← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 60

Sashe 57

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Jinta yakeyi kamar ya maida ita cikin shi saboda so da jin dad'i yau yaji wani irin sirri wanda baya fatar koda na dare daya ne ya kuma rasa shi mata masu Abin mamaki, saurin dagowa yayi jin tun dazu baiji motsin taba, yaga idanun ta a kafe zabura yayi ya zare kanshi yana salati tareda dora hannun saman hancin ta jiyayi ba wani numfashi da yake fita zabura yayi yayi baya ganin yanda jini yayi faca faca da gadon ya kalli jikinshi dake tsaye har yanzu yana feeling dadin da yashawo ya ga jini ne sosai, wani irin tashin hankali yaji ya ziyarce shi cikin tsoro ya fara jijjiga ta " Amina Amina, shiru da gudu ya dauko gorar ruwa ya watsa mata nan ma shiru, ai tuni yafara salati yana "no no no please Karki yimin haka Amina, jallabiyar shi kawai ya zura ya fita da sauri zuwa falon gidan,

Grandma ce kawai a zaune tana kallon labarai ya matsa jiki narawa " grandma please kizo yafada Yana riko hannun ta duk ya rude, binshi tayi tana " kai lafiya Meya faru kaga damar fitowa, ina Aminar?
Ko amsa daya bai iya bata ba ya gama gigicewa saida suka shiga dakin yace "taki tashi nasa mata ruwa taki tashi ki taimake ni grandma I start loving her karta tafi tabarni inta tafi bazan kuma Aure ba please help me d'an kauda kanta tayi ganin bakomai a jikin meenal din sai ganin jini datayi kwance kamar anyanka a kuya,

"Subuhanallah kai kuwa wane irin yarone wai Kwana kayi kana murza Y'ar mutane Sadiq, gadon ya haye ya dagota Yana bubbuga ta " meenal ki gashi haka please in bakyaso bazan kuma yiba please kitashi Karki tafi kibarni don Allah,

Dago kanshi yayi idanunshi sun juya yace " grandma kin tsaya ki taimake ni mana kar matata ta mutu please, " ai dole sai momyn ka tazo ni ba aiki na bane wannan, zabura yayi ya fita da gudu a falon sukaci karo ya riko ta " momy zo kigani taki tashi please, tuni RAHAMA ta rude ta bishi don zuciyar ta tabata komai,

Koma hayewa zaiyi gadon bayan shigowar su RAHAMA ta buga mai tsawa " kai zoka fita kaji ko bani wuri mara hakurin banza kawai shugaban zalamammu kana kokarin kashe min yarinya shiyasa kaki bari ta fita tundazu ace tunjiya ka hana yarinya sukuni saboda masifar jaraba, grandma dake tsaye a rude ta Kalla " momy wallahi Kifada mai in wani Abu ya samu yarinya ta sai ranshi ya baci sai nayi mugun saba mai,
Jibi irin haukarda yayi ma yarinya,

"RAHAMA ki duba yarinya ba fada ba, grandma ta fada, don haka cikin sauri ta dauki gorar ruwa saida ta shafa mata a fuska sannan ta watsa a kirjinta ta danna sau biyu kafin ta janyo numfashi tadawo duniyar da muke ciki, Yana tsaye ko motsi baya yi yana kallon ta ji yake kamar ya kurma ihu saboda damuwa,

Yana ganin ta dawo ya dafe kirjin shi ya fesar da numfashi mai zafi "Alhmdulillah, ya furta a fili, sai a lokacin grandma ta iya matsawa kusa tareda mikawa RAHAMA towel tace daura mata bari in hada mata ruwan zafi, " aa momy ja wannan yaron yabarmin dakin nan kawai zan kimtsata, tafada tana daga ta ko kuka bata iya yi saida momyn ta sakko daita ne tsayuwa ta gagara kamar mai kaciya ta runtse idanun ta tace "washhh, da sauri ya matso zai riketa RAHAMA ta buga Mai tsawa karka taba min yarinya kaji, kallon gadon yayi har zuwa inda take tsaye jini na zuba kamar wadda ta haihu,

Grandma duk ta rikice tace "RAHAMA kiduba yarinyar nan bleeding fa takeyi,
Harara ta watsa ma Sadiq " badole tayi bleeding ba momy fa period takeyi ya hauke mata , "tafa gama momy yafada Yana dukar da kai,
" kayi min shiru sakarai ba jiya tafada min ba shine don rashin kiyaye iyakokin Allah ka ketare ka afka mata saboda abin guduwa zaiyi,

"Wallahi momy ta gama yau ta tashi ba jini kuma koda nake cewa Tagaji ni ba Abinda nayi mata da dare kutanbaye ta yafada Yana kokarin kallon fuskar ta da tun da ta farfado bata ko kalli saitin shiba,
Iya ruwan azabar da za ayiwa mutum yau sadiq ya shayar da ita,

Grandma tace " yaran yanzu sai Abarku wallahi RAHAMA jida ita kyale nidashi, "momy gwara infada mai karta huce yanzu, kodan gobe, ace mace tagama Al ada ko Kwana ba ayiba ka hauke mata mahaifa na nan a bude ba dole jinin ya kuma ballewa ba wannan jinin jikinta ne ba wani ciwo duk da ciwon ma bansaniba muje Amina ingani, tafada tana riketa, dakyar take takawa har suka shiga bathroom din Yana kallon ta,

"To zo mutafi kafin su fito, grandma tafada " ni ba inda zanje gaskiya sai naga lafiyar ta, zanbarka da momyn ka kuwa ku karata, gadon ya Kalla ya matsa tareda yaye shi ya zuba ruwa jikin katifar ya sa wani towel ya goge tas jinin da yayi staining grandma na kallon shi ya ciro wani zanin ya shinfida, fadin dadin da yakeji bata bakine so yake suyi suyi subarshi da ita yafara tattala ta zaiso tayi ta koma gidan shi inda sam basa idawa,

A ciki kuwa gasa ta Rahama tayi sosai ta duba taga bawani rauni sai kunburin wahala, saida tayi mata sit bath yakai sau uku ta sata tayi wankan tsarki tana tausaya mata don ita dakanta tasan meenal nada aiki don dagani Sadiq yamafi ubanshi zalama,

Towel kato ta dauro suka fito tana cije lips domin wani irin barkono takeji akasan ta har yanzu, ganin shi a zaune yasa ran RAHAMA ya baci ta duba taga hijabin ta tace " ungo saka mubarmai dakin kinji, zurawa tayi domin ita kanta bazataso ta Kara koda second daya tareda shi a inuwa daya ba tunda yagano ita din cikakkiya ce to jikinshi zai gaya mishi,

Ga uwar wahalar da yabata ko tausayin ta baiji ba, don haka ta shirya juyashi kamar waina kafin su daidai ta sai ya mata confess saita koyarda shi soyayyar ta ko zata Bashi wata damar, don haka taji mugun dadin faruwar wannan Abun a nan gidan bazata taba nuna ta warkeba yanzu bare ace su koma gidan su,

Fita sukayi daga dakin ya saki baki yana kallon su domin tuni grandma ta tafiyar ta tabarshi, " oh no momy why yafada bayan sunfita, he want to talk to her and apologize, shi mai laifine a wurinta gata ta shsyarda shi zuma mai wuyar mantawa meenal Y'ar baiwa ce komai nata is absolutely perfect jikinta maganar ta her life style uwa uba kogin zumar ta dake cikeda ruwan dad'i,

Wani irin shauki da nishadi yakeji a kasan zuciyar shi, don haka fadawa yayi kan gadon ya na mai runtse idanun shi yana tuno moment dinsu da ya wuce jiyayi kawai zaiso ya kuma samun kanshi cikin wannan yanayi, "kai Aure yayi a rayuwa yafada yana mulmula tareda wurwurga kafafu kamar Han kaka,

A gefen Meenal kuwa kaya momy tabata tasaka ta bata pain relief tasha tasa taci Abu mai ruwa ruwa ta hada mata wasu tsimi ta mika mata tareda bata tace kafa kai kishanye Zakiji daidai kinji, karba tayi tasha sannan ta haye gadon momy ta kwanta, fitowa tayi ta barta, shiru tayi tana tuna yanda taji yake kuka dazu tareda sambatu, kodan baya cikin hayyacin shine? Koma dai meye yau yasan cewa ita din ba watsatsiya bace, bacci mai dad'i ya kwashe ta,

Shiryawa yayi ya fita domin ana kiran shi a wurin aiki, yaso yaganta amma momyn shi tasaka mai mugun takunkumi harda iyaka ta samai karya sake taganshi a kofar ta, wanda yasan is impossible bari dai yadawo dole abashi matar shi he need privacy baya bukatar wani takura,

Fita yayi cikeda nishadi har wani shekin angonci yakeyi fuskar shi a sake take a yau ba wani cin Magani goshin shi na kyallin Amarci har wani sude baki yake inya tuna, "meenal yafada yana shafo kirjin shi ai yana gama uzurin shi zai dawo su wuce inda zai sakata ya wahala yasha Amarcin shi yanda yakeso...... 🖊

*mata akwai kuloli afito a yiwa oga siyayyar Azumi akwai masu sauki da rangwame akwai nakaiwa villa munada plates harda dinner sets munad kayan kitchen Kala Kala harda su show glass akwai gas cooker masu oven akwai masu hade da electric akwai table gas cooker munada stainless steel munada pure glass karku manta duk wadda ta bada kudinta kuma kayanta yaje hannun ta ta sanar mungode*

*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻

*By FENERH*

*Domin masu son biya har yanzu hanya a bude take kubiya ku karanta cikin Aminci bawai na bati ba, kutura cikin Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb ko kuma katin Airtel ta wannan number 09011251444 sai najiku*

8⃣3⃣&8⃣4⃣
Chapter 57 · 0% Book details