← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 73 OF 84

Chapter seventy two: Dark flames....

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sumar wucin gaɗi Salmah tayi kafin ta ƙara ƙwala kiran sunan Amreesh ta ruga da gudu ta jawo shi jikinta ta tana kuka hawayen ma basu fita saboda tsabar tashin hankali, Amreesh wasn't breathing...'' Amreesh!!!!'' ta sake kira tana jijjiga shi tareda tapping fuskar shi that looked pale kamar bashi da jini... Ahmad ne ya shigo ɗakin,yazo duba Amreesh yaji Salmah na Faman kiran sunan shi tana kuka,tana sabbatu da,gaban Dr Ahmad yayi mummunar faɗuwa da sauri ya ƙaraso shima without hesitation ya cicciɓe Amreesh daga jikin Salmah though Amreesh nada nauyi ya fita dashi

Salmah without bothering ta jawo wani hijabi saman gado tabi bayan su tana shararar kuka, bayan Ahmad ya ajiye Amreesh a back seat Salmah ta shiga ta zauna hugging his head tana kiran sunan shi.... She couldn't imagine life without him..'' pls...pls wake up plsss!!! '' Sharara gudu kawai Ahmad yake his heart beating in his ears zuciyar sa skipping every now and then, Salmah tsabar kuka her eyes weren't seeing clearly, Bayyana tashin hankalin da Salmah take ciki at this point was impossible, '' you can't leave me like this.... it's not over..'' ta faɗa tana tapping lifeless face of Amreesh her tears wetting his face,hankalin ta ya ƙara tashi ganin Amreesh na zubar da jini ta baki ta hanci ta kunne wani ihu ta kurma da ya gigita Dr Ahmad yasa at the same time ya ƙara gudu akan wanda yake his eyes bloodshot '' Why don't you listen EMRYS!!!?" Dr Ahmad ya faɗa under his breath ba tun yau ba ya faɗa ma Amreesh yadena ƙoƙarin tuna baya but he just doesn't listen...damn!!!
******

Samha da taga lokacin da aka kwashe Amreesh aka fita dashi taji jikin ta ya bala'in yin sanyi...it reminded her lokacin da Mota ta kwashe maman su saman titi and how baban su ya É—auke ta yasata a ambulance from then on basu sake ganin taba will it be the same with him?

Bakin gado ta zauna duk yanda taso kada ta karaya her emotions got the better of her sai gata kwance ƙasa tana kuka sosai


Bayan sun isa wani private asibitin da sauri aka karɓi Amreesh directly suka shigar dashi emergency unit likitoci suka rufu akanshi har Salmah zata bisu ta shiga wani Dr ya dakatar da ita '' wait outside ma'am '' Ba musu ta koma baya idonta na cigaba da zubar hawaye Dr Ahmad couldn't even console her don shima dauriya yake kawai

Salmah ta shiga tashin hankali especially dataga hours were passing by yet babu Dr É—aya daya fito daga I c u É—in,her heart was racing alot of what ifs flooding her mind,there are alot of possibilities game da condition É—in Amreesh she didn't want to imagine the worst....

Slowly ta dawo ta tsaya gaban ƙofar ta glass opening ɗin take hango Amreesh cikin kayan surgery, yanzu kam bayada mara ba da matacce he wasn't moving kuma kamar fatalwa cuz his skin was super white '' Stay plsssss!!!" Salmah ta faɗa looking hopeless and desperate, Ahmad ne yayi ta maza yazo ya tsaya bayan ta yana lallashinta '' he'll be fine insha Allah,kizo in mayar dake gida ko huta i will stay with him..!" 'Hutu'...salmah ta maimaita acikin ranta, taya zata huta when Amreesh isn't with her? Taya zata huta when Amreesh is in the theater room? Taya zata huta when Amreesh could be in pain? Taya zata huta when Amreesh is on the verge of... girgiza kanta tayi da sauri not wanting to complete the thought
'' Amreesh will be fine..'' ta faɗa inaudibly idonta manne da wurin not blinking even for a second '' zan zauna till he wakes up... don..Allah ka koma.. gida, Samha is alone '' tayi ƙoƙarin faɗi, Ahmad ya ƙi yarda at first Amma daga ƙarshe he had to agree... Amma only idan Amreesh was out of danger...
Zaman su a asibitin reminded her of lokacin da ta kusa rasa Samha and today...? Why does it feel like her life is moving in circles? Kowane bad experience repeat it self almost exact same way! She lost her mom to a car accident her dad too,she was sexually abused so was her sister and now Amreesh...? Silent tears suka fara bin fuskar ta her heart pounding her body weak...idan Amreesh ya mutu she won't survive

Da ƙarfe ɗaya da minti 30 operation room ɗin ya buɗe, Salmah kamar zata wuntsila ta faɗi '' ya..y..ya jikin shi?" Ta tambaya, shima Dr Ahmad tuni ya ƙaraso, ajiyar zuciya likitan ya sauke tareda faɗin '' he's out of danger now!'' Murmushi Salmah da Ahmad sukayi for the first time '' likitan ya cigaba da faɗin za'a maida shi I C U yanzu'' da sauri Salmah tace '' zan iya zama dashi?" Likitan yace a'a saidai su dawo gobe it's the rule of their hospital ba'a zama da mara lafiya and besides he needed to be alone,suna nan tsaye aka fito da Amreesh daga theater room ɗin,rufe bakinta Salmah tayi jin kuka na ƙoƙarin ƙwace mata '' Amreesh '' she whispered tana kallon kyakkyawar fuskar shi data ƙara kyau duk da rashin lafiyar but he looked pale.... '' come with me to my office...'' ya faɗa after a while, gaba yayi suka bi bayan shi, Salmah felt so light weighted kamar zata faɗi, Ahmad felt miserable kuma har yanzu zuciyar sa cike take da tsoro

Bayan sun shiga office ɗin Dr yayi musu bayanin condition ɗin Amreesh '' he tried to force his brain to remember certain events,this mounted pressure on his brain and body shine dalilin dayasa ya suma, idan da har an ƙara koda minti ɗaya ne ba tareda an kawo shi asibiti ba he could have lost his life, sannan next time idan ya sake yin irin hakan he could die ko kuma ya shiga coma for life time ko ya rasa ransa!" Salmah ta rufe baki jin bayanin likita ashe sun auna arziki, she felt so weak,so pained just WAYE SHI? Waye Amreesh? What's the mystery surrounding his life? So much pain...

Godiya Ahmad dayaji zuciyar sa na neman fashewa yayi ma likita kafin suka fita daga office É—in,sai da Salmah ta sake zuwa inda Amreesh,it was a VIP suit...ta tsaya daga waje tana kallon shi '' So much pain...who are you?" Ta furta barely above a whisper before they left

Through out the drive home Babu wanda yayi magana except Salmah dake ta tsiyayar hawaye,she wants to be apart of Amreesh tana so ta zama matar sa fully and to know what's happening to him...suna shigowa gidan suka ga mutanen gidan kowa tsaye cirko cirko cikin kayan bacci, Pah ne kamar zai faɗi yazo wurin Ahmad body trembling yace '' Ahamadu ina Muhammadu?" Yayi maganar yana leƙa bayan Ahmad kamar Ahmad ya ɓoye Amreesh behind him, sauran mutane came closer hearing what he'll say

'' he was in a coma...'' Ahmad ya faɗa simply,baya baya Pah yayi zai faɗi Ahmad yayi saurin taro shi,his eyes filled with tears, maraƙisiyya da Saudat suka wani saki ihu suna murje murje while parlon ya ɗauko salati

Salmah unable to stand all this yasa ta wuce sama da sauri tana rufe bakin ta cuz she so badly wanna cry...

Tana shiga ta iske Samha, Itama ido sunyi luhu luhu

Rungume juna sukayi suka É—aura daga inda suka tsaya '' i can't live without Amreesh Sam....Bazan iya ba!" Salmah ta faÉ—a cikin kuka..'' You won't..'' Samha tayi reply tana goge ma salmah hawayen ta,sun daÉ—e a wurin kafin suka tafi É—akin Samha anan suka kwanta.....


The next morning wurin ƙarfe tara suka isa asibitin, Salmah Samha da Ahmad suma sauran mutanen gida zasu zo... fitowa sukayi suka nufi suit ɗin Amreesh, Salmah taji ƙafafunta were heavy her chest tightened lokacin da taga Amreesh kwance... he wasn't moving, he wasn't saying a thing,she so badly wants to hear him call her ' Mahee '

'' Ka buɗe idon ka Amreesh...your Mahee is waiting to see you...to hear your voice pls ..'' Salmah ta faɗa tana riƙe hannun shi da ba'a sama drip ba tana kuka,

Ahmad ya ɗauke kanshi gefe his eyes very red, Samha ta miƙe ta fita daga suit ɗin her heart beating wildly, tafiya take batasan inda take sa ƙafarta Bama

Ji tayi ta ci karo da mutum, slowly ta É—ago reddish foxy eyes É—inta ta kalle shi...it was Andrew...Andrew of dark flames..suka wani tsare juna da ido...kallon ta yake his eyes holding something.... something she couldn't name

Samha ta matsa baya wanting to change way, Gaban ta Andrew yasha yana faɗin '' well look who's here!" Yayi maganar with a scoff sai ga sauran members of dark flames saye suke dukan su cikin jajayen kaya riga da wando their mowhawk hair style dyed with red color sun wani ƙara girma
'' Oh... it's MS feisty!" Su duka suka faÉ—a suna kallon Samha from head to toe suna tuna yanda Ahmad yayi torturing É—insu....


Littafin WAYE SHI?(Behind the mask) Book 2 paid book ne for 1k ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin
9138091955
SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955


WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
Chapter 73 · 0% Book details