Chapter thirty eight: like a criminal
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
ð‘Šð´ð‘Œð¸ ð‘†ð»ð¼?(ðµð‘’ℎð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘¡â„Žð‘’ ð‘šð‘Žð‘ ð‘˜) ðµð‘¦ ð´ð‘¢ð‘¡ð‘¢ð‘šð‘› 17
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
ð¶â„Žð‘Žð‘ð‘¡ð‘’𑟠ð‘¡â„Žð‘–ð‘Ÿð‘¡ð‘¦ ð‘’ð‘–ð‘”ℎð‘¡: ð¿ð‘–ð‘˜ð‘’ 𑎠ð‘ð‘Ÿð‘–ð‘šð‘–ð‘›ð‘Žð‘™
Bayan waiter ɗin ya isa inda Aliyu suke,wine ɗin ya fara raba musu making sure Wanda ke da pill aciki ya ba Aliyu,karɓa sukayi suna godiya. Ita Salamatu dama tana da wani wine a hannun ta hakan yasa ita bata karɓa ba. Su Xue yao suka kafe Aliyu da ido ganin ya kai cup ɗin bakin sa, wani irin waro ido sukayi cike da zumuɗi waiting for him to take a sip, slowly ya sha wine. Wani ihun farin ciki Xue yao tayi sannan ta ajiye cup ɗin wine ɗinta ta rungume Irene tana faɗin '' thank you so much,da ba danke ba da bazan yi nasara ba,i owe you one!" Irene ma tayi hugging ɗinta back da wani irin evil smile a fuskar ta,kallon cup ɗin da Xue yao ta ajiye tayi kafin slowly ta buɗe tafin hannun ta revealing two pills ɗaya aphrodisiac ɗaya kuma sleeping pills, ta jefa cikin cup ɗin Xue yao kafin tace '' U don't have to thank me ai duk abinda nayi kai na nayima wa uhm '' jin jina kanta Xue yao tayi disengaging from the hug. Ɗaukar cup ɗin ya tayi ita da Irene sukayi cheers suka fara sha suna kallon Aliyu.
Slowly Irene ta juyo da kanta side ɗin yao tana faɗin '' taya za'ayi in taimake ki ki cimma burin ki bayan nima abinda ke raina ke nan? Never!" Tayi maganar aranta tare da kurɓar lemon ta.
Plan É—in dama shine,idan Aliyu yasha wine É—in Xue yao zata san yanda tayi ta sa yabar wurin to a secluded area, daga nan dama akwai wanda suka biya kuÉ—i idan Aliyu ya tafi sai wanda suka biya kuÉ—in yabi bayan sa,akwai wata Allura da suka bashi kawai yasamu yayi injecting É—in Aliyu,daga nan Aliyu zai suma sai ya fita dashi daga company batareda an sani ba zuwa wani hotel. Xue yao zata bisa can,by the time ya farfaÉ—o zai tashi da matsanancin sha'awa that he can't contain,ita kuma zatayi Amfani da wannan dama to take advantage of him and they will make it seem as if he was the one who took advantage of her.
Kuma zatayi recording É—in komai zata kuma yi amfani dashi wurin raba Aliyu da Salamatu she will force him to marry her. Perfect wasn't it?
Aliyu ya kai cup ɗin bakin sa ya fara sipping slowly,sau ɗaya ya sha, wutar wurin ta ɗauke,for a few seconds wurin yayi duhu, Salamatu ta ƙara maƙe ma Aliyu shima ya kai hannunsa holding her firmly kamar ance za'a ɗauke ta, mutane suka fara magana ƙasa ƙasa, sai ga wutar ta dawo, amma ba kamar ɗazu ba da hasken wurin ya kasance fari yanzu kam different colors ne, kamar dai club.
Sai kuma sport light da aka haska akan stage, MC ɗin event ɗin dake riƙe da mic yayi murmushi yana faɗin '' A little entertainment from won't hurt,so are you ready?" Yayi tambayar intentionally yana kallon su,suka amsa da 'yess'
Yace '' okay here we go '' yayi maganar yana nuna the other side of the stage, wasu dancers ne mata da maza saye cikin kaya matsatstsu that didn't hide anything daga surar su especially matan, Sukayi bowing slightly as a sign of respect, wurin ya kaure da cheers, bruh!!! Those dancers looked like dolls.
Matan basu da ƙiba kokaɗan ga surar su a bayyane su kuma mazan they were muscular and sexy....
Abokan Aliyu sai magana suke suna faÉ—a masa how important irin waÉ—annan suke a wurin taro kamar wannan,shi dai Aliyu kallo guda yayi musu ya É—auke kai, ganin Salamatu sai kallo take baki sake ya tsuke fuska tare da faÉ—in '' Kalli gaban ki!" Juyowa Salamatu tayi their eyes met turo baki tayi tana faÉ—in '' ba fa su nake kallo ba'' ta faÉ—i hakan tana É—aukar wine É—in ta tasha. Shidai Aliyu bai ce komai ba. Mutane sai cheering suke ma mutanen dake rawa on stage, wanda azahiri iskanci ne kawai.
After a while the dance was over,wurin ya kaure da tafi,wasu har tashi tsaye suke cuz they were highly entertained.
MC ya sake yin announcement kafin ya sauka daga stage É—in and every body returned to their business.
Mr Xue sheng,tsohon da yayi ma Xue yao magana ɗazu ya tashi ya ƙaraso inda Xue yao da Irene ke tsaye, yana murmushi,tunda Xue yao ta ganshi ta bar wurin itako Irene tayi tsaye abinta,bin bayan Xue yao da kallo Xue sheng yayi yana lasar baki kafin ya matsa wurin Irene '' Kin yi Abinda na saki?" Ya tambayeta yana cigaba da kallon Xue yao data isa wurin su Aliyu, Murmushin gefen baki Irene tayi tace '' ai an wuce wurin she will soon lose it,kuma bazata taɓa sani ba,it will look as if Tasha giya ne ta kwana da stranger." Jinjina kansa Xue sheng yayi feeling satisfied, shida Irene partners ne, akwai tsohuwar relationship that binds is them together, dama kuma yasan Xue yao kuma he had always had his eyes on her but it was impossible to get her Dan haka yayi amfani da Irene wurin cimma burin sa and it seems like he would.
'' hi guys '' Xue Yao ta faÉ—a tana zama kusa da Aliyu,take fuskar Salamatu ta tsuke,haÉ—a ido sukayi with a smug expression Xue yao tace '' Hi MRS LEE'' dragging the 'mrs LEE'' more than intended, Salamatu bata amsa ba,shiko Aliyu kallo guda yayi ma xue yao ya dawo da kallon sa ga Salamatu that looked like she was about to explode dariya abin ya bashi amma baiyi ba.
Tunda Xue Yao tazo,wurin became tensed,wata mai suna yang xie tace '' Kin yi kyau sosai Xue Yao like a run way model'' tayi maganar in an attempt to dilute the *lingering* tense on the air. '' na gode'' Xue Yao ta faÉ—a taji daÉ—in praising É—in ta da akayi wannan zai sa Aliyu ya kalle ta atleast.
Salamatu jitayi tana so tabar wurin, Xue Yao ta ɓata atmosphere ɗin she has polluted it with her presence.
Magana suka Cigaba dayi normally,sai ga Irene tayi joining É—in su aka Cigaba da É—asa wa da ita, Normal topics suke magana akai kafin su fara magana akan family, soyayya and even sex....
Salamatu taji wani irin kunya ya lulluɓeta,this people are so shameless. Aliyu ko ko ajikin sa, tun tuni sai kallon sa Xue Yao da Irene suke their eyes filled with lust,yanda yake magana once in a while da wani irin deep voice with a tinge of sexiness yasa suka ƙara mace wa kansa,
Aside from that a company'n Nan komai kyan mace kallo guda Aliyu yake mata baya ƙara na biyu, and he's so reserved and composed.
Bazaka taɓa ganin sa tsaye da wata mace ba daga shi sai ita never. Tunda suka zauna gabaki ɗaya yan matan babu wacca ya wani yima kallon arziƙi infact idanunsa na kan Salamatu low key low key Aliyu was just so perfect. Salamatu ,she looked so shy and Bata wani magana hakan yasa suke girmamata sosai
Xue Yao sai so take ta samu damar da zata raba Aliyu da sauran jama'a dan plan É—in su,bata samu ba saida wani waiter yazo wuce wa, cup É—in juice ta sake É—auka, tasha kaÉ—an sannan ta tabbatar babu wanda zai gane move É—inta, da gangan tayi swinging É—in hannunta in the air daniyar zuba ma Aliyu content É—in,amma Aliyu was swift, hakan yasa kafin juice É—in ya zubar masa Aliyu ya matsa,
Every body gasped covering their mouth, Xue Yao tayi ƙasa da kanta tana faɗin '' sorry hannu na ya goce '' Aliyu yace '' it's okay '' wannan amsar da Aliyu ya bada yasa salamatu tayi masa wani kallo, rufe bakin sa yayi ya ɗan ranƙwafo yana faɗin '' sorry Rose '' bata ce komai ba, ɗayan gefen ta ya zauna ya kwantar da kansa a kafaɗar ta.
Shang min ya kira wani waiter yayi clearing mess É—in da Xue Yao tayi creating. Suka cigaba da maganar su kamar ba abinda ya faru,ran Xue Yao yayi zafi ganin abunda taso yi bai faruba and Aliyu ya canja wuri.
After a while Xue yao ta fara mutsu mutsu, fuskar ta looked pale like a ghost,her skin flushed it looked pinkish, ga zafin da take ji, ga zufa da takeyi. Irene dake zaune tana facing É—in ta on the other side tayi murmushi maganin ya fara aiki.
Shang min ya kalli yao yace '' Are You okay Yao yao? You look feverish '' daƙyar Xue Yao tace '' I'm fine '' tana faɗar hakan tabar wurin,Binta da kallo Shang min yayi kafin ya miƙe ya bita, Irene tayi saurin binsu Itama.
Sauran ko kallo suka bisu dashi no one said anything.
After a while Aliyu ya miƙe yana faɗin '' let's go home '' miƙewa Salamatu tayi,suka yi ma sauran dake wurin bye bye sannan suka fice.
Tunda suka shiga Mota take jinta wani iri,zafi take ji sosai and ga wni irin feeling da take ji from beneath her. Gumi take sheƙawa daga cikin abayar ta ƙirjin ta nasama da ƙasa.
Aliyu da ya kula da mutsu mutsun da take tana rarraba ido like a criminal caught off guard ya ɗaura hannun sa agoshin ta yana faɗin '' Are You okay?" Saukar hannun sa a goshin ta ya haifar mata da wani irin feeling da ita kanta bazata iya describing ba, ɗago kanta dake kafaɗar sa tayi looking at his face, idanun su cikin na juna, jitayi zuciyar ta ta fara bugu da ƙarfi like never before,wani irin kallo take binsa dashi her eyes glowing kamar star.
Aliyu karantar ta yake,yayi noticing tun suna cikin wurin take wasu abubuwa that were so unlike her.
Matsawa tayi daga jikin sa to the other end of the car. Matsowa Aliyu yayi yakai hannunsa ya riƙo nata,so take ta ƙwace ya riƙe gam,he looked at her flushed face kumatun ta sun yi Wani irin ja kamar mai blushing he was sure akwai matsala.
Shidai driver lang yai focusing akan hannya yana tuƙi dan dama da Hausa ma suke maganar, slowly Salamatu ta cire hannun ta daga na Aliyu placing it on his thighs, kallon hannun ta dake kan cinyar sa Aliyu yayi kafin ta fara matsar da hannunta upwards, abinda take ji ajikin ta yanzu was indescribable she can't control her self.
Riƙe hannunta Aliyu ya sake yi,sai kawai tayi saurin zama saman cinyarsa da wani irin fierceness tafara kissing ɗin sa,he was stunned.
Shi kuma driver lang he didn't dare to turn back infact ji yake kamar yana zaune saman garwashi ya ga nawar ya kai su ya dire yayi gaba.
It turned out lokacin da hasken wutar went off, mistakenly Ta É—auki wine É—in Aliyu shi kuma ya É—auki nata.
Wani irin salo take yima Aliyu da ya nemi gigita sa,it took a lot to control himself, saitin kunnen sa cikin raɗa tace '' I want you....I want you so badly Leo...'' Cije leɓensa na ƙasa Aliyu yayi her words fueled his desire. Duk da yasan ba lallai tana cikin hayyacin ta ba,but those words....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17