Chapter fourty six:The void
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
Wurin ƙarfe biyar da rabi Samha ta buɗe idanun ta jin ana jan duvet ɗin da ta rufe jiki dashi, slowly ta ware foxy eyes ɗinta suka faɗa cikin na Mahma da fuskar ta ke ɗauke da damuwa,ɗan motsawa Samha tayi da niyar tashi zaune amma taji ta kasa, Ko ina na jikin ta wani irin azababben ciwo yake mata,'' Moon baki da lafiya ne?" Mahma ta tambaya idanun ta na cikowa da hawaye,kafin ta rushe da kuka, weakly Samha tace '' lafiya ta lau,kai na ke ciwo da ciki na'' Ruɗewa Mahma tayi ta janye blanket ɗin daga jikin Samha at the same time idanun ta na sauka akan ciwon da taji a goshi, Samha didn't conceal it well,'' innalillahi Samha mai yasame ki?" Mahma ta faɗa tana ƙara jin tausayin Samha she felt so bad for her. '' faɗuwa Nayi '' inji Samha Muryar ta na mata wani irin ɗaci tuna abinda ya faru, zuciyar ta kamar ana hura wuta,so take tayi kuka amma ta kasa she just doesn't know how to cry '' kin tabbata faɗuwa kikayi?" Inji Mahma suspiciously cuz it didn't seem like it, tsuke fuska Samha tayi tace'' I'm unwell Mahma ki dena sani ina magana and ki Dena kuka it sucks!!!'' Goge hawayen ta Mahma ta shiga yi duk da sun ƙi tsayawa tana kallon fuskar Samha that looked pale,daga ganin ta mutum yasan bata da lafiya '' kije ki canja kaya, You stink ''yar ƙaramar dariya Mahma tayi despite the seriousness of the situation tace '' wallahi ba wari nake ba,ƙamshin turare ma nake shinshina kiji '' Samha ta kauda kanta gefe, miƙewa Mahma tayi ta fita daga ɗakin,ɗakin Aliyu ta nufa ta tura ƙofar ta shiga babu kowa except ɗakin was neat,for the first time in three years wannan ne karon farko da ta shiga ɗakin bayan rasuwar Salamatu, hawaye na sulala daga idon ta tanufi wurin da ake ajiye kuɗi, ɗauka tayi ta fito daga ɗakin ta fita daga gidan gaba ɗaya.
Har yanzu ana ɗan yayyafi, tafiya take da sauri sauri kafin ta fara gudu, zuciyar ta a ƙuntace,Tayi nisa wata mota ta sharo da gudu ta fallatsa mata ruwan jar laka, tsayawa Mahma tayi tana kallon kanta daga sama har ƙasa '' Damn!!!'' ta faɗa ta ɗauki wani dutse ta jefe motar dashi the glass shattered
Motar tsayawa tayi kafin wani ɗan iskan guy ya fito daga ganin shi kaga tantagar yar ɗan duniya, kwashe Mahma yayi da marin daya sa taga stars,kafin yasa ƙafa ya kwashe ta ta faɗi cikin ruwan laka, hakan bai ishe sa ba yasa ƙafa ya taka bayan ta,ƙarar azaba ta saki kafin ta juyo ta riƙe ƙafar throwing him off balance, faɗuwa yayi tim! Aƙasa bakin shi ya bugu saman kwalta, sai jini
Tana huci ta miƙe tayi kanshi ta fara taka bayan shi just like he did to her '' how dare you as*hole?" Tayi maganar tana kicking ɗin gefen cikin sa, sai ihu yake mutane suka taru ana kallo amma babu wanda
yayi attempting shiga ya raba.
Samu yayi ya riƙe ƙafar ta ya murɗe hakan yasa tayi losing balance ta faɗi,hawa saman ta yayi ya fara kai mata naushi a ciki, ihun azaba ta saki tana dafe wurin kafin ta tsole mashi ido da yatsanta and she gained the upper hand
Haka itada shi suka shiga dambe sukayi ma juna jina jina there were bruises all over their bodies kafin wani gentle man yazo cikin taron nan ya raba su, ya riƙe Mahma a gefe guda ɗayan mutumin kuma ɗaya kallon juna suke ido cikin ido kafin mutumin yace '' zakiyi nadama,mark my words'' Yayi maganar yana fincike hannun shi daga riƙon da mutumin da ya rabasu yayi masa,tsuki tayi tace '' You Are very stupid '' daga haka ta cire hannun ta Itama ta sheƙa da gudu, tunawa da tayi Samha na gida ita kaɗai and she was sick. Tana gudu tana share hawaye, she missed their old life
Chemist ta iso ta siya ma Samha magani bayan tayima mai chemist bayani, without proper diagnosis ya zari magani ya ba ta yayi mata bayanin yanda za'a sha,karɓa tayi ta bar wurin tana gudu with everything inside her saura kaɗan mota ta kwashe ta but she wasn't seeing,abinda take so kawai ta ganta kusa da ƙanwar ta.
Lokacin da ta shigo ɗakin su it was 6:39 not minding kayan ta da sukayi datti ta isa wurin Samha '' Samha tashi ga magani na siyo maki'' slowly Samha ta buɗe idon ta da muryar rashin lafiya tace '' ina kika samu kuɗi?" Mahma ta zaunar da ita ta miƙe taje ta ɗauko ruwa ta kawo mata da maganin kamar yanda akayi mata bayani ta bata,karɓa Samha tayi tasha tana kallon Mahma da tayi datti '' meya same ki?" Kallon kanta Mahma tayi, ita har tama manta '' faɗuwa nayi'' daga haka bata ƙara cewa komai ba, Samha tasan ƙarya ne but she didn't probe further sai ma kwantawa da tayi ta ƙara rufe jikin ta. Mahma ta miƙe ta shiga toilet tayi wanka,inda mutumin nan yayi mata duka na wani irin masifaffen zafi, tsaki taja kafin ta kammala wankan taja towel ta fito daga bayin,gaban madubi ta zauna tayi shafe shafe tasa kaya every now and then idanun ta na kaiwa wurin Samha. Fita tayi ta shiga kitchen abinci mara nauyi ta dafa musu ta zuba cikin plate ɗaya ta dawo ɗakin ta tada Samha suka ci,ɗan kaɗan Samha taci tace ta ƙoshi, zata kwanta Mahma ta hana ta.
Da daddare Mahma sai kai kawo take tana jira ko Aliyu zai dawo amma bai dawo ba hakan yasa ta haƙura ta koma ɗakin su ta hau saman gadon Samha pulling her close ta rufa musu blanket sukayi cuddling juna,jikin Samha was burning with fever,itama Mahma zazzaɓi take ji amma haka ta daure....
For three consecutive days su biyun basu da lafiya amma na Samha yafi tsanani, kowane dare sai tayi ciwon ciki, abun kamar an saita sha biyun dare dot yake farawa baya tsagaitawa sai ƙarfe uku na dare, Mahma was the one taking care of her. In this life they only had each other,sun zama complete marayu despite the fact that suna da uba,suna tsananin ƙauna da tausayin juna..... kullum sai Mahma tayi fatan ko Aliyu zai zo but he never did,a rana ta huɗu ne bayan Mahma tayi bacci wurin ƙarfe goma Aliyu ya shigo, Samha na tsaye bakin window lokacin da ya shigo, a thought popped up in her mind hakan yasa ta jira sai wurin sha ɗaya kafin ta fita daga ɗakin su zuwa na Aliyu, tafiya take tana haki dan haryanzu bata gama warkewa ba,she looked slim and pale
Batareda ta ƙwanƙwasa ba ta tura ƙofar ta shiga,Aliyu na zaune bakin gado yana kallon hoton Salamatu a wayar sa yaji an buɗe ƙofar, kallo guda yayi ma Samha dake jingine da ƙofar ya ɗauke kai... Though he wondered why she was there
Samha ta ɗau kusan minti biyu tsaye a wurin tana tara abinda zata faɗi,shidai Aliyu yana jira yaji mai zata faɗa,'' Meya sa baka son mu? Especially me!!!" SAMHA tayi maganar weakly kafin ta sulale wurin ta zauna cuz bazata iya tsayuwa ba, cike da mamaki Aliyu ya ɗago yana kallon ta jin Abin da ta faɗa. Bai ce komai ba cuz he didn't even have the answer, Murmushin takaici Samha tayi that was not so visible tacigaba da faɗin '' I'm not expecting anything from you kuma bazan taɓa tsammatar komai daga gare ka ba,but remember kana da yaya,kuma Allah zai tambaye ka game da amanar da ya baka, don't we matter? Wasn't she also our mom? Bamu karɓi ƙaddara ba,then why can't you?.'' Aliyu was more than surprised jin abinda Samha ke faɗa, he never expected to hear it from her,Bai taɓa tsammanin zata iya magana haka ba. Kallon ta yake duk da ba haske yana iya hango bruises ɗin dake goshin ta,he could see how pale she looked was she sick?
Miƙewa Samha tayi da ƙyar tana faɗin '' There will come a day,you will beg to love me,love us Amma a wannan ranar i will reject you I will reject your love Mr Lee '' tayi maganar faintly kafin ta fita Aliyu yayi zaune a wurin kamar an ɗasa shi he couldn't move and she just called him Mr Lee
A hallway ɗin ta haɗu da Mahma,tun lokacin da Samha ta fita Itama ta biyo ta so she heard all she had said, ƙarasowa tayi ta rungume Samha patting her shoulders kafin the two sisters retired to their room
Rayuwa ta cigaba da tafiya,the two sisters grew closer while Aliyu remained a picture in their lives har mantawa ma suke suna da uba, A makaranta ma suna tare amma duk sanda Samha zata kasance ita kaÉ—ai she always gets bullied, idan Mahma ta sani kuwa sai sun hau jirgin bala'i da koma wanene sun faÉ—o na masifa, she loves Samha so much she can't see her getting hurt.....
A gida kuma Chen Xiao ya dawo more cruel and violent than ever,duk abinda zai ma Samha she never reacts sai dai idan yayi ƙoƙarin forcing kanshi on her, he always rough handles her kuma daga ƙarshe ya fita da takaici da baƙin ciki, a cikin kwanakin nan Samha tayi noticing duk sanda zatayi tari, she always coughs blood, sharewa take kawai ita bata ɗauka wani abu bane,
Aduk sanda they had encounter with Xiao sai ya jima ta ciwo...
She felt empty from within, she has seeing him countless times ba kaya just tsirara,at the age of ten she has been through so much,fiye da yanda ya kamata ta gani , idan bacin da Allah yasa tana da wancan rashin lafiyar schizophrenia,da ƙila ta samu taɓin hankali ko ta zama depressed....
duk da bai taɓa samun Sa'a akan ta ba amma... what about the mental, physical and emotional abuse? Ya dake ta,yasa taga abinda bai kamata yara of her age sugani ba, yasa ta shiga emotional turmour doesn't that count?
In all this Ina baban su? Well he was still stuck in the past, tun lokacin da maman su ta rasu she never had any peace of mind,basu san mene ne soyayyar uba ba musamman ita...
The abuse went on for six years, lokacin da Samha tayi shekara sha uku Mahmah sha shida,it all ended wata rana Chen Xiao decided ya gaji kawai zai yi mai gabaÉ—aya ya huta.amma... dama,ina zai samu dama?
The opportunity came lokacin da akayi selecting ɗin Mahmah cikin wani inter State competition,ita Bama taso ta tafi amma Samha insisted akan sai ya tafi '' Are You sure you can manage? Zan iya zama asa wani on my behalf " Samha dake shirya ma mahmah kaya cikin akwati ta rufe akwatin tazo ta zauna kusa da ita ta riƙo hannun ta tace '' Mahmah i can take care of my self,stop being a worry wart mama Chicken'' Samha tayi maganar tana rolling ɗin idanun ta ƙasa da kanta Mahma tayi tare da sauke ajiyar zuciya tace '' the trip is for three days me kike so in zo maki dashi?" Murmushi Samha tayi tace '' ke nake so,stay safe '' Hugging ɗinta Mahmah tayi slowly tace '' ina son ki Samha,i love you so much'' ƙara ƙanme ta Samha tayi feeling the same.
Da ƙarfe biyar da rabi school Bus ɗin su ta iso bakin ƙofar gidan su, Mahma na gaba samha ɗauke da akwatin ta tace '' kin faɗa masa?" Sanin wanda samha ke magana akai yasa Mahmah faɗin '' Na ajiye masa wasiƙa" jinjina kanta Samha tayi Bayan sun kawo wurin Bus ɗin, wanda ke tsaye wurin ya karɓi akwatin ya ajiye a cikin Bus ɗin,idanun Mahmah cike da ƙwalla ta rungume Samha tace '' i will be back in three days ki kula da kanki pls'' jinjina kanta Samha tayi tace '' You should also take care '' daga haka suka rabu, Mahmah ta shiga ta zauna cikin Bus ɗin tana yima Samha bye bye har motar ta fita daga gidan.
Samha ta cigaba da bin motar da kallo har ta ɓace daga idon ta,kafin ta kalli anguwar tasu that was empty,she felt a sickening feeling in her heart, there was a *void*...a very huge one in her heart, would someone some day fill in the void? She wondered
Ta daÉ—e tsaye a wurin before she turned around and enter the house.
Ranar yini Samha tayi cike da kewar Mahmah daga nan tayi drifting zuwa kewar Salamatu murza pendant É—in ta tayi ta furta '' da ace kina nan...., things would have been different I missed you beyond words'' tayi maganar tana kwantawa saman couch É—in parlorn,da daddare da tazo kwantawa sai dai ta rungume pillow tana tsananin kewar Mahmah
Rana ta É—aya da ta biyu babu abinda ya faru,xiao ko Aliyu babu wanda tasa a ido and it was a relief sai a rana ta uku
Fitowar ta daga wanka kenan ta tsaya gaban madubi tana kallon kanta,she was really beautiful murmushi tayi kafin ta fara shafa mai bayan ta gama ta fesa turaruka ta sa wata riga polo pink color tasa baƙin shorts ta ƙara fesa turare, gashin ta ta kalla ta ɗan turo baki tace '' zan ƙara yankawa idan Mahma ta dawo.'' daga haka tayi tsalle saman gado inda ta baje littafan ta. Ta fara yin assignment ɗin ta, she felt light tana cikin yanayi mai daɗi.
Ƙarfe biyar da rabi ya Turo ƙofar ɗakin ta yana dariya a malicious one yana faɗin '' Oh shamha, today is the day'' yayi maganar yana saka ma ƙofar key, kallo ɗaya Samha tayi masa ta ɗauke kai ta cigaba da rubutun ta,she was right kamar yanda ta tsamma ta hakan ne,tsirara yake dama haka yake shigowa koda yaushe
Tsayawa yayi tsakiyar ɗakin yana ƙare mata kallo daga sama har ƙasa yana lashe baki yace '' oh wow you look so sexy....dama kin shirya dan Nine?" Banza tayi dashi kamar bata ji shiba.
ÆŠaure fuska yayi yana faÉ—in '' bana son yanda kike share nifa, anyways ba lokaci,be a good girl kizo muyi harka in kama gabana!" Yayi maganar yana tunkaro ta a
at the same time yana É—age hannu sama kamar dama yana binta bashi.
Ajiye littafan dake hannun ta Samha tayi ta sauka daga saman gadon,ganin haka yasa yayi murmushi ya ɗauka she heard him. Tsayawa tayi bakin window looking out for a while kafin ta tsayar da idon ta akan mummunar fuskar sa,she didn't wish to look further than that, '' baka gajiya ne?" Wata villainous laughter yayi kafin yace '' bazan gaji ba har sai na cimma burina '' jinjina kanta tayi da wani makirin murmushi tace '' Good luck with your mission then...'' ganin yanda take magana ba kamar yanda yasan ta ba yasan akwai wata a ƙasa,kalle kalle ya fara ganin ba komai ya tunkaro ta,gashin ta ya damƙa ita ko batayi wata wata ba takai masa wani high kick a gaban shi, '' Ahhh shit damnnnit!!!!" Ya faɗa yana dafe gaban shi fuskar she contorted in pain, Samha ta zauna bakin gado tana dariya ta ce '' You know at some certain point ko mai haƙurin masu haƙuri,haƙurin sa na ƙarewa.'' tayi maganar tana murza pendant ɗin ta, '' zaki yi bayani '' xiao ya faɗa kafin ya iske ta ya sauke mata maruka biyu lafiyayyu a fuska,yana jan gashin ta tabaya while he stood in front of her, ƙafar ta Samha ta lailayo akan hannun shi dake riƙe da Gashin ta,ɗayar kuma ta halbe fuskar sa, baya baya xiao yayi ya faɗi daɓas,bai yi tunanin there will be a day day Samha zata rama ba, wani irin raɗaɗi yake ji a mazaunan shi, casually Samha ta share gashin ta behind,ta zuƙunna saman gadon tana faɗin '' You know,i was never weak, kawai dai ina bari mutane suna yin yanda suka ga dama dani ne only because I allowed it,but not anymore '' tayi maganar da wani irin Murmushin mugun ta
Tasowa xiao yayi kicking Samha off the bed, faɗuwa tayi ƙasa rubda ciki '' to bari muga idan canjin ki zai miki amfani '' yayi maganar da dariyar mugunta yayi supa zai danne Samha,da sauri ta juyo ta ɗaga ƙafafun ta sama ɗaya targeting cikin shi ɗaya kuma private part ɗinsa, she gave him a hard kick sai gashi ya zube ƙasa kanshi ya bugu da wardrobe ɗinsu '' Ayyo!!!" Ya faɗa yana dafe kanshi, miƙewa Samha tayi ya sharɓe mata ƙafafu kanta ya daki edge of the bed sai ga jini
Ƙara rarrafowa yayi ya ɗauki bed side lamp ya buga mata akai, Samha ta fara ganin jiri....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17