Chapter seventeen: He is mine only mine
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
ð‘Šð´ð‘Œð¸ ð‘†ð»ð¼?
(ðµð‘’ℎð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘¡â„Žð‘’ ð‘šð‘Žð‘ ð‘˜) ðµð‘¦ ð´ð‘¢ð‘¡ð‘¢ð‘šð‘› 17
ð¶â„Žð‘Žð‘ð‘¡ð‘’𑟠ð‘ ð‘’ð‘£ð‘’ð‘›ð‘¡ð‘’ð‘’ð‘›: ð»ð‘’ ð‘–ð‘ ð‘šð‘–ð‘›ð‘’,ð‘‚ð‘›ð‘™ð‘¦ ð‘šð‘–ð‘›ð‘’
Wurin ya ƙarayin wani irin shiru, saboda kasancewar Andrew a wurin,hatsabibancin sa is on another level.
Kathy ce ta taɓa lucy tana nuna mata Adrian da Samha da suka shigo side by side, cokalin dake hannun ta lucy ta wani irin damƙewa, her knuckles turned white, Adrian ne ya juyo da kansa towards Samha in a low voice yace '' attention seeker '' haɗe girar sama da ƙasa tayi kafin tace '' ka fita harka ta mai kan taliya zan maka rashin mutun ci'' tayi maganar da Hausa, murmushi Adrian yayi saboda shi dai bai san me ta faɗa ba, directly counter ya nufa. Andrew kuwa ya ciga ba da bin bayan ta ,yana kallon bayan Samha,duk da wandon da samha tasa, her hips couldn't help but show, they way her hips sway effortlessly....ido ta dinga bazawa ko zata ga su Ra'esah,can ta hango su, they all looked scared,basu kaɗai ba ma kusan kowa ma haka ne.....
Da sauri Samha ta yi sauri zata tafi wurin su Ra'esah when suddenly Zee da ƙawayen ta suka zo from the opposite direction, Bata Ankara ba ,karo suka ci, da wani irin zafin Nama Maryam one of Zee's friends ta zo ta ture Samha,tan gal tan gal Samha tayi zata faɗi Andrew yayi saurin taro ta ta faɗa jikin sa, he was firmly holding her waist ga ƙamshin turaren ta da ya cika masa hanci,and her small waist...... A lot of ppl seemed to be enjoying abinda ke faruwa,wasu suka zaro idanu waje kamar idon su zai faɗo amma ba damar yin magana,wasu ko haushi suka ji sosai yanda ta faɗa jikin Andrew, cikin waɗan da ke jin haushin faɗawa jikin Andrew da tayi akwai Na'ema wasu najin haushin how beautiful and confident she looked . Ra'esah da Fateemah tsoro suke jima Samha sosai because the elites of the elites sun sako ta gaba
'' Ra'esah mu taimaka ma Samha, I'm afraid for her'' Fateemah ta faɗa idanun ta na cikowa da hawaye jinjina kanta Ra'esah tayi,suka miƙe cike da tsoro while idanu suka rabu tsakanin su Samha da kuma su Ra'esah da suka miƙe, dark flames guda uku da suke zaune kusa da su Ra'esah ne suka kalle su, wani irin fitsarin da basu san suna ji ba ya zubo musu kaɗan a pant.
A tsorace suka fara tafiya, Emmanuel ne yayi whispering ɗin wani abu a tsakanin su ukun, hakan yasa dukan su, suka juyi suna kallon ƙafafun su Ra'esah saboda suma skirt suka sa, wani irin murmushin mugun ta suka yi su dukan su Chibuke yace ''out meal for the week's
'' uhm yummy '' Emmanuel ya faɗa and the three suka fara dariya. Ƙarasawa wurin su Samha Fateemah da Ra'esah suka yi, dai dai Zee tana karɓar wani abu ja daga hannun ƙawarta Hauwa in a cup ta kwarara ma Samha, Amira kuma tayi saurin matsa wa ta cire ma Samha hijabi ta jefar.....ƙarfin da tayi amfani dashi wurin cire hijabin yasa Gashin Samha warware wa yaƙawo tsakiyar bayan ta. Mutane couldn't help but gasp. Shi ko Andrew da wasu daga cikin mutanen wurin especially class mate ɗin su Samha,daɗi abin yake musu. Samun wuri Andrew yayi ya zauna enjoying every bit of the show
Haka ma sauran yan uwansa,Adrian Kam ranshi ya masa ba daÉ—i sosai
''Samha'' Ra'esah da Fateemah suka faɗa da ƙarfi, itako Samha abinda suke yi matan daɗi take ji dan inta tashi cin Uwar su babu wanda zai raba su, a bazata taji fateemah da Ra'esah sun kira sunan ta. Na'ema daga inda ta zauna daɗi kawai take ji hakama su lucy atleast anyi musu maganin shegiyar.
Fateemah tayi sauri tazo ta riƙe Samha ita kuma Ra'esah tana basu Zee haƙuri
Zee ta ture Ra'esah gefe har tana kusan faɗuwa amma bata faɗi ba gaban Samha ta tsaya '' stay away from him, idan ina son Abu then I don't share it, and ke baki kai matsayin da zaki yi gogayya dani akan wani abu ba"! Ta ƙarashe maganar tana tura Samha, Hauwa, Ameerah,da Maryam sai daɗi suke ji ganin yanda suka wulakanta Samha and she couldn't do anything. Andrew ya tsare Samha da ido,and the way her scent wafted his nose and her tiny waist...he was sure bazai barta ba. Yanzu shi gani yake gabaki ɗaya matan makarantar ma sun zama old fashioned yan Samha ce new fashion. Mutane sun yi ƙuri waiting see what happens next,ganin yanda Ra'esah da fateemah ke wani kakkare Samha yasa Maryam ta matso ta gaura ma fateemah mark,dafe wurin fateemah tayi ,her cheeks burnt kafin Maryam ta ajiye hannun ta,tas tas kake ji, Samha slapped her twice, chaaai!!!!! Mutane suka faɗa suna zaro ido, suko dark flames har da wani feeton iskanci
Maryam was shocked ba ita kaɗai harda mutanen wurin, they didn't see that coming , Maryam was more shocked, Zee ta buɗe baki zatayi magana Samha ta matso ta ɗaura ya tsanta cike da shaƙiyanci tare da waro ido tace '' Shhhh,u have said enough,it's my turn now!'' juyawa tayi ta riƙo hannun Ra'esah da fateemah ta zaunar dasu a kan wani empty table ta ɗan shafa inda aka mari fateemah,lumshe idanun ta fatee tayi sai ga hawaye ,share mata Samha tayi tace ''it's okay Zarah,'' sannan ta juyo wurin Ra'esah tace'' ina zuwa Eysah'' tana gama faɗar haka ta juya wurin su Zee da suke wani irin kallon ta kuma har yanzu babu wanda ya motsa wurin became extra quiet.
Cire blazer ɗin Samha tayi sannan taje fa ma Ameerah tace '' ki haɗa da hijabin duka ki wanke'' jefar da blazer ɗin Ameerah tayi tana huci tace '' ke yar gidan uban wace ce? Kin sa ko mu su waye ne a makarantar nan? Dan ubanki wani muƙami uban ki yake da shi a ƙasar nan?" Duk maganganun da suke da turanci suke,Wani empty table ta samu ta zauna sannan ta kalli blazer ɗin ta da Ameerah ta jefar, wani irin makirin murmushi Samha tayi sannan ta kalli Zee tace'' ur friends sure know how to ruin the fun! Da bata mari Zarah ba, then....'' tayi shiru sannan ta ƙara sweeping ɗin gaze ɗinta on all of them, stretching ɗin ƙafafun ta tayi forward hannayen ta a baya ta langaɓar da kanta gefe ɗaya tana musu wani kallon rainin wayau. Ganin taƙi basu amsa yasa duka su uku sukayi mata Chaa zagi ta uwa ta uba, har yanzu a cafeteria ɗin babu wanda ya motsa da niyar barin wurin ko raba faɗan. Wasu na jin tsoron su tashi a haɗa dasu. Adrian kallon wandon sa dake jikin samha ya ke ba ƙiftawa taya ta samo wandon sa? Andrew kuma tun lokacin da Samha ta cire blazer ɗin nan yaga hips ɗinta da kyau da kyau yaji wata irin sha'awar ta ya kama sa and he will do anything to satisfy his desire sooner or later. Lucy da group ɗin ta, Na'ema daɗi suke ji yanda suka ga ana ta zagin Samha duk da su sun so abata kashi wallahi.
Ra'esah da fateemah kuma wani irin burgesu confidence ɗin Samha keyi ga ƙaunar ta da suke ƙara yi.
Murmushi Samha take duk da zagin tan da suke,sun kasa komai and ta kyale su ne cuz idan ta tashi with a single move sai taci uban dukan su......
Tanƙwashe ƙafafun ta tayi, hannun ta kuma ta tallafo haɓarta dashi ta kalli Zee da ta wani murtuke fuska kaman hadarin kaji tace'' idan abu ya haɗani dake,ur friends should stay away idan ba haka ba wata rana they will end up with broken bones and there will b no evidence to support cewa nice na karya su.''
Zee ta matso kusa tace '' who do you think you're? I can make ur life miserable in this school and no one will do anything,Ina gargaÉ—in ki, ki rabu da gayen nan, and stay safe idan ba haka ba sai nasa...'' Samha ta katse ta da faÉ—in '' be my guest '' with a malicious smirk,su basu san dacewa Samha na bala'in don faÉ—a ba,duk inda faÉ—a yake tana nan and she won't involve her self till she's involved.
Hannu Samha tasa cikin gashin ta tana cukur kuɗawa, tace '' You have asked who I am ko? And who my father is ko?Bara in faɗa muku'' miƙewa tayi sannan tacigaba da faɗin " I'm SAMHA ALIYU SABO, kuma bana jin tsoron wani shege da shegiya dake makarantar nan, duk wani ɗan iska da yar iskar da suka kawo min maganar banza, wallahi tallahi jiki magayi. In duki mutum in duki banza no evidence, so stay away from me da duk abinda ya shafe Ni. All this ones da ake tsoro kuma suke iskancin su suke ganin su ya'yan politicians ne and They are untouchable, suke tsula tsiyar su, da waɗannan masu fararen fata kamar fatawoyi da duk wani ɗan iska da yar iskar da ake tsoro toh ku shaida,Ni *SAMHA*bana jin tsoron su.'' shiru wurin ya ƙara ɗauka kowa mamaki fal aransa jin yanda SAMHA tayi ma *ELITE*wankin babban bargo sai maganganu ake ƙasa ƙasa,Dark flames sukayi exchanging ɗin glances ba'a taɓa kawo newbie me irin confidence ɗin SAMHA ba.hasalima sababbin zuwan were always afraid Amma ita?
Dirowa SAMHA tayi daga saman table É—in ta tsaya gaban zee kamar zata shiga jikin ta,they were of the same height '' you want to make my life miserable? Common be my guest na baki dama, I won't stop you.''
Zee ta sake tura Samha baya sannan tace '' You will regret this,zaki yi nadaman kalaman ki duka,each word you said. I will crush your ego and ruin ur self esteem '' Zee ta faÉ—a tana ihu
SAMHA tace'' i will love to see you try, ya Ahmad kuma har abada bazaki ta ɓa mallakar sa ba not when I'm alive''. Taƙarashe maganar tana matso wa kusa da Zee' bakin ta daidai kunnen ta tace*HE *IS*MINE *, ONLY *MINE* tayi maganar spelling each word,fashewa da kuka Zee tayi ta fice daga cafeteria ɗin ƙawayen ta na take mata baya.
SAMHA ta sauke ajiyar zuciya ignoring all the noise ta nufi counter ta karɓo masu abinci, juyowar da zata yi suka kusan cin karo da Adrian tace '' Wai kai mai kan taliya baka gani ne? '' tayi maganar da Hausa. Kallon ta yayi confused sai kuma yace '' i don't understand what u said, wandon dake jikin ki nawa ne'' ya ƙarashe maganar da turanci kallon sama da ƙasa tayi masa kafin tace '' me ƙarfin garinku ya zo ya ƙwatar maka'' tayi maganar da Hausa tana jan tsuki tare da faɗin '' silly boy'' '' hey how dar...''
Ta katse sa da faɗin '' of course I dare, kuma idan baka fita daga idanuna na rufe ba wallahi sai nayi maka duka yanda ko yan gidan ku ba zasu gane ka ba'' ta yi maganar da turanci and fiercely tana yin gaba. Kallon ta Adrian yayi kafin ya saki huci mai zafi ya fita daga cafeterian. Tunda suka tsaya suna magana lucy ta fara hawaye kafin ita ma ta tashi ta fita daga cafeterian ƙawayen ta na take mata baya. The noise only grew louder. SAMHA ta zauna inda su Ra'esah ta miƙa musu abincin da ta kawo masu sannan ta ɗauki wani cold conference tana shafa ma fateemah a inda aka mareta tana mata sannu in a caring manner. Fateemah wanted to cry SAMHA ta fara basu labarin abun dariya soon su dukan su were happy, wani ne yazo ya dafa kafaɗar SAMHA ,it was...
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17