Chapter fourty four: Hallucination....
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Mutane suka taru akan Salamatu,there was noise everywhere,wasu na kuka wasu na taraddadi, motar da ta buge Salamatu drivern was drunk sai da ya haɗa motoci da yawa a saman titi creating a massive accident can gaba kaɗan motocin suka kama da wuta, it was a horrifying view, tuni wuri ya ƙara kacamewa da Hayaniya
A wurin Aliyu kuma gani yake kamar komai mafarki ne, it's not happening in real life Taya? Taya komai ya canja so suddenly?
His world came crashing down into an abyss,irin duhun da baya tunanin har abada zai fito,ko ina yayi masa duhu,his heart beat louder than intended
Slowly idanun sa suka faÉ—a cikin na Salamatu that looked lifeless on the ground but she was still breathing sama sama
Samha da Mahmah kuwa tsabar shock, especially Mahmah sun kasa ko motsi, ƙwaƙwalwar su taka sa ɗauka.
Aliyu fell down to his knees with trembling hands ya tallafo jikin Salamatu hugging her to himself duk da jinin dake kwarara, kafin ya kalli fuskar ta, she let out a low and weak smile hannun ta na rawa ta riƙo na Aliyu, '' i... couldn't..ma..k..it le..o'' tayi maganar ɗaya ɗaya saboda yanda numfashin ta ke fita it was shallow, girgiza kansa Aliyu yayi idanun shi na cikowa da ƙwalla, wani irin baƙin ciki engulfing him, Salamatu weakly ta girgiza kanta tacigaba da faɗin '' Na..ɗauka..za..za muyi rayuwa....mai tsawo...but it was this short..Leo,'' Aliyu cikin Muryar jarunta trying so hard to hold back his tears yace '' ki dena wannan maganar Rose,zan Kai ki asibiti '' ƙara girgiza kanta tayi tears rolling from her eyes tace '' this... is as.. far as ..we come together Leo...Kai ...zaka cigaba da... tafiya kai kaɗai...'' Gabaki ɗaya Aliyu ya manta da mutanen dake wurin,he only sees the two of them,
Wurin ya ƙara kaurewa da hayaniya,ga fire brigades an kira,ga ambulance,wasu suna gudu daga gefe ɗaya zuwa ɗaya... Haryan zu Mahmah da Samha basu fito daga shock ɗin da suka shiga ba, its impossible!!! Yanzu fa maman su ke masu murmushi tana dariya and she even confessed her love was it the last chance? Dama abinda zai faru kenan? Meyasa this soon,this close? Just why!!!!
Lokacin da familyn suke cikin farin ciki when They had all they need suddenly..?
Scanning idanun ta Salamatu tayi cikin crowd ɗin ta hangi su Mahmah,ji tayi ina ma ace tana da lokaci,zata iya samu koda minti ɗaya ne....wasu hawayen game da jini suka sake silalowa daga idon ta,tari ta fara mai karfi me ɗauke da jini, Aliyu was helpless,ki yayi Gabaki ɗaya jikin shi yayi sanyi,wani abu mai nauyi pressing down on his chest....har ji yake kamar numfashin sa zai ɗauke, hawayen sa zuba suke with no sound... Slowly and weakly yace '' don't do this..kada ki barni..i can't do this without you Taya zan rayu Babu ke rose?'' wani raunataccen murmushi salamatu tayi a wahale tace '' Ba..koda yaushe...mu..ke .. samun abinda muke so ba a rayuwa Leo... Make peace with your...ff..fam..ly ta...ke ..care..of..our...kids leo...'' tayi maganar tana ƙara damƙe hannun sa da ɗan ƙarfin da ya rage mata,her eyes rotating in unnatural way more blood spilling from her mouth, kayan Aliyu duk sun jiƙe da jinin ta idanun shi sun yi ja, and ji yake kamar ruhin sa has left him.babu abinda yayi masa saura '' i..llo..ve You Leo. I wish our journey was longer'' tayi maganar lastly,jini na ƙara kwararowa daga bakin ta,Aliyu kuka yake sosai duk da bawai irin kukan haukan nan ba,
Ma'aikatan asibiti ne suka zo suka ɗauki Salamatu daga hannun Aliyu,da sauri ya tashi ya bisu, completely ya manta dasu Mahmah da suke nan cikin mutane kamar an ɗasa su, har cikin ambulance ɗin Salamatu na jikin sa, dan Har yanzu tana ɗan numfashi sama sama '' stay with me '' ya faɗa yana damƙe hannun ta was she even listening?
Koda suka kai asibiti rai yayi halinsa,she was gone from him...that too...har abada,she wasn't coming back
Aliyu was completely shattered, gani yake kamar komai was just a nightmare,acikin asibitin ma ko ina sai hayaniya amma Aliyu ko jin su bai yi,they were like a back ground noise at the moment...
Samha was the first to recover from the shock,hakan yasa quietly ta danne abinda ke tasomata ta ja hannun Mahmah da take nan kamar ba a hayyacin ta ba zuwa gida, and it was true cuz all hell broke lose lokacin da suka shigo gidan,ta kalli nan ta kalli can ta saki wani ihu tana zubawa ƙasa saman tiles tana murje murje tana kiran '' Mama!!!! Wayyo maman mu..!!" Quietly Samha tazo ta rungume ta, itama wani baƙin ciki and despair engulfing her,gashi bata iya kuka ba balle ta rage nauyin da zuciyar ta ke mata, '' Samha zata dawo ko? She was just a step away Taya hakan ya faru cikin ƙiftawar ido? She was going to meet us why did she die like this...'' Mahmah sai kuka take kamar ranta zai fita, she was deeply sad, Samha ko idanun ta sun yi ja amma ba hawaye sai cigaba da lallashin Mahmah take can tayi shiru ta ɗago kanta tana kallon samha, miƙewa tayi Samha tabita da iAL kuma zasu dawo tare don't you agree?" Jin haka yasa Samha itama naively ta miƙe tana faɗin '' you're right Mahmah,they will be back together '' haka su biyun suka shashantar da kansu, trying to believe Aliyu da Salamatu zasu dawo though deep down it felt impossible '' mu gyara ko ina mu dafa abinci before they come '' cewar Mahmah, Samha ta jinjina kanta su biyun suka shiga gyara ko ina da dafa abinci waiting for their parents arrival.
Aliyu ne ke tafiya gefen titi absentmindedly,basu daÉ—e da dawo wa daga jana'izar musulman da suka mutu ba cikin victims É—in,ciki harda matar sa,he couldn't believe yau ya binne matar sa how did things turn out this bloody?
Memories ɗinsu tare sai ringing suke a ƙwaƙwalwar sa,he just couldn't come to terms with the fact that ya rasa matar sa.
Tafiya yake yana cin karo da mutane every now and then,Bai masan inda zaije ba,soon enough hadari ya kankama,wurin yayi duhu kamar sama na taya Aliyu jimame mintuna kaÉ—an aka tsuge da ruwan sama,kowa na Neman mafaka banda Aliyu da yake tafiya like a *walking* *dead*
Wani open space ya kawo inda ba kowa,wurin itace ne kawai not a single soul in sight
Hallucination ya fara, muryoyin cikin kansa growing louder,sai kuma memories ɗinsu shi da Salamatu suka fara playing right in front of his eyes kamar tv idan ya matsa gaba da nufin ta ɓawa sai su ɓace,
Ya ga rayuwar su from the beginning to the end,wani wuri yayi murmushi wani yayi dariya ya zama kamar wani zautacce, ruwan saman sai ƙara ɗaukar shi suke yet bai damu ba,can ya hango Salamatu a little away,sheƙawa yayi da gudu zuwa inda take, tsayawa yayi daidai ita hands on knees yana haki yace '' ya Allah nasani baxaki barni ba Rose, you will comeback to me, akwai abubuwa da yawa da bamuyi ba nada we wish to do,you can't leave just yet '' yayi maganar yana kallon salamatu dake masa murmushi, murmushi shima yayi stepping forward to hug her, Amma sai ya samu kanshi da kama iska, babu ta a wurin shine kawai yake hasashe, kallon ko ina da ko ina yayi yaga ba kowa wurin shi kaɗai ne, '' Ya Allah why!!!'' ya faɗa yana zubewa akan guiwowin shi yasa hannu ya rufe fuskar sa yana rushe wa da kuka, '' why Ya Allah? Cewa tayi zata je ta ɗauko abu and she left! Me yasa zata yimin haka? Bayan tasan bazan iya rayuwa babu ita ba! I love her so much why did she have to leave so soon?" Yayi tambayoyin yana kuka kamar wani zautacce,St this point ya ma fi zaucewa, zaucewa of there's anything like that
Kifa kanshi yayi a ƙasa yana sharɓar kuka under the rain, a slow *melancholic*music played
🎶Lone?, I can feel it slowly creeping in 🎶
🎶ð‘Šith every breath I take feels like a heavy knot,🎶
🎶Clinging tightly onto my heart, it suffocates🎶
🎶My eyes widened in search of you hoping you'll come🎶
🎶 Holding my hand and you'll take me home 🎶
🎶ð‘Šith every breath I take my heart screams your name,🎶
🎶Tears spilling hoping your hands will wipe them🎶
🎶There in the darkness, finding my light home🎶
🎶All I wish right now is be by your side,
I know we're worlds apart 🎶
🎶 Maybe impossible,still,I can never give up on you...🎶
🎶You are all I want...🎼
🎶ð¼turned around feeling your presence 🎶
🎶I just know deep in me, you're somewhere close 🎶
🎶But where are you hiding? Come back to me🎶
🎶Even if it's just once,let me look at you for the last time...🎶
********
Mahmah da Samha zaune suke sun shirya komai kamar yanda aka saba,the food on the dining and all, zaune suke kusa da juna tun suna da ran ganin su Aliyu har Mahma ta fara kuka, Samha duk da bata iya lallashi ba sai ƙoƙarin lallashinta take,deep down itama wannan baƙin cikin na caccakar zuciyar ta she just didn't know how to express it.
Suna nan zaune har aka fara ruwa,har ruwa suka ɗauke that was kusan 12 na dare, abinda kawai ke tada su daga wurin su Sallah. Sunanan zaune wurin 12:30 Aliyu ya banko ƙofar ya shigo kayan sa jage jage shima kamar mahaukaci, miƙewa suka yi suka isa inda yake, their eyes hoping to see their Mom Amma basu ga kowa ba'' Pa..,ina.. Ma?" Mahmah tayi maganar idanun ta na kawo hawaye Samha gefen ta,kallon su Aliyu yayi with emotionless eyes kafin yace flatly '' She's gone '' daga haka bai ƙara ce musu komai ba,ɗakin sa ya shiga ya rufe ƙofa,suka bi bayan shi da kallo, sulale wa Mahmah tayi a wurin tana buɗe sabon shafin kuka, Samha sai tausar ta take,kuka Mahma take tana sambatu iri iri,she just couldn't believe it. Anan Bacci ya kwashe su su biyu...
The next was another round of cries especially idan sun kalli ko ina na gidan especially inda Salamatu ke zama, da kuma kitchen,it feels empty and cold gidan su that was once a happy home has now turned into a funeral ground.
Aliyu ma ya rufe kansa cikin ɗaki he wasn't allowing anyone to see him,shima sai kuka yake yana sambatu, over and over ya kalli videon su na ƙarshe a ranar yana kuka je felt so broken...
Har tsawon wata ɗaya abinda ya cigaba da faruwa kenan,tun ranar da Salamatu ta rasu,Aliyu ya dawo tun daga ranar basu sake sashi a idon su ba,kuma yana gidan ba wai bai nan ba. Idan sun je sun ƙwanƙwasa ƙofar da ba zai buɗe ba,tun suna damuwa dashi har sun barsa.
Sun cigaba da rayuwar su,amma fa har yanzu they haven't moved on from the death of their mom, especially Samha.
Zaune suke da safe suna karyawa sun shirya cikin uniforms ɗin su,Black skirt da farar riga sai tie da blazer a sama, Mahmah tayi gashin ta in a ponytail, Samha kuma tsoro biyu as usual sai ƙaton round frame glass ɗinta, Break fast sukeyi silently when suddenly suka ji foot steps on the stairs kallon Aliyu dake saukowa cikin shigar office sukayi,duk ya rame ya ƙanjame kamar bashi ba,he looked pitiful. Kallon shi sukayi su biyu kafin su kalli juna,zuwa yayi zai wuce su Mahmah tayi saurin kiran '' Pa '' juyowa yayi ya kalli su biyun kafin slowly his eyes settled on Mahma,she looked exactly kamar Rose ɗinsa, isowa wurin sa sukayi su biyu Mahma tace '' Are You okay?" Jinjina kansa yayi yana kallon ta, even for a single day Bai manta da matar sa ba and now seeing this girl? Crouching yayi to her height ya jawo ta ya rungume, Samha dake tsaye daga kusa expected the same amma sai kawai ta ga Aliyu ya miƙe ya fita without looking at her, without doing the same to her. Ita ba mutum bace? Ita ba ya bace? Was she inferior? Tsawon Wata ɗaya nada yet she still gets the cold treatment.... Sauke idon ta tayi ƙasa she understands now... bazata sake expecting wani abu daga Aliyu ba. Slowly Mahma tayi wrapping ɗin hannayen ta around Samha hugging her to her self..
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17