Chapter thirteen: whirlwind of romance
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
ð‘Šð´ð‘Œð¸ ð‘†ð»ð¼?
(ðµð‘’ℎð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘¡â„Žð‘’ ð‘šð‘Žð‘ ð‘˜) ðµð‘¦ ð´ð‘¢ð‘¡ð‘¢ð‘šð‘› 17
ð¶â„Žð‘Žð‘ð‘¡ð‘’𑟠ð‘¡â„Žð‘–ð‘Ÿð‘¡ð‘’ð‘’ð‘›: ð‘Šâ„Žð‘–ð‘Ÿð‘™ð‘¤ð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘œð‘“ ð‘…ð‘œð‘šð‘Žð‘›ð‘ð‘’
Samha na shiga ɗaki kan gado ta faɗa ta ɓoye kanta cikin pillow tafara risgar kuka, zuciyar ta kamar zata fashe, meya sa? Meyasa zata so wanda har abada yafi karfin ta? Yaushe ma ta kamu da son sa har haka? Hadn't she tried not to have any feelings for him? Then WHY!!!!
Wannan shine abinda keyi mata kai kawo a kwanya. Haka tacigaba da kuka Bacci me nauyi ne yayi awon gaba da ita.
The next day she woke up with puppy eyes , Alamun tasha kuka. Agogo ta duba taga ƙarfe goma saura, sau biyu salmah na zuwa duba ta and she wondered if she was alright
Wanka tayi tasa purple blouse da purple singlet da baƙin wando jeans, kayan sun bala'in yi mata kyau
Tsayawa tayi gaban madubi tana kallon kanta, and she noticed that gashin ta ya ƙara tsawo to waist length.
Fatarta ta ƙara haske da murje wa. And her chest, rolling ɗin idanun ta tayi Sannan ta koma closet ta ɗauko wani ribon Black color ta ɗaure gashin ta da shi.
She looked so beautiful.
Ɗan ƙaramin hijabi ta ɗauka tasa wanda ya kai mata har guiwa. Turare ta ɗan fesa kaɗan
Sannan ta É—auki wayar ta
Fitowa tayi ta nufi dining and everybody was there, duk sun shirya kamar ita kaÉ—ai suke jira.
Jin footsteps yasa Salmah da Ahmad kallon wurin banda Amreesh,haka suka kafe ta da ido har ta ƙaraso, she greeted them refusing to meet their gazes kafin ta zauna kusa da Salmah
Pressing É—in lips É—insa Ahmad yayi looking at her, É—auke idanun sa yayi after wards ya cigaba da cin abincin sa
Bayan sungama anyi clearing É—in dining sannan suka kashe komai, Salmah da Amreesh suka fara fita kafin Samha, Dr Ahmad was the last
Tafiya take a hankali,lost in thoughts bama tasan inda take jefa ƙafa ba. Tuntuɓe taci saura kaɗan tafaɗi, da sauri Dr Ahmad ya taro ta ''Careful my lady'' ɗagowa Tay suka haɗa ido ya sakar mata murmushi, sakin ta yayi da sauri tabar wurin ta isa wurin motar, tsayawa tayi she expected that the guys will sit at the front su kuma a baya amma sai taga akasin hakan
She had no choice but to sit at the front.
ƙaraso wa Dr Ahmad yayi ya hau driver seat yasa seat belt ɗin sa yayi har zai tada motar yaga Samha batasa nata ba, tayi nisa cikin tunani ta ji muryar sa yana faɗin ''Put on your seat belt my lady'' kallon sa ta ƙara yi ya kashe mata ido, kauda kanta tayi ta saka seat belt ɗin sannan ya tada motar suka tafi.
The drive was silent Salmah ta jingina kanta a kafaÉ—ar Amreesh, she was missing Samha,shi kuma kansa a head rest ya lumshe idanun sa, Samha kuma ta maida kanta waje tana kallon window, lokaci lokaci Ahmad ke satar kallon Samha
After driving for 40minutes they arrived
Saukowa sukayi and they together went into the shopping mall, it was a big one
Welcoming É—in su akayi sannan suka É—auki shopping cart suka fara zagayawa, Amreesh holding one for Salmah Ahmad kuma for Samha and they all went in different directions.
Idan an zo wurin wani abu, idan Salmah ta tsaya tana kallo Amreesh na zuwa ze kwashe Duka sai dai ita ta maida, bayan abubuwan da ita ta É—auka da kanta he got alot of things for her. Ita ma secretly ta É—auka masa abubuwa he didn't notice, the two of them were having fun.
It was quiet between Samha and Ahmad, mafi yawanci shike É—aukar
Mata komai, so yake tayi magana amma taƙi cewa komai. Bayan an kawo wurin wasu agogo masu kyau irin na maza wayarsa tayi ringing, excusing ɗin kansa yayi to pick up the call,bayan ya tafi wani sky blue ɗin agogo me kyau ta gani,she picked it up tana dubawa kafin ta jefa cikin kayan su, bada daɗewa ba ya dawo and they went on.....
They spent all day shopping har da kayan sawa da cosmetics, har sukayi suka gama Samha da Ahmad didn't exchange a word counter suka nufa aka biya kuÉ—in komai and the goods will be delivered to their residence.
Bayan sun fito daga mall É—in, wani haÉ—aÉ—É—en restaurant Ahmad ya kai su and they each ordered different dishes from different countries,samha tayi ordering É—in Korean food Salmah Chinese food, Amreesh da Ahmad Arab akayi serving É—in kowa abinda yake so.Idanun mutane yawanci na akan su, '' wow Zee baby kalli wasu hot guys a can'' wata yarinya da bazata wuce shekaru 18 ba ta faÉ—a, sauran dake zaune a table É—in suka juya suna kallon su Amreesh banda wacce aka kira da zee' jin yanda yan uwanta ke yaba kyansu yasa ita ma ta É—ago, ba
Tana da matsakaicin kyau sannan fara kanta yasha multicolored attachment hannayen ta zaƙo zaƙo da artificial nails kayan dake jikin ta did nothing much in covering her body. Gabaki ɗaya surar jikin ta a waje take, sauran sun cigaba da yaba kyan Ahmad da Amreesh,they almost couldn't differentiate wata fi kyau a tsakani, zee' ta sauke idon ta akan Ahmad take taji ta kamu da soyayyar sa kasancewar tana son namiji chocolate color, gabaki ɗaya ji tayi tarasa nutsuwar ta and she just wants to talk to him.
Miƙewa tayi,her friends suna tambayar ta ina zata tace '' i have found my prince charming '' kallon juna sukayi kafin su maida kallon su kanta she was already gone
Tafiya take tana yauƙi tana juya jiki kasancewar Allah ya bata surah me kyau. Some of the men seated there couldn't help but look
Tana ƙarasowa table ɗin su Amreesh directly ta zauna saman cinyar Ahmad tana wani manna ƙirjin ta anasa.
He was stunned, Amreesh pretended kamar besan abinda ke faruwa ba. Salmah was shocked to her bone marrow Samha Kam ƙwa rewa tayi da sauri ta ɗauki ruwa ta kafa kai tana sha, she didn't want anyone to see her tears
Da sauri ƙawayen Zee' suka fara sowa to them what she did abin burgewa ne,suna yi mata kirari suna ƙara fasa mata kai! Ita ko kanta sai ƙara ƙato yake. Salmah ta juyo instinctively ta kalli Samha da tacigaba da cin abincin ta kamar ba komai.
''hi handsome,sunana zeenah,but You can call me Zee in short.!'' ta ƙarashe maganar tana sakin murmushi tare da kai hannunta zata shafa fuskar sa, atunanin ta tayi Nasara ganin yanda ya kasa motsi gabaki ɗaya. Da sauri ya riƙe hannun ta sannan ya ture ta daga jikin sa, ya miƙe tsaye yana huci yace '' how dare You? Baki da Hankali ne huhu? What gave you the guts to sit on me... '' faɗa Dr Ahmad k surfawa sosai. Zee was dumbfounded ganin yanda yake ta masifa and all eyes were on them. No body made a move to help her up not even her friends
Satar kallon sa samha tayi,bata taɓa ganin yayi fushi ba and the sight right now isn't so good but still,haushin sa take ji,ga wani ɗaci da take ji a maƙoshin ta . It just isn't getting away.
And she soon realized Ashe kishi take ji. Bayan ya gama surfafa masifa tsallake ta yayi ya fita daga restaurant É—in ta bisa da kallo duk da abubuwan da yayi mata da cin zarafin ta da yayi she didn't think it was possible for her to give up,it only made her want him more.
Amreesh ya miƙe offering his hand to Salma,karɓa tayi and he pulled her up,ita ma ta riƙe hannun Samha and they left Bayan payment.
Wasu hawayen baƙin ciki suka fara bin kunci Zee da sauri ƙawayen ta suka ƙaraso,suka miƙar da ita suna bata baki, and they assured her Ahmad will be hers, after all she is beautiful and has all the qualities Dan haka kada ta damu.
Shiga motar yayi ya zauna, he's chest heaving up and down can kuma ya ja tsaki yarinyar ta ɓata masa rai ba kaɗan ba.
Yana nan zaune su Samha suka ƙaraso, everybody got sitted before he drove off.
Ransa ya matuƙar ɓaci, lokaci lokaci Samha ke satar kallon sa but he didn't even look at her
Ganin atmosphere ɗin cikin motar rankowa ba daɗi yasa Salmah ta kalli Amreesh,shima kallon ta yake murya ƙasa tace''let's go somewhere else,kada mu koma gida pls'' ta ƙarashe maganar tana turo baki she looked cute jinjina kansa Amreesh yayi kafin slowly yace '' take us to amusement Park '' ba musu Dr Ahmad ya dauki hanyar Park few minutes later sun ƙaraso. Sauka sukayi,they paid for the ticket before they were let in.
Sosai Samha ta ɗanji daɗi ganin inda suka zo itama Salmah haka, wayoyinsu suka ɗauka, Salmah taja hannun Samha suka shiga suka fara wasa, suka hau ferris wheel,a loopty loop🎡
Sannan suka haw lilo cike da farin ciki suke wasa kafin su fara clicking É—in pictures, Amreesh da Ahmad suka samu wuri suka zauna suna kallo kawai neither of them said anything
Can sai ga Salmah ta rugo taja hannun Amreesh excitedly,Binta yayi and they continued playing together duk da fuskar sa a É—aure take,they snapped pictures kafin salmah tasa yaje ya jawo Dr Ahmad ganin an Barsa shi kaÉ—ai, da farko ya ki amma daga baya he joined and it was fun
Ko ina hotuna suke ɗauka ba ƙaƙƙauta wa, se wurin maghrib suka koma gida, yanzu kam Amreesh na gaba Samha baya
,ita da Salmah talking about how much fun they had. Bayan sun dawo gida sunyi sallolin su no body asked for food Dan duk sun gaji kawai everybody retired to their beds. Abubuwan da suka siya had been delivered kowa yaja nasa.
The days that followed suna cike da farin ciki, kullum sai sun fita yawon shakatawa,kuma har yanzu Samha taƙi yima da Dr magana har yanzu haushin sa take ji,shi kuma be never missed an opportunity to assert his love Ako da yaushe yana ƙoƙarin nuna mata soyayya batare da crossing ɗin limits ba. Duk wannan abin Salmah da Amreesh sun yi noticing they just didn't say anything.
SUNDAY****
Tsaye take by the window tana kallon waje,she was wearing a black hoodie and a black trouaer,yanda iska ke kaÉ—a bishiyoyin nan and they sway side by side, ga wani irin sanyi da ake bankawa, ko ina looks quiet and desolated, ita ma haka take ji,her Black cloth reflects her mood, she was stuck in a whirlwind of romance! She felt lonely she felt miserable and uncertain. Zuciyar ta na mata wani irin nauyi, ga kaÉ—aici da kewa,kewar Ahmad take sosai duk da bata son ta yarda da hakan,few days É—in da suka wuce batare da ta masa magana ba,felt
like a punishment not just to him, but to her self.
Turo ƙofar akayi,it was Salmah,tana sanye da wata doguwar rigar material da pink hijab, ƙarasowa tayi ya jawo akwatin Samha ta fara shirya mata kayan ta ciki, tana faɗa ma samha how much she will Miss her,jin bata ce komai ba yasa Salmah dakatawa da shirya kayan ''Sam'' she called out gently, juyawa Samha tayi, alamar tazo salma tayi mata, zuwa tayi ta zauna kusa da ita. Riƙe hannun ta salmah tayi Sannan tace ''faɗamin, me yake faruwa tsakanin ki da Ya Ahmad '' shiru Samha tayi for a while kafin ta sauke ajiyar zuciya Tare Da faɗin ''yace yana sona and I told him to focus on his life's
"Why'' Salmah ta faÉ—a tana É—ago kan Samha
Miƙewa Samha tayi ta koma bakin taga trying so hard to swallow her cry tace '' yafi ƙarfi na'' in a whisper '' his family might not accept me, and then our relationship has no future!"ta ƙarashe maganar tana goge hawayen da ya ziraro mata. Kallon ta salmah take kafin tace '' meyasa kike ganin hakan, "?
"Saboda ba muda dangi!!'' Samha ta faÉ—a
Tasowa Salmah tayi ta tsaya kusa da Samha ''rashin dangi baya nufin ba muda asali samha, kuma sannan sun ƙi mu,to zamu dinga cusa kan mune? They clearly said they want nothing to do with us ya xamuyi? This is not an excuse to reject him Sam, I'm sure ya Ahmad mutumin kirki ne kuma ze riƙe da amana"!!
Salmah ta ƙarashe maganar tana juyo da Samha sannan ta cigaba da faɗin ''tell me,ke bakya son sa?" Kamar jira take aiko Samha ta faɗa jikin Salmah ta fara kuka ''ina son sa, I'm just afraid in the end I will lose him, Ina matuƙar jin tsoro Mah Mah. And I don't know what to do I'm confused '' ta ƙarashe maganar tana ƙara ƙarfin kukan ta.
Salmah ta tausaya ma Samha she patted her back slowly her Saida ta rage kukan sannan ta jawo ta suka zauna bakin gado ta fara share mata hawayen tana faÉ—in '' i understand how u feel, nima wasu lokutan ina jin tsoron wata rana I will lose REESH, Amma kuma sai nake yin addu'a akan hakan nake kuma tunasar da kaina cewa,the fear is in me,ba lallai bane hakan ya kasance, sannan the more You think about the future the more anxious you become, don't think about the future or the what ifs and buts Samha,komai lokacine and enjoy the present while u can and leave the future to Alhayyul Qayyum, and kowane love story nada nasa ups and downs, take this as yours and face it with courage. Bana so in matsa maki,but I think u should give him the chance he seeks.'' ta gama maganar tana cupping É—in fuskar samha, jinjina kanta samha tayi tana faÉ—in ''na gode'' sosai taji daÉ—in kalaman Salmah and she will heed her advice.
WAYE SHI?(Behind the mask) By autumn 17