Chapter twenty seven:The sex scandal
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read
ð‘Šð´ð‘Œð¸ ð‘†ð»ð¼?(ðµð‘’ℎð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘¡â„Žð‘’ ð‘šð‘Žð‘ ð‘˜) ðµð‘¦ ð´ð‘¢ð‘¡ð‘¢ð‘šð‘› 17
ð¶â„Žð‘Žð‘ð‘¡ð‘’𑟠ð‘‡ð‘¤ð‘’ð‘›ð‘¡ð‘¦ ð‘ ð‘’ð‘£ð‘’ð‘›: ð‘‡â„Žð‘’ ð‘†ð‘’ð‘¥ ð‘†ð‘ð‘Žð‘›ð‘‘ð‘Žð‘™....
Romancing ɗin ta Amreesh ya farayi a haukace ba kamar kullum ba,Salmah sai kuka take tana ture shi,baya ce bai da feelings ba? Yanzu kuma meye haka? Amreesh ya tafi Wata duniya daban sai romancing ɗin ta yake ba ƙaƙƙauta wa, tuni ya raba ta da towel ɗin dake jikin ta ɗaukar ta yayi ya nufi gadon da ita, ita ko sai kuka take tana turjewa
Ajiye ta yayi kafin ta samu damar tserewa ya faɗa saman ta cikin kuka tace '' wai meye haka? Baka ce baka da feelings ba?" Kuma dalilin da yasa tun farko take sakin jiki da shi kenan, Amma yanzu?Cigaba da abinda yake Amreesh yayi duk ya fita hayyacin shi kafin cikin wata irin murya yace '' i don't feel any body's touch but yours,ke kaɗai" yayi maganar hannunsa tsakanin ƙafafun ta yana cigaba da caressing ɗin ƙirjinta, ruɗewa Salmah tayi ga wani irin tsoro da ya shige ta, ta fara rokon sa amma Amreesh bai ji ba bai gani ba, Salmah ta fara jan numfashi kamar mai asthma saboda a yanayin da suke,it reminded of something that has happened in the past
Ihu ta saki tana kai ma Amreesh cizo da ya kushi,yanda yake mata É—in sai kwakwalwar ta, take Mata kamar wancan situation É—in ne ke maimaita kansa
Duk abinda take Amreesh bai masan tanayi ba, tun kafin ya kai ga shigar ta kawai sai ta suma, shima har ya ɗauko hanya ciwon kan da yake ako da yaushe ya kawo masa hari,na yau yafi na koda yaushe tsanani, dafe kansa yayi ya faɗa gefen ta, ɗayan hannun sa kuma dafe a saitin ƙirjin sa, idanun shi da fuskar shi sunyi ja Sai jan numfashi yake before he passed out beside her ( Nidai marubuci ya na runtse ido na ja blanket na rufa musu tunda tsira ra suke)......
Washegari....sai wurin ƙarfe goma Salmah ta fara buɗe idon ta tana sake lumshe wa, lokaci guda komai ya dawo mata,dirowa tayi daga saman gadon tana faman zare ido tana duba jikin ta,ji da tayi lafiyar ta lau babu abinda ya same ta yasa ta sauke ajiyar zuciya towel ɗin ta daya jefar ta jawo ta ɗaura, sannan ta shige toilet wanka tayi ta fito closet ta nufa ta ɗauko wata doguwar riga baƙa tasa da pant shima baƙi
Ta fito kenan idanun ta suka sauka akan Amreesh dake faman zufa now and then yana firgita ga hannun shi dafe da ƙirjin shi
Da sauri Salmah tayo kanshi tana jijjiga shi tana kiran sunan shi, sai yanzu ma ta lura dashi, kiran shi take tana kuka tana shafa kanshi da fuskar shi,sauka tayi ta shiga toilet ta dawo da ruwa tazo tana shafa masa
Dogon numfashi yaja kafin ya buÉ—e idanun shi da suka rine kwayar cikin ta koma pale green kallon Salmah yayi da ta tsorata da yanayin shi
Dafe kanshi yayi kafin ya tashi zaune hannun ta ya riƙo ya aza saman kanshi weakly yace '' yimin addu'a '' jinjina kanta tayi Sannan ta karanto '' Bismillah (×3) A'udhubillah WA ƙudiratihi alama ajidu wa uhadiru (×7) Amreesh sai numfashi yake ja, duk yaji jikin shi ba ƙwari ga wani irin rashin lafiya da yake ji....bayan Salmah ta gama karanta masa addu'ar rungume kansa tayi tana kuka, me ya faru? Tunawa da su biyun sukayi basu yi Sallah ba yasa su tashi, da sauri Salmah tayi ƙasa da kanta tana juya mashi baya, Amreesh smirked duk da rashin ƙarfin da yake ji sai da ya matso kusa da ita cikin raɗa yace '' matsoraciya '' yayi maganar yana idasa ɗaura towel ɗin dake hannun shi, ya nufi toilet turo bakin ta salmah tayi kafin ta hau sallaya ta kabbar ta Sallah har ta gama Amreesh bai fito daga toilet ɗin ba,a ɗarare ta nufi toilet ɗin ta ƙwanƙwasa,ba'a amsa, hankalin ta ya tashi hakan yasa ta tura ƙofar ta shiga,tsaye ta ganshi gaban madubin toilet ɗin ya dafe kanshi har yayi wanka ya ɗaura sabon towel
Ƙarasowa tayi ta riƙo hannun shi sai sannan ya ɗago jajayen idanun shi ya zuba mata, wani irin tashi tsigar jikin ta yake yi ƙasa tayi da kanta kafin tace '' Sallah '' jinjina kanshi yayi ya biyo ta suka fito toilet. Daga ganin shi yayi kama da marar lafiya zaunar dashi Salmah tayi ta nufi wardrobe ɗin shi ta ɗauko mashi wata jallabiya brown ta taya shi sawa da ƙaramin wando.
A daddafe Amreesh yayi Sallahr yana gama wa da ƙyar yayi azkar kafin ya haye gado yaja blanket ya rufa, hankalin Salmah ya tashi and she didn't know what to do sai hawaye ke bin fuskar ta
Fita tayi daga ɗakin zuwa kitchen suka haɗu da Samha ganin yanayin Salmah Samha tace '' mai ya faru?" Salmah na sheshsheƙar kuka tace '' bashi da lafiya,idan fa shima ya barni kamar yanda...''
'' shhh, Insha Allah babu abinda zai faru, besides kowa ma na rashin lafiya ki kira Dr uhm?'' toh Salmah ta faɗa tare da ƙarasa wa cikin kitchen ɗin ta ɗau kayan tea ta koma upstairs . Samha ta bita da kallo kafin ta fita daga kitchen ɗin zuwa parlor.
Salmah ta koma ɗakin wuri ta samu ta kwanta kusa da Amreesh hannun ta a ƙirjin shi dai dai inda ya dafe ɗazu,'' what's wrong,meya ke damun ka REESH? Waya ke cutar da kai!?" Tayi maganar hawaye wasu na bin wasu,tana kallon fuskar Amreesh that looked pale his lips reddish
Wayar ta ta É—auko ta kira Dr Ahmad bayan ya É—aga ta faÉ—a Masa Amreesh bai da lafiya yace gashi nan zuwa '' waya faÉ—a maki banda lafiya?" Ta tsinkayi Muryar Amreesh yana faÉ—a, muryar shi kaÉ—ai idan mutum yaji zai tabbatar baida lafiya
Fashewa da kuka Salmah tayi looking at him ya Bata tausayi
Ganin tana kuka yasa Amreesh jawota ta kwanta saman ƙirjin shi,yace '' why are you crying? Lafiya ta lau ki dena kuka..." Salmah ta cigaba da rera kukan ta tana ƙanƙameshi,ji take kamar....! Shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya shiko yana shafa kanta alamun lallashi.
After a while aka ƙwanƙwasa ƙofa, miƙewa Salmah tayi taje ta buɗe ƙofar,it was Dr Ahmad murmushi yayi,ta gaida shi ya amsa sannan ya shigo ciki, gadon ya nufa ya samu Amreesh yana Bacci
Tsira mashi ido yayi for a while, Amreesh É—in daya sani ada,koda yana tafiya ana sama shi drip ne ,he never skips office Amma yau gashi kwance, examining É—in shi Dr Ahmad yayi kafin yayi Mishi allura tare da bata magungunan da ya dace yasha,so yake ya tambaye ta mai ya faru amma kawai sai ya barshi.
Dr Ahmad na fita daga ɗakin suka ci karo da Samha a stairs,haɗe rai tayi tare da bi ta gefen shi zata wuce jawo ta yayi ya dawo da ita gaban shi holding her hand tightly,yace '' baki iya gaisuwa bane?" Yayi maganar ba wasa a tattare dashi. Kafeshi da ido Samha tayi,ba cin da tafara ganin girman shi da tayi masa rashin mutun ci. Shima kallon ta yake with his sleepy eyes ta ƙwace hannunta tare da faɗin '' ina wuni '' bata jira amsar shi ba tayi gaba. Dr Ahmad yayi tsaye wurin kamar an ɗasa shi daga baya kuma ya girgiza kanshi yana tafiya tare da faɗin '' zaki shigo hannu ai ''
Zaune take bayan tagama Sallah tunani iri iri aranta gani tayi Amreesh ya miƙe ya nufi toilet few minutes later ya fito alamun alwala yayi, kabbarta sallah yayi a gefen ta ita ko tabisa da kallo, she felt pity for him.
Bayan ya gama sallah ya juyo shima yana kallon ta kamar yanda take kallon shi,gani kawai yayi hawaye sun fara sauka daga idon ta, share mata hawayen yake wasu na ƙara sauka, matsowa tayi ta rungume shi kansa a ƙirjinta tana kuka,it makes him wonder 🤔 ita bata gajiya da kuka ne?
'' MAHEE '' ya kira gently yana zaunar da ita saman cinyar sa,'' na'am'' ta amsa da sheshsheƙar kuka yace '' why the tears? Lafiya ta lau fa '' Ita dai Salmah bata ce komai ba amma tayi shiru,sun daɗe ahaka kafin ya miƙe picking her up ya nufi gado da ita, har bawa zuciyar ta ta fara da ƙarfi sai zaro ido take,ajiye ta yayi sannan ya kwanta gefen ta wrapping his arms around her bayan ya cire mata hijabin dake jikin ta, ɗan kallon fuskar shi tayi kafin tace '' in haɗa maka tea?" Girgiza kansa yayi looking into her eyes ƙasa tayi da nata after a while ta tashi zaune ta jawo kayan tean da ta shigo dasu ta haɗa ta miƙa masa,ƙin karɓa yayi ta ɓata fuska kamar zata yi kuka zama Amreesh yayi sannan ya karɓi cup ɗin daga hannun ta still looking at her face
Kaɗan ya sha tean sannan ya jawo ta ya sa ta shanye sauran ta turo baki a shagwaɓe tace '' ai wayau kayi min, sai ka ƙara shan wani'' lumshe idanun sa Amreesh yayi tare da waro su akan ta,sosai taji tsikar jikin ta na tashi especially da irin kallon da yake mata, hannun shi ya kai yana gyara mata sumar ta kafin yace '' i had enough Ina so in kwanta '' ya ƙarashe maganar tare da karɓar kofin ya ajiye gefe sannan ya jawo ta suka kwanta facing each other matso da fuskar sa yayi kusa da tata,riƙe numfashin ta tayi tare da ƙoƙarin matsa wa baya ya riƙe ta,idanun ta suka ciko da hawaye tace '' baka da lafiya pah'' murya can ƙasan maƙoshi yace '' Ni na faɗa maki hakan?" Turo baki tayi ba tareda tace komai ba, numfashi yayi, pulling her close ya rufe idanun sa ita ma ta rufe nata.....
Dr Ahmad na fita daga gidan Amreesh directly dungeon ɗin da yasa aka ajiye su dark flames ya nufa, yaran shi naganin BOSS ɗin su,suka fara miƙa gaisuwa kafin suka miƙe leading him to the room where dark flames were kept, duk sunyi ƙajin ƙajin sun lalace kamar basu ba,gashin su da suka yi dying red yayi baƙi saboda datti, Dr Ahmad ya ƙarasa ciki aka kawo masa kujera ya zauna
Tunda dark flames suka ganshi hankalin su ya tashi kenan shi yasa aka kawo su nan ake gana masu azaba ta rana daban ta safe daban ta dare daban?
Ganin kallon da yake musu especially Andrew suka shiga bada haƙuri suna magiya suna ƙarawa.
Kallon Andrew yayi yana tuna yanda yagansu tare da Samha,miƙe wa yayi ya fara gana musu tashi azaba, yayi musu shocking har da ruwan yaji yasa aka kawo masa ya kwarara musu, dark flames sun Sha azaba, har sun gaji bayan Dr Ahmad ya gama yayi musu gargaɗi da babbar murya akan su fita harkar Samha and her roomies
Suko dark flames sai bin shi suke da ido they couldn't even respond ko ina ajikin su ciwo yake yanzu Babban muradin su abar su su tafi
Bayan Dr Ahmad ya gama yayi ma ya ranshi alama da su maida dark flames suka amsa da '' Yes boss'' motar shi ya kunna ya bar wajen
Kwanaki sun cigaba da tafiya Amreesh ya fara samun sauƙi and at every chance he becomes romantic ita kuma Salmah ta kasa sakin jiki dashi kamar da farko, ta ɗauka she had over come her trauma Amma abinda bata sani ba har yanzu bata gama warke wa ba, agefe guda kuma yana shirin attending ɗin best CEO of the Year award
Samha kullum sai tayi magana da su Ra'esah nan take sanar dasu tana so ta rage gashin ta suka shawo kanta akan ta barshi,kuma cikin kwanakin Nan ita da Dr Ahmad had grown more distanced. Ta tattara shi ta watsar gefe duk da zuciyar ta da ke azalzalar ta amma ta danne.
Dr Ahmad shima kusan hakan ne wurin shi a yan kwanakin nan ya azabtu aduk sanda ya tuno da yanda ya gansu wani irin kishi ke cika masa zuciya ya rasa dalilin da ya sa Samha tayi masa ƙarya.
Kwance suke a saman gadon kanta saman ƙirjin shi yana ta zuba surutu itako fuskar ta ɗauke da murmushi as she listens,da ace wani ne ya faɗa Mata Amreesh ya iya magana har haka da ta ƙarya ta, ba ma magana ba, magana da Hausa fa ba tare da ya haɗa da turanci ba ga wani big grammar na Hausa da yake magana dashi da ita bata sani ba, idan ya faɗi abinda bata sani ba sai ta tambaye shi ma'ana and he will explain, yanayi yana wasa da sumar ta. Ayanda suke yanzu,ji suke kamar su cigaba da kasancewa haka
yau Saturday ranar da za'ayi bikin best CEO of the year shi Amreesh ji yake kamar yayi zaman shi gida he could send his secretary on his behalf. Tun lokacin da sukayi break fast suka dawo ɗaki basu sake fita ba, dama kuma bikin zai fara da ƙarfe 06 daidai, je wanted to spend as much time with her
Labari yake bata lokacin da yake zuwa makaranta a Britain yanda shida class mates ɗinsa set the teacher up waro ido Salmah tayi tace '' da gaske,You did that?" Jinjina kanshi Amreesh yayi yace '' ai malamin mugune and we all didn't like him'' tace ''toh wa ya kawo shawarar?" Amreesh ya shafa ƙeyarsa yace '' mu'uku " ta ci-gaba da kallon sa keenly tana jira ya faɗa Mata shi dawa yace '' Dani,da Ahmad da Roman'' Salmah tayi dariya tace '' wato ku shaiɗanu ko?" Waro ido Amreesh yayi jin ta kira su shaiɗanu,da sauri Salmah ta sauka daga kan gadon tana dariya Binta Amreesh yayi suka fara zagaye ɗakin tana dariya tace '' Ni pa suna ke cewa ba kai ba'' yace '' zaki yi bayani da babbar murya idan na riƙa ki''
Cigaba yayi da Binta bayan sun kawo kusa da gado yayi tsalle ya cafko ta suka faɗa saman gadon tare dariya kawai take shiko fuskar shi a sake Amma babu murmushi, tsagaita wa da dariyar tayi suka tsira ma juna ido,riƙe fuskar shi tayi sannan tace '' i really want to see you smile some day'' hannun shi ya aza saman nata sannan yace '' ai ranar ta kusa,very soon '' yayi maganar yana pecking ɗin forehead ɗin ta.
Wurin ƙarfe biyar da rabi, Salmah da Amreesh suke saukowa stairs, hannun ta holding his arms, Samha da take kallon cartoon ta juyo ta lalle su, Amreesh ya sa wani Black tailored suit da ya zauna jikin shi yayi Mishi kyau sosai, hannun shi sanye da wani tsadadden wrist watch his legs in a well polished shoes, gashin sa sai ƙyalli yake ga wani azababben ƙamshi da yake zuba wa. Ƙwayar idon shi ta sauya zuwa Golden color, lips ɗinsa kamar an shafa masa man baki sai shining suke, itako Salmah gefen shi ta kwashe gashin ta into a high pony tail , saye take da riga da wando pink da sukayi outlining ɗin shape ɗin ta, ita ma sai ƙamshi take ga wani glowing da fuskar ta take,her almond eyes fixed on Amreesh kamar yanda shima ita yake kallo. Taɓe baki Samha tayi cikin ranta tace ' da wasa wasa mutumin nan has changed her innocent sister into something else ' rolling ɗin idanun ta tayi, amma fa sunyi kyau in dan kyau.
Miƙewa tayi tazo inda suke bayan sun sauko daga stairs ɗin wayar ta riƙe da hannun ta tace '' ma sha Allah Mahmah kin yi kyau unlike certain someone, bari in maku hoto'' tunda tazo wurin Amreesh ya tsuke fuska dan yasan sai taja magana, excitedly Salmah ta ƙara riko Amreesh suka yi style sannan tace '' mun shirya '' hotuna Samha ta shiga yi musu masu kyau, ita da kanta sai da ta yaba. Nuna musu hotunan tayi tana ɓata fuska Salmah ta karɓar tana faɗin mai ya faru? Kallon Amreesh Samha tayi sannan tace '' Bro '' kallon ta yayi, Murmushin gefen baki Samha tayi sannan tace '' You look hideous '' tayi maganar tare da ƙyalƙyace wa da dariya ta ƙwace wayar ta ta bar wurin, ƙara tsuke fuska Amreesh yayi ganin Salmah na dariya. Matsowa tayi holding his hand tace '' kayi kyau sosai wasa fa take'' tayi maganar suna cigaba da tafiya har suka ƙaraso bakin ƙofa suka tsaya,suna fuskantar juna, tayi murmushi tace '' I have prepared a surprise for you, just come soon '' jinjina kanshi Amreesh yayi kissing her lightly on her lips kafin ya juya ya fita.
Sai da Salmah ta ga fitar motar su sannan ta bar wurin,sama ta koma ta jawo wayar ta tana ƙara duba wa idan abinda tasa ayi mata ya kammala. She really wants to surprise Amreesh
Bayan nan ta koma wardrobe ɗin ta ta ciro wata ɓakar gown body hug da akayi ma adon flowers baƙaƙe masu kyau, hannu ɗaya rigar take da. Ajiye wa tayi saman gado kafin ta nufi toilet.
Su Amreesh sun iso venue ɗin da ƙarfe shida dai dai, buɗe masa ƙofar body guards ɗin sa sukayi sai da yaɗau lokaci kafin ya fito, Secretary Ayman gefen sa body guards bayan su, tunda suka fito cameras ke flashing yan jaridu sukayi masa caaa
ðŸ—£ï¸ '' Mr Zakee You have been winning the award for the past years, kana ganin a yau ma kai ne da nasara?
ðŸ—£ï¸ Mr zakee meye sirrin nasarar ka?
Waɗannan sune tambayoyin da yan jarida ke jefoma Amreesh da ke tafiya cike da ƙasaita har ya shige.
Zuwan Amreesh ba da daÉ—e wa ba aka fara gudanar da bikin, lokacin da aka kira Amreesh as the best CEO of the year mutane basu yi mamaki ba
Sai zuwa ake ana masa congratulations shiko ya ƙagu ayi agama ya ƙara gaba. Sai duba agogon sa yake from Time to time.
Samha na zaune a ɗakin ta da misalin ƙarfe tara,tana chatting da Salmah da ya fita bayan ta shirya cikin gown ɗin da ta ɗauko, she was wearing green pajamas kanta ba hula,taji an buɗe ɗakin dake kusa da nasu,da sauri ta buɗe ƙofa tazo ta duba,it was Dr Ahmad lokacin da ta fito har ya shige,komawa tayi ta zauna saman gadon ta,tana tunanin ko ta aiwatar da abinda take tunani?for 30 minutes she was contemplating the same thing kafin ta miƙe ta nufi ƙofa ta fita.
Walking slowly ta ƙaraso ɗakin dr Ahmad zuciyar tana wani irin mahaukacin bugu. Knocking tayi kusan sau uku tare da yin sallama amma ba'a amsa ba, kamar zata tafi sai kuma ta tura ƙofar ta shiga, wani irin daddaɗan ƙamshi ya bugi hancin ta ga sanyi Ac kamar a Switzerland ɗakin ba haske ko kaɗan, she wondered ko ya fara Bacci? Har zata koma ta hango frame ɗinsa tsaye bakin window, rufe ƙofar tay ta shigo ciki zuciyar tana lugude, kiran sunan shi tayi bai amsa ba kuma ya jita, bata damu ba ta fara maganar abinda ya kawo tace '' kana ganin kamar laifi nane ko?" Tayi maganar a ɗan fusace tana kuma waro ido cikin duhun dan ba ganin shi takeba, tunda ta fara magana sai yanzu ya juyo ya kalle ta duk da cikin duhu ne he could see her, baro windown yayi ya tsaya few steps away from her sannan yace '' me yasa kika min ƙarya?" Samha was confused ita yaushe tayi masa ƙarya, yacigaba da faɗin '' kin ce You don't wear skirt,why did I find u with skirt as short as that?" Yayi maganar yana ƙoƙarin controlling fushin sa, 'oh ashe dama abinda yake ma fushi kenan?' Samha ta ayyana a ranta ajiyar zuciya ta sauke sannan tace '' ban yi maka ƙarya ba ranar banga wandon da nake sawa ba kuma nayi lattin zuwa class shine yasa na saka skirt ɗin.'' Samha tayi maganar tana ƙara zaro idon ta,ita so take ta ganshi,the atmosphere in the room was tensed. Shiru Dr Ahmad yayi bai tanka ba bayan jawabin ta duk da yaji sai'da itako Samha ta fara takowa cikin ɗakin tana faɗin '' kuma na so in....'' maganar ta yanke jin taci karo da Abu, impact ɗin yasa tayi baya zata faɗi da sauri Ahmad ya taro ta, ta faɗo on his bare broad chest shi kuma yayi losing balance suka faɗa saman gado Samha under him. Wani irin mahaukacin bugu zuciyoyin su suke ga wani irin yanayi da suka shiga, for Samha it was the first time da ta taɓa jin irin haka,for Dr Ahmad yasan ayanda suke ɗinnan anything can happen, wata irin kasala ce ta rufe sa, ya ma kasa tashi, Samha sai numfashi take ja, fuskar ta manne da ƙirjin shi, jin kamar ba kaya a jikin shi yasa Samha saurin kai hannunta ta shafo bayan shi zuwa ƙeyar shi to be sure, aiko jin da gaske ba kaya a jikin shi yasa zuciyar Samha ta fara running marathon, Dr Ahmad ko wani irin shock yaji lokacin da Samha ta taɓo ƙeyar shi, ga ƙamshin ta da ya addabi hancin shi and her small body under him was setting him on fire...
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17