Sashe 32
Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta barwa Allah komai tareda daukar Alkawarin komai wuya komai runtsi zata bawa mara da' kunya,
Husna dai sun shirya event Kala Kala harda Arabian night dasu Indian night wanda yazama shine wayewa a wurin Y'an mata yanzu ayi Fati Kala Kala dai, wanda ta gayyato kawayen ta wayayyu domin su tayata murnanr Auren masoyin ta Aliyu,
Gyara kuwa tasha shi ciki da waje wurin su momy da kuma Auntyn su matar sultan of sokoto, wadda kowa yasan gyaran gidan sarauta nadaban ne domin RAHAMA ma ba abarta a baya ba, sunji gyara duk da bata gane kanta Amma ta saki jiki sosai ta debo gyara saboda ta burge murdadden mijinta mai fushi, wanda ta tabbata he want take his eyes on her duk lokacin da yayi two eyes da ita bazai iya kauda kaiba, zata mantar dashi fushin shi, don haka ta roki Husna data nace mai yaje Arabian night da zasuyi,
A giginya hotel, ta nemo musu classic jallabiya masu mugun tsada d kyau itada Amarya da kuma yaya HAJARA, domin yanzu sun mugun hade kansu kullum cikin waya suke da bawa juna shawar wari wanda HAJARA ta yarda ba wai shekaru bane iya zaman duniya karamin kanin kama sai yafika iya tafiyarda rayuwa yanzu, kuma haka ne. Rahama tafita sanin komai yanzu duk da tana mata kallon classless da kuma rashin wayau, a yanzu ta gane itace batada wayau, ba RAHAMA ba,
Yau saura kwana biyu daurin Aure, wanda a yau ne suka shirya Arabian night dinsu, tunsafe sunyi busy wajen packaging gift da zasu raba,
Kawaye da Y'an uwa ta ko ina ancika gida hatta da harabar gidan canopys ne domin shan iska na mutane,
RAHAMA ta gyara kanta an tsantsara mata kitso kanana tareda Y'ar fa lalle, duk da bata jin dadi musamman yau, don tasan da momy are less busy data ganota Amma hidima ta hana ta maida hankalin ta kansu suma suna nasu dakin da kawayen Husna na school fal kowa na harkar gaban shi sai shewa suke zubawa irin na Y'an matan Amarya, daya daga cikin su ta kalli Husna da ake gyarawa farce, " Amma dai your sister inlow is pregnant?
Saurin waigawa tayi tareda kallon RAHAMA datayi busy tana kallon hoton Al Ameen a waya, tayi mugun kewar shi, so take tagan shi yau, da bazata iya fitaba zazzabin yau yafi na kullum ga tashin zuciya ga kuma wani jiri jiri da take gani,
Ko Abinci bata wani iya ci kwanan nan saboda ciwo wanda tasan shine sanadin jirin da ke damun ta Amma kuma dole ta je wurin fatin nan kodan shi, don yaki ko zuwa gidan fir,
Gashi baya kiran ta kota kira kullum bazai daga ba cut off ma yakeyi data fara ringing, Alamar he don't want to talk to her,
Husna ce ta harari kawar ta " to Y'ar sa ido that's her nature she is always like this bata cika son surutu sosai ba, " Hmmm Karki manta that's my work ko kallon mace nayi zan gane tanada ciki,
" ok Badamuwa Ai muna murna idan tanasamu cikin but my sister inlow is not pregnant, tafada Kawai domin kowa ma bai kawo mata ciki ganin lalurar Al Ameen,........... 🖊
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻
*By FENERH*
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel 200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39 03*
4⃣3⃣&4⃣4⃣
"Am not crying because I don't want it, am crying because am happy, tafada tana fitar da wasu hawaten, tareda girgiza mai kai, " wace uwa ce zata samu baiwa irin tawa tayi kuka saidai wadda batasan ciwon kanta ba, idan nayi kukan farin ciki laifine?
You have no idear how happy I am today, having your child in my belly, me yafi wannan farin ciki, ina son cikin nan kamar raina, tafada tana shafa shafaffen cikin ta, wata irin runguma ya bata tareda shafa bayan ta kamar wani kwai, "tank you baby for this wonderful gift, I love you with all my heart, ke Alkhairi ce a rayuwa ta, tun lokacin da kika shigo duniya ta I changed completely RAHAMA you have changed me,
Da farko Nadauka bakyason cikina har hankali na yatashi domin baya ga ku keda iyaye na ba wani Abu da yakai min shi muhimmnci a rayuwa ta yanzu,
My on blood, Alhmdulillah,
Yafada yana dago ta tareda kokarin daga rigar ta tayi saurin riko hannun shi tareda nuna mai driver " doguwar riga ce fa and akwai driver,
Fata fuskar shi yayi " sorry ina so inyi kissing baby na ne,
But tunda riga tahana I can kiss his mother, yafada yana fisgo ta tareda manne bakinshi kan nata ya mata kyakkywan cafka... Saida ya saki wani irin gurnani da kuma numfashi mai zafi domin yayi kewar ta,
Sosai fiyeda tunani, saida driver ya tsaya tareda saurin bude motar ya fice domin ya najin me sukeyi,
Tayi saurin janyewa ganin yanda yake kara makaleta tareda shige mata jiki kamar zai koma cikin ta,
"Munzo gida tafada tana gyara mayafin ta tareda gyara rigar ta da duk ta nannade sama, bude jajayen idanun shi yayi tareda kallon inda driver yakai su, bata rai yayi " Amma this guy is a fool yana gani na cikin yanayin nan zai kawo ni gida shida zai wuce gidan mu, yafada fuskar shi a tamke,
Ya fito batareda yabi ta kanta ba,
Ya fara bal bale driver da masifa " kai ina ka kawoni? Why zaka ka kawo mu nan? "Sorry sir naga mun dakko madam ne shiyasa na fara kawo ta nan sai mu wuce,
Wani irin kallon takaici ya mai kafin yace " ni nafada maka hakan? Now get in and drive us to my house, "ok sir yafada yana komawa cikin motar dai dai RAHAMA ta fito, ga mutane na wulgawa dai dai ku saboda duk an dawo,
Hade rai yayi yace " ki koma ciki gidan mu zamuje, "tofa, yau ma da rigimar da zasu rabu kenan, gashi ba Abinda take so irin ta kwanta, ta huta, wani irin kasala takeji,
Dafe kanta tayi tareda cewa "kayi hakuri inkoma ciki in kwanta am very tired please,
Ok muje cikin ki kwanta a side dina saboda hayaniyar mutane, riketa yayi kamar zata gudu suka shiga falon dake cike da mutane,
Da momy ya fara cin karo, ta ja ta tsaya, " Meke damun RAHAMAr? Washe fuska yayi tareda cewa "momy zakiyi jika very soon She is pregnant, yafada tareda kara mannewa a jikin ta,
Wani irin rawa bakin momy ya farayi tareda cewa "kai karka min wasa da hankali kaji Meke damun ta? " Allah momy ciki takeda shi,
Rungume ta momy tayi cikin Sauri tareda jero Hamdala, tana fitar da kwallar farin ciki, d'an Al Ameen, zatayi jika cikin wata kadan, Allah mai girma kuma mai kyau ta da kari, cikin damuwa take yanda gidan zai kasan ce ita kadai bayan tagiyar Husna, tasan RAHAMA dole ta tare gidan mijin ta, Amma yanzu tanada wani hope nan da shekaru kadan zata samu Abokan hira a gidan suna gilmawa,
"Allah ya inganta mana RAHAMA, tafada tana dagota jikin ta, itadai duk kunya ta gama rufeta su ba ruwan su, daga momy har Al Ameen din,
"Kai tafi da ita dakin ka ka kula da ita ina zuwa inkawo mata Abinci,
Tafada tareda wucewa, shikuma zuciyar shi kamar Auduga saboda taushi yau, gashi saboda wannan babyn momy bata kore shi ba har tana bashi umarnin suje part dinshi da kanta,
Don haka dagata yayi cak tareda nufar hanyar dakin nashi yana man na mata fake a kumatu, har suka shiga ciki a hankali ya direta gefen gadon, ya zauna tareda zama dirshan kasan a gaban ta ya na riko hannun ta duka,
"Me ya rage min inne ma yanzu a duniya? Alhmdulillah na gama samun komai saura gamawa lafiya da kuma fatan fitowar jini na inganshi in dauke shi, please take care of yourself Karki min ganganci da cikin nan ina jin shi kamar rai na,
Girgiza kai tayi tareda cewa "ina son insha kamu, cikin Sauri ya mike ya ce "an gama bari inje kitchen din ingani in akwai ada ma miki, inbabu ko ina ne yau sai Anne moshi,
Fita yayi cikin Sauri, ya samu momy na hado mata Abinci Kala Kala, yace " momy wai zatasha kamu,
Kallon shi tayi tareda cewa ina zamu samu kamu ni Aisha,? Gashi bamuda shi kuma mace mai ciki intaso Abu in bata samu ba sam ba dad'i, tafada duk fuskar ta dauke da damuwa,
"Bari inkai mata wannan zanfita inne mo mata momy ko a ina ne, "ok yi maza bari inje wurin baki, ka tabbata taci karta zauna da yunwa,
, daukar tray din yayi ya nufi dakin shi cikin sauri har ta mike ta cire jallabiyar ta daura towel wanka takeso tayi jikin ta na mata wani iri,
Tsayawa yayi cak yana bin ta ko ina na skin dinta dake sheki da idanu, jikin shi tuni ya saki, ya Karasa tareda ajiye tray din ya nufeta duk idanun shi sun canja,
A natse ya shige jikinta tareda sakin numfashi mai zafi, " please yaushe zan zama kamar kowa ne namiji?
Ni ma duk lokacin da naji sha'awar matata insamu biyan bukata, ina matukar dauriya RAHAMA ba karamin kokari na keyi ba, inada mace kamar ki sai dai ido tsawon satika ina kallon ki sai dai in hadiye yawu,
Please zamu tafi India cikin satin nan nagaji gaskiya, nagaji,
Rungume shi tayi itama dakyau "kayi hakuri lokaci ne very soon har sai ka gaji, tafada tana dariya,