Chapter thirty two: All she wants is Leo
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
ð‘Šð´ð‘Œð¸ ð‘†ð»ð¼?(ðµð‘’ℎð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘¡â„Žð‘’ ð‘šð‘Žð‘ ð‘˜)ðµð‘¦ ð´ð‘¢ð‘¡ð‘¢ð‘šð‘› 17
ð¶â„Žð‘Žð‘ð‘¡ð‘’𑟠ð‘¡â„Žð‘–ð‘Ÿð‘¡ð‘¦ ð‘¡ð‘¤ð‘œ:ð´ð‘™ð‘™ ð‘ ℎ𑒠ð‘¤ð‘Žð‘›ð‘¡ð‘ ð‘–ð‘ ð¿ð‘’ð‘œ...
Ganin irin kallon da yake Binta dashi instinctively ta yi ƙasa da idon ta, sallama akayi daga waje hakan yasa Aliyu miƙewa slowly ya fita daga ɗakin feeling a bit shy.
Kwanta wa Salamatu tayi tana kallon ceiling she couldn't help but reminisced about all they had been through,she was grateful to Allah, tana tsaka da tunani Aliyu ya ƙara shigowa amma bai ƙaraso ba yace daga inda yake tsaye '' do you wish to marry me?" Maganar tabar bakin sa kamar yana jin tsoron furtawa his heart was beating rapidly har ma yana iya jiyo bugun zuciyar sa,he became more nervous ganin yanda Salamatu ta kafe sa da ido kamar bata gane abinda ya faɗa ba. Ganin bata amsa shi ba yaji wani sharp pain a zuciyar sa he couldn't breathe.... Juyawa yayi zai fita daga ɗakin dan ya samu ya sha iska yaji tana faɗin '' marrying you isn't a wish, it's a dream that I sleep and wake up with wondering when it will come true, zan aure ka my Leo '' wani irin farin ciki ne ya wanke zuciyar Aliyu ya saki dariyar farin ciki tare da juyowa ya kalli Salamatu da ta sadda kanta ƙasa tana wasa da ya tsunta, he wanted to hug her, kiss her and romance her deeply.... Har yayi taku ɗaya sai kuma ya tsaya chak yaɗan shafa ƙeyarsa,ita dai Salamatu ta kasa kallon shi sai wasa take da yatsun ta jinsa tayi yana faɗi in cool voice '' I love you Roses Ina ƙaunar ki'' yana gama faɗar haka ya juya ya fita,faɗawa saman gado Salamatu tayi tana numfashi da sauri tare da dafe zuciyar ta in a whisper tace '' I love you too Leo '' matar da ta kula da ita ce ɗazu ta yaye labulen tare da faɗin ''lokacin sallah yayi sarauniya '' duk da matar ta tsufa sai da tayi rolling ɗin idanun ta da ta tuna yanda Aliyu da ita suka wani rungume juna ashe ma basu yi Aure ba, girgiza kanta tayi tare da barin wurin tana faɗin '' da yata ce tayi wannan haukar da wallahi sai jikin ta yai tsami'' Salamatu ta miƙe jiki a sanyaye ta fito tsakiyar gidan tana kallon ko ina, gidan irin gidajen da ne da aka yi da jar laka, sai ƙofar langa langa, ga wani ƙaton bishiyar mango dayake tsaye a tsakiyar gidan. Wani iska mai sanyi ne ya doki fatar ta that sent shivers down her spine, kallon sama tayi and their were stars and the moon beautifully decorating the sky. Wani farin ciki taji mai ɗauke da peace and contentment she didn't need anything else she just wants her Leo that's all. '' oh bazaki ɗauki buta kiyi alwala kiyi sallah ba kin wani yi tsaye ƙiƙam wuri ɗaya?" Muryar matar ta dawo da ita daga duniyar fantasyn ta. Kallon matar tayi, average height tana da ƙiba daga gani baƙa ce, Salamatu tayo kanta kafin matar could make a move Salamatu ta wani rungume ta tana dariyar farin ciki '' nashiga uku Ni hadeezatu wannan yarinya kina ƙoƙarin ƙarasar dani kafin lokaci na'' ture ta mama hadeezatu tayi tana nuna ta,tana ta masifa ita dai Salamatu ta rufe bakin ta tana kwasar dariya tare da ɗaukar butar mama hadeezatu ta shige bayi... Bin bayanta da kallo mama hadeezatu tayi feeling something warm in her heart,bata taɓa haihuwa ba and dangin mijin ta sun sata a gaba,hakan yasa ta zama masifaffa and kowa na ƙoƙarin staying away from her she has never been hugged sai yau... Idanun ta suka ciko da hawaye ta juya ta shige ɗaki.
09:00
Salamatu ce zaune saman prayer mat tana adhkar, sallama mama hadeezatu tayi ta shigo hannun ta ɗauke da abinci, fuskar ta a matuƙar tsuke Salamatu ta iya gane hakan saboda hasken lamp ɗin da aka kunna tunda basu da wutar nepa, murmushi tayi ma mama hadeezatu dake cin magani tashi tayi ta karɓi kwanukan abincin ta ajiye tana murmushi itako mama hadeezatu taƙi yin murmushi ta kuma ƙi sakin fuska. '' ya gode mamar mu'' Salamatu ta faɗa da Hausar ta mai daɗi.
Kallon ta mama hadeezatu tayi tace '' ke baki gode ba kenan?" Salamatu bata fahimci abinda mama hadeezatu ta faɗa sai kawai ta jinjina kai tana murmushi tace '' eh '' wata irin harara mama hadeezatu ta Banka mata zatayi magana Aliyu ya shigo, da sauri Salamatu tayi ƙasa da kanta shiko ya tsaya bakin ƙofa hugging his hands on his chest yana kallon salamatu ba ƙiftawa tsaki mama hadeezatu taja, sai sannan Aliyu ya kula da ita, zuwa tayi ta bi ta gefen sa ta fita tana hararar sa,sosa ƙeyar sa yayi kawai.
After a while ya fara takowa cike da natsuwa zuwa tsakiyar É—akin da sauri Salamatu ta juya masa baya luckily har yanzu tana saye da hijabin da mama hadeezatu ta bata tayi Sallah
Tsayawa yayi bayan ta ƙirjin sa manne da bayan ta in a whisper yace '' Mrs Aliyu'' runtse idanun ta tayi jin yanda Muryar sa ta sauka cikin kunnen ta,kafin slowly ya saƙalo hannun sa around her waist holding her tight against himself,haɓar sa a kafaɗar ta '' Roses, I love you so much '' yayi maganar tare da juyo da ita suna fuskantar juna, Kunyar Aliyu da bata taɓa jiba taji ta mamaye ta. Hannunsa ya kai ya cire mata hijabi da sauri ta faɗa jikin sa so he doesn't see her, lumshe idanun sa yayi tare da sakin yar ƙaramar dariya yana ƙara matseta a jikin sa tare da shafa gashin ta da bai da tsawo sosai but it was soft and silky,kusan minti biyar suna a haka kafin ALIYU ya ɗago ta daga jikin sa yana ƙare ma kyakkyawar fuskar ta kallo irin wanda bai taɓa yi mata ba, kyakkyawa ce sosai tana da caramel soft smooth skin, an oval face kamar irinta (Salmah)with a foxy eyes kamar irin na (Samha) sai red lips and a mole a gefen bakin ta, tana da dark eye brows da thick lashes, she's very curvy, idanun sa sunbi shape ɗin jikin ta and hell did it turn him on... haɗe bakin su yayi kissing her hungrily hannayen sa biyu riƙe da ƙugunta, ƙanƙamesa tayi accepting this foreign feelings. tunda suke da Aliyu ko hannun ta bai taɓa riƙewa ba, he has never been this close to her Amma yau...?
Slowly ya cire bakinsa daga nata ya haÉ—e fuskar su breathing heavily Salmah ta runtse idanun ta jin yanda hucin sa ke sauka akan fuskar ta her knees felt weak.her body was in fire she craved his touches....
Rungume ta yayi jikin sa, today is not the day as much as he wants her as much as he wishes to take her dole ya jira. Su biyun basa cikin natsuwar yin wani abu a yau, haka Aliyu yayi controlling kansa ya ɗauke ta suka zauna daga inda ta tashi ita dai har yanzu kanta ƙasa yake zuciyar beating wildly kamar zata faɗo.
Abincin da mama hadeezatu ta kawo ya jawo ya buɗe kwanon shinkafa da miya ne, cokali ya ɗauka ya zuba musu miyar ya ɗiba cikin cokali ya kai saitin bakin ta,ɗago kanta tayi slowly idanun ta suka faɗa cikin nasa da suka sauya launi. gaban ta ya faɗi and she could see it in his eyes, how much he wants her to Amma mai ya hanashi?ba anɗaura auren ba?Sadda kanta tayi sai kuma slowly ta buɗe bakin ta ta karɓi abincin.
Har suka ci suka cinye,tana jin yanda idanun sa ke yawo jikin ta. Bayan sun gama Aliyu ya fita da kwanonin yasamu soso ya wanke ya dawo dasu É—aki, ya tambaye ta idan tana da alwala gyaÉ—a masa kai tayi sallaya suka hau suka yi Sallah sukayi adduo'i before they call it a night.
Rungume ta yayi sosai ajikin sa maybe hakan zai sa yaji sassauci amma.... He felt nothing as such sai ma abinda ya ƙaru.
Tuni Salmah tayi bacci abin ta, kasancewar ta gaji and daga duk abinda ya faru ranar it was a long day.
Aliyu sai juye juye yake ya kasa Bacci, slowly ya cire mata rigar ta, shima ya cire tasa rigar looking at her hot body daga ƙirjinta down to her hips 🥵 kafin ya rungumota again wani irin shock yaji daya sa ya ƙara ƙanƙame ta yana sauke ajiyar zuciya, kafin ya samu Bacci ya ɗauke sa....
Ƙwanƙwasa ƙofar malam Isa yayi yana faɗin '' lokacin sallah yayi '' yana gama faɗar hakan ya juya ya nufi toilet. Slowly Salamatu ta buɗe idanun ta amma ba haske hakan yasa ta miƙe ta nufi inda lamp ɗin su ta kunna. Waro Ido tayi ganin daga ita sai pant da sauri ta juyo ta kalli gadon karaf! suka haɗa ido da Aliyu dake zaune a bakin gadon, ƙara zaro ido tayi tana kallon ko ina looking for something to cover up... ɗauke kansa Aliyu yayi ya miƙe yasa rigar sa before exiting. Ajiyar zuciya salamatu ta sauke sannan ita ma ta ɗauki nata kayan tasa,koda ta fito har sun wuce masallaci. Mama hadeezatu ta gani itama har ta kusa gama arwala cikin murmushi tace '' ina yini?" Dakata wa Mama hadeezatu ta yi tana kallon salamatu tace '' ban ganshi ba'' ita ko salamatu daba wani jin Hausa take ba ta ɗauka tambayar ta take how she is tace '' lafiya lau'' batareda ta ƙara cewa komai ba ta ɗauki buta tashiga toilet. Mama hadeezatu ta girgiza kanta ta miƙe ta shiga ɗakin ta.
Sai da gari yayi haske kafin Aliyu da malam isa suka dawo, iske salamatu Sukayi tana shara ita kuma mama hadeezatu ta na kitchen making breakfast,ajiye tsintsiyar Salamatu tayi ta duƙa har ƙasa tana gaida malam Isa da ya amsa da fara'a kafin ya shiga ɗakin shi. Ɗagowa tayi suka haɗa ido da Aliyu da sauri tayi ƙasa da kanta.... murmushi Aliyu yayi wanda yasa dimples ɗinsa lotsawa ƙasa da murya yace '' Good morning roses '' kafin yaji mai zata ce ya shige ɗaki tabi shi da ido. Miƙewa tayi ta cigaba da sharar after a while ta gama ta nufi kitchen tana tai makar mama hadeezatu suka dama kunu da ƙosai. Zuba musu nasu mama hadeezatu tayi ta miƙa ma Salamatu kafin itama ta ɗauki nata da na mijin ta ta shige ɗaki.
Lokacin da Salamatu ta shigo ɗakin su,iske Aliyu tayi kwance shirtlessly kamar mai Bacci ƙarasowa tayi ta ajiye abinda ke hannun ta, ta cire hijabin ta,kafin ta matsa kusa dashi tana ƙare masa kallo,he was tall dark complexioned with a killer hot body, duk da yaɗan rame kwana biyu amma his muscular stature is still the same. Ta ni his freaking hot abbs, and his elegant neck da kallo kafin idanun ta suka sauka akan fuskar sa, yana da sharp jaw, matsakaitan almond eyes kamar irin na (Salmah)idanu, hancinsa babba and pointed his lips pink his eye brows thick and his hair coily.matso da fuskar ta tayi kusa da tasa a tunanin ta bacci yake when suddenly ya buɗe jajayen idanun sa,matsawa tasoyi ya taɗe ta, ta faɗo jikinsa '' if you want a kiss go for it dear,you can look at me as much as you want I'm urs '' ya ƙarashe maganar tare da kashe mata ido, kunya ta dabaibaye ta, miƙewa take ƙoƙarin yi amma ya ƙara matse ta jikin sa kafin ya fara bata wet kisses daga wuyanta down to her cleavage,kafin yayi flipping ta koma ƙarƙashin sa,his huge frame hiding her small one, runtse idanun ta tayi when he begun caressing her chest and fondling it at the same time.
Numfashin su na fita da sauri sauri, ɗage rigarta yayi looking at her bare chest tawadan dake tsakanin wurin making it more alluring,hannu tasa tana kare ƙirjinta fuskar ta tayi ja Saboda blushing . Cire hannun ta Aliyu yayi kissing the mole intensely hannayen sa kuma suna yawo a jikin ta freely....