Chapter eighty two: IRIS....
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
***ZAKEE MANSION***
Dukan su sun zauna a parlor suna hira cikin nishaÉ—i da annashuwa harda Su Uncle T da old man ZAKEE,da Hajiya Maleeka da Bata cika shiga cikin abubuwa irin haka ba,Pah ne yaga baiga Amreesh da Ahmad ba shima old man Zakee yayi noticing hakan..'' ina Muhammadu?" Pah ya tambaya cike da sanyin murya kuma bai yarda ya kalli side É—in Hajiya Maleeka ba
'' lallai nima abunda naso in tambaya kenan kawai ka rigani ne Yousuf!" Old man yayi maganar ido shi na ƙanƙancewa...
Su Uncle T dai basu ce komai ba,su Hajiya zakiyya aka fara ƙananun maganganu
Maraƙisiyya da Saudat suka wani sakar ma juna murmushi,samarin gidan kuwa suna ta wani latsa waya
Ahmad ne ya sauko daga stairs gaba É—aya a ruÉ—e, ashe Amreesh wayo ya mashi ya tafi yabar shi?
His heart was beating tsoro ne cike da zuciyar Ahmad kada Amreesh wani abu ya samu Amreesh...
Har yazo zai wuce mutanen parlorn dake binshi da kallon tambaya ya dakata yana numfashi da sauri
'' Kai Ahmadu ina Muhammadu? Tun tuni banganshi ba!" Old man Zakee yayi tambayar yana studying É—in Ahmad shiko pah haka kawai yaji wani faÉ—uwar gaba ya riske shi
Ahmad yayi shiru hakan yasa kowa ya daina abinda yake suka dawo da attention É—insu akan shi '' tambayar ka nake kayi shiru!" ÆŠago idon shi Ahmad yayi his gaze meeting old man Zakees'
A fisge maganar ta fito daga bakin shi '' He's in Britain...!!!" Pah da sauran mutanen wurin sukayi exchanging glances...
Murya na rawa '' me yakaishi Britaniya kuma?" Pah yayi tambayar unable to keep calm,su maraƙisiyya dake murmushi tuni confusion ya maye gurbin hakan
Hajiya Maleeka listened with keen interest,yaja dogon numfashi kafin yace '' IRIS took Amreeshs' wife!" Pah ya haɗe wani irin abu daya tokare mashi wuya sauran dake zaune suka mimmiƙe,cikin rashin fahimta Uncle Ismael yace '' bangane ba! Waye Iris?" Ahmad ya kalle su da brown contact lenses ɗinshi ɗaya bayan ɗaya kafin yace
'' ÆŠan biyun Amreesh, Muhsin!" Pah yaji kamar an zare numfashi daga jikin shi
Yayi baya zai faÉ—i,da sauri Uncle Naseer ya taro shi, ko ina na jikin pah tsuma yake,haka ma sauran suko yan matan da wasu daga cikin mutanen gidan da basu san waye Iris ko Muhsin ba suka bi da kallo...
Old man Zakee yakai zaune cuz maganar ta wuce gaban wasa slowly pah yace '' They told me he was dead! Dama Muhsin É—ina na raye?" Kauda kanshi Ahmad yayi ganin how pah was breaking down
Hajiya Maleeka take taunar leɓenta kamar zata huda kam! Ya akayi hakan ta faru? He was supposed to be killed ya akai yake a raye?
Wasa sukayi mata da hankali kenan?
Well anyways jin cewa shida Amreesh Are about to engage in a fierce battle ba ƙaramin daɗi hakan ya mata ba! She prays the two brothers die on the spot!
Ahmad ya shiga basu labarin tun farko yanda Iris yake Troubling Amreesh and how he hadn't moved on from the past har yanzu yake ganin komai laifin Amreesh ne
Ba abunda pah keyi in Banda gumi,tun lokacin da suka dawo Nigeria shida Amreesh ya sake komawa Britain wurin É—aukar Iris Amma Old man Woods yace Iris ya mutu, da pah yace su bashi h
Gawa sukace sun binne yayi kuka yayi baƙin ciki,one of the reasons ya zama completely quiet kenan... yanzu kuma yana jin wani sabon sharhi...his child was alive
Kuka ya fara he could no longer hold it in,su Uncle Naseer suka fara lallashin shi Old man Zakee was speechless Hajiya Maleeka ko abin ƙara daɗi yake mata...
Su maraƙisiyya hankalin su ya tashi
***Amreesh***
'' Let her go!" Amreesh ya faɗa a daƙile
'' bamu haɗu ba na tsawon shekaru ashirin da biyar, after meeting for the first time is this how you greet your brother?" Iris ya faɗa cike da Muryar tausayi kafin ya ƙara da faɗin '' Ouch!! My heart... I'm hurt EMRYS!!" Da murmushi a fuskar shi, juyowa yayi yana kallon Eric yace '' Save the date,2/1/2026time 03:30am... EMRYS WOODS down fall!" Amreesh dake tsaye wuri guda har yanzu his patience was running thin, dalilin da yasa bai taɓa daukar mataki akan Iris ba shine maman su akoda yaushe tanayi masa wasiyya daya kula da yan uwansa and he should forgive their mistakes as he was the eldest....amma yanzu isn't Iris crossing limits by taking his wife?
Ganin shaƙiyanci Iris yasa Amreesh faɗin '' Let her go Iris!" A fusace iris yace '' kada ka sake kirana da wannan sunan! Don't try to make our names sound alike Emrys.. we're nothing li...'' wani wawan punch ne yayi landing a fuskar Iris kafin ya ƙarashe sentence ɗin hakan yasa ya faɗi nesa kaɗan daga inda sauran mutanen suke
Da sauri mutanen shi dake tsaye wurin sukayi kan Amreesh '' Don't touch him...not yet!" Ya basu order, komawa baya sukayi bindigogin su riƙe a hannun su...
Amreesh ya sake yin kanshi nan wani faɗa ya ɓarke tsakanin su,sai dukan juna suke duka bana wasa ba, Amreesh ya cilla Iris cikin containers ɗin dake jere a wurin,wani irin kuka Iris yayi kafin ya miƙe yayo kan Amreesh yana loda masa punches
Yayi ma Amreesh naushi uku a ciki Amreesh yayi masa biyar, uku a ciki É—aya a fuska É—aya a mara,the two brothers were engaged in a fierce battle
Amreesh haƙurin shi yakai bango by kidnapping his wife Iris has pushed him on the edge,faɗan su har ɗakin da Salmah take don shima ɗakin yana da girma sosai,
Iris ne ya cilla Amreesh ciki, Amreesh ya fadi a ƙasa yana kwance Iris ya shigo,haye Amreesh yayi ya fara kai masa naushi from every angle, mutanen Iris suma suka shigo cikin ɗakin, atleast they were relieved ganin Boss ɗinsu a sama
'' Amreesh!!!!!" Salmah ta kira da ƙarfi aiko Iris ya ƙara haukacewa why on earth did she...why?!!!!
Amreesh dayaji kukan Salmah ya juyo da fuskar shi dake jina jina towards her side and his heart ached ganin yanda aka É—aure ta!
Yunƙurawa yayi tare da zubar da Iris ƙasa wani irin fushi na over taking ɗinshi ya shiga suburbuɗar Iris kamar zai kashe shi
Shaƙe wuyan Iris Amreesh yayi,shi kuma Iris ya wani irin ɗaga ƙafafunshi ya matse wuyan Amreesh in between and the two brothers continued thrashing each other
Mutanen Iris jikin su har zanzana yake banda Eric,he didn't like the way his boss was fighting with his brother...
Salmah taji wani irin helplessness engulfing her why did she...
Kuka take tana kiran Amreesh ganin yanda su biyun suka wani shaƙe juna kafin suka saki juna kicking each other at the same time sannan suka rabu kowa na mayar da numfashi
Bakin Amreesh ya fashe da kuma saman girar shi and he looked sexily calm his aura still enchanting
Iris ma bakin shi da hancin shi sun fashe sai kuma idon shi da yasha lunda
'' Still pathetic as ever huh?" Amreesh ya faÉ—a tareda É—age gira ganin yanda Iris ya cika kamar zai fashe the guy has quick anger...
'' You really shouldn't have come Emrys,you have no idea what awaits...!" Fushin dake fuskar shi was replaced with a sinister smile, Amreesh dake tsaye straight batareda yayi bending ba ko wani abu ya É—age gira guda
Ɗauke idon shi daga Iris yayi ya mayar kan Salmah dake ɗaure slowly tace '' ka tafi daga nan,kashe ka zaiyi pls!!" Tayi Maganar desperately hawayen ta na sauka, Amreesh yaji maƙoshin shi ya bushe wani irin kishi na cin shi
Yar ƙaramar dariya Iris yai ya juyo yana kallon Salmah yace '' Now that he's here,he can't leave young miss'' matsawa yayi wurin Salmah yana shafa gashinta
'' Atleast not until he witnesses our wedding..'' and that was the last straw wani irin supa Amreesh yayi ya jaye Iris dake taɓa Salmah suka ƙara yin cikin containers ɗin nan dake jere a ɗakin ko ganin su ba ayi.. they were at the far end of the room
Faɗa suke fiye da ɗazu, sai ƙarar karyewar ƙasusuwa, Naushi Amreesh ya kai ma Iris ya kauce tareda jefo ma Amreesh wani container,hakan yayi delaying Amreesh for a while yayi amfani da damar ya soka ma Amreesh wuƙa a gefen ciki.. blood started trickling down
.
'' I wasn't kidding when I said I was going to kill you!!!" Yayi Maganar daga bayan Amreesh yana ƙara soka wuƙar farar rigar Amreesh turned crimson red
Batareda Amreesh yabari yaji zafi ba ya buge Iris a rib cage ɗinsa jikake ƙaras
Salmah sai kuka take though she couldn't see them
Su kuwa mutanen Iris sai cheering suke ganin abinda ya faru
'' Master Iris stabbed Master Emrys by the side!!" Wani daga cikin yaran ya faÉ—a ma wanda ke kusa dashi
Wani uban ihu Salmah ta kurma jin abinda ya faru just in time suna sake rolling har zuwa inda take,Jinin da tagani a gefen farar rigar Amreesh ya tabbatar mata da gaskiyar Iris
'' Amreesh noooo!!!" Ta faɗa da ƙarfi trying so hard to free her self
Jefar da Amreesh gefe Iris yayi kafin yayi ma yaran shi alama aiko suka yo kan Amreesh suka fara dukan shi da kan bindiga Salmah kamar zata haukace ganin yanda sukayi ma Amreesh jina jina,it was all her fault
Iris kuwa sai dariya yake shima yaji rauni bakaÉ—an ba,kayan jikin shi were also soaked in blood musamman kanshi
Dawowa yayi ya tsaya bayan Salmah dafe da cikin shi don Amreesh ya lunda ba ƙarya
Gani Salmah tayi Amreesh ya fara faÉ—a da mutanen Iris duk da sun fishi yawa amma suma sun ji jiki
Wani daga cikin su ne ya É—auki wani iron rod ya maka ma Amreesh akai sai ga jini, fuskar Amreesh ta wanke da jini down to his white t shirt
Mean while wani sashe daga cikin warehouse É—in ne ya fara ci da wuta amma su basu sani ba saboda suna nesa da wurin wutar ta kama ne sanadiyyar wasu daga cikin mutanen Iris da suka zauna wurin and they left without putting out the fire
.wasu containers É—in da su Amreesh suka jefar akwai Petrol ciki da ya gangara ya cimma wutar so the fire is blazing amma su basu sani ba
Mutanen Iris suka Cigaba da dukar Amreesh har yakai ya kasa motsi
'' pls tell them to stop I beg you!" Tayi maganar cike da magiya tana kallon Iris
'' Not yet young Miss...not yet! Mutumin nan sheÉ—ani ne,he will get back on his feet..."
Salmah ta cigaba da kuka heart squeezing tana kiran Amreesh da ƙaramar murya hakan na ƙona ran Iris
ÆŠaga hannun shi yayi and the men stopped beating Amreesh that was barely breathing on the ground
Slowly ya zo crouching down to Amreeshs' level da murmushi a fuskar sa yace '' Look at you? Who's more pathetic now huh?" Tarin jini Amreesh yayi kafin weakly da wani murmushi yace '' Kai! You couldn't even fight me on your own...still as weak and pathetic as always Iris!" Wani haushi ya turnuƙe Iris
Miƙewa yayi ya shure cikin Amreesh daidai inda ya soka masa wuƙa
Amreesh zafi yake ji sosai yet babu wani expression dake nuna hakan azahiri kamar wani robot and Iris so much hates it ganin baya affecting Anreesh yanda yake so yasa ya matsa ya koma wurin Salmah in this game...she was his trump card
Lumshe idon shi Amreesh yayi the pain driving him nuts
'' Ya kake gani idan na aure matar ka a gaban ka?'' da sauri idon Amreesh da suka yi jawur suka buÉ—e wani irin groan na barin bakin shi kike a wounded lion
Exactly the reaction Iris wanted to see
Salmah tace '' I'd rather die da in auri mutum kamar ka?"
Matse bakin ta yayi '' Really young Miss?" Tofa mashi yawu tayi a ido yayi baya... Salmah tace '' You' will pay for what you did!" Dariya yayi and for the first time Mutanen shi na taya shi
'' Oh who will make me pay? You?''..yayi murmushi tare da faÉ—in... ''You know I can pay you in bed...'' ya kashe mata ido É—aya
Amreesh dake kwance ƙasa kamar matacce yaji zuciyar shi na suya
.he needs to get up, Salmah ta kauda kanta cike da ƙyamar abinda ya faɗa
Hakan yasa dariyar shi shida mutanen shi ta ƙara ƙarfi '' My wife!" Ya furta hakan yana kallon Amreesh dake binshi da wani irin kallo
'' Bazan taɓa auren ka ba koda babu mazaje a duniyar nan!" Taɓe baki Iris yayi bayan sun dakatar da dariyar
'' You know what? Na fasa auren ki inada much better idea..." Salmah ta kafe shi da ido awaiting his next words shima Amreesh haka
Mutanen Iris exchanged glances
'' what if I rape you instead?'' Salmah taji zuciyar ta ta bada Wani irin Duum! Her body was shaking
Amreesh yaji wani sabon ƙarfi ya zo mashi '' ko in mayar dake karuw...'' kafin ya gama Amreesh ya daka tsalle ta jefar dashi Iris ya faɗa cikin sauran containers ɗin dake jere a wurin
Saida yayi ma Iris jina jina, mutanen Iris couldn't do anything saboda saida order Iris É—in kawai suke aiki
Eric tuni ya bar wurin cuz bazai iya kallo ba a tunanin shi Amreesh Za'a kashe was why he left
A can waje gari ya ƙara wayewa snow ɗin da ake ya ragu sosai
'' Amreesh!!" Salmah ta sake kira cikin magiya da kuka,da sauri Amreesh yabar Iris yayi kan Salmah his heart aching in longing and yearning and pain all the emotions swirling in him
Kwance ta yayi tareda rungumeta itama ta wani ƙanƙame shi not minding jinin dake jikin shi ta wani fashe da kuka
Amreesh na shafa gashin ta '' it's okay Mahee'' it was a relief lokacin da Salmah taji Amreesh ya kira ta da Mahee...she missed him so much, mutanen Iris suka bisu da ido unable to do anything
'' I'm so sorry laifina ne!'' Amreesh ya saki wani irin numfashin wahala with a shaky breath yace '' It's not your...''
Maganar ta katse sanadiyyar wuƙar da Iris ya sake soka mashi a ɗayan gefen idon Salmah suka wani ƙara girma '' Oops!" Iris ya faɗa kafin ya wani fincike Salma daga jikin Amreesh yana dariya sosai
Ta kurma ihu ganin Amreesh ya faɗi a ƙasa,nan ta wani haukace ta fara combating Iris day martial arts ɗin data koya
Every strike was vicious, ta kai mashi Naushi a inda Amreesh ya naushe shi É—azu the wound deepened at this point mutanen Iris basu jira order ba sukayo kan Salmah aiko ta haÉ—a dasu her Hair flying around looking like a wounded she lion...
Saidai kaji ƙas ƙas, sai kuma mutum ya zube Iris ya koma gefe yana kallon ta something in his heart aching
Ya dafe zuciyar sa
A ɗayan ɓangaren kuwa wutar ta cigaba da ci stretching to where they were sai hayaƙi ke tashi wurin but they barely noticed
Iris ya É—auki bindigar É—aya daga cikin mutanen sa ya halbi Amreesh on the shoulder da other places
Salmah ta wani daskare na yan mintina kafin itama ta É—auki bindiga ta sakar ma Iris 3 bullets
Cike da baƙin ciki,she didn't even know how to shoot taso ta same shi a zuciya but she didn't
Ta dawo ta cigaba da faÉ—a da mutanen shi, they were unending
ÆŠaga musu hannu yay suka dena zuwa Salmah ta koma wurin Amreesh da gudu ta tallafo shi jikin ta he was still breathing,his face looked pale void of life
'' I'm sorry.. it's all my fault! Da ban biyo shi ba all this wouldn't have happened..'' Salmah ta faÉ—a hawayen tana zuba a fuskar Amreesh '' Shhhh...just hold me''
Yayi maganar yana riƙe hannunta dake a fuskar shi,his teeth became reddish jini ya zubo daga bakin shi,farar rigar suit ɗinshi har ta canja kala daga fari zuwa ja
'' you're bleeding Amreesh...stay with me!" Ƙara damƙeta Amreesh yayi his breath barely reaching his lungs
Mutanen Iris sunyi cirko cirko mafi yawancin su sunji rauni Salmah ta ji musu ciwo
Iris dake kallon su yaji zuciyar sa na ƙoƙarin tarwatse wa, Numfashi yaja sosai ya zai yi magana
'' Boss there's fire!" Wani daga cikin mutanen ya faɗa ido waje sai lokacin sukayi noticing yanda wuta ke ci bal bal bal ga hayaƙi dake tashi low key low key
They all gasped in surprised Salmah ta ɗago jajayen idon ta ta kalli roof ɗin da keci da wuta yanzu katako kaɗai ne rage kuma zai iya faɗo musu ga hayaƙi da ƙauri
Ga Amreesh dake kamar ya suma
Iris yayi ma mutanen shi alamar su bar wurin tafiya suka fara suna bin wani hanya daban like a secret passage
'' It's not over Emrys!" Yayi maganar yana fincike Salma daga jikin Amreesh aiko kamar wanda akayima allurar hauka Amreesh ya shaƙo wuyan Iris wani sabon faɗa ya ɓarke tsakanin su
Ita Salmah tsoron ta kada wurin nan ya tashi dasu cuz from the looks of it abinda zai iya faruwa kenan
Amreesh ya tura hannun shi a É—aya daga wurin da Salmah ta halbi Iris, ihu Iris ya saki saboda azaba kafin ya ture Amreesh ya bar wurin
Amreesh kafin ya faɗi Salmah ta riƙe shi suka ɓoye daga cikin sections ɗin da wutar bata kai wurin ba cuz ƙofar shigowa was on fire ba hanyar fita 🔥....
Share and comment pls
WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 paid book ne 1k ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin 9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 ðŸ ðŸ