← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 10 OF 84

Chapter Nine: Her feelings for

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

him

"Yanzu kuwa" ya faɗa tana naɗe ƙafar wandon ta andTo The before he said anything she was already climbing the tree, he was astonished!
Ita wannan wace irin yarinya ce?
Ƙara ɗaga kansa yayi,se hango ta yayi at the top most part of the tree
Bata tsoron ta faÉ—o? Ta ya akai ta iya hawa bishiya? His wife seems to be different from other 'normal' wives huh?Ya ayyana aransa

Ita ko Salmah se tsinko berries É—in take tana jefa wa cikin aljihun wandon ta
Tana faman faÉ—in ta kusa sauko wa!
Few minutes later Se gata ta duro tana faman haki

Kallon ta yake ba ƙifta alot of things going through his mind
"What" ta faɗa tana miƙe wa tsaye tare da kakkaɓe kayan ta
Girgiza kansa kawai yayi and then he looked away

Matso wa tayi kusa dashi ta nuna masa guri su zauna
Tsaye yayi ya ƙi zama. Harta zauna se kuma ta dawo tace" me ya faru? Let's sit" "I can't sit on the ground,akwai datti!" Ya faɗa flatly sannan ya juya ze koma ciki
"Kambu! Kasa ni wahalar banza ke nan? Wallahi baze yiyu ba!" Ta faɗa a fili tana ƙara kallon sa
He wasn't that far, rugawa tayi da gudu ta É—ane bayan sa,ta rufe masa idanu da hannayen ta and she spun them around,he was taken unawares by her actions,hakan yasa he list his balance!TIM! ka ke ji ,sun faÉ—i on their sides
"Ouch" Salmah ta faÉ—a tana kallon fuskar Amreesh dake kallon sama, idanun sa lumshe
Tashi zaune tayi and her hair was scattered, and tiny dirts were stuck on it. Hakama gashin Amreesh and he still hadn't open his eyes

Tsoro taji ya fara kamata,ko dai ya buge kansa ne? Jijjiga sa tafara yi her heart beating very fast" lafiyar ka kuwa" ta faÉ—a a tsorace idanu a waje, be amsa ba ,kanta ta kay saitin zuciyar sa,it was beating normally
" Mr REESH" ta faɗa da ɗan ƙarfi idanun ta na cikowa da ƙwalla and soon she broke into loud sobbs shaking him, she was so scared and confused and she regretted what she did "Mr REESH pls open your eyes! Ta faɗa hawayen ta na sauka a fuskar sa

BuÉ—e idanun sa yayi after a while,his blue orbs sun canja zuwa ash ,he felt weak,just now da suka faÉ—i, ya kasa tantance abinda ya faru ,kawai he felt as if he was stuck between being conscious or unconscious! Kamar wani abu da yadaÉ—e yana É—aure sa ya warware a yau. Kamar wani abu ya canja tattare da shi. He feels different and whole.
Juyo da kansa yayi gurin da Salmah take zaune,she was crying profusely kamar ranta zai fita, ta haÉ—a kanta da guiwar ta.
" Don't you get tired of crying?" Ya faɗa yana miƙe wa zaune kamar ba abinda ya faru
ÆŠago wa tayi da sauri suka haÉ—a ido, she couldn't believe it,he was talking to her
Da wani irin sauri ta yo kansa hugging him tightly,hakan yasa sun sa ke faÉ—uwa on the grass
Kuka take tana dariya at the same time tana furta "Alhamdulillah" wrapping ɗin hannuwansa yayi around her waist,yanda tabi ta wani ƙanƙame sa,it was making him feel something strange from the middle of his head to toes
Gashin ta was literally every where covering his and her face and body mist yana shiga hancinsa putting him in a total different yanayi,he wasn't understanding anything

Miƙe wa da ita yayi zuwa inda ta nuna da farko ya zaunar da su facing each other,har lokacin taƙi barin kukan, he could understand emotions he just doesn't feel them,Amma ganin yadda take rusar kuka tana jan hanci,he felt something, something he couldn't explain. Something he never felt for anyone before
" Ki dena kuka, I'm fine" ya faɗa yana goge mata hawayen da suka ƙi tsaya wa
Ƙara matsa wa tayi kusa dashi, hugging him tightly,yanzu ma dai abinda yaji ɗazu yake ƙara ji, something like electric shock Amma bada ƙarfi ba,the feeling wasn't strong, what was that?
"Na tsora ta sosai,i thought wani abu ya faru da kai! And we will never be together again, all bcuz of what I did! I'm so stupid, foolish and childish, I'm so sorry! I shouldn't...." Rufe bakin ta yayi da yatsan sa bayan ya raba jikin su,shaking his head slightly " don't say that,ba abinda ya same ni" ya ƙarashe maganar yana gyara mata Gashin daya rufe rabin fuskar ta."Amma da..." Shhhh

Shirun tayi and they stared at each other, something unspoken passing between them

Se kuma ta waro ido tana rufe baki"kai!! Ya akai idanunka suka canja kala? Ko dama lenses ka ke sawa?" Ta faÉ—a baki a sake tana kallon sa
If could smile he would have girgiza kansa yayi sannan yace" the color changes depending"
"Da gaske"? Ta tambaya excitedly forgetting all that had happened just now jinjina kansa yayi
Yana ƙare mata kallo and for the first time yaji a zuciyar sa,he has seen a beautiful girl,ba wai da be haɗu da waɗanda suka fita kyau bane, kawai dai her beauty hits differently in his eyes
" Ƙara canja kalar mu gani" ta faɗa cike da murna tana ƙara shige shi,ɗan matsa wa yayi kaɗan sannan ya rufe idanun sa,and when he opened them,it changed to Golden
" Laa wallahi ya canja zuwa Golden" ta faÉ—a tana dariya sosai
He was surprised da yaji tace 'golden' cuz idanun sa na canjawa zuwa Golden kaɗai when he is happy 'is he happy?' yayi tambayar cikin ransa, yau gabaki ɗaya yarasa gane me ke faruwa da shi! His just experiencing Abubuwan da be taɓa experiencing ba for as long as 25yrs

His thoughts were interrupted lokacin da ta riƙe hannayen sa tana faɗin ƙara canjawa to another color
Rufe idanun sa yayi and when he opened them,they were pale green truly looking like 'cat eyes'
Salmah was so amazed and happy too,wani irin farin ciki take ciki an indescribable one. "Nima bari in rufe idanu na su canja kala" tafaÉ—a tana rufe idanun ta,and when she opened them they were still the same 'sun canja' ta tambaya girgiza kansa kawai yayi, she rolled her eyes.
Shi dai se Binta yake da kallo, something he has noticed to be doing Wanda ba É—abi'ar sa bane! Idan ya kalli mutum sau É—aya thats all,but with her? It's different he just keeps staring
Ya kuma ji kawai he wants to see this girl happy
Bayan wani lokaci tace 'toh idon ka na komawa baƙi?'
"Only when I get angry" ya faɗa yana ƙarawa da 'as a child '
"Amma yanzu baka fushi"? Ta tambaya curiously jin jina kansa yayi "me yasa?!"ta sake tambaya " i have already told you,I suffer from alexiythemia a condition that doesn't allow you to feel"
"Oh na manta" ta faɗa tana kallon sa,shima ita yake kallo yanajin wani abu pulling him like a magnet,ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ciro berries ɗin da ga aljihun wandon ta miƙa masa tayi tana jefa some into her mouth
" You didn't wash them,ƙila suna da wani cuta and you just ate it like that " ya faɗa yana ƙin karɓar wanda ta miƙa masa, kwashe wa tayi da dariya tana faɗin" yo cuta tanawa kuma? Ai se dai Allah ya bamu lafiya, beside eating few unwashed berries won't make u sick,ka gwada" ta faɗa tana kusanto da berries ɗin to his mouth,ƙin buɗe bakin sa yayi she shrugged her shoulders taci gaba da shan abinta
Shikam tana matuƙar bashi mamaki buɗe baki yayi da niyar magana ta tura masa ƙwara biyu ta rufe bakin sa da hannun ta,tana faman dariya
Waro ido yayi cuz he didn't expect it "eat it" ta faÉ—a dai dai kunnensa ,badan yayi niya ba ya taune da sauri ya haÉ—iye,saboda yanda yaji wani yaryar when she whispered in his ears
Se da ya haÉ—iye sannan ta sake shi ta kwasa da gudu
And before he could stop himself SE gashi biye da ita

Gudu suke suna rounding ɗin wurin ya kasa kama ta kuma yaƙi ya dena Binta
Se da suka yi haka sai biyar sannan ya cafko ta and they fell on the grass
Dariya take tiƙa kamar me shi kuma se panting yake

Juyowa tayi suna facing ɗin juna,hannu ta kai tana cire masa yan hakukuwan da suka laƙe gashin sa
"Why did you do it" ya faɗa murya ƙasa "ai dole in ko yama" ta ƙarashe maganar tana murmushi "how to be dirty"? Ya faɗa yana ɗage hira, girgiza kanta tayi Sannan tace" yanda ake jin daɗin rayuwa without being serious all the times,wasu lokutan dole mutum ya rufe ido yayi wasu abubuwan,ka gane?" Ta faɗa tana waro almond eyes ɗin ta, jin jina kansa yayi
Suka cigaba da kallon juna their hearts beating wildly in their chests

************Samha******
Tun lokacin da suka gama breakfast da ta shigo ta kwanta da niyar Bacci amma ta kasa, zuciyar ta na mata wani irin nauyin da batassn dalilinsa ba. Kamar tana kewar wani abu, she's longing for something or someone, someone she knew too well,she didn't dare admit it or at least she didn't want to. Amma tasani sarai,cikin yan kwanakin nan, kullum cikin tunanin sa take ,when closes her eyes she sees him,idan tana Bacci tayi mafalkin sa"ughhh, me yake damu na ne?" Ta faɗa tana ɓoye fuskar ta cikin pillow at the same time hitting the bed da ƙafafun ta.
Miƙe wa tayi zaune tana maida gashin ta baya,tayi shiru staring at one place. Miƙewa tayi fita zuwa terrace dake ɗayan palorn nan na sama ,ta ɗaga labulen wurin and she was surprised to see ƙofa a wurin,buɗe ƙofar tayi tafita
It directly led her zuwa gaban gidan,akwai kujeru awurin incase if u wish to sit.she was amazed. Tunda suka zo gidannan this Is the first time she stepped out and the view was magnificent. Itace ne jere side by side,then a drive way SE anyi tafiya kafin a Isa gate. Wurin itacen kuma akwai Benches mutum ze iya ganin titin da aka shinfaÉ—a a unguwar gine gine suna kama da juna You can't see a single soul at the moment, unguwar masu kuÉ—i indeed.
Tsayawa tayi wurin,rana ta fito amma ba zafi and the sun rays looked weak,iska me daÉ—i na kaÉ—awa the trees swaying from one place to another,ko ina yayi shiru,ga wani irin sensation da iskan ke sata tanaji aduk ilahirin jikin ta,the kind that gives u goosebumps and make you weak to the knees
It carries along with it wani irin kaÉ—aici da emptiness,yanda mutum zaiji gaba ki É—aya yarasa inda ze sa kanshi,U have everything but you long for something else
Abinda Samha take ji kenan at the moment
A hankali laɓamɓanta suka fara motsawa tana waƙar da suke yi ita da Salmah aduk sanda suke cikin kaɗaici

🎼 𝑇ℎ𝑒𝑟𝑒𝑠 𝑎 𝑓𝑒𝑒𝑙𝑖𝑛𝑔 𝑖𝑛 𝑚𝑦 ℎ𝑒𝑎𝑟𝑡,𝑤ℎ𝑖𝑐ℎ 𝑖 𝑑𝑜𝑛'𝑡 𝑑𝑎𝑟𝑒 𝑡𝑜 𝑠𝑎𝑦🎼
🎼 𝑜𝑟 𝑚𝑎𝑦𝑏𝑒 𝐼'𝑚 𝑎𝑓𝑟𝑎𝑖𝑑, 𝑎𝑓𝑟𝑎𝑖𝑑 𝑜𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑢𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛 🎼
🎼𝐼𝑡𝑠 𝑔𝑟𝑜𝑤𝑖𝑛𝑔 𝑖𝑛𝑠𝑖𝑑𝑒,𝑖𝑡 𝑠𝑢𝑓𝑓𝑜𝑐𝑎𝑡𝑒𝑠 𝑚𝑒🎼
🎼𝑤𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑤𝑜𝑟𝑙𝑑𝑠 𝑎𝑝𝑎𝑟𝑡,𝑦𝑒𝑡 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑦 𝑤𝑖𝑠ℎ,𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑦 𝑑𝑟𝑒𝑎𝑚,𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑟𝑒 𝑎𝑙𝑙 𝑖 𝑤𝑎𝑛𝑡🎼
🎼𝑖𝑡𝑠 𝑎 𝑓𝑒𝑒𝑙𝑖𝑛𝑔 𝑖 𝑠ℎ𝑜𝑢𝑙𝑑 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 ℎ𝑎𝑣𝑒,𝑏𝑢𝑡 𝑖 𝑐𝑜𝑢𝑙𝑑𝑛'𝑡 ℎ𝑒𝑙𝑝 𝑖𝑡🎼
🎼𝐼 𝑓𝑒𝑒𝑙 𝑙𝑜𝑛𝑒𝑙𝑦, 𝑤𝑖𝑡ℎ𝑜𝑢𝑡 𝑦𝑜𝑢,𝐼'𝑚 𝑖𝑛𝑐𝑜𝑚𝑝𝑙𝑒𝑡𝑒, 𝑎𝑛𝑑 𝑟𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑛𝑜𝑤 𝑖 𝑙𝑜𝑛𝑔 𝑓𝑜𝑟 𝑦𝑜𝑢.... Ta kasa ci-gaba da waƙar saboda nauyin da zuciyar ta take mata ,ga wasu zafafan hawaye da ke zuba a idon ta. She knows what she's feeling and she feels wata rana hakan ze iya zama matsalaand she's impulsive what if she does something wrong " ya Allah" ta faɗa tana duƙe wa awurin,fashewa tayi da wani irin kuka tana rufe bakin ta kada aji. She truly feels lonely
SE da tayi me isar ta, ta tashi ta koma É—akin su directly toilet ta tafi tayi wanka ta canja kaya zuwa wasu Black tomboy outfits
Ta kwanta tayi shiru
Wayar ta tayi ƙara hakan yasa ta jawo taga wake shirin da murna
Tashi zaune tayi lokacin da tayi tozali da message É—in dake screen É—in 'sleepy eyes' shine yafi É—aukar hankalin ta it was Dr Ahmad,she had his number tayi mamaki sosai ,buÉ—e message É—in tayi
'_𝐻𝑒𝑦 𝑓𝑜𝑥𝑦 𝑒𝑦𝑒𝑠,𝑚𝑖𝑠𝑠𝑖𝑛𝑔 𝑚𝑒,ℎ𝑢ℎ?😉_
Thats all,wani irin mahaukacin bugu zuciyar Samha take and her hands were shaking ajiye wayar tayi ta kwanta tana dafe ƙirjinta
She didn't reply but, Allah ya sani wannan message É—in kaÉ—ai yayi elevating É—in mood É—inta although he should have said he missed her instead

************Dr Ahmad*******
Zaune yake cikin office É—in SA,ga tulin aiki gaban sa amma ya kasa concentrating,his feelings for Samha are skyrocketing,Ako da yaushe ita yake tunani in everything he does and he misses her so much.wayar sa ya É—auka ya tura mata message É—in da ya daÉ—e da typing but he wasn't sure if he should send it or not. After contemplating much,ya tura yana jiran reply cuz yasan taga message É—in, amma har wucewar mintuna she didn't reply
Ajiyar zuciya ya sauke ya miƙe ya tafi ya tsaya bakin window
Wallahi yarinyar nan has 'turned his world upside down ' kafin ya haɗu da ita he was fine,he was a perfect workaholic Amma tunda suka haɗu he often finds himself spacing out, tunanin ta ya sha masa kai, and it's affecting his performance! He never thought zau taɓa son wata ya mace har haka ba,not especially a teen brat!
Turo ƙofar tayi bakin ta ɗauke da sallama, tsayawa tayi tana ƙare masa kallo he really is perfect. Tasan a asibitin nan ba ita kaɗai bace ta mace akan Dr Ahmad,but she feels she will do anything to have him! Koda be son ta,they should just have one night stand, Amma yaƙi and she isn't ready to give up hakan yasa ta canja takunta treading carefully yanzu slightest opportunity take Nema,and she will utilize it. Murmushi me kyau ta saki tana ƙarasowa ciki, Dr Haleemah ke nan, farar bafulatana, kyakkyawa, ko ina acike Masha Allah, babu wani lafiyayyen namiji da zai ganta yaƙi,ciki da wajen asibitin mutane na neman damar one night stand da ita amma taƙi, she served her self in a golden platter to Dr Ahmad,amma fir mutumin nan yaƙi. and she can't give up,she wants him at any cost. Bayan ya ajiye files ɗin dake hannun ta,ɗan gyaran murya tayi ,cuz har yanzu Dr be juyowa ,tun lokacin da ta shigo yasan itace,saboda ita kaɗai ke shigowa office ɗin sa without permission
"Sannu ko doctor" ta faɗa cike da ƙwarƙwasa da karye murya, ganin ya juyo tawani yi luuu da idanun ta in a seductive manner
ÆŠauke idanun sa yayi ya maida yaciga da kallon window, abubuwa dayawa na masa yawo akai and he just can't seem to find the solution. Barin bakin windown yayi ya dawo ya zauna, ganin hakan yasa Dr Haleemah sakin wani munafikin murmushi,zata fara magana his phone buzzed kamar baze duba ba can dai ya É—auka ya duba

𝐹𝑜𝑥𝑦 𝑒𝑦𝑒𝑠💖
_𝐼 𝑑𝑖𝑑𝑛'𝑡 𝑚𝑖𝑠𝑠 𝑦𝑜𝑢,𝑘𝑢𝑚𝑎 𝑘𝑎𝑑𝑒𝑛𝑎 𝑘𝑖𝑟𝑎𝑛𝑎 𝑓𝑜𝑥𝑦 𝑒𝑦𝑒𝑠!!!
_😠
Wani irin kyakkyawan murmushi Dr Ahmad ya saki, zuciyar sa sakayau he felt happy
Message É—in da Samha ta turo meant that tayi kewarss.
Tsayawa Dr Haleemah tayi daga maganar da take ganin Dr Ahmad na murmushi, it's really rare to see him smile and hell does he look so charming.....


WAYE SHI? (Behind the mask) By autumn 17
Chapter 10 · 0% Book details