← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 25 OF 84

Chapter twenty three: they were in danger

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 40 min read

Wani irin sanyi Ra'esah taji a ranta ganin Fateemah,and she felt weak,irin raunin da za kaji when you're being mistreated suddenly sai kaga wani wanda kake jin zai iya tsaya maka, that's how she felt

Emmanuel ya dakata daga abinda yake ƙoƙarin yi, ya juyo... Kafin ya idasa juyowa Fateemah ta rugo da wani matsanancin fushi da tsana ta fara shaula ma Emmanuel bulalar dake riƙe a hannunta,idanun ta sunyi wani irin burki cewa at the moment kamar wata mai aljanu


Wani irin ihu Emmanuel ya saki completely letting go of Ra'esah yana soshe soshe Dan gaskiya bulalar ta ratsa shi saboda sports É—in dake jikin sa sun bi jikin nasa Saboda zufar da yayi while struggling with Ra'esah

Fateemah furiously tabisa ta cigaba da dukan sa, tana zagin sa '' who asked you to touch her huh? Dan ubanka waye ubanka? Do You think we are weak huh? Kuma zaku iya yin yanda kuka ga dama?..." On and on she went tana cigaba da dukan Emmanuel cikin fitar hayyaci, she hated that he touched Ra'esah ta tsane sa,why would he touch her innocent friend?

Ra'esah ta zube inda Emmanuel ya barta tana cigaba da risgar kuka kamar ranta zai fita, tana kallon yanda Fateemah ke cin uban Emmanuel, wani irin ƙaunar Fateemah na ƙara shiga ranta bata San inda Fateemah ta samo wannan courage ɗin har haka ba,inda itace? She would never be able to,she has always been the weak one. Da ba dan Allah yasa Fateemah ta zo ba, would he have managed to achieve his aim saboda ita ta kasance mai rauni?

Emmanuel sai ihu yake ya kasa komai yanayin Fateemah ya tsorata shi sosai,aside from that bulalar ƙara ratsa sa take from every angle non stop.


Kamar walƙiya, Chibuke yayo kan Fateemah ya wanka mata mari tare da wurgar da ita, bata kasance ko ina ba sai kusa da Ra'esah, tana faman huci

Sauran members ɗin dark flames sukayi kan Emmanuel asking if he was okay sai sabbatu yake shi bazai bar Fateemah ba,ganin yanda Fateemah ta ɓata masa jiki da tabon bulala yasa zuciyoyin su ƙuna

Mathew ya cire belt ɗin sa ya nufo kansu Fateemah,miƙewa sukayi Fateemah na zaro ido tana ƙara tura Ra'esah bayan ta protectively, yanda Ra'esah take ji game da fateemah at the moment? Wani irin so da ƙaunar Fateemah take, shima Andrew da Emmanuel da chibuke suka zaro nasu belt ɗin suka yo kansu,

Hankalin Ra'esah yayi ƙololuwar tashi,ita ko Fateemah tun lokacin da taga Emmanuel da Ra'esah taji ta tsane su,she never hated them before but now? Dan haka duk da tsoron sun data keji,duk da sun fisu yawa she will protect Eysah, bakin rai bakin fama, there's a 🔥 flame of hatred burning in her eyes

The guys begun closing in on them circling them kowa da mugun kallon da yake musu,kamar zasu jibgi wasu ƙarti, amma ganin yanda Fateemah ke kallon su wani irin shakkar su,ya shige su,at the moment Fateemah looked like she was possessed, idanun ta sunyi ja, gashin ta scattered

Ra'esah kuma tuni hawayen ta sun bushe, she decided Bata so taji tsoro kuma,bata so ta zama mai rauni

Andrew yace '' wato dan kunga wannan yarinyar tana tare da ku thats what gave you the courage to beat anyone of us right?"

Emmanuel yace'' yau idan ban yi ƙasa ƙasa da yarinya na keta mata rigar mutunci ba Allah ya tsine''
Ra'esah da wani irin courage tace '' toh AI dama tuni kai tsinanne ne sai dai tsinuwar ta daɗu'' ta ƙarashe maganar eyes burning with fire

Mathew'' yace yau dai daga mu sai ku, not even that girl can save you''

'' you have no saviour and we will show no mercy '' inji chibuke yana ƙara naɗar belt ɗin a hannun sa

Fateemah tace '' Mu'ai da Allah muka dogara,ku baku isa kuyi mana abinda Allah bai mana ba''

Emmanuel yayi smirk,idon sa yayi wani sunkuce ce saboda bulolin da ya sha,yace '' kai haba dai! Da gaske?''

Itama Fateemah smirk tayi tace '' Abu a zahiri ''

'' yau dai sai dai Uwar ku ta haifi wasu amma ba ku ba!!"

Fateemah tace '' I'd love to see you try'' with a big grin

Tana faÉ—ar hakan dark flames begun attacking,cikin su,su Fateemah suka yi suna gantsara masu cizo,naushi da kuma ya kushi every where


Suku ma dark flames suna faman dukan su da belt, they endured it Dan da gaske Fateemah take da tace bakin rai bakin fama

Faɗa suke ba ƙaƙƙauta wa, dark flames duk da yawan su,sun jibgu suma dai su Fateemah sun daku iya kar dakuwa amma akwai taurin rai, they won't give in

Suddenly Andrew ya kai ma Ra'esah wani irin wawan punch on her lower abdomen, ƙara Ra'esah ta saki tare da zubewa ƙasa

''RA'ESAH!!!!!'' Fateemah ta faÉ—a tare da fisge kanta zuwa wurin da Ra'esah ta zube, Ra'esah could barely breath,

Emmanuel yazo yayi halbi da fateemah daga kan Ra'esah,mulmula tayi kanta na buguwa da wata bishiya a wurin, wani irin jiri take ji, idanun ta na rufe suna buÉ—e wa a É—ishi É—ishi ta hango dark flames zagaye da Ra'esah
Emmanuel na Faman yin ƙasa da wandon sa, while Chibuke ya duƙa bringing down skirt ɗin Ra'esah that was clutching tightly onto her skirt tana kuka....


Miƙewa Fateemah tayi regardless of how weightless she felt tayi kansu da gudu, ture Chibuke tayi dake ƙoƙarin cire ma Ra'esah skirt su ka mulmula towards another side Chibuke a sama

Wani ihun shaƙiyanci yayi yana faɗin '' who's at the top now hah?" Yayi maganar yana ƙoƙarin sa bakin sa cikin nata,turesa ta fara yi,shi kuma ya ƙara riƙe ta jikin sa, ita ma dai,she felt gross and disgusted by his touches.... idanun ta sunyi ja, amma baza tayi kuka ba

Sauran suna wani kallon su,suna shewa tare da faɗin saura Samha Emmanuel da ya kusa cire wandon sa yace '' where is ur heroe friend,I don't see her any where" Ya ƙarashe maganar yana leƙa side by side cike da iskanci sannan ya juyo yana kallon sauran dark flames ɗin yace ''Or Do you?"cike da murna suka ce 'No' suna kwashe wa da dariya, it will be fun to take this girls
Ra'esah da fateemah har sun sadakar sai yanda ta Allah ta kasance when suddenly

'' Are You sure you looked properly? or maybe your eyes deceived you" swiftly suka juyo inda Muryar, they were shocked to see Samha,idanun ta sunyi ja kamar gauta zuciyar ta na mata wani irin ciwo, ji take kamar ko mai zata yi ma waÉ—annan tsinannun bata biya ba


Ra'esah da fateemah wani irin relief ne ya wanke su...

ÆŠaga Ra'esah da fateemah suka yi, with a smug expression

Chibuke yace '' well, well,well look who is here?''

Andrew yace '' it's MS feisty''

'' ki dai kin iya ɓata show ko?" Inji Emmanuel yana gyara wandon sa,

Andrew ya ƙara faɗin '' a'a ai taxo akan lokaci,yanzu ba sai a haɗa da ita ba? To make it complete!"

Dukan su sukayi wani ihu suna faÉ—in '' PERFECT" Samha kallon su take before her eyes slowly fell on Fateemah da ta rarrafo tayo kan Ra'esah da take nan kwance wani irin ciwo marar ta ke mata, Zuciyar Samha ta karye,with a breaking voice tace '' me ya faru?"

Kafin Fateemah ta bata amsa


Andrew yace '' I did! Na naushe tane a wurin and she was breathless for a moment na ɗauka mutu.....'' kafin ya ƙarasa Samha tayi wani tsalle ta cafko wuyan sa ta shaƙesa kamar idon sa zasu zubo,
The others were stunned,sakin wuyan sa tayi ta fara kai masa consecutive punches a fuska, a ciki before she focused on his lower abdomen inda ya kai ma Ra'esah naushi ta fara naushin wurin itama, fuskar Andrew tayi ja ba abinda yake faÉ—i sai 'shit' da zage zage,

Fateemah ta tallabo kan Ra'esah ta jingina a kafaÉ—ar ta sannan ta matsa da su zuwa wani bishiya suka zauna watching as Samha delt with Andrew

Sakin sa tayi ta dawo kan Emmanuel,sauran kuma sukayi ƙoƙarin shigar masa haɗasu Samha tayi ta na ta jibga, all those taekwondo and karate moves da ta koya a shekarun baya bata taɓa gwadawa akan kowa ba,sai gata yau she was demonstrating them on dark flames with everything she got. At the moment kamar wata mahaukaciya, bugun su take tana faɗin '' why did you,why did '' abinda take faɗi ke nan, her hair was scattered idanun ta sunyi ja.... Su Andrew sai ihu suke their faces red, gashi duk tayi musu jina jina, ta miƙe tsaye ta fara kicking ɗin private parts ɗinsu, sai kururuwa suke, tun mutane basu fargar ba,har suka farga suka zo wurin anata kallo as usual Babu wanda yayi attempting ɗin rabawa, Amma mutane sun sha mamakin ganin yarinya ɗaya tal akan zaratan maza guda huɗu beating them mercilessly,tun kafin suga fuskar ta kowa sai faɗin Samha yake,they were sure she was the only person who could do that

Wurin ya cika da hayaniya,mr kanya da Wasu daga cikin malamai suka iso wurin, suka ƙarasa ciki suna ƙoƙarin rabawa amma ina, Samha bataji ba,ba ta gani ba!

Mr kanya ma da ƙyar ya samu ya fisgo Samha ya riƙe ta amma sai ƙoƙarin ƙwacewa take, hawaye na gangarawa daga idanun ta take faɗin '' ku barni inci ubansu, la'anannu,how dare they? Waya basu permission ɗin taɓa su? WHO told them they will get away with that?" Sai surutu Samha take kamar wata zautacciya, Fateemah ta riƙo Ra'esah da ke tafiya da ƙyar suka ƙaraso wurin su Samha, Samha sai bala'i take akan mai za'a taɓa mata yan uwa? Suko su Fateemah ganin yanda take ta faɗa akan abinda aka yi musu, their love and respect for her grew, Samha tayi buɗu buɗu duk ta fita hayyacin ta, gashin ta ya rufe fuskar ta jan idon ta kawai ake gani, mr kanya tsigar jikin sa sai tashi take, mutane bakin su ya kasa shiru

Can na hango Na'ema cikin mutane fuskar ta É—auke da murmushin ganin yanayin su Samha and she felt bad for dark flames.

'' Samha'' Ra'esah ta kira ta weakly,da sauri Samha ta kai duban ta wurin su,fisge hannun ta tayi ta matsa inda suke engulfing them in a hug, hawaye na zuba daga idanuwan su su uku, '' I'm sorry '' she whispered

'' ba laifin ki bane'' Fateemah ta faɗa tana ƙara rungume su

Rabuwa sukayi, Ra'esah da fateemah suna share ma Samha gashin ta zuwa baya,she looked scary
'' Are You guys alright?" Ta tambaya tana binsu da kallo as if trying to figure out idan wani abu na damun su, girgiza kansu sukayi ta ƙara rungume su

Mutanen da ke wurin gulma na caccakar ransu, so suke su san abin da ya faru yet No chance, dark flames ko jikin su yayi musu tsami ana su hasashen dakyar idan zasu iya tafiya ma.


Principal ya juyo ya kalli students ɗin sannan ya kalli malaman,da sauri suka fara korar dalibai, wasu kuma suka fara cicciɓar dark flames to the clinic.

Su Samha suka juya su uku zuwa hostel ɗin su riƙe da Ra'esah,da tace bazata tafi clinic ba, duk inda suka wulga sai an kalle su har suka iso suka tura ƙofar suka shiga iska na rufo musu ƙofar.

Saman gado suka aje Ra'esah Samha ta shiga bayi ta haÉ—a mata ruwan wanka, ta fito suka raka ta zuwa bayin....

Bayan wani lokaci Ra'esah ta fito sanye da wata doguwar riga mara nauyi tana tafiya a hankali,magani Fateemah ta bata sannan ta kwantar da ita a duvet É—in da suka shimfiÉ—a tsakiyar É—akin

Samha ma tayi wanka ta fito sanye da riga da wando palazo Fateemah ta shiga, bayan duk sungama suka kwanta, tsakiyar É—akin with Ra'esah in the middle Fateemah da Samha on each side

Sannan suka rufa da wani blanket É—in,they drifted to sleep

Na'ema CE ta turo ƙofar ta shigo, tsaya wa tayi tana kallon su cike da tsana,she doesn't just hate Samha she hates the others too,she wish a calamity could befall them

Tsaki taja sannan ta haye saman gadon ta tana tunanin yanda zata aiwatar da aikin Andrew.

Wuraren ƙarfe biyar bayan sun yi Sallah sun ci abinci,suka ji an ƙwanƙwasa ƙofa, Na'ema ta miƙe taje ta buɗe ƙofar, wata yarinya yace tsaye bakin ƙofar saye da Over sized hoodie,tana da green eyes and a pale comolexion, gashin ta baƙi with bangs '' Hi'' yarinyar ta faɗa, tana sakin wani mummunan murmushi
HaÉ—e fuska Na'ema tayi tace '' Yes? Who are you looking for?" Yarinyar bata amsa Na'ema ba sai bangaje ta da tayi ta shige É—akin

Na'ema was furious taxo ta dinga balbalin bala'i, su dai su Samha sun zubama yarinyar da ta shigo ido,she looked some how familiar,

Na'ema ganin ba wanda ya tanka mata yasa ta zo tace '' kun santa ne?" Girgiza kansu sukayi suna ci-gaba da kallon yarinyar still, itama su take kallo

Na'ema a fusace ta ja Gashin yarinyar sai ga gashi a ƙasa. Waro ido sukayi su dukan su, Na'ema ta ci-gaba da cire kayan dake jikin yarinyar ɗaya Bayan ɗaya,they were shocked,it was.....


WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17
_*𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17

𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡𝑤𝑒𝑛𝑡𝑦 𝑓𝑜𝑢𝑟: 𝑆𝑎𝑣𝑒 ℎ𝑒𝑟


Waro ido Sukayi dukan su bayan Na'ema ta gama cire kayan dake jikin yarinyar,Damn! It wasn't a girl,it was *ADRIAN*

Murmushi yayi yace '' hi girls'' ganin yanda suka wani tsare sa da ido, baki buɗe,wani irin haushi ne ya ƙume Na'ema,taja tsaki tare da koma wa ta kwanta saman gadon ta
Adrian Kuma ya isa kusa dasu, kwashe wa suka yi da dariya Fateemah tace '' Hello Adrian or Adriana, '' suka ƙara ƙyalƙyace wa da dariya, Adrian joined them too

Bayan sun dena dariyar ne ya kalle su,su duka ya ce '' hope you are all okay? I took a very big risk to check up on you '' ya faɗa yana fara basu labarin abubuwan da suka faru kafin ya iso,his wig almost falling in front of the matron,yaci tuntuɓe skirt ɗin sa ya kware ana ta masa dariya,bra ɗin daya sa almost fell off, on and on he went

Su Ra'esah nata dariya,he was happy to see them laughing yaji daɗi da basu kasance cikin baƙin cikin abinda ya faru ba.

Na'ema sai tsaki take ja, 'haushi wan kill her' Adrian ya zauna dasu for a long time kafin ya miƙe ya ƙara shirya wa in his disguise ya fita

Fateemah tace '' Na'ema,ba zaki mana sannu ba?"

Tace '' me ya sameku da zan yi muku sannu? And idan nayi muku sannu,will it change anything?" Ta faÉ—a a zafafe

They were all stunned,akan me Na'ema za tayi reacting the way she did? Kamar dama can she has personal grudges against them

Samha ta taɓe baki bata ce komai ba, wayar ta, ta jawo ta kira Salmah su kayi video call, Samha tayi introducing ɗin Ra'esah da fateemah, they chat for a while yanda suke magana da juna kamar sun san juna they were free.
Bayan kiran ya ƙare sukayi Sallah suka tafi cafeteria,yau idanun mutane akan su yafi na koda yaushe, maganganun mutane na shiga kunnuwansu but they didn't care. They sat at their usual spot Amma basu yi ordering ɗin komai ba

Wasu yara su huɗu masu suna rising stars, suka fito saye da kaya irin na mawaƙa holding mics and guitar dama kuma daga lokaci zuwa lokaci sukan yi hakan especially idan jarabawa ya kusa

'' Hello everyone '' suka faÉ—a kusan a tare, kowa ya dawo da attention É—in sa kansu, every body looked excited ana mutuwar son su, ganin hakan yasa suyin murmushi suka ce ''Rising stars Are back, to entertain you with our melodious music, zamu nisha É—antar daku in a way you were never entertained before, so cheers to the rising star''
Mutane suna taɓi suka amsa da '' cheers ''
Samha looked at them interestingly, tace '' WAYE su?" Fateemah tace 'rising stars' kowa na son su a makarantar nan '' Ra'esah ta ƙara da faɗin '' including me,if I had a chance with them?"
Murmushi sukayi while the cafeteria became cheerful mutane sai ƙara shigowa suke a cafeteria ɗin just for them, can na hango su zeenah da Lucy suna an tayo ma su Samha harara,Bama su san sunayi ba


Rising stars suka haw saman wani table suka fara rocking suna waƙa, they indeed entertained, mutane sai cheering ake, wasu na video wasu na photo

Bayan wani lokaci waƙar ta tsaya, mutane sun yi shiru,a girl named Kylie ta zo gaba ta ce '' Hi stars'' mutane suka amsa da ''hi'' loudly tace '' kun nishaɗantu '' sukace '' eh ''

Wata yarinya ta ƙara amsar mic ɗin tace '' are you entertained to the fullest?" Suka ce '' NO''

Namijin mai suna Edward,Wanda abokin Adrian ne ya matso ya karɓi mic ɗin yace

'' Shall we play a game?''
Mutane suka amsa da '' Yes'' yace okay

'' za'a sa waƙa, zamuyi amfani da green and red light,idan ɗaya daga cikin lights ɗin ya tsaya akan mutum, zai zo ya nishaɗan tar damu, kun yarda?" Suka amsa da '' eh'' duk wanda zaka kalla at the moment zaka ga tsantsar farin ciki tattare da shi, '' let's begin '' aka fara game ɗin, su Ra'esah sai fata suke ya tsaya a table ɗin su, amma sai ya tsaya a table ɗin wasu yara, the girls were called out the table Wanda suka ɗauka a matsayin stage, suka hau suka fara waka da rawa ppl were cheering them on

Ana ihu ana ƙarawa, bayan su aka ƙara, it stopped at yet another table,sai da kusan table biyar sukayi kafin light ɗin ya tsaya a table ɗin su Ra'esah, farin cikin su knew no bound

Mutane suka juyo suna kallon su, Samha ta waro ido tace '' Ni ban iya waƙa ba '' Fateemah da Ra'esah suka ce ta biyo su haka nan amma taƙi, mutane sai magana ake,

Fateemah da Ra'esah suka fito walking slowly towards the table they suddenly felt nervous,

Edward yace '' come on, don't be shy.'' jin jina kansu sukayi suka hau table ɗin, glancing at Samha da tafara cheering ɗinsu kafin ma su fara waƙar

Na'ema ce ta shigo cafeteria ganin har yanzu basu dawo ba, and she heard ppl talking about rising stars hakan yasa ta taho taga abinda ke faruwa and she found this

Wuri ta samu ta zauna tana kyaɓe baki,she was sure Babu abinda suka iya, jin Samha na cheering ɗin su tace da ƙarfi '' dama kun sauko daga table ɗin nan da ya fi muku kada ku ba kanku kunya'' everybody turned towards her, ta wani ci magani

Ganin kallon da mutane suke mata yasa ta tsarguwa tace '' ai room mates ɗina me, kuma tunda muke tare basu taɓa yin waƙa ba and suddenly yanzu sai su hau stage? Ku kalle su,daga ganin yanda suka tsaya they Even have stage fright if not meya sa har yanzu basu fara waƙar ba?" Jin abinda Na'ema ta faɗa really made sense idanu suka dawo kansu Ra'esah da suka ji gabaki ɗaya sun rasa karsashin su
Mutane suka fara murmuring wasu na faÉ—in su sauka aba wasu dama,wasu na faÉ—in akan me zasu hau if they can't sing in the first place

Na'ema ganin backlash ɗin da su Ra'esah ke samu yasata sakin murmushin ƙasaita da jin daɗi,at least they were humiliated Samha taji zafin abinda mutane ke faɗa and what Na'ema said
Ta kalli su Ra'esah da sukayi tsuru saman table tace da ƙarfi '' I believe in you,u can do it,rock it girls '' mutane suka fara kallon ta, while Na'ema ganin how nervous they were yasa ta ayyana a ranta,they will never be able to, su rising stars ma suka fara encouraging ɗin su
'' Kylie ta ce'' tun da kuka hau stage it means you have the potentials,kada ku sare'' sauran ma suka ƙara encouraging ɗin su jinjina kansu sukayi
Na'ema ta sauke ajiyar zuciya tace '' why are you forcing them? Isn't it obvious they can't? Suna ɓata.....'' maganar ta ta katse lokacin da wutar wurin ta canja daga fari zuwa mai launi,green,red,blue, pink etc it truly looked like stage, mutanen wurin sukayi baƙi on the back ground while hasken kawai yana kan Ra'esah da fateemah ne, their melodious voices blared the mic, suka ce atare '' we dedicate this song to our lady Samha '' all eyes turned to samha

𝑅𝑎𝑒𝑠𝑎ℎ:🎶 𝐴𝑙𝑙 𝑚𝑦 𝑙𝑖𝑓𝑒 𝑖 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑒𝑛 ℎ𝑖𝑑𝑖𝑛𝑔 𝑖𝑛 𝑡ℎ𝑒 𝑠ℎ𝑎𝑑𝑜𝑤🎶


🎶𝐴𝑓𝑟𝑎𝑖𝑑 𝑜𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑢𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛 𝑎𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑠𝑡𝑜𝑟𝑚 𝑡ℎ𝑎𝑡 𝑎𝑤𝑎𝑖𝑡𝑠🎶


𝐹𝑎𝑡𝑒𝑒𝑚𝑎ℎ: 🎶𝐵𝑢𝑡 𝑠𝑢𝑑𝑑𝑒𝑛𝑙𝑦 𝑦𝑜𝑢 𝑐𝑎𝑚𝑒 𝑙𝑖𝑘𝑒 𝑎 𝑙𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑖𝑛 𝑑𝑎𝑟𝑘𝑛𝑒𝑠𝑠 🎶

🎶𝐻𝑜𝑙𝑑𝑖𝑛𝑔 𝑜𝑛𝑡𝑜 𝑚𝑦 ℎ𝑎𝑛𝑑𝑠 𝑦𝑜𝑢 𝑡𝑎𝑢𝑔ℎ𝑡 𝑚𝑒 ℎ𝑜𝑤 𝑡𝑜 𝑙𝑖𝑣𝑒 𝑎𝑛𝑑 ℎ𝑜𝑤 𝑡𝑜 𝑓𝑙𝑦🎶


𝐶ℎ𝑜𝑟𝑢𝑠: 🎤𝑌𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦
𝑌𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶

🎶𝑦𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦
𝑦𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶

🎶𝑦𝑜𝑢 _𝑚𝑎d𝑒_ 𝑚𝑒 𝑤ℎ𝑜 𝐼 𝑎𝑚🎶

Mutane anyi shiru ana sauraren waƙar, wasu na ihu, wasu waƙar ta taɓo deepest corner of their hearts,su Ra'esah suna waƙar,suna nuna Samha at times making love gestures, Samha felt a surge of emotions wani irin feeling she can't describe

Na'ema fuskar ta tayi baƙi ƙirin,hawayen baƙin ciki sun cika idon ta amma sai ƙoƙari take taga basu zubo ba, wurin ya ƙara haukacewa lokacin da Samha ta miƙe slowly ta hau stage, ɗin mutane sai cheering ake ana kiran sunan su su uku,''Fateema, Raizah ( wai Ra'esah 🤣) Samha'' ganin hakan hawayen Na'emah suka fara sauka, she felt miserable, Adrian daga cikin audience couldn't help but be amazed, Lucy ganin Adrian na cheering masu Samha she felt envious and jealous su zeenah ko sai rolling ɗin idanun su suke

𝑆𝑎𝑚ℎ𝑎: 🎶𝐼 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑎𝑙𝑤𝑎𝑦𝑠 𝑏𝑒𝑒𝑛 𝑙𝑜𝑛𝑒𝑙𝑦 𝑎𝑛𝑑 𝑐𝑟𝑎𝑣𝑒𝑑 𝑓𝑜𝑟 𝑙𝑜𝑣𝑒🎶


🎶𝐼 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑒𝑛 𝑙𝑖𝑘𝑒 𝑎 𝑠𝑡𝑎𝑟 𝑏𝑢𝑡 𝑑𝑒𝑒𝑝 𝑑𝑜𝑤𝑛 𝑠𝑜𝑚𝑒𝑡ℎ𝑖𝑛𝑔'𝑠 𝑎 𝑚𝑖𝑠𝑠🎶

🎶𝐴 𝑠𝑡𝑎𝑟 𝑤ℎ𝑜𝑠𝑒 𝑙𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑖𝑠 𝑑𝑒𝑒𝑚 𝑏𝑎𝑟𝑒𝑙𝑦 𝑑𝑜𝑒𝑠 𝑖𝑡 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒🎶

🎶𝐵𝑢𝑡 𝑦𝑜𝑢 𝑐𝑎𝑚𝑒,
𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑚𝑒 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 🎶

🎶𝐴𝑛𝑑 𝑖 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦
𝐼 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶


🎶𝐸𝑣𝑒𝑛 𝑖𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑜𝑟𝑙𝑑 𝑤𝑖𝑙𝑙 𝑒𝑛𝑑
𝐼'𝑚 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑖𝑛𝑔 𝑦𝑜𝑢
𝐼'𝑑 𝑟𝑎𝑡ℎ𝑒𝑟 𝑠𝑡𝑎𝑦 𝑤𝑖𝑡ℎ 𝑦𝑜𝑢𝑢𝑢𝑢🎶


𝐹𝑎𝑒𝑒𝑦𝑠𝑎ℎ: 🎶𝑊𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑖𝑛𝑔 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑙𝑜𝑛𝑒🎶

𝑆𝑎𝑚:🎶 𝑌𝑒𝑎ℎ 𝐼'𝑚 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑔𝑜𝑛𝑛𝑎 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑒 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑙𝑜𝑛𝑒🎶

𝐹𝑎𝑡𝑒𝑒𝑦𝑠𝑎ℎ: 🎶𝐶𝑢𝑧 𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑢𝑠 𝑤ℎ𝑜 𝑤𝑒 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑐𝑜𝑚𝑒🎶

𝑆𝑎𝑚: 🎶𝐶𝑢𝑧 𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑚𝑒 𝑤ℎ𝑜 𝑖 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑐𝑜𝑚𝑒🎶

𝑇𝑜𝑔𝑒𝑡ℎ𝑒𝑟: 🎶𝐴𝑛𝑑 𝑤𝑒 𝑏𝑒𝑙𝑜𝑛𝑔 𝑡𝑜𝑔𝑒𝑡ℎ𝑒𝑟𝑟𝑟𝑟𝑟, 🎶

🎶𝑊𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑎𝑙𝑙 𝑤𝑒 𝑛𝑒𝑒𝑑...🎶

Duk wannan sunayi ne suna zagayen juna the colorful lights suna ƙara haska kasu kafin daga ƙarshe suka sa Samha a tsakiya hannayen su on her shoulders as they say the last verse..

The cafeteria erupted with cheers and whistles ana cigaba da kiran sunayen su

Na'ema ta tashi ta fita daga cafeteria da gudu hawaye na zirara daga idon ta, sai da tayi nisa sosai da wurin she fell on her knees crying profusely '' Me yasa?'' ta faɗa tana dukan wurin as if it offended her kafin ta miƙe tsaye tana faɗin with trembling voice

'' Dole ne in kawo karshen duk wannan,i will complete dark flames task sannan zan sa Camera dan in yi recording ɗin komai, sai na wulakanta Samha sai na tabbatar videon ta yazagaya kowane lungu da saƙo na duniyar nan,sai mutane sun ƙyamace ki! I HATE YOU SAMHA!!!!! I HATE YOU!"

Ta ƙarashe maganar cike da ƙaraji kamar wata lunatic.
Acikin cafeteria kuwa ppl were coming over to praise them, har da rising stars Saida suka tambaya idan any of them would like to join their group

Sukayi murmushi thanking them for the chance Amma.... They'd rather pass.

Bayan sun dawo hostel ɗin su, suka iske Na'ema kamar koda yaushe kwance a gadon ta, kallon tsana ta bisu da shi su duka, Samha tayi noticing Amma kawai saita yi kamar bata gani ba ta shiga toilet, Ra'esah da fateemah suna so su tambaye ta mai ya faru ganin idanun ta sunyi ja ga jirwayen hawaye but they decided against it,hakan ya zafafi Na'ema ba kaɗan ba and she was sure lallai dole sai tayi abinda ta ƙudurta.

Bayan kowa ya gama abinda zaiyi Fateemah ta É—auko blanket kamar É—azu suka shimfiÉ—a tsakiyar É—akin sukayi amfani da wani to cover up, Ra'esah felt bad ganin an bar Na'ema ita kaÉ—ai hakan yasa tace ''Eyma ke kizo mu kwanta'' Na'ema tayi kamar bata ji abinda Ra'esah ta faÉ—a ba ajiyar zuciya Ra'esah ta sauke closing her eyes Dan su sauran tuni sun É—au hanyar garin su...

Sai da ta tabbatar sun yi bacci sannan tazo ta kwanta beside them wrapping her hand on Ra'esah

******
Bayan wasu kwanaki,dark flames sun ji sauki dan dama ba bugun da zai sa su kare Samha'' tayi musu ba, yanzu mutane sun rage tsoron su ba kamar da ba, su Zeenah ma sun dena shige masu kamar da, hakan ya ƙona ran dark flames, the exam was just around the corner abubuwa da yawa sun canja within that short time mutane sun yi tsammanin za'a kira assembly ayi punishing ɗin dark flames da su Samha for fighting Amma babu Abu makamancin wannan da ya faru ana gobe za'a fara exam Andrew yayi cornering ɗin Na'ema a hall way yana Faman huci kamar ma yunwa cin zaki

'' Me na faɗa maki game da aikin dana saki?" Ya faɗa yana hararar ta, ɗan tsaki taja sannan tace '' Kaga an bada hutu ban ƙarasa aikin bane?"
Shaƙo wuyan ta yayi yace '' ni kike ma magana haka kina tsuki?ki shiga taitayin ki! We were, we still are and we will continue to be the dark flames never forget this, idan kinga dama kada kiyi abin da ya dace'' yana gama faɗan haka ya saki Na'ema ta zube ƙasa tana jan iska, har idon ta sunyi ja saboda a zaba.

Saida ta saita yanayin ta kafin ta miƙe ta bar wurin,Samha ce ta fito daga one of the hall ways ɗin tana bin bayan Na'ema da kallo,bayi zata ta biyo wannan hanyar and she heard them talking '' ko wane aiki ya haɗa ta da wa'yannan?" Tayi tambayar a fili, lokaci guda fuskar ta ta sauya,idan har ta gano cewa Na'ema collided with dark flames Dan ta cutar wani cikin su,she won't spare her. Daga ranar Samha ta fara saka ido akan Na'ema amma bata ga wani abu unusual ba


04:00

Some where in Abuja


Ɗaki dake mamaye da duhu hasken da kawai ke a ɗakin yana fitowa ne daga computers ɗin dake ɗakin, zaune yake gaban computer his eyes intently staring at the screen, the atmosphere was ominous, fuskar sa looking dangerously calm, Amma akwai guguwa mai ƙarfi bayan wannan calm face ɗin, after a while ya kai hannunsa yayi zooming ɗin wani abu,

Buɗe ƙofar akayi wani jibgegen mutum ya shigo, ya duƙa slightly in a respectful way sannan yace '' Boss munyi bincike,bai daɗe da shigowa Nigeria ba, sannan kuma tunda ya shigo bai yi wani attempt ba, just stalking '' Amreesh ya ci-gaba da tsura ma computer ido yana kallon mask man, Taya akai har yazo kusa da su bai sani ba? The danger he felt lurking around them wasn't just a hunch, it was real! And the danger is this? Dafe goshin sa Amreesh yayi,da'ace shekarun baya ne mutumin nan ke binsa to daya koma baya yayi relaxing cuz he had nothing to lose Amma yanzu? Idanun sa turned multi colored, hannun sa tapping on the table slightly,wayar sace tayi ƙara alamun shigowar message, kamar bazai duba ba,sai kuma ya rausayar da kansa inda wayar take ya jawo ya duba

"𝑀𝑎ℎ𝑒𝑒"

_𝑁𝑎𝑦𝑖_ _𝑘𝑒𝑤𝑎𝑟_ _𝑘𝑎_ , _𝑘𝑎𝑧𝑜_ _𝑔𝑖𝑑𝑎_ _𝐼'𝑚_ _𝑑𝑒𝑐𝑘𝑒𝑑_ 𝑢𝑝 _𝑓𝑜𝑟__ 𝑦𝑜𝑢 .....


Ganin ya miƙe yasa mutumin da ya shigo yayi magana binsa da kallon mamaki,shi a iya sanin sa boss ɗin nasa idan harya zauna gaban computers ɗin nan baya tashi kuma baya duba wayar sa no matter what but today?

Amreesh ya fita daga wurin gabaki É—aya ya shiga motar sa, Secretary Ayman took off bayan sun É—au hanya abubuwa nata yawo a kansa,most importantly how to protect his wife

Wayar sa ce tayi ƙara wani saƙon ya sake shigo wa

“𝑈𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛”
_𝐾𝑎𝑦𝑖_ 𝑎𝑢𝑟𝑒 𝑏𝑎 𝑔𝑎𝑦𝑦𝑎𝑡𝑎? 𝐼'𝑚 ℎ𝑢𝑟𝑡,𝑎𝑚𝑚𝑎 𝑘𝑎𝑑𝑎 𝑘𝑎 𝑑𝑎𝑚𝑢 𝑏𝑎𝑑𝑎 𝑑𝑎𝑑𝑒𝑤𝑎 𝑏𝑎 𝑧𝑎𝑛 𝑘𝑎𝑤𝑜 𝑚𝑎𝑘𝑎 𝑧𝑖𝑦𝑎𝑟𝑎 𝑎𝑛𝑑 𝑢𝑟 𝑏𝑟𝑖𝑑𝑒 𝑤𝑖𝑙𝑙 𝑠𝑝𝑒𝑛𝑑 𝑑𝑎𝑦𝑠 𝑤𝑖𝑡ℎ 𝑚𝑒....𝑑𝑜𝑛𝑡 _𝑏𝑒_ 𝑜𝑓𝑓𝑒𝑛𝑑𝑒𝑑

Dunƙule hannuwansa Amreesh yayi, yana cije leɓensa na ƙasa kamar zai huda, there was a storm inside Amma a zahiri he looked calm, secretary could feel the drop in temperature inside the car, har yana gudun yayi numfashi da ƙarfi


Salmah ce ke saukowa daga stairs sanye da wando bum short na jeans da wata farar riga off shoulders rigar perfectly highlighting her small waist and wide hips,her hourglass figure more visible, gashin ta neatly packed into two steps, tayi kyau sosai ga wani azababben ƙamshi da take,ƙafafun ta saye da flip flops farare na Amreesh wayar ta riƙe a hannun ta, tuntuni take jira ko Amreesh zai yi reply but he never did, dama tasan ba lallai yayi ba. Kitchen ta nufa ta samu wuri ta ajiye wayar ta,cike da kasada ta jawo kujeru biyu daga dining ɗaya saman ɗaya ta taka ta hau sama ta ɗauko flower from one of the cupboards Wai zatayi kalallaɓa (wainar fulawa) ashe kujera bata zaunuba,sai da tagama hawa,bayan ta jawo kwalbar flour taji kujerar na girgiɗi, wani irin harbawa zuciyar ta tayi,and idan ta jawo kwalbar flour zata faɗi ita da flour ɗin,idan ta bar kwalbar flour,kwalba zata faɗi ta fashe kuma itama zata iya faduwa,Idanun Salmah suka ciko da hawaye tsayuwar da tayi har taji ta gaji,and her phone is far.... Hawaye Salmah ta fara yi, wayyo Allah,

Turo ƙofar yayi ya shigo bakin sa ɗauke da sallama,tana jin Muryar shi ta fashe da kuka, da sauri Amreesh ya ƙaraso wurin he was stunned ganin ta tsaye a saman kujera that wasn't sitting well ga ɗayan hannun holding onto a jar of flour,'' help me pls'' ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka,har hannun ta yayi ciwo
A hankali Amreesh ya ƙaraso cikin kitchen ɗin ya riƙe waist ɗin ta sannan yace ta saki jar ɗin girgiza kanta tayi tace '' idan nasaki it will fall'' yace '' let go'' daƙyar ta saki,ai ko kwalba ta biyo ta,da sauri Amreesh ya ɗauke daga saman wurin in the process losing his balance sai gashi ƙasa ita a sama, jikin su yayi buɗubuɗu da flour, ido suka haɗa aiko Salmah ta saki dariya ta miƙe ta ɗauko wayar ta ta dinga musu hotuna, Amreesh ya tsuke fuska before he got up.... Ya jawo Salmah that was busy clicking photos faɗowa tayi a faffaɗan ƙirjin sa ta ɗago idanun ta tana kallon shi,da sauri tayi ƙasa da kanta ganin shima ita yake kallo, ƙara ƙasa yayi da kanshi taking in her scent yace '' Shouldn't I be rewarded for saving u?" Ɗago almond eyes ɗin ta tayi,tana waro su duka tace '' ai koda baka zoba dana sauko, nothing would have happened '' ta ƙarashe maganar tana wasa da collar rigar sa, yace '' hmm,shine kuma ki ke faɗin help me pls'' yayi maganar yana ɗage gira tare da kwaikwayon Muryar ta, ta ƙara zaro ido tace '' yaushe na faɗi hakan?" Yace '' oh You don't remember?" Gyaɗa kanta tayi,yace '' toh xan tuna maki'' yana gama faɗar hakan ya ɗauke ta chak bai dire ta ko ina ba sai under shower, her eyes widened kafin tayi wani yunƙuri he trapped her between he and the wall, Yana Binta da wani irin kallo,ƙanƙame jikin ta tayi tana jan numfashi kamar mai asthma kusancin su yayi yawa, and with every breath she takes,his scent fills in her lungs, cigaba yayi da kallon ta daga sama har ƙasa,tace '' Ni dai ka bari in fita na riga da nayi wanka fa" tayi maganar tana turo baki gaba,ƙara kusanto da kanshi yayi har hancinsa na gogan nata yace '' Are You inviting me for a kiss?" Da sauri tayi ƙasa da kanta tana ƙunƙuni,ji tayi ruwa sun fara zubowa masu sanyi da sauri ta wani ƙanƙame shi,dama abinda yake so kenan he wrapped his hands around her holding her tight tace '' Dan Allah ka kashe ruwan nan, akwai sanyi ''

'' if I turn off the cold shower,we bath together '' ya faɗa cikin raɗa, yana zuge zip ɗin bum short ɗin ta,ɓoye fuskar ta tayi a ƙirjin sa,tace '' Nafa riga da nayi wanka" yace '' Ni ai banyi ba,so it's not a crime idan kin taya Ni wanka'' duk yanda Salmah taso kada suyi wanka tare Amreesh yaƙi yarda

Kashe shower yayi sannan ya raba jikin su, ya fara undressing ɗinta cike da salo ita dai taƙi yarda su haɗa ido
Ga wata irin kunya da take ji kamar ƙasa ta tsage ta shige ta huta

Bayan ya cire kayan ta, yace '' Your turn '' da sauri ta ɗago suka haɗa ido,runtse idon ta tayi tace '' Ni dai kayi haƙuri'' yace ''okay idan baki so muyi wankan tare You may leave '' yanda yayi maganar yasa ta saurin buɗe idon ta, taga ya juya mata baya,sai taji duk ba daɗi, cire rigar suit ɗinsa yayi sannan ya cire farar itama ya zuge zip ɗin wandon sa.....

Juyowa ya sake yi when he was done yaga tana kallon sa idanun ta sun ciko da hawaye,yi yayi kamar bai gani ba,ya matsa gefe zai kunna shower da sauri ta faɗa jikin sa burying her face on his chest da muryar kuka tace '' why are you doing this to me '' ta faɗa tana fashewa da kuka,kallon ta yayi for few seconds, a wani irin kasalance ya ɗago ta daga jikin sa,his blue eyes into her dark ones yace '' mai nayi maki? Kince baki so muyi wanka tare i asked you to leave nayi laifi?" Ya ƙarashe maganar yana lumshe sexy eyes ɗin sa tare da buɗe su, turo baki tayi tace '' toh ba juya min baya kayi ba?" Yace '' ai saboda baki so ki kalle nine, I did that kada kice Ni ɗan iska ne"! Ya ƙarashe maganar with a funny expression on his face, dariya tayi Sannan tace '' I will never say that to you '' ya ɗage gira guda yace '' really '' jinjina kanta tayi yace '' let's see'' yayi maganar his one hand gently pulling her close by the waist ɗayan kuma ya riƙe haɓarta placing his lips on hers, fara romancing ɗin ta....sun daɗe cikin bayin kafin suka fito, kasancewar lokacin sallah yayi da wuri suka shirya ya tafi masallaci ita kuma ta kabbarta sallah bayan ta gama kitchen ta tafi tayi clearing ɗin ɓannar da tayi sannan ta dafa very light food,ta dawo ɗaki tayi Sallah,tana nan zaune har ya shigo, ƙasa tayi da kanta zuciyar ta na duka da ƙarfi, zama yayi gaban ta, looking at her intently, so take ta tashi ta je ta zubo masu abinci amma ta kasa, wayar sa ce tayi ringing only then did he look away getting up,Dr Ahmad ne, ɗaukar kiran yayi ya fita zuwa study room ɗinsa,

Da sauri ta tashi ta nufa kitchen ta zubo abincin cikin plate É—aya ta É—auko ruwa ta dawo É—aki ta zauna tana jiran Amreesh ya dawo
Tun tana zaune har ta fara gyangyaÉ—i ganin bai shigo ba har lokacin yasa ta kwanta,when he comes he'll wake her up

Sai wurin ƙarfe biyu Amreesh ya shigo,his eyes fell on her kwance take ƙasan rug abincin da ta zubo masu har yayi sanyi, he felt guilty
ÆŠaukar abincin yayi yakai kitchen sannan ya dawo ya É—auke ta ya nufa saman gado da ita,

Ajiye ta yayi ya rufa mata blanket pecking her forehead sannan his eyes fell on her red lips,buɗe idanun ta tayi and their eyes met, hannayen ta tayi wrapping a wuyan sa da wata yar karamar murya tace '' _Kiss_ _me_ _Reesh_ '' ƙasa yayi da kansa giving her a hot kiss itama tana ƙara ƙanƙame shi kamar za su cinye juna, a hankali riƙon data mashi ya fara saki alamun tayi bacci,kwantar da ita yayi yana ƙara gyara mata bargon kafin ya nufi wardrobe ɗin shi,yasa wasu baƙaƙen kaya from head to toe, fuskar sa ba annuri ko kaɗan idanun sa sunyi wani duhu je looked dangerously handsome

Ya É—auki p cap yasa sannan ya fita daga É—akin closing the door behind


****
Kwanaki sun shuɗe su Samha sun fara exam gobe ne ranar ƙarshe, ga Na'ema sai neman opportunity take Dan aiwatar da ƙudirin ta, ga dark flames sun sako ta gaba, su zeenah kuma tsakanin su da Samha sai harare harare, tun lokacin da ta musu dukan nan ta kuma ci uban dark flames, suka shiga taitayin su, dark flames kuma suna jiran aikin su ya kammala

Damar ta zo lokacin da suka tafi cafeteria da daddare, kowa na farin cikin gama jarabawa hakan yasa akayi wani special drink aba kowa, Na'ema ta riga su zuwa cafeteria, lokacin da ta zo har drink ɗin ya kusa karewa saura guda goma nata ta ɗauka zata tafi an idea popped into her mind, komawa tayi ta ɗauki ƙarin guda uku,when she was asked tace su Samha zata yima reserving suna nan zuwa.

Bayan ta bar wurin,ɓoyewa tayi ta ɗauko maganin da Andrew ya bata,duk da bata San kona menene ba ta zazzage shi duka cikin juice ɗin da zata ba Samha, table ɗin da su Samha suka saba zama ta nufa ta zauna dan tasan zasu zo
Wani makirin murmushi É—auke a fuskar ta

Mutane sai congratulating ɗin juna suke an kusa gama jarabawa, wasu na planning ɗin hutun su a ƙauye wasu outside country

Su Ra'esah suka shigo babu Samha tare dasu, hankalin Na'ema ya tashi, su kuma sunyi mamakin ganin Na'ema a seat ɗin su, murmushi Na'ema tayi tace '' ya naga kuna wani kallo na?" Tayi maganar almost rolling her eyes, Fateema looked at her suspiciously itako Ra'esah ta zauna cike da murna tace '' kawai kin mana ba zata'' Na'ema tace '' nasani, kawai ina so mu shirya and let by gones be by gones can we pls?" Tayi maganar da nuna na dama a fuskar ta, and it looked real, Fateemah da Ra'esah sun yarda da ita, hakan yasa Fateemah tace '' ba komai ai dama mu Bamu taɓa riƙe ki a zuciya ba'' Ra'esah ta jin jina kanta to affirm what Fateema said murmushi Na'ema tayi tana faɗin ''thank you'' suma murmushin sukayi,they were genuinely happy,miƙa musu juice ɗin tayi kowa da nashi, sannan tace '' ina Samha?" Fatee tace '' tana zuwa,oh kinga gama ta can tana shigowa '' tayi maganar tana nuna Samha dake shigowa tare da Adrian

Kallon su Na'ema tayi kafin ta kurɓi juice ɗin ta, wani irin farin ciki na mamaye zuciyar ta, miƙewa tayi ta isa inda suke, ta rungume Samha,tana faɗin '' kiyi hakuri Samha for all the troubles i have caused, Ina so mu manta da komai mu zama ƙawaye can we?" Samha tayi mamakin jin abinda Na'ema ta faɗa, this person has never spoken to her kuma sai yau ace ta tashi ta canja,it doesn't make sense does it? Ko dai wani abu take shirya wa?
SAMHA ta kafe Na'ema with her foxy eyes bayan sun rabu, shiko Adrian ya ja ya tsaya gefe yana binsu da kallo da Hausa akayi maganar bai san abinda Na'ema ta faÉ—a ba,but he can sense the fakeness in it
Na'ema duk tabi ta tsargu da kallon Samha itako Samha taso ta gano Na'ema,ga wani abu dake flashing a ƙwaƙwalwar ta,amma kafin ta tuna sai ya ɓace what exactly is she trying to remember? '' kin...'' maganar ta ta katse lokacin da Fateema da Ra'esah suka iso wurin, suka faɗa mata kawai ta yarda su manta da komai so that their room mates will all be friends

Na'ema stared hope fully, after a while Samha ta sauke ajiyar zuciya tace '' you're right let's all be friends '' Na'ema ta daka uban tsallen da yaba kowa mamaki tana faɗin '' perfect '' ganin kallon da suke mata yasa ta wayance da faɗin '' i thought it will be difficult to convince samha,Amma ta yarda cikin sauƙi abinda yasa nake jin daɗi kenan '' kowa ya yarda da abinda ta faɗa except Samha, Jan su tayi suka koma table ɗin su, Na'ema ta miƙa mata juice ɗin, kallon juice ɗin Samha tayi na sakanni kafin ta karɓi juice ɗin taba Adrian, hankalin Na'ema ya tashi, ba abin tayi magana ba a gano ta, kowa wurin sai hira yake banda Na'ema da take kallon juice ɗin dake hannun Adrian ba ƙiftawa, yariƙe juice ɗin a hannun sa yana basu labarin America su na shan dariya banda Na'ema,duk wannan abin Samha na kule da ita, and yanda taga tana kallon juice ɗin yasa tayi concluding akwai wani abu da Na'ema ta shirya

Waƙa aka sa cafeteria ɗin ppl were getting up to dance, Lucy dake sanye da wata skimpy sky blue dress ta taso in a cat walk ta iso wurin Adrian,'' hey Eddy wanna dance with me?" Ta faɗa stretching her hand forth kallon ta Adrian yayi sosai tayi masa kyau tayi dying ɗin gashin ta daga purple zuwa sky blue ... Murmushi Adrian yayi ya ɗan kalli Samha da take kallon wani wuri daban tayi nisa cikin tunani,ganin haka yasa Ra'esah ta ɓota tana nuna mata Adrian that looked like he was asking for her concent dariya ya bata, kallon Lucy tayi da ta tsuke fuska tace '' go you're keeping the princess waiting '' jin haka, Adrian ya miƙe suka nufi dance floor that was made bayan an matsar da seats ɗin cafeteria

Rawa suka fara it was a couple dance,kowa da partner É—insa, mutane da yawa sun zo asking for su Samha Amma babu wanda ya bi cikin su sai Na'ema

Su Ra'esah suna zaune tare da Samha talking about random stuff Ra'esah tace '' wallahi ji nake kamar kada mu gama jarabawa,i don't want to go home '' ta faɗa ga baki ɗaya yanayin ta na canjawa,cike da damuwa Fateema tace '' meyasa?" Ra'esah tayi murmushin ƙarfin hali tace '' of course saboda ku, i will Miss you, zanyi kewar samha Mai wando cikin skirt'' dariya suka yi su duka amma Samha felt cikin maganar Ra'esah Akwai rashin gaskiya, kuma hakane, Ra'esah bata so ta koma gida saboda abinda zata taras,she hates Holidays

Suna tsaka da magana Samha ta hango Na'ema da Andrew suna rawa, amma idan mutum ya kalla closely zai ga magana suke, Samha really want to know akan me suke magana

'' Nayi maku aikin ku,yanzu zaka iya bari na in huta ko?" In ji Na'ema tana tsuke fuska
Andrew yace '' idan aikin ki yayi kyau ba, i might even consider....'' ta katse sa da faÉ—in '' i don't need anything from you '' daga haka ta kama gaban ta, murmushin mugunta Andrew yayi

Sannan ya koma wurin sauran dark flames ya faÉ—a musu abinda Na'ema tace, murna kamar su ciji mazaunan su..

Samha ta cigaba da bin Na'ema da kallo kafin ta dawo da kanta ga juice É—in da ta bata, she stared at it for a very long while

Ra'esah da sukayi noticing, Fateema ta É—auko juice É—in tace'' Samha ki sha naki ne, beside idan Na'ema taga baki sha ba,bazata ji daÉ—i ba.'' Ra'esah tace '' eh gaskiya ya kamata kishs'' samha zata yi magana Fateema ta yi mata É—ure babu yanda ta iya dole ta shanye juice É—in duka, Fateema da Ra'esah suka yi dariya, rausayar da kanta tayi gefe karaf suka haÉ—a ido da Andrew da yake mata wani irin murmushi, irin wanda bata San ma'anar ba amma tasani da kwai matsala
Juyawa tayi another direction suka haÉ—a ido da Na'ema kusan murmushin Na'ema looked more malicious than Andrew's

Samha felt something was amiss but what?
ÆŠauke kanta tayi daga kallon su ta maida hankalin ta ga abinda ke faruwa a cafeteria É—in

Mutane sun cigaba da shagali har sai da mr kanya yazo ya kore su to their dorms
Mutane nata jin haushin sa duk da wasu sun fara Bacci.

Su Samha na shiga suka faÉ—a saman gadon su each, babu wanda ya yi tunanin wanka ko wani abu.


Washegari

Sai wuraren 8:30 Samha ta tashi, wani irin kasala take ji, gabaki É—aya da ace ba jarabawar karshe bace da bazata tafi ba, sai dai tayi make up.

Su Ra'esah suka zo suka tambayar ta if she was okay jinjina masu kai kawai tayi tace kanta ke sara mata, suka ce idan tana so sai su zauna su duka,tace '' ai nima tashi zanyi in tafi makarantar so You guys should go'' tashi sukayi suka tafi, duk wannan abin Na'ema na jin su,jin abinda Samha ta faɗa yasa Na'ema sakin murmushi '' Game over Samha '' ta faɗa quietly kafin ta miƙe tabi bayan su Ra'esah

Bayan kowa ya fita kwantawa Samha ta sake yi,with every passing minute she felt weaker
Wayar ta ce tafara ƙara, da ƙyar ta kai hannu ta jawo wayar daga saman table without looking at the caller ID ta ɗaga ba tare da tace komai ba '' My Lady '' taji Muryar sa,cire wayar tayi daga kunnen ta ta duba caller ID,Mai da wayar tayi akasalance tace '' Ya Ahmad '' wani irin dum gaban Ahmad yayi jin Muryar Samha, meke damun ta? '' Are You okay?" Ya tambaya from the other end cike da kasala ta fara zayyana masa yanda take ji daga ƙarshe tace '' don't worry kawai na gaji ne,amma zan warware, today is our last paper '' tayi maganar tana faman lumshe ido da buɗe su, tunda ta fara magana gaban Dr Ahmad yake ta faɗuwa, bai ce komai ba ya katse kiran, bayan 30 minutes Samha ta miƙe ta nufi toilet, after a while ta fito ɗaure da towel, uniforms ɗin ta,ta ɗauko amma bata ga wando da hijabi ba, batare da ɓata lokaci ba tasa skirt ɗin da riga, brushed her hair tanayin komai cikin sanyi jiki da kasala unlike the usual Samha ita da kanta tasan wani abu na damun ta and what ever it was, tasan saboda juice ɗin nan ne

Ta kammala shirin ta, ta fito tana tafiya a hankali iska na kaÉ—a ta kamar zata faÉ—i haka take ji, she felt so light and weightless at some point ji tayi kamar ta samu wuri ta zauna but she kept going

Data iso inda mutane, especially the guys sai kallon ta suke, da gaske Samha has got sexy legs hips É—inta sun fito kamar zasu huda skirt É—in,they sway effortlessly
Gashi kyaun da tayi na yau na daban ne, idanun ta sai lumshe wa suke suna buɗe wa the usual fierce Samha looked vulnerable karo suka ci da dark flames suka wani kafe ta da lustful gazes, she didn't have their time zata wuce Andrew yayi saurin shan gabanta ya duƙo slightly cikin raɗa yace '' it is a game over Ms feisty'' ture shi Samha tayi, sauran suna mamakin taurin rai irin na Samha, but what ever it's going to be over today

Bayan ta tafi suka kalli juna suna sakar ma juna murmushi
Emmanuel yace '' did you see how weak she looked? Nan da anjima kaɗan,bazata iya ko ɗaga hannu ba'' jin jina kansu sukayi excitedly kafin su samu wuri su laɓe suna jira ta fito su afka mata

Bayan an shiga exam hall da ƙyar Samha ke amsa tambayoyin, Adrian ya kula da yanayin ta, class mates ɗinta sunyi mamakin ganin Samha da skirt they wondered why? Tayi kama da marar lafiya.

Bayan minti talatin Samha ta gama, tayi submitting É—in paper ta, ta fita yan aji suka bita da kallo
Wani irin ciwon kai take ji,da ƙyar ta iya kai kanta clinic,Amma ba kowa, tura ƙofar tayi ta shiga ta samu gado ta kwanta

Bayan minti talatin,buɗe idon ta Samha tayi jin ana taɓata, tun tana ganin su ɗishi ɗishi har ta gansu clearly it was dark flames idon ta ya shige cikin na Andrew dake tsaye akan ta hannun sa riƙe da almakashi, har ya yanka rigar ta daga ƙirji down wards, Murmushin ƙeta yayi yace '' Hi sleeping beauty,kin tashi ke nan?''
Lumshe idanun ta Samha tayi tare da sake buɗe su,sauran members ɗin suka ƙaraso cike da isgili suna kallon ta suna dariya
Samha sai so take ta tashi kota motsa amma ta kasa, her heart begun beating rapidly,addu'a ta fara karantowa cikin ranta, ' Ya Allah ka taimake ni'

Andrew yaci gaba da yanka rigar Samha yana faɗin '' what happened MS feisty?kin ƙasa motsine?''
Shiru samha tayi tana binsu da kallo,lallai idan har ta miƙe sai taci uban su kuma sai ta karyasu,wanda ya musu the other day wasn't enough

Emmanuel yace '' how can she move? Ai yau sai dai muyi yanda muka ga dama da ita babu yanda ta iya'' murmushi Samha tayi mai sauti tare da faÉ—in '' Are You sure?" Duka sai da gaban su ya faÉ—i. They didn't expect it,Amma suka dake ga wata irin sha'awar ta na cin su

Chibuke yana lashe baki yace '' isn't it obvious? Ai mu yanzu Nasara ta muce, kuma baki da wanda zai taimake ki!" Samha ta cigaba da bin su da ido a zuciya tana karan to adduo'i ji take kamar an daure ta she could barely move

Mathew yace " I'm disappointed MS feisty,duk wannan bakin naki look at your chest it's so flat kamar slippers Amma zamu yi manage" ya faɗa yana ƙoƙarin shafo ƙirjinta runtse idanun ta Samha tayi,kafin hannun sa ya sauka wurin Andrew ya riƙe yana faɗin '' babu wanda zai ta ɓata sai nayi na gama'' yana gama faɗar hakan ya jefar da hannun Mathew gefe, dunƙule hannuwansa Mathew yayi,ya tsani wannan abin da Andrew keyi.

Jan Mathew gefe sukayi sorting their selves out a kan bayan Andrew sai wa.

Andrew yana kallon Samha with a smirk yace '' I told you it's a game over Ms feisty '' samha tace '' game over? For you right?!'' ba tare da yace komai ba ya matsa wurin skirt É—in ta ya fara yankawa su kuma sauran sun tsaya daga gefe farin ciki kamar zai kashe su,

Wani irin ƙarfi ya zoma Samha ta yunƙura ta halbe Andrew da ƙafarta a fuska, Andrew yasaki ƙara tare da sakin almakashin, weakly Samha ta miƙe daga saman gadon ta nufi ƙofa, but the door was locked, Emmanuel ya finciko ta yana ƙoƙarin haɗa ta da jikin sa, hannu tasa masa cikin ido ya sake ta yayi baya baya yana ihu, Mathew da chibuke suka riƙo ta, Samha sai kiciniyar ƙwace kanta take, she was only left with a black singlet da skirt
Gashin ta was scattered all over sai zufa take suma suna zufa,duk da maganin dake jikin samha she wasn't easy to tame

Da ƙyar suka kai ta ƙasa, Mathew ya riƙe hannayenta saman kanta, Emmanuel da chibuke sukayi parting ɗin ƙafafun ta, shiko Andrew stood over her jiki na rawa yana. Ƙoƙarin cire belt,yana faɗin '' You gave us a hard time miss feisty yanzu kema lokacin karɓar punishment ne'' Samha ta cigaba da ƙoƙarin kwace kanta, tana cigaba da addu'a su ko sai dariya suke mata, sun ga nawar Andrew yayi ya gama suma su hau, Andrew jiki na rawa ya yi ƙasa da wandon sa, yayi tsirara, daga shi sai rigar uniforms ɗin sa kawai,runtse idon ta Samha tayi,kuma har yanzu ba alamun hawaye a idon ta, ganin haka yasa sauran kwashe wa da dariya tare, suna faɗin '' it's over miss feisty '' lokacin da Andrew yayi ƙasa zai cire skirt ɗin ta, ya matuƙar ƙaguwa, ga sha'awar ta da suke ji,if They don't do it today ƙila sai sunyi rashin lafiya, harya kai hannunsa zai zame skirt ɗin aka banko ƙofa....


WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17
Chapter 25 · 0% Book details