← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 40 OF 84

Chapter thirty nine:Ramin mugunta

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt

Ƙoƙarin riƙe kansa yake yi itako Bama tasan me take ba,she only wants one thing....Riƙe hannun ta dake yawo a jikin sa Aliyu yayi yana jan numfashi kamar mai asthma da shaƙaƙƙar Muryar sa yace '' Hold on please '' idanun ta suka ciko tam da hawaye,wani irin azababben sha'awa take ji,ji take anything can happen if she doesn't get it. Murya na rawa tace '' bazan iya ba dan Allah '' haɗa goshin su Aliyu yayi,he was in a dilemma har gani yake kamar motar bata sauri

Lang bai sake juyowa ba sai ma ƙara ƙune ma motar da yayi duk da hakan ya saɓawa ƙa'ida.
Shi bai ga laifin su ba, infact ya riga da yasan idan har mutum yayi attending taro irin haka, it's always hard to come back unscathed.

Bayan what seems like forever yayi parking dai dai ƙofar entrance ɗin su, Aliyu bai jira a buɗe masa ƙofa ya ɓalle murfun ya fita Salamatu in his arms. Bin bayan su da kallo lang yayi kafin ya sauke ajiyar zuciya ya tada motar ya bar wurin.

Bai dire ta ko'ina ba sai saman faffaÉ—an gadon su, Salamatu bata bashi lokacin shan iska ba ta jawo shi ya faÉ—o kanta,
She begun romancing him senselessly like her life depended on it


Aliyu ya shiga mai Dar mata da murtani, slowly ya kai hannun sa ya warware mayafin ta kafin ya zuge zip É—in rigar ta,she did the same for him

Wani irin cloud nine suke jin su, kamar Ba'a duniyar ba, sun yi nisa kafin Salamatu ta fara dawowa hayyacinta Damn!!!!!she was naked, ƙoƙarin zare jikin ta take amma Aliyu yayi nisa bayajin kira

Ji tayi ya fara harar ƙasan ta,zaro ido tayi tana faɗin ''Wait! Wallahi ban shirya ba,kayi haƙuri aikin sheɗa...Ahhhhhhhhh!!!" Wani irin sharp pain taji between her thighs ta fara zunduma ihu '' Aliyu pls...wayyo.....Ahhhh...'' sai kururuwa take but bruh!!! He was in another world ba fahimta yake ba sai ƙara thrusting yake, duk yanda tayi ƙoƙarin daurewa ta kasa sai da ta suma.....


Bayan Irene tabi bayan Shang min da Xue Yao bata gan su ba, hankalin ta ya É—an tashi compound ta fito sai taga wani kamar wanda ta biya leading Xue Yao to a car sai kawai ta dafe zuciya tayi wata dariya irin ta bosawa kafin ta girgiza kanta ta koma ciki

FaÉ—uwa gaban ta yayi da bata ga Aliyu ba,'' ina Lee?'' tayi tambayar to No one in particular Yang xie tace '' Sun tafi bayan kun bar wurin '' tayi maganar in a carefree manner ta juya ga sauran abokan ta suka ci-gaba da hira

Irene turned pale,Kai!!! duk ina plan É—in su? Kenan duk efforts É—inta sun tashi a tutar babu? Tana cikin wannan tunanin Mr Xue sheng yayi mata message fita tayi daga hall É—in duka.....


Lokacin da Shang min ya biyo Xue Yao samun ta yayi tana layi yanzu da suke cikin haske he could see how pinkish her skin was and she looked so damn seductive.

Actually tun ranar da ya fara ganin ta a Company yaji ya kamu da son ta, bazai taɓa mantawa ba ranar farka tasa wani blue blouse da jeans navy blue gashin ta curled.
Juyo da idon ta Xue Yao tayi idanun ta suka shige cikin nasa, lumshe su tayi in a way that made his skin crawl,sai kuma tayi kamar zata faɗi da sauri yayi saurin riƙo ta ta faɗi jikin sa '' Ahankali '' ya faɗa yana kallon fuskar ta that looked so cute

Ƙamshin turaren sa dake shiga hancin ta ƙara mata kawai yake akan yanayin da take ciki hakan yasa tayi saurin ƙwace jikin ta tana hararar sa tace '' Matsa daga nan'' matsawar yayi idanun sa never leaving her. Ganin kallon da yake mata yasa tayi gaba ta fara tafiya cikin maye

Bin bayan ta yayi har suka isa parking lot ta ɗan daka ta ganin bata kira drivern ta ba, juyowa tayi ta ɗan kalleshi cikin wata ƙaramar murya like in a whisper tace'' drop me home '' tayi maganar cike da bada command kafin ta zagaya ta zauna baya . He was stunned jin yanda ta bashi command kamar shi drivern tane

'' the enforcer '' ya faɗa kafin ya shiga driver seat yayi reverse suka fita daga companing,along the way ya gane tayi bacci and Bai san address ɗin ta ba '' damn!!! Ya zanyi?" Yayi maganar yana tuƙi slowly kafin idea popped up in his head Amma it's a bad one '' idan na ajeta,zan tafi wani ɗakin daban bazan zauna da ita ba!" Yayi maganar convincingly bazai bari su zauna wuri ɗaya ba, he's being tempted.

After a while ya kawo wani tsantsararren estate Wanda company yake ba ma'aikata parking yayi sannan ya fito ya buɗe side dinta scooping her up in his arms kamar wata baby,yayi ƙoƙari sosai wurin ganin bai lalle ta,the warmness of her little body was getting to him...

ÆŠakin dake kusa da nasa ya ajiye ta daidai wayar sa na ringing, É—aukar wayar yayi ya kara a kunne yana gyara mata kwanciya
Amatuƙar bazata ta jawo sa ya faɗo jikin ta wayar sa ta faɗi ƙarƙashin gado. Wasu irin abubuwa ta fara yi masa,haɗiye yawu yayi kafin ya tilasta kanshi miƙewa ya fice daga ɗakin his chest hammering

Ɗakin sa ya shiga ya shige bathroom ya tsaya ƙarƙashin shower ruwan sanyi cooling his heightened temperature, bathroom blue color yasa ya fito yana tsaye gashin sa da wani ƙaramin towel trying so hard not to allow his mind not to wander back to that moment

Yunwar da ta sako shi gaba ne yasa ya ajiye towel ɗin ya tafi kitchen ya haɗa coffee Yana tsaka da sha ne ya tuna wayar sa da ta faɗa ƙarƙashin gado.

Atunanin shi tayi bacci a lokacin hakan yasa ya shiga ɗakin kanshi tsaye,tun daga bakin ƙofar ya hango yanda take tumurmusar gadon ta dafe marar ta, ƙarasawa yayi inda take a ruɗe '' Yao meya faru?" Yayi maganar yana jawo ta jikin shi

Ɗumin jikinsa da ƙamshin shower gel ɗinsa yasa ta wani irin afkamasa kamar hungry lion, faɗawa yayi kwance saman gadon and before he could make any further moves,she led them on har shima dai ya gaji da riƙe kanshi ya biye mata.


Lokacin da Irene ta isa room no da Xue sheng ya aiko mata sai ƙyallara ido take taga inda zata gano Xue Yao Amma bata ganta ba,sai ma gani da tayi anyi decorating ɗin gadon da wasu red flowers and white bed sheet

Zama tayi saman kujerar dake facing Mr Xue sheng dake saye da White bathrobe cikin sa uwa randa,wani murmushi yayi mata wanda ya ƙara fito da tsantsan munin sa,ɗan kauda kanta tayi, he was way too ugly Amma kuma taji daɗi idan ta tuna da ƙaddarar that was about to befall Xue Yao Mr Xue sheng ya ɗauki wani Champaign dake saman table ɗin dake tsakiyar sofas ɗin a saman table ya zuba a cups biyu yana faɗin '' aikin ki yayi kyau dear Irene,and this calls for s celebration don't think?" Da murmushi ta karɓi Champaign ɗin tana faɗin '' Haka ne,duk da ban samu abin da nake so ba atleast Itama ta rasa anyi biyu babu.'' jinjina kansa Xue sheng yayi yana jinjina mugun ta irin ya Irene da batasan what was about to befall her ba,well dama akace ramin mugun ta ka gina shi dai dai kai.

Shanye Champaign ɗin tayi and it tasted odd,Amma sai kawai tayi brushing, so take ta tafi hakan yasa ta miƙe tana faɗin '' zan tafi sai munyi waya,kasaki jiki ka angon ce like it's your first night '' tayi maganar tana kashe masa ido, shima yana bin jikin ta da wani matsiyacin kallo yace '' i will '' bata sake cewa komai ba ta juya ta fara tafiya ji tayi kanta ya sara tana ganin ɗishi ɗishi

Sai kuma taji ta ajikin mutum, murmushi Xue sheng yayi ganin yanda ta wani ja da baya murya ba rawa tace '' mey haka kuma?" Yayi wani ugly laughter yana faɗin '' ke kika ce in angwance so I'm doing the same amma bada Xue Yao ba dake'' baki buɗe tace '' meya sa Ni? Ba Xue Yao kake so ba?" Takowa yayi ya tsaya kusa da ita tare da jawo ta ta faɗo jikin sa ya riƙe ta gam yana wani shinshinar ta yace '' ita nake so amma tunda bata samu ba,i will make so with what's available '' yana gama faɗar haka ya ɗauke ta ya ajiye ta saman gado ya shiga cire kayan jikin ta.

Duk yanda take so ta kare kanta ta kasa cuz maganin da yasa mata makes her feel kamar ba jikin ta ba. Sai taɓa ta yake yana banzan comments baƙin ciki bai ƙara turnuƙe ta ba sai da ya cire kayan jikin sa,bloody hell!!! She really wanted to puke,cikin sa kamar randa and down there? Kamar sanbisa forest probably idan an tona za'a samu ƙwarƙwata

Ga wani irin wari da yake,irin warin ƙashin nan idan ya haɗu da turare, baƙin ciki kamar zai kashe ta. Hawa jikin ta yayi ya haɗe bakin su, ji tayi at that moment as if her soul left her,wani irin wari bakin shi yake ga uban nauyin da ya sakar mata,ga cikin sa da yake pressing down on her and his hands squeezing ɗin ƙirjinta yake kamar yana tatsar manja

Bayan kusan 30 minutes ya kwanta gefen ta sai ga dayan mutumin nan da yace shima dole sai yayi yau ya fito daga toilet aiko shima yazo ya É—ana,haka suka tarar mata su biyu....

A zuciyar ta faɗa take da yanzu Xue Yao ce Amma she ended up falling into her own trap. Baƙin cikin ta knew no bound


WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter 40 · 0% Book details