Chapter seventy six: They were gay....
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Tsalle Amreesh yayi ya faɗa cikin pool ɗin swimming vigorously towards her all the while chanting '' don't die'' bugun zuciyar sa in an insane way..... Was it fear? He wasn't sure... Bai ma san da wanzuwar mutanen gidan a wurin ba,yeah...every body banda su maraƙisiyya, jawo Salmah yayi embracing her tightly sannan ya fito da ita daga cikin pool ɗin, pressing her chest Amma ko gezau haɗe bakin su yayi yana hura mata iska cin baki all the while ya rasa kanshi like he wasn't living for the time being abu guda kaɗai yake muradin gani...to see her fine and breathing... Wurin ya kaure da Hayaniya '' idan bata iya ruwa ba mai ya kai ta?" Muryar Hajiya Maleeka sounded fiye da ta kowa idonta glinting maliciously'' Open your eyes pls'' ya faɗa in between,baisan for how long ta daɗe cikin ruwan ba,ji yake kamar duk nauyin duniyar nan a saman kafaɗar sa yake his eyes void of emotions,his aura oozing darker like a sin
At the same time Salmah ta kawo numfashi tana zubar da ruwan data sha tana tari sosai the look on his face soften ɗan ƙaramin murmushi filtering fuskar sa cupping her face, she looked pale and sick hawaye nabin fuskar ta slowly in audibly tace '' Amreesh...'' hugging ɗinta yayi life returning to his face... Slowly ya miƙe tsaye tareda ita ya fara fita wurin, duka sukayi tsaye suna kallon ikon rabbi babu wanda yace komai except wasu sun so ace she didn't survive...
******
Toilet ya wuce dasu direct ƙarƙashin shower suka tsaya ya kunna hot water, ruwan zafi suka fara wanke su all the while ya rungume ta kamar wani zai ƙwace ta if he lets go! After a while ta fara dawowa hayyacinta, ƙara ƙanƙame Amreesh tayi tana tuna lokacin da she almost breathe her last..ta ɗauka bazata rayu ba! Slowly ta fara sheshsheƙar kuka kara matse ta jikin sa yayi, ''it's okay, I'm here now!" Ya faɗa with a husky voice only God knows how scared he was daya ganta kwance looking lifeless
Kashe shower yayi before he undressed her,tayi ƙasa da kanta feeling so shy at the same time bata da ƙarfin hanashi kanta na wani azababben ciwo, bathrobe pink color ya jawo ya samata
Sannan shima ya É—aura towel black color ya É—auke ta suka fito his eyes glued to her face É—umin jikin su merging together, slowly ta É—ago idonta their eyes locked, rufe idon ta tayi
Ajiye ta yayi bakin gado sannan ya nufi closet É—inshi ya É—auko boxers guda biyu da fararen riguna biyu,ya samata É—aya yasa É—aya...dryer ya É—auko yayi drying gashinta all the while Babu wanda yace komai cikin su kowa da tunanin shi...
After wards ya sauka down stairs ya haɗo mata hot chocolate ya kawo mata '' Thank you'' ta furta kanta ƙasa bayan ta karɓa zama yayi bakin gado yana kallon ta in the dim light '' what were you doing in the pool Mahee?" Kamar jira take big fat tears suka fara bin fuskar ta jikinta ya fara shaking, matsowa yayi ya karɓi chocolate ɗin ya ajiye gefe idon shi cike da taushi yana lallashin ta, when she calmed down ya tabbatar ta shanye chocolate ɗin sannan ya sake tambayar ta, slowly ta faɗa masa abinda ya faru cikin kuka tace'' they just hate me Amreesh...mu koma gida pls..I don't want to stay here!" Kwantar da ita yayi ya jawo blanket ya rufa mata blanket lying beside her yace '' We will..'' yayi maganar idon shi yayi wani irin duhu kamar duhun dare,riƙe hannun shi tayi slowly har bacci ya sace ta.. mikewa Amreesh yayi bayan ya ƙara gyara mata blanket ɗin closet ɗin shi ya nufa ya zaro wani Black belt yana kallon belt ɗin slowly ya furta '' Since it has gotten to this.... Let's settle the score!"
********
09:30pm
Zaune suke cikin kayan bacci irin ɓingilallun night gowns ɗin Nan daga tsakiyar su wine da cups ne suna shewa suna jin daɗi '' shout Hurray if you are happy!!!"
'' Hurray!!!!!" Dukan su suka faÉ—a cike da jin daÉ—i
Saudat tace '' Salmah!!!!"
Suka yi replyi da '' R.I.P !!!!?"
'' Salmah!!!"
'' You go soon kpai!!!!"
'' Samha!!!!"
'' Otilooo!!!!" Suka Cigaba haka suna sharing wine kamar basu da wata damuwa when suddenly Amreesh yayi bursting ɗin ƙofar kafin susan abinda ke faruwa yayo cikin su da belt duk inda ya samu dukan su yake,gashin kanshi ya wani irin ya mutsewa he wasn't even sweating he wasn't tired...he was madly furious!! An taɓo shi, he was like a wounded lion who was looking for where to vent!
Babu abinda ke tashi sai ihun su '' Mammma!!!!!!"
Mutanen gidan duka suka yo cikin É—akin,sai ganin yan matan sukayi kwance wuri É—aya Amreesh nata kilma he never does that
'' Kai Amreesh Meya ke damun ka ne? Ka haukace eh?!!!!!" Uncle Naseer yayi ihu yana riƙe hannun Amreesh while the mothers suka matsa wurin ya'yan su,sun jibgu iya jibguwa, har basu iya tafiya properly
Uncle T yace '' Kanaso ka kashe mana yaya ne eh? Baƙin ciki kake damu?" Wani irin kallo Amreesh ya watsa mashi da rinannun idon shi without saying a thing
Everybody was astonished what suddenly happened? Me zaisa Amreesh yayi reacting haka?
Iyayen mata suka fara kukan an illata masu ya'ya su bazasu yarda ba
'
Dr Ahmad da Samha were standing side by side suna cikin yan kallo uncles É—in kuwa kamar zasu haÉ—e Amreesh É—anye they hated his guts
NaÉ—e belt É—in yayi a hannun shi swiping his hair backwards with a dark glint on his eyes...
'' so kake ka kashe mana ya'ya? Me suka yi maka?" Uncle T ya tambaye Amreesh barely able to contain himself...ya bala'in masifar tsanar Amreesh regardless of the fact that nephew É—insa ne
'' bar tantagaryar ɗan iska wata kila shaye shaye ya fara ɗan iskan shege!" Pah dake daga bakin ƙofa ya Runtse idon sa jin yanda suke zagin ɗansa Ahmad yaji ranshi ya fara ɓaci
Duk wannan abinda suke Amreesh baice komai ba sai da kowa ya gama maganar sa ya kalle su with his crazy red eyes '' I guess insults don't really make you die nor will they stop you from being what you are destined to be Uncles!!!" Amreesh ya faÉ—a with a smirk on his face like the devil he was...
Sannan ya juyo da idon shi akan su maraƙisiyya da saboda azaba sun kasa kuka sai bi suke da ido '' Stay away from my wife! Wannan dana muku kaɗan ne... You have no idea what I can do!" Duk sukayi tsit, shocked beyond words.and hurt at the same time...
'' You're a monster! You don't deserve to be here in this family!" Uncle Ismael yayi maganar yana tura ƙirjin Amreesh idon shi cike da baƙin ciki mutanen wurin suka ƙara gyara tsayuwa watching the drama as it unfolded
'' I never belonged...and I'm not begging to! As for my being a monster...'' Amreesh ya É—an dakata fuskar shi blank yana kallon su É—aya Bayan É—aya '' Are You any less?''
'' Amreesh!!!" Uncle Ismael ya kira da ƙarfi tare da ɗaga hannun shi ya sauke ma Amreesh mari but kafin hannunshi ya sauka akan fuskar Amreesh Ahmad ya shiga tsakani the slap landed on him jikake tass! There was a pin dropped silence so much da ace allura zata faɗi it will surely make a noise,all eyes on them Uncle Ismael ya ɗan ja baya cuz he didn't expect that while Samha taji wani irin fushi na cika zuciyar ta why the heck!
Azeezah taji kamar ita aka mara Pah ya juya ya bar wurin... Sauran suka saki baki cike da mamaki why so much love?
'' Wannan shine mafi munin kuskuren da zaka taɓa aikatawa Uncle!" Amreesh ya faɗa kafin yaja hannun Ahmad suka bar wurin every body making way for them....
Samha tabi bayan su bayan ta harari uncles É—in da duk kowa dake wurin
'' you're still as foolish as always SEB!" Amreesh ya faɗa yana sakin hannun Ahmad roughly '' Bazan iya bari wani abu ya sami kyakkyawar fuskar ka ba!" Ahmad ya faɗa with a mischievous smile on his face ƙwafa Amreesh yayi ya bar wurin
Bin bayan Amreesh da kallo Ahmad yayi kafin ya shiga É—akin shi ya zauna bakin gado,his cheeks burn like fire
After 30 minutes Samha ce ta shigo ɗakin hannun ta riƙe da tray, kallo guda Ahmad yayi mata ya ɗauke ido she wasn't even wearing her hijab gashinta a sake a part of it falling on her face
Rufe ƙofar tayi ta Ƙaraso inda yake ta zauna tana kallon fuskar shi wurin yayi ja turo baki tayi tace '' dole sai ka shiga tsakani? Why didn't you allow him to bear it?" Tayi maganar tareda shafa wurin da hannun ta,riƙe hannun Ahmad yayi not liking the way she was touching him and their over all closeness
Her rose scent invading his nose, da wani kasalallar murya yace '' I'm fine..'' cire hannun ta tayi ta ɗauki ice cube ɗin dake saman tray ɗin tayi kneeling saman gadon tana faɗin '' Humph!" Ta fara shafa ice cube ɗin a inda yasha mari, Ahmad ya riƙe numfashin ta,taking in her scent would mean trouble he wasn't ready for....
Har tagama ta ajiye bai yi numfashin ba, Zama tayi ta ɗauko abincin dake cikin tray ɗin ta miƙa mashi '' have it!" Girgiza kanshi yayi ta turo baki looking so cute ta ƙara Matsowa tace '' Ni na dafa my efforts can't go to waste dole sai kaci!" Tayi maganar tana kai cokali full of noodles wurin bakin shi,buɗe baki yayi zaiyi rejecting ta tura masa '' yauwa '' ta faɗa tana ƙara mashi more and more Ahmad was Dumbstruck dole saida ya kusa cinye wa sannan ya ture yace ya ƙoshi,ajiye wa tayi ta miƙa masa ruwa karɓa yayi ya sha '' Thank you '' Murmushi tayi a genuine one
'' Next time don't get yourself hurt...I don't like it! Tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa ke duka!"
'' why? Is It my love Uhm my lady? Soyayya tace...faɗa min!" Miƙewa Samha tayi da sauri fuskar ta a shafe of red saboda blush ta nufi kofa Ahmad na dariya sosai...he loves when she does that
Tana buɗe ƙofa sai ga Amreesh shima zai shigo hararar shi tayi harda murguɗa baki saboda laifin shine
Wucewa tayi ya shigo, Ahmad ya dena dariya ganin Amreesh ya shigo ya zauna, '' Does it hurt?" Amreesh ya tambaya yana kallon fuskar Ahmad fuskar shi still blank
'' ka damu ne?" Yayi maganar yana matsar da fuskar shi dab da ta Amreesh '' Are You going to kiss me?" Amreesh ya tambaya yana ture fuskar Ahmad a frown settling on his face dariya yayi sosai which made Amreesh smile a little
'' kada kayi tunanin na damu fa? Next time kasake yin haka nima zan ƙara maka danawa!" Amreesh ya faɗa seriously,he didn't like the way Ahmad was slapped.....
Bayan kusan minti biyar na shiru Amreesh yace '' That silly brat...me take anan?" Wani irin sheepish smile Ahmad yayi kamar wani teenage boy da ya fara soyayya for the first time
'' Do you like her?" Amreesh ya sake tambaya bawai don bai sani ba he has noticed everything tun ba yau ba!
Miƙewa Ahmad yayi with a dreamy look and a blush a fuskar shi yace '' I love her kamar raina ZAKEE...'' taɓe baki Amreesh yayi '' The brat?" Da sauri Ahmad ya dawo daidai inda Amreesh yake '' No no, she's not a brat... Ina son ta sosai '' yayi maganar with a smile a fuskar shi ''l love her tun ranar da na fara ganin ta, it happened naturally Zakee.. love at first sight!" Ya ƙarashe maganar tare da wani ƙanƙame Amreesh kamar shine Samha suka faɗa saman gado
'' You're officially Mad Sebastian! Sake Ni!" Ƙin sakin Amreesh Ahmad yayi at the same time aka turo ƙofar, gaba ɗaya mutanen gidan suka shigo it will make you wonder me yake kawo su at a moment like this?
'' Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Muhammadu? Ahmadu?'' Uncle Ismael ya kira ido waje yana kallon su Uncle Naseer da sauran mutanen dake wurin baki sake...
Ahmad da Amreesh basuyi saurin sakin juna ba kamar yanda mutum zaiyi when caught in an awkward situation...yanda kowa ke kallon su sun riga da sun san abinda ake nufi da kallon that they both were gays
Miƙewa Amreesh yayi walking slowly ya fita daga ɗakin not sparing anyone a glance they weren't worth it
Suka bishi da wani matsiyacin kallo kafin su juyo da kansu towards Ahmad murmushi me kyau yayi ya faɗa saman gado tareda faɗin '' No need for interrogation..duk abinda kuke tunani hakane...y'all can leave '' yayi maganar dismissively yana kashe yar ƙaramar wutar dake kunne.... Juyawa sukayi suka fita cike da taraddadi....
WAYE SHI?(Behind the mask) Book 2 paid book ne ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin 9138091955
SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 ðŸðŸ
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt