← Book details Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 60

Sashe 55

Zanyi Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sallamar shi tasa suka dago kansu baki daya tareda Amsawa, idanun shi akanta suka sauka tana cikin doguwar rigar Material ja tayi matukar yin kyau ga kanta ta daura d'an kwali sumar ta a gefe,
Wani irin sheki takeyi na Amarci, jiyayi zuciyar shi ta narke da wata irin kaunar ta, takawa yafarayi a natse,

Itama kallon shi tayi takasa cire kyawawan idanun ta akanshi domin yayi matukar tafiya da zuciyar ta cikin kakin nashi na custom ga kanshi ba hula duk da ya gaji tana ganin shi tasan he is exhausted amma bai hanata ganin kyanshi ba da kuma cikar haibar shi,

Cikin natsuwa ya karaso baya ko kyafta idanun shi gefen ta ya zauna ya d'an lumshe idanun shi domin ya shaki wani irin kamshi mai jan gangar jikinshi zuwa gareta ji yake kamar ya fisgota ya tsotsi bakin nan me lasar zuma cikin wani irin salo mai tafiya da ruwan jikinshi,

"Allah ya yi maka dawowa? Grandma ta fada, sai a lokacin ya dawo cikin natsuwar shi ya tuna akwai mutane ma afalon domin gaba daya idanun shi sun rufe baya ganin ko momyn Nashi bare grandma,
"Sorry grandma am lost ne wurin kallon wife, nadawo wallahi am very tired tunjiya ban runtsa ba, yafada yana yi yana kallon idanun meenal da taki yadda su hada ido, again,

Juyawa yayi ya gaida momyn shi " momy good morning, "morning, ya aiki? Alhmdulillah yafada, mikewa yayi "meenal bring my breakfast to my room ya wuce dakin Nashi domin mugun so yake ya kebe da ita ya kwashi wata garar he don't care koda zata kuma bleeding as far as zai samu dad'i irin na jiya,

Yana wucewa tabi bayanshi da kallo Sadiq namiji ne son kowa gashi jarumi ta shaida,
Mikewa tafarayi RAHAMA tace koma kizauna bari akai mai, mai aiki ta Kira tabata umarnin ta hada mai komai takai mai dakinshi,
To ta amsa ta wuce saida ta hada ta wuce lokacin ya mugun matsuwa bata shigoba jiyake kamar ya ruga ya dakko ta, yaji Sallama, juyawa yayi lokacin har ya tube yana daure da towel ta turo kai da tray,

Wata uwar tsawa ya buga mata "ke uban wa yabaki izinin shigowa? Go back, yafada yana nuna mata hanya yasan aikin momy ne wato meenal bazata zoba, kota kan saka riga baiyi ba haka yafito da katon kirjinshi a bude ya nufo falon,

"Ke meenal bake nace kikawo min breakfast ba? Shine don wulakanci zaki turo mai aiki, kodaga kanta batayi ba saida momy tace " nizaka Kalla kafada min ba itaba domin umarni na ne sannan don rashin kunya kafito har tsakiyar falo ba kaya,

Shiyasa ta daga kai ta kalleshi, saida taji wani iri ga Y'an mata masu aikin gidan dake kaida kawo wani irin kallo tabashi wanda yagano ma'anar kishin ta ya nuna mata da ido ta taso kin tashi tayi domin bazata iya tsallake umarnin momyn ba,

Karasowa yayi ko a jikinshi ya zauna yana facing dinta, duk fadan RAHAMA a banza karshe mikewa tayi tabar mai falon tana cewa " ka gama ruwan iya shegen ka zanyi maganin ka,
Murmushi yayi kawai yana kallon reaction din meenal kallon shi takeyi kur alamar batason me yakeyi,

"Meenal tashi ki wuce dakin momyn ku kinji, grandma tafada domin tundazu batace musu komai ba kallon labaran ta takeyi Aljazira mikewa tayi tafara tafiya a hankali domin har yanzu ciwo takeji a kasan ta, bin kafafun ta yayi da kallo kodai ya jimata ne? Gaskiya Sadiq ka buga aiki yafada yana shafa kirjin shi yanajin wani irin nishadi, har saida ta shige dakin RAHAMA yadawo da kallon shi kan grandma,

" wai me ake nufi dani ne a gidan nan? Yanzu kiri kiri kunaso ku haramta min matata, wai iyaka kukemin da ita ko me? " jeka tanbaya uwarka RAHAMA kaji,
Daure fuska yayi "wai me yasa kikeson zagin iyaye na, " ka rama kawai, "ni na isa inzagi uwargidana ya tashi zai matso " kaga wuce kayi Wanka ka karya ka huta,

"Grandma please kibari matata tazo kusa dani duk zanfi jin dadin komai, " ka taimaki yarinyar nan Abubakar karbata ta huta yanda kake zalamar nan zakaja yarinya ta nemi gudun ka, " kaji ki wace mace ta taba gudu da za afara ta kanta please nidai kubani ita mukoma gidan mu,

"Ai saikayi tafada tana kyaleshi, mikewa yayi ya wuce dakin shi a zuciye, wanka ya yi yadawo ya kwanta ko takan Abinci baibi ba saboda haushi suna so su hanashi sakewa da iyalin shi wallahi shiba dadyn shi bane, ai yaji labarin komai wurin grandma shi bazai iya Wannan hakurin ba da sake,
Murmushi yayi kawai ya kife sai bacci, Bashi ya tashi ba sai karfe shabiyu na rana a lokacin yaji yunwa na neman kaishi, dole ya kuma yin wanka yafito domin yanema Abinda zaici, kitchen ya shiga saida ya kwankwadi madara mai sanyi kafin ya nufi dining don har ankammala na rana ya ci yayi kat sannan ya fita,

Gidan shi yaje yabawa mai aikin shi umarnin ya gyara mai ko ina yau madam zata dawo kafin ya Bashi kudi yace ya siyo duk wasu kitchen stupes da babu na Amfani, bai koma family house ba sai da dare lokacin kowa ya nemi makwancin shi,
Ita kanta meenal tana kan gadon RAHAMA tagama chart da Y'an Uwan ta bacci mai dad'i ya dauketa ya shigo gidan, dakin momyn ya nufa ya tura a hankali saida ya kunna haske yasan for sure momy na wurin dadyn shi yanzu domin basa taba Kwana a rabe yasani saidai in dadyn baya gari

Nade hannun shi yayi ya zuba mata ido tana bacci cikin wata lallausar nightie pink fuskar ta tayi fayau ga wayar da tagama chart saman kirjinta, matsawa yayi ya zauna tareda sanya hannun shi ya cire wayar " you are my rival tunda kika hau wurinda nikadai nafi can can ta in haushi, Ajiyewa yayi a gefe ya zubawa kirjin ido he can see their shape harma da kansu ta cikin rigar kasan cewar ba wani kauri gareta ba, yatsanshi ya dora akan su ya zagaya, tuni yaji komai ya fara Kunce mai lissafi,

Tuni ya ware hannayen shi ya rukesu gam gam yana miysikawa tareda runtse idanun shi wani irin dadi yakeji har cikin kwakwal war kanshi,
A hankali take jin jikinta na sauyawa cikin bacci domin touching din nashi dayake mata cikin wani irin salo, jitayi har tana tsiyaya saboda ta tsumu da salon saurin zabura tayi lokacin da ta bude idanun ta taganshi a zaune yayi dumu dumu da kirjinta, jin ta janye yasa ya bude idanun shi,

'Kintashi yafada cikin basar wa kamar bawani Abu yakeyi ba, mugun mamaki yake bata yanada karfin hali, "tashi mutafi yafada yana hade fuska domin yasan inya tsaya lallashi bazata tafi ba,
Jan bargo tayi tareda rufe jikinta "ina zamuje tafada muryar ta narawa, " wow tun jiya rabon da inji muryar ki saboda kina fushi dani, " kitashi kawai ki shirya we are leaving this house,

Zaro idanun ta tayi " wayace mutafi " ni nace mutafi yafada shikuma yana matse rai, " bazan iya binka ba sai anbani umarni, mikewa yayi yafara cire riga " ok get ready ki karbe ni a gadon momy a yau kuwa, zabura tayi ta sakko tana girgiza kai "please ka daina kaga banwarke ba, "Hmm ok muje gidan mu silently ba musu I promise bazanyi sex dake yau ba Amma inkika ki wallahi zan danne ki a dakin nan sai na gamsu, now choose,

Yafada yana gyara rigar da yafara kokarin cirewa, wani irin marai rai cewa tayi "please yaya Sadiq kayi hakuri, " wallahi sai anyi daya ko tafiya ko Kwana anan, hakuri kuma ke kika sanshi ni banda shi, nayi Aure saboda meye, badon insamu hutu ba, gaskiya da sake bazaku d'an dana min zuma kubarni da walagigi ba, murguna baki tayi batareda ta shirya ba maganar zuci tafito saboda tanaso taji Kalmar so daga bakinshi, " dama nice nake haukar banza bazaka taba sona ba jikina kawai kake wa wannan nacin daka gama moreni na tashi aiki,

Jin shi gab da ita yasa tagano zancen ta yagama fitowa ba a zuciyar ta takeyi ba, dago kanta yayi cikin natsuwa tareda narkadda idanun shi cikin nata yana aika mata sako mai girma " don't say that, I love you meenal I really do, ke din macece dole namiji yasoki you are beautiful you are classy and well educated, ke jini nace dole idan antsaga jinin mu aga iri daya ne and now we shear the most important thing ever don haka we are one, Karki kuma tunanin bana sonki wawan namiji ne kawai bazai soki ba ni kuma ba wawa bane do you no kin gama siye zuciyar sadiq Al Ameen baki daya, Nazama servant dinki zanbauta miki Amina just be with me, love me take care of me, and sai kin yi hakuri dani ni mayen Abun ne kisaba dani zamu more rayuwar mu,

Kalaman shi sunyi mugun tasiri tareda karya duk wani kuduri a tattare da ita zuciya mai bege dama, "I no my word are not enough to describe what am feeling for you now, but you have to no this, da bana sonki bazanji sha'awar kiba, me zaisa bazanso kiba Amina? You have all the quality, " Ammm so sorry da zargin da nakeyi miki, I have my stupid reason Wanda baidace inyi wa kowacce mace ba,

"Am sorry once again, yafada yana dora bakin shi akan nata saida ya tande shi tas kafin ya saki ya cirata sama cak batareda ya tsaya wata wata ba yayi waje da ita,
Gaba daya ya gama narkar da zuciyar ta ya mantar da ita komai saida ya Ajiyeta a jikin katuwar motar shi ya bude kofar ya zaunar da ita ta dawo hankalin ta saurin waigawa tayi zatayi magana lokacin har ya, zagayo ya zauna, hannu ya dora a bakinta " no Argument, tsit tayi kamar wani mai controlling dinta har tayarda motar yayi ga kanta bako hula wani irin sanyi taji yana ratsata,
Chapter 55 · 0% Book details