Chapter sixty eight: Samha....!
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Slowly ya ɗago kanshi ya kalli sama, their eyes met Ashe bata tafi ɗaki ba laƙewa tayi a corridor tana kuka.. yanda yaga tana kallon shi yasa yaji wani headache ya fara nuƙurƙusar shi,itako maraƙisiyya sai lumshe ido take tana ƙarawa jinta ajikin Amreesh for the first time tana shaƙar daddaɗan ƙamshin sa ji take kamar ta cigaba da kasancewa a haka
Juyawa da gudu Salmah tayi ta shige part ɗinsu ta wuce ɗakin Samha she was so done with Amreesh! Ta zauna saman gadon ta tanƙwashe ƙafafunta tana turo baki gaba kamar ƙaramar yarinya...
Samha ta fito daga toilet tana kallon Salmah dake cika tana batsewa bata tambaye ta Meya faru ba ta zauna daga gefe tana kallo can taga Salmah ta cire hijabin ta ta kwanta taja blanket ta rufa, Itama Samha sai kawai ta kwanta without covering her self tana kallon ceiling har bacci yayi gaba da ita
Ture maraƙisiyya yayi daga jikin shi, maraƙisiyya ta ɗago fuskar ta tana kallon shi idon ta sunyi ja, kallo ɗaya ya mata ya ɗauke kanshi tareda faɗi in a very deep and sexy voice'' next time you try it....zan yanka ƙafafun ki and feed it to you..'' batareda ya sake ko kallon side ɗin ta ba ya haye sama tabi Bayan shi da kallo ko kaɗan kalaman shi basu tada mata da hankali ba sai ma shauƙi da suka sata and she wish he will continue talking to her koda zagin tane.
Saudat itama dake saye da kayan bacci and she just saw what happened taji zuciyar tana tafarfasa she was the only person who was supposed to be in his arms no body else juyawa tayi tana faÉ—i with clenched jaw '' Your days are numbered maree '' ta shige É—akin ta
**"***
Zaune yake Æ™arÆ™ashin wata bishiya, saman ciyayi wurin looking ahead,wurin zagaye yake da shukoki irin wa'yanda suke fitowa batareda an shuka su ba, sai daga gefen su wasu itace ne sukayi circling É—in wurin to a half har da yan fulawowi, wurin kukan tsuntsaye ne kawai daga bayan shi É—an Æ™aramin Titi ne amma mutane basu cika bin wurin ba sai gulbi hakan yasa titin ya kasance Tsakiyar wannan wurare guda biyu.. saye yake da dogon wando jeans navy blue sai baÆ™ar hoodie daga ciki yasa farar singlet hannun shi da Æ™afar shi saye da gloves don sanyi ake sosai ranar data fito batada Æ™arfi anjima kaÉ—an za'a fara snowâ„ï¸â„ï¸ tunda yazo China ya shiga neman yarinyar nan har gidan marayu da makarantu irin wayanda yake tunanin she'd attend duk ya tafi yet he didn't find anything... Hannunsa ya zura cikin aljihu ya Ciro wani pendant...a silver colored moon shaped pendant me silver chain mai bala'in kyau, murmushi yayi yana tuna yanda ya samu sarÆ™ar...
Shekaru biyar da suka wuce, lokacin he was thirty bayan sun gama seminar ɗinsu na doctor he decided to take a tour a China, lokacin baisa contact lenses gaba ɗaya sai dai yana sa glasses, bayan yayi tafiya mai nisa ya kawo daidai wurin da yake zaune yanzu sai kawai yaji kanshi ya fara sarawa and baya gani sosai ga jiri na kwasar sa not just that sai yaji numfashi na neman gagarar shi,da sauri yayi parking a gefe da ƙyar ya fito daga motar gasping for air, hasken ranar daya daki idonshi lokacin da ya fito made it worse his brain was chaotic and panicked... Ya dafe ƙirjinsa kafin ya kai ƙasa yana cigaba dajan numfashi da ƙyar... His emerald green eyes desperately searching for help Amma babu ko mutum guda a empty road ɗin,jan jikin sa yayi zuwa ƙarƙashin bishiyar ya kwanta amma sai abun ya ƙara tsamari kasancewar komai a wurin is green colored with no choice ya rufe idon shi yana cigaba da jan numfashi har ya gaji in fact yanda yake jin iskan bai kaiwa a lungs ɗinsa ya ɗauka he was going to die... Suma yayi a wurin can yaji ƙaramar muryarta tana faɗin '' ka tashi.. kaji " yaso ya buɗe idon shi amma sai ya kasa rather ƙirjinsa begun going up and down, yarinyar not knowing what to do ta sunkuyo ta matse hancinsa tareda saka bakinta a nashi,jin bakin sa a rufe gan yasa ta lashe bakin sa with her tongue...Dr Ahmad was stunned...sai kuma ya buɗe bakin shi,iska ta shiga hura masa a baki idan ya datse bakin sa sai ta zura halshen ta ciki har sai ya buɗe...da taji ya fara numfashi da kyau ta sake shi taɗan koma baya her eyes looking at him intently, slowly idonsa da sukayi ja suka buɗe ɗishi ɗishi yake ganin ta,her hair was divided into two sai kowane ɓare ansa ribbon akai sai ƙaton round framed glasses ɗin dake fuskar ta, uniforms ɗin jikinta Black skirt and a white shirt sai pink jakar ta.. ganin bai buɗe ido ba yasa tace '' kodai ya mutu ne? Let me try once again" ƙara ƙasa da kanta tayi ta haɗe bakin su m,at this point sarƙar dake a wuyan ta went lose falling into his shirt the cold metal pressed against his skin...he felt weird yanda ƙaramin halshen ta ke yawo a bakin shi, hannu yakai ya jaye ta daga jikin shi weakly, ajiyar zuciya yarinyar ta sauke tareda faɗin '' thank God baka mutu ba,kana jina?'' ta faɗa tana bubbuga fuskar shi jinjina kanshi kawai yayi,jakar ta ta sauko ta shiga Ciro snacks tareda faɗin ''idan ka tashi kaci and go home'nd get yourself treated '' jinjina kanshi yayi kawai ta miƙe tana faɗin '' bye'' Ahmad yaso yace ta tsaya but he couldn't even move properly haka yana kallon ta a ɗishi ɗishin har tabar wurin...
Ajiyar zuciya ya sauke ya mayar da pendant É—in cikin aljihu,he has one more place to go idan yaje can and he couldn't find her that's it for the time being...
Miƙewa yayi yana kakkaɓe snow flakes ɗin daya fara zubowa daga jikin shi ya nufi motar shii that was parked a gefen titi ya shiga ya tada engine yabar wurin
QIN WANG FU INTERNATIONAL SCHOOL CHINA...
Zaune Ahmad yake gaban principal ɗin yana kallon principal ɗin hopefully koya gane description ɗin da yagama yi masa, ajiyar zuciya principal ɗin ya sauke yace '' I'm sorry bansan ko da akwai wata ɗaliba nan as you described ba,baka da koda hoton tane?" Ƙasa da kanshi Ahmad yai feeling disheartened ya girgiza kanshi...suna zaune saiga wata Malama ta shigo bayan sun gaisa da principal ɗin suka gaisa da Ahmad shine principal ɗin ya shiga yi mata bayanin abinda ya kawo Ahmad jinjina man tayi tana kallon shi kafin tace '' kamar nasan wata yarinya that perfectly fit what you described a lokacin ana kiranta Moon..'' da sauri Ahmad ya juyo yana kallon ta his legs tapping the floor in patiently yace '' zan iya ganin hoton ta if there's?" Matar tace '' saidai a year book idan kasan shekarar da tayi graduating?" Ahmad ya girgiza kanshi sai da sauri yace '' I'm willing to look for it as long as it takes!" Principal da matar exchanged glances kafin matar tayi leading ɗin Ahmad zuwa record room ta nuna masa inda ake ajiye littafan daya ƙunshi bayanan students da sukayi graduating tundaga primary har senior secondary, Godiya yayi musu kafin ya fara duba littafan...kwana uku Ahmad yayi yana dubawa yet he couldn't find it,ya duba ya sake dubawa amma bai ga komai ba, ajiye littafin dake hannun shi yayi tareda lumshe idon shi yana faɗin '' ya Allah!" Zuciyarsa a ƙuntace, miƙewa yayi ya fara gyara books ɗin daya zubar putting them back in order..ya gama clearing ɗin wurin zai fita kenan idon shi ya hangi wani littafi kwance a ƙarƙashin shelf ɗin har yayi ƙura,duƙawa Ahmad yayi ya ɗauko ya kakkaɓe ya mayar...har yakai bakin ƙofa ya sake juyowa ya kalli inda ya ajiye littafin slowly ya dawo ya ɗauka ya samu wuri ya zauna ya fara flipping pages ɗin...his eyes widened,his body begun trembling, zama ƙasa yayi yana karanta detail ɗin to be sure he wasn't imagining things
Name: Samha Aliyu Sabo (Moon)
Age: 10
Class: primary 5
Address: Qing Wang fu road, street no 5, house no 40 China
Special condition: Schizophrenia
Flipping next page yayi saiga hoton Samha,ta yatsine fuska face blank idon ta saye da round framed glasses É—in ta,her foxy eyes looking at nothing in particular
'' My Lady '' Ahmad ya faÉ—a yana shafa fuskarta,sai kuma yayi dariya an excited and suprised one...'' Ashe kina tareda Ni!" Ya faÉ—a cike da mamaki, matar nan ce ta shigo '' ka gani?" GyaÉ—a kai Ahmad ya farayi repeatedly zuwa tayi ta duba itama tace '' she was the girl I was talking about..'' gode ma matar yayi ya mayar da littafin sannan ya fita daga makarantar yana cigaba da murmushi, booking É—in flight Yayi har ya koma katafaren gidan shi bai Dena murmushi ba isn't Allah wonderful?,wanka yayi ya canja kaya zuwa white sweatshirt ya haÉ—a da dogon wando wando fari ya baza turare ya tattara kayansa yasa cikin jaka sannan ya fito ya rufe ko ina ya tari cab zuwa airport
******
Tsakanin Salmah da Amreesh things went from bad to sour... kullum tadena kwana É—akin shi, idan ta gan shi sai tayita hararar shi, Amreesh dai ya bita da ido,ko É—akin bata shiga sai ta tabbatar baya nan,yau ma hakan ce ta faru,
'' wayyo it feels so good to be in Amreeshs' Arms kamar inta zama wallahi, musamman ma da ya riƙe ƙuguna hugging me tighter...'' Maraƙisiyya ta faɗa tana shan gaban Salmah,wata banzar harara salmah tayi mata maraƙisiyya ta bushe da dariya '' What? Kinji zafi ne? Na gaya maki ai,he'd never love you my dear.." Salmah kam ya cika tayi fam ganin yanda ta tunzurata yasa maraƙisiyya jin daɗi, bangaje ta Salmah tayi tana tafiyar fuuu hakan yayi ma maraƙisiyya daɗi she was sure yanzu there will be a rift tsakanin Salmah da Amreesh tana cikin wannan tunanin taji muryar Salmah tana faɗi with a smirk '' tell you what? You look like a slu*t don haka In kin faɗi abinda yafi hakan i won't be suprised....after all anyi kwantai ba'ada aikin yin sai bin mazajen mutane throwing yourse...'' ganin yanda maraƙisiyya ta harzuƙo mata yasa tayi wuff ta faɗa ɗakin Amreesh tana dariya ƙyakyaƙya!
Harda faɗuwa ƙasa ta dafe ciki,sai kuma ta miƙe zuciyar tana gaba tana baya, Amreesh ne tsaye daga shi sai ɗan ƙaramin wando kamar pant...gashin sa looking so weat, his chiseled chest glowing his abs more define he looked muscular and taller, ƙafafun shi duk gashi,and damn! Bata taɓa ganin na miji ƙato da pant ba wallahi, slowly idon ta ya haɗu da icy cold cat eyes ɗinsa taji gaban ta yabada dum!
Kallon ta Amreesh yake shima from head to toe saye take da farar riga off shoulders and rubuta ' *_Yours_* 💕*_tonight_*' Gashin ta into soft curls sai flared up skirt green,shape ɗin ƙirjinta ya fito sosai her colar bone too, yanda ta zaro ido made her look temptingly seductive in his eyes, murmushin gefen baki ya saki ganin Salmah na hiri hiri da ido and he understood her next move... Salmah ko ganin kallon da Amreesh yake mata kamar mafaraucin da yaga abin farautarsa made her begun retreating his aura digging deep into her skin.. jikin shi na bata tsoro the Next second sai sheƙawa tayi da gudu towards exit,har ta buɗe ƙofar yayi saurin mayarwa ya rufe ya juyo da ita suna fuskantar juna,his huge frame touring over her, hannun shi dafe da ƙofar ya ranƙwafo his eyes looking into hers, runtse idon ta tayi da karfi her heart running a marathon jikin ta shaking slightly '' trying to escape Warrior?" Ƙara damƙe idon ta tayi tareda sa hannun ta tsakanin su so their chests doesn't meet, yanda Muryar sa ta sauka cikin kunnen ta made her want to pee... hannun shi ya saƙolo a ƙugunta a gasp escaped her lips her eyes flew open....
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 ðŸðŸ