kirjina ciwo yakeyi, jin ta kira kirjin tuni yaji yana wani irin tsuma ya janye rigar tareda zuba musu jajayen fitinanmun idanun shi yaga yanda sukayi jawur saboda matsa da tsutsar da suka sha, ya kuma damkar su cikin zalama domin kirjinta mugun kunna shi sukeyi,

Sashi sukeyi ya manta komai,
Tuni ya mike yadaga ta zuwa gadon nashi data gyara tsab, ya kwantar da ita tareda kashe hasken dakin domin dakin nada duhu koda rana if the light is off,
Dawowa yayi ya kwanta kan jikinta ya fara tsotsar kunnen ta cikin wani irin salo tareda kokarin kashe mata jiki Wanda tuni yasamu nasarar hakan domin ko motsi kasayi tayi yasan takan kassara jiki da lafiyar mace sarrafata yakeyi kamar ba gobe ga wani irin nishi mai zafi da yake fitarwa, domin yakai climax so kawai yake yajishi deep down in her but no way, hannu yasa ya shafa daidai saitin ta yaji ba komai zabura yayi idanun shi a juye ya kalli jikinta yaga ba komai tuni ya kalli idanun ta "ya daukene? Yafada da murya a shake, a firgice ta bude idanun ta a tsorace ta hade kafarta don tuni ta manta saboda yana shayar da ita zumar shi mai matukar dadi da tsayawa a zuciya,

Zabura tayi zata tashi ya koma kanta kamar zaiyi kuka " why kika boye min after you no I need it? Why why please yafada yana sakar mata nishi a kunne dake Kara kashe mata jiki,
" please karkayi don Allah banyi Wanka ba, " but ya dauke why bakiyi Wanka ba? Yafada yana Kara birkicewa wata irin uwar desire yakeji jikinshi shaking yakeyi kamar mazari........ 🖊

"Afuwan my normal grp nasan kun matsu shiyasa na takura nayi muku ko ba yawa wlh uzuri ne yau da gobe kunsan mata don haka kuyi min Afuwa gobe insha Allahu zanyi muku wani,
*and please wa inda suka biya kudin kayan kitchen din su idan ya shigo hannun ku ku sanar dani don Allah tanks*

*matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻

*By FENERH*
Chapter 52 · 0% Book details