← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 66 OF 84

Chapter sixty five: Khaleel....

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

07:00am

Kwance suke in a very weird style suna facing juna sai ƙafar Samha on his waist and his hand wrapped around her waist sun wani ƙanƙame juna
Ƙifta idon ta ta shiga yi kafin ta ware su akan fuskar Ahmad dake kusa da tata, murmushi tayi tana shafa gefen fuskarsa atunanin ta mafalki ne,buɗe idon shi yayi jin ana shafa fuskar shi and his slightly sleepy red eyes fell into foxy ones... Suka kafe juna da ido na tsawon lokaci hannun Samha still on his face '' Kin tashi?" Deep husky voice ɗinsa pierced her ears jinjina kanta tayi almost immediately su biyun suka kalli position ɗin da suke...zaro ido sukayi su biyu kafin da wani irin sauri suka tashi zaune each moving to the end of the bed,duk abinda samha tayi jiya in her drunken state ya shiga dawo mata akai.. especially yanda ta dinga laƙe ma Ahmad throwing her self at him,yanda take complementing abs ɗinsa and how she almost said she loved him"damn shiiit!!!" Kalmar ta suɓuce daga bakin ta without realizing, hannayen ta biyu a bakin ta tana cizon nails ɗinta,ɗago idon ta tayi a wani irin slow suka shige cikin na Ahmad dake kallon ta hearing what she said...ji tayi kamar ƙasa ta tsage and swallow her, blanket ɗin gadon taja ta rufe fuskar ta... Luckily for her babu haske sosai cikin ɗakin, kallon yanda ta rufe fuskar ta da blanket yake,sai kuma yaga ta miƙe da gudu zata fita, idon shi ya sauka a ƙasan rigar ta,har ta buɗe ƙofar yayi maza ya maida ya rufe trapping her between the wall and his self, didn't she know she was on her period?

Ƙasa samha tayi da idon ta feeling so shy sabida abinda ya faru jiya, and now his presence..wani irin nauyin shi take ji with a low voice yace '' You're on your period my lady '' Zaro ido Samha tayi period? Wane period? Saida Ahmad yayi maganar taji tana jin wetness a ƙarƙashin ta..Ahmad dake kallon saw how confused she was ɗago foxy eyes ɗinta tayi and their eyes collided, wani irin blush ya lulluɓe fuskar Samha could the day get any worse? Ji tayi hawaye sun ciko idonta,rufe fuskar ta tayi da tafin hannun ta ta fashe da kuka, Ahmad was stunned sai kuma in a gentle voice ya fara lallashinta before he led her to the toilet bayan ta shiga ya zari mukullin motar sa ya fita,sai da Samha taci kuka ta ƙoshi sannan tayi wanka tasa bathrobe blue color data gani amongst the numerous ones sannan ta fito idon ta yayi luhu luhu,samu tayi har Ahmad ya kawo mata pad and pant nd bra da sababbin kaya riga da wando don ya lura tana son riga da wando,ɗaukar kayan tayi checking them out one by one tana ɗaukar bra ɗin ta yatsine fuska ta ajiye gefe,she didn't like it,sauran kayan tasa ta mayar da bathrobe ɗin ta koma gaban madubi ta gyara gashin ta into soft waves sannan tayi wanka da turaren Ahmad ta ɗauki guda biyu tasa cikin aljihun wandon looking around so she doesn't get caught sannan ta buɗe ƙofar daidai shima ya miƙo hannu zai buɗe, zamewa yayi zai faɗi ta miƙa masa hannu in a bid to help him su biyun suka kai ƙasa '' Ahhhh!" He groaned saboda yanda ƙafar Samha ta daki gefen cikinsa,da sauri Samha ta ɗaga shi without further words ta fice zuciyar tana dukan tara tara..wani kunyan Ahmad na rufeta..damn! She had really messed up,dama Azeezah tasan alcohol ne tabarta tasha? But could she really blame her? After all ƙwacewa tayi ta gudu...

Tura ƙofar sashen Samha tayi ta shiga only to meet Salmah zaune fuskar ta a ɗan ɗaure, saye take da fitted gown na green material,tayi packing ɗin gashin ta tasa hula sama don tsantsin gashin bazai bari ta ɗaura ɗan kwalin ba,tana ganin Samha ta miƙe '' Daga ina kike?" Salmah ta tambaya sternly '' daga inda nake!" Samha replied coldly tana cigaba da tafiya haushi Salmah taji ta wani fincikota '' Wai me yake damun kine Samha? Who the hell do you think you're huh? Don kinga ina wasa dake? Na girme ki fa remember,you cant talk to me and treat me like a trash!!!" Samha ta ƙwace hannun ta sarcastically tace '' Oh Allah? Ai bansani ba! Na ɗauka kin manta da bond ɗin da mukayi sharing ne tunda kinyi Aure i guess you don't need m...''
'' Samha!!! '' Salmah ta kira a tsawace Itama Samha a tsawace tace '' what eh? Naga tunda kikayi Aure.. infact tunda na dawo daga makaranta You have forgotten me... kullum kina manne da mijin ki like a leech to the extent har zaki iya zuwa wani wuri for three consecutive days batareda nasani ba, batareda kin faɗamin ba so Ni idan nayi hakan sai cibi ya zama ƙari? Leave me and get a life for goodness sake!!" Samha ta faɗa tana hada hannayen ta alamar roƙo, Salmah was more than hurt Amma sai ta danne strictly tasake faɗin '' Daga ina kike Samha?" Kawai tana tambayar ta wannan ne a matsayin ta na babbar yaya, Samha is her responsibility so she has to take care of her,she had to be strict when necessary.. Samha da Salmah suka wani tsare juna da ido as if in glaring contest kowa ido kamar zai faɗo, murmushi Samha tayi kafin tace '' You really want to know?" Salmah ta kafe ta da ido without saying a word,her little sister is gradually changing into somebody she barely knew...'' Jiya I got drunk..and yau da safe dana tashi i found my self a ɗakin ɗaya daga cikin guys ɗin gidannan and I saw blood on the bed sheet so he bought clothes for me na canja,don...'' tass!! Wani resounding slap ya sauka a fuskar Samha da yasa ta faɗuwa a ƙasan carpet dafe da kuncin ta, angrily Salmah tace '' Ni kike gaya ma You slept in a guys' room? Are you mad?" Salmah ta faɗa tana huci tayi kan Samha da har yanzu batayi recovering daga marin data sha ba, Amreesh ne yayi saurin riƙeta, Salmah sai masifa take ma Samha idon ta sunyi ja, ƙwacewa tayi daga hannun Amreesh tana nuna Samha da ta miƙe tana kakkaɓe jiki like nothing happened tace '' you know what? Kije kiyi duk abinda kike so i don't care!" Daga haka Salmah ta fita daga part ɗin gaba ɗaya slamming the door shut..bin bayanta da kallo Samha tayi her heart aching but she pretended kamar bata damu ba ta juyo ta kalli Amreesh daya zuba hannayen sa cikin pocket ɗinsa watching everything, slowly in an icy cold voice yace '' It doesn't matter to me me ƙanwar ta ce,if you keep hurting her like this...yiu wont like abinda zan Maki!'' daga haka ya juya ya shige ɗakin su.. Samha ta tsaya wurin feeling so miserable, slowly ta shiga ɗakin ta,ta faɗa saman gado crying bitterly...
***********
Kitchen Salmah ta nufa taga Babu ma'aikata zama tayi ta darji kuka kafin ta miƙe,bayan wani lokaci Salmah ta ɗauko ingredients tana haɗa ma Samha hang over soup... Abubuwa dayawa suna mata yawo akai, Khaleel ne ya shigo kitchen ɗin yana ƙare ma salmah kallo from head to toe yana lashe baki don sosai shape ɗin ta ya fito cikin kayan, Kashe wutar Salmah tayi ta ɗauki plate ta zube miyar, '' Hi pretty..'' arazane Salmah ta juyo jin Muryar mutum bayanta,ganin khaleel tayi yana lasar baki yana mata wani lustful look,saye yake da wasu shegun ƙananan kaya da suka matsesa ga wani shegen sagging dayayi,damtsen hannun sa da tattoo,yayi wani mohawk hair style yasa different colors a gashin..he looked so ugly, Salmah ta zaro almond eyes ɗinta tana kallon shi zuciyar tana dukan tara tara.. matso ta yayi itama ta matsa baya, murmushi ya cigaba dayi ganin yanda ta tsorata ya miƙa hannu ya riƙa nata, hawaye suka fara bin fuskar ta tana ƙoƙarin ƙwace hannun ta,ya riƙe gam,yana jin daɗin laushin hannun ta anashi,ƙoƙarin rungumeta yake Salmah duk ta rikice,ganin yanda yanayin shi ya canja gashi babu wanda zai kawo mata rescue, lumshe idon sa yayi still trying to hug her, desperately Salmah ta jawo kwanon miyar da tayi,jiki na rawa ta zuba masa on his private part, take idon shi da yayi ja suka buɗe ya saki ƙara holding tightly onto his groin ya zube ƙasa yana murje murje '' Damn shiiit!!!" Ya faɗa yana zuge zip ɗin wandon saboda azaba,tuni Salmah ta saki kwanon ta kwasa da gudu bata tsaya ko inaba sai ɗakin Samha, bayan ta rufe ƙofar ta faɗi wurin tana kuka, Samha data fito toilet Tayo kanta embracing her tightly ta shiga bata haƙuri don ita tunanin ta saboda faɗan da sukayi ne '' I'm so sorry forgive me pls..'' Samha ta faɗa hawaye na silala daga idon ta '' i was ungrateful...Bai kamata in faɗi abinda na faɗa ba.. I'm truly sorry '' Samha tacigaba,barin kukan Salmah tayi itama taba Samha haƙuri '' no one would ever take your place Sam,not now..not ever..ke ɗin jinina ce,you're my family Bazan taɓa neglecting ɗin kiba,just give me time,har yanzu ina ƙoƙarin koyon how to navigate between the two duties... I'm sorry idan na taɓa saki kinji kamar You don't matter, you really do,in bake..bani '' Salmah ta faɗa cupping samha's face,gyaɗa kanta samha tayi ta riƙa Salmah suka zauna bakin gado for five minutes there was silence Kafin Samha ta faɗa mata she had begun her period, Salmah tayi mamaki but she swung into action tana faɗa mata abubuwan dazata kiyaye and yanda zata kula da kanta....


WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 🍁 🍁 17
Chapter 66 · 0% Book details