Chapter eighty: Say goodbye....
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 17 min read
*****Anonymous
ÆŠaki ne da ba haske sosai sai É—an hasken dake zuwa daga candle É—in dake kunne
Zaune yake saman couch ƙafa ɗaya saman ɗaya hannun shi riƙe da red wine,kayan jikin shi all black from head to toe ko fuskar shi ba'a gani,turo ƙofar ɗaya daga cikin yaransa yayi ya shigo ya rusuna respectfully kafin yace '' Boss the ware house has been secured....''
Ajiye wine É—in Oliver yayi his eyes glinting yace in slow '' yaushe ne new year?" Yaron nashi ne ya amsa da '' day after tomorrow ''
'' Perfect!" He replied sai kuma yayi shiru hakan yasa yaron nashi ya ƙara faɗin '' Boss ka bari muyi aikin nan, nayi maka alƙawarin bazakai dak....'' ɗaga mashi hannu Oliver yayi alamun ya dakata,shiru yayi for a while kafin Oliver yayi mashi alamar ya tafi bowing ya ƙarayi sannan ya fita
Tashi tsaye Oliver yayi ya isa closet É—in dake É—akin wani button ya danna kusa da wurin sai bangon wurin ya koma inside out
Hotunan Salmah suka bayyana right from the moment É—in da suka fara fita da daddare ita da Amreesh,da ranar da suka tafi gidan marayu and the days in between.... Har zuwa ranar da sukayi faÉ—a da Amreesh and she spent time together with Oliver....
Akowane hoto Salmah na murmushi a very charming one, shafa wani hoto yayi inda Salmah was wearing the gown she confessed her love to Amreesh ta bala'in yin kyau...ya tuna ranar tundaga lokacin da ta fito gida yake Binta with the intention of kidnapping her har ta isa Beach ɗin ya kasa aiwatar da abinda yayi niya infact sai Binta yayi har ciki batareda ta sani ba ya samu wuri ya ɓoye so everything happened in his eyes...tun ranar farko daya fara ganin ta he had been harbouring feelings he didn't want to admit...ya ƙaryata hakan a zuciyar sa not until ranar da suke tare da daddare the day they went to the fair together, ranar da take kuka tana faɗa masa abinda Amreesh yayi mata,when he saw how pure, simple,naive and innocent she was ya tabbatar da ba makawa abinda bai taɓa tsammanin zai ji a ransa bane yake ji.... '' Absolutely Gorgeous..'' ya furta yana shafa fuskar ta da hannun sa wani irin creepy smile na wanzuwa a fuskar sa '' You're so beautiful...'' ya ƙyalƙyace da dariya idon shine ya faɗa kan hoton Amreesh nan da nan mood ɗinsa ya sauya ya ɗauki hoton ya maka ƙasa ya tattaka pieces ɗin gilashin suka shige masa cikin ƙafa jini ya fara ratata amma ko zafi bai jiba a fusace yace '' You love him right? Why do all good things happen to this traitor eh? Meyasa? '' yayi tambayar visibly irritated kafin ya dawo ya zauna yana mayar da numfashi '' Okay... okay...I misbehaved yi hakuri! Amma idan na ganshi i can't help but lose my temper!" Yayi maganar yana kallon hoton Salmah kamar tana wurin '' nasan ke matar wannan wawan ce amma duk da haka...i want you and you will be mine!" Dawowa yayi inda hotunan Amreesh da suka ga bala'i suka gode Allah yace '' make merry with your wife Amreesh,cuz then daga new year you both will no longer be together instead... she will be with me! Kai kuma zaka baƙunci lahira!" Yayi maganar cike da alwashi '' Bazan taɓa yafe maka ba never! Dole ka ɗanɗana kwatankwacin abinda na ɗanɗana!" Ɗaukar wani piece of glass yayi ya dinga scraping ɗin hoton Amreesh yayi masa wani bille daga wurin goshi zuwa lips ɗinsa....
Bayan ya gama wannan yaje ya É—auki hoton Salmah yana kallo yana murmushi yana sambatu har bacci ya É—auke shi a haka...yaron shine ya sake shigowa da first aid kit ya fara dressing É—in ciwukan da Oliver yaji don idan idonshi biyu zasu sha artabu he won't allow it.
Ajiyar zuciya ya sauke '' why won't you let go of this revenge of yours Boss? You're hurting!" Yayi maganar cike da tausayin Oliver miƙewa yayi ya sunkuci Oliver don yafi Oliver girman jiki ya ajiye shi saman gado yazo zai karɓe hoton dake hannun shi ya wani buɗe ido tareda faɗin '' Take it from me and I will cut off your hands!" Da sauri ya matsa baya yana faɗin '' sorry Boss!" Oliver baice komai ba ya cigaba da bacci abinshi blanket yaron nashi yaja masa sannan ya fita there's going to be a bloody fight tsakanin Amreesh da Oliver on the 31st....
******
Tunda Ahmad ya tafi take zaune wurin ta kasa cewa komai ta kuma kasa yin komai zuciyar ta kamar zata faɗo saboda tsabar baƙin ciki da tashin hankali ba kuka take ba ba kuma hawaye take ba gatanan dai,sanda taga huge frame ɗin Ahmad exiting the door ji tayi kamar ta dawo da shi ta ɗan wawwanka masa mari for 3 things,one for what he did to her,two for hurting her, three for saying he doesn't love her anymore
Sannan saita rungume shi and confess her love and apologize for everything Amma ta kasa....
She loves him...she still does!
Amma kamar yanda ta faÉ—a tun farkon farko duniyar su ba É—aya ba,they don't belong nor can they ever...this very thought yasa Samha jin duniya tayi mata zafi like thorns and fangs piercing through her heart...
Ahmad was,still is and will always be in her heart amma.... kasancewar su tare is something da bazai taɓa yiyuwa ba! Abinda yayi mata zai cigaba da zama sirrinta babu wanda zai sani don bazata taɓa son duk wani abun da zai taɓa Mutuncin shiba!
Miƙewa tayi ta haye gado tana rawar sanyi she feels sick
Ahmad na isa gidan shi ya shige ɗaki ya banko ƙofa ya haye gado shima wani irin zazzaɓi na rufe shi maganganun Samha nayi masa kai kawo '' you're a man whore....you have been wanting nothing but to get between my legs.....I hate you...'' runtse idon shi yayi sosai kamar hakan zai sa ya daina jin zugin da zuciyar sa ke masa ko ya dena jin kalaman ta '' Ya Allah...my heart!!" Ya faɗa siririn hawaye nabin fuskar shi,yanzu kam ya gane....he understood being in love was never easy...
Zazzaɓin ya ninku sosai har Ahmad yake ji kamar he's having migraine..
******
Bayan sallar asuba wurin ƙarfe bakwai Amreesh ya sauko ƙasa cikin riga da wando green color na louis vuiton
Samha ya gani a kitchen É—in tasa wata cardigan ash color sai wando palazo shima ash color gashinta very short
'' Samha!" Amreesh ya kira calmly duk da bai cika son shiga abinda ba ruwansa ba amma wannan bazai iya ƙyale wa ba saboda it concerns Ahmad...and yasan Ahmad might pretend to be okay maybe ma bai gaya mata ba but deep down his hurting, yana sane da lokacin da Ahmad ya fara son wannan Yarinyar and that's one thing about Amreesh ko yayi noticing Abu zai yi kamar bai gani ba!
Juyowa Samha tayi da matattun Idonta ta kalli Amreesh, Ƙarasowa ciki yayi ya ja mata seat daga cikin seats ɗin dake kitchen ɗin yayi mata alamar tazo ta zauna,Ba musu tazo ta zauna ɗin
Shayi ya haɗa musu su biyun sannan shima ya ja seat ya zauna suna facing juna idon Samha a ƙasa bayan kusan minti biyar yace '' nasan abinda ya faru tsakanin ki da Sebastian...'' ɗago kanta samha tayi slowly ta kalle shi tun kafin ma ya faɗi waye Sebastian din she somehow seems to get it ƙasa ta ƙarayi da kanta Amreesh ya kurɓi tea ɗinshi kafin ya cigaba da faɗin '' I know him,ba halin shi bane..he loves you so much bazai taɓa yi maki haka da gangan ba'' damƙe mug ɗin hannunta tayi still Idonta a ƙasa jin yanda hawaye suka taru and her heart is breaking... duk da tace bazata sake nuna emotions ba...but can she really not?'' are you advocating for him?"
'' Not at all! Amma kisani Seb loves you very much,idan har kika rasa shi i don't think zaki iya samun wani kamar shi ever!"
Samha taji ƙirjinta na wani irin squeezing ko numfashi bata iya ja da kyau, hawayen suka sauko daga fuskar ta zuwa cikin coffee'n shayin
Cikin muryar kuka tace '' Yace he doesn't love me anymore and that I no longer exist in his world!'' ta cije baki trying so hard not to break down '' it's just so painful 😖, abinda yayi min...it has happened to me in the past...but his hurts the most....!" Idon Amreesh darkened ya dunƙule hannunshi a ƙarƙashin table wanting to kill koma wane ne yayi mata hakan...he could imagine the pain share hawayen ta Samha tayi ta ɗago ta kalli fuskar Amreesh '' Anyways let it be...I have always known nida shi were never meant to be! We don't belong and perhaps we never will! Yayi min nisa already tun kafin in zama matarsa certain ppl were after me....I want a life free of drama!" Amreesh bai sake cewa komai ba haka ma Samha the place was quite
Salmah ce ta shigo kitchen ɗin suddenly hannun ta riƙe da waya tana video,tasa wani denim shorts 🩳 sai farar riga a sama da ta mugun kamata bringing out her shape tasa wata hula sai flip flops farare she looked so beautiful ajiye wayar tayi yanda zata dinga ɗaukar kowa da kowa tana murmushi ta kalle su ganin sun zubo mata na mujiya especially Amreesh
Mug É—in hannunsa ya karkace tea É—in ya fara zuba duk baisani ba
Samha ta kara mug ɗinta a baki tana dariya ganin yanda Amreesh yayi wani tsalle saboda zafin tean Salmah ta riƙe dariyar ta tazo tana share masa tea ɗin '' Kabi ahankali Mallam,matar aure kake kallo '' she whispered tana kashe masa ido guda,'' ai nima mijin aure ne kike taɓani!" Shima yayi whispering pecking her on the cheek Samha tayi kamar batasan Abinda ke faruwa ba
Miƙewa Salmah tayi ta ɗauko aprons guda uku,ta ɗaura fari taba Amreesh baƙi Samha gray
Kallon ta sukayi looking confused gyara murya tayi sannan tace '' we're going to cook as a family!" Tun kafin ta gama bayanin Samha ta ɗaura apron ɗinta kallon Amreesh da yayi tsaye ƙikam tayi '' what's wrong?'' marairaice fuska yayi ya miƙa mata apron ɗin '' ki ɗaura min!" Sakin baki Salmah tayi sai kuma ta kalli gefen Samha taga har tabar wurin ta Isa gaban gas
Karɓa tayi ta tsaya ta gaba tana ɗaura ma Amreesh apron ɗin ya wani ƙanƙame ta
'' Samha..'' ta faÉ—a ido waje Amreesh ko jinta bai yiba sai da Samha tayi gyaran murya sannan Amreesh ya sake ta yana binta da wani marayan kallo
Salmah ta girgiza kanta,gaba ta matsa ta ciro everything they needed kafin suka fara aiki and it was fun Samha da Amreesh suka ɓata kitchen ɗin da flower Salmah did the cleaning
Amreesh ya fashe plate wani kallo Salmah da Samha suka yima mashi '' sorry!" Ya faÉ—a yana É—aga hannu sama kamar mai surrender, juyawa sukayi suka cigaba yazo ya tsaya daga gefe doing one thing or the other for the most time idonshi na kan Salmah
Kwai Salmah ta bashi ya kaɗa Amreesh ya karɓa yana yi da sauri yayi musu wanka dashi su duka
'' AMREESHHHH!!" Su biyu suka kira at the same time '' sor..!" Kafin ya ƙare Samha tayi mashi wanka da flower yayi kamar wanda aka tono daga rami
Salmah ta fara dariya Amreesh ya bi Samha nan su uku suka fara zagayen kitchen É—in suna dariya it was fun... really really fun
Sai wurin ƙarfe uku suka gyara komai suka yi wanka sukayi salla sannan suka zubo suna ci in the same plate Salmah nayi musu video....
Ranar da daddare harda Samha suka tafi Beach,she was amazed anan ma Saida suka sha hotuna har da Amreesh sannan suka baro wurin da sha biyu
On their way Amreesh ya faÉ—a musu next tomorrow zasu tafi ZAKEE MANSION for new year Amma zasu dawo it was a relief
The next day ma suka sake yin irin na jiya going down the memory all over again....
NEW YEAR'S EVE....
Mutane suka cika ZAKEE MANSION both yan Nigeria da turawa Musulmai da akasin su,anyi decorating É—in gidan kamar bashi ba,har da Old man was in attendance... Shima yasa manyan kanya...
Su Uncle Naseer da Ismael da Uncle T duk sunzo don sun san zasu iya samun business partners a wannan taron... Su maraƙisiyya ansa wasu arnayen body hugs,an Sha heavy make ups,su sultana su Azeezah literally every body
Hajiya maleeka ba a baya ba, Pah looked handsomely dull a manyan kayan shi sai gaisuwa ake exchanging here and there
Su saudat suna ta jiran suga inda su Amreesh zasu ɓullo kai
Da ƙarfe bakwai motar su Amreesh ta kunno kai, fitowa yayi saye da Baƙin yadi gashin sa was gelled sai wani sky blue ɗin agogo to complement his eyes takalmin ƙafafunshi sai shining suke his lips glossy like always his aura oozing out charmingly his earthy scent wafting their noses..so oppressive like the Owners Aura! He looked handsome beyond handsome Masha Allah
Tuni Yan jaridan dake wurin suka yi masa chaa da Camera while the ladies inside became restless like who could calm down in front of Amreesh Zakee?
Zagayawa Amreesh yayi ya buɗe ma Salma ɗayan side ɗin, hannun ta me ɗauke da wani sky blue bracelet me bala'in kyau da ƙyalli na diamond ta ɗaura saman hannun shi that was stretched out for her
Kafin ta sauko da ƙafarta dake saye da high heels baƙaƙe then she stood up completely
Amreesh ya kafeta da ido like she looked too beautiful kamar ya kamata su koma warsu gida...saye take da simple designed abaya shima Black color sai ta yafa mayafin abayar
Fuskar ta ba kwalliya sai É—an kwallin da ta shafa ma almond eyes É—inta they became more accentuated more beautiful bakin ta É—auke da gloss Amma kamar ta shafa jan baki cuz her lips are red
Tayi brushing eye brows É—inta she looked hot with the simple makeup
Jakarta ma sky blue To go with the bracelet her vanilla scent making him feel like kissing her right there... Together they looked Ethereal
Sai hoto ake musu dan ranƙwafowa yayi '' I have a surprise for you Mahee...!" Yayi whispering a daidai kunnen ta suna tafiya
'' i look forward to it!" Yan jarida sai tambayar shi suke WHO she was yet he didn't even bother
Suna shigowa suka sace spot light...all eyes on them Salmah felt a bit nervous
Ganin yanda aka tsare su da ido yasa Amreesh ɗaure fuska yan mata sai kallon shi suke kamar zasu cinye shi baƙin yadin made him look hotter than intended Salmah taji kishi yana turnuƙe ta ganin yanda suke kalle Amreesh
At the same time shima Amreesh haushi yake ji sosai definitely bazasu daÉ—e ba zasu tafi
Wurin old man dake zaune saman couch da wasu tsofaffi Amreesh ya nufa tareda Salmah
Dake jin yanda wasu ke whispering basu dace ba
Su maraƙisiyya daga gefe kamar su kama da wuta what the heck!
Azeezah tana ta kallo taga inda zata ga Ahmad yet nothing she felt anxious haka ma Sultana
Da murmushi old man ya tare su ya nuna musu wuri suka zauna Salmah ta gaidashi da Murmushi a fuskar sa ya amsa kafin yayi introducing ɗinsu ga abokansa one of the old men yace '' Inada ya we can get you married to her sai ka ƙara...'' ƙasa Salmah tayi da kanta Idonta na tara ruwa '' No thanks!" Amreesh ya faɗa straight forward sannan ya riƙe hannunta '' let's go '' miƙewa Salmah tayi head down suna tafiya old man da abokan sa suka bisu da ido
'' Are You jealous?" Ya tambaya yana leƙa fuskar ta,ture fuskar tayi tana share hawaye dariya Amreesh yayi da yasa kowa juyowa yana kallon su...and hell man,he looked breath taking...like a piece of artwork by a genius
Pah yayi murmushi haka ma Old man Zakee, Hajiya Maleeka babu wani expression a fuskar ta amma ta ciki na ciki
Rungumeta yayi gaban mutane not minding sannan yayi whispering '' You're the only one Mahee,so calm down!" Turo baki tayi hiding her face in his chest
Mutane suka fara murmuring maraƙisiyya tayi murmushin mugunta itada saudat sun san abinda suka shirya...
After all this the festival begun mutane nata wishing happy new year slowly Pah yazo inda Amreesh yace '' Happy new year...in advance'' yayi maganar awkwardly, Salmah tayi responding da happy new year tana yi mashi murmushi
Saida Salmah ta Amsa Sannan Shima Amreesh yace '' Happy new year father '' don he didn't expect it so he was a bit shocked na ɗan lokaci murmushin Pah ya ƙara faɗi slowly yace '' Allah yayi muku Albarka '' suka amsa da ameen sannan yabar wurin
Abokan business suka zo wurin Amreesh suna chatting duk wanda yayi complementing kyaun Salmah sai Amreesh yabar wurin fuska tsuke no last chance
Har yaga nawar su bar wurin '' Are You jealous?" Itama ta tambaya tana rufe bakinta karda tayi dariya, Amreesh ya ƙara ɗaurewa...
Wurin ƙarfe takwas Amreesh yayi excusing kanshi yana tafiya maraƙisiyya da sultana suka iso inda take '' kina farin ciki ko?" Maraƙisiyya ta tambaye Salmah '' baki da ido ne ko ba kya gani?" Salmah ta faɗa batareda ta kalli inda suke ba '' good luck with your farin ciki then..'' daga haka suka bar wurin...with a sneer in their faces
Su Hajiya Turai da zakiyya sai shiga ake cikin Turawa ana ji kamar an samu wani babban achievement
.
Ido salmah ta haÉ—a da khaleel dake lasar baki kamar wani tsohon maye her brows arched kafin ta sambaÉ—a masa harara
Ganin Amreesh bai dawo ba yasa ta miƙe ta nufi hanyar daya tafi ɗakin su ta shiga first bata ganshi ba sai ta fara duba sauran ɗakunan bata ganshi ba
Har zata sauka down stairs taji magana a wani É—akin
Ƙara kunne tayi tana saurare '' i love You Amreesh...'' Muryar wata yarinya ta faɗa cikin kuka
'' i know I love you too..'' dum gaban Salmah ya faɗi,tura ƙofar tayi slightly taga kuwa haƙƙun Amreesh ne the scent,the clothes even the voice!
Hawaye suka fara wanke fuskar ta jin maganar su ta gaba '' to idan haka ne why are you with that loser not me?" Amreesh ya jawo yarinyar ya rungume yana faÉ—in '' Saboda she is a loser,I told her I have a surprise for her Muna tashi daga nan we will break up ai bason ta nake ba! In fact I hate seeing her face..'' daga haka mutane biyun suka fara sumbatar juna
Salmah taji jiri na É—ibar ta, zuciyar ta tayi wani uban nauyi tears blurred her vision
Sauka tayi daga stairs ɗin ta nufi hanyar fita ,tana barin wurin su maraƙisiyya suka wani taɓe kike in a high five
*****
Salmah tafiya take by the road side tana ji kamar rayuwar ta tazo ƙarshe but how? Was it all a pretense? Had he never loved her? Kenan everything was just a *charade* ? To lure her why?
Kuka salmah take azeemun, tafiyar ta kamar wadda tayi shaye shaye, she'd never forget this betrayal never! Gida zata koma itada Samha will leave shikenan
Wannan tunanin na barin Amreesh ba ƙaramin cakar zuciyar Salmah yayi ba,tana tafiya tana share Hawayen da suka ƙi tsayawa
She loves him so na gaskiya ba wasa ba!
Ta kalli street ɗin da akayi decorating ɗin sa da many things ga iskan dake kaɗawa me sanyi the sky is beautiful infact everything Amma a idon Salmah komai yazo ƙarshe and it's all looking ugly '' So a heart break was the surprise the jerk was talking about huh? I was foolish indeed a loser!!!" Tayi maganar tana jefar da takalmin ta, gyalen ma ta jefar ta baje Gashin ta tana kuka tana ƙarawa dama bata ɗauko jakar ta ba
Wata rolls Royce ce ta tsaya daidai ita yayi ƙasa da glass ɗin window'n '' Young Miss...'' ya kira Salmah ta ɗago ta kalleshi fitowa yayi ya zagayo inda take '' what's wrong?" Salmah bata ɓata lokaci ba ta gaya masa komai, rungume ta yayi an evil smile flashing on his face as he takes in her sweet vanilla scent
Da Muryar tausayi ya shiga lallashinta,ya buÉ—e mata motar ya shigar da ita sannan shima ya shiga driver side ya Bata ruwa tasha sannan ya tada motar
Bayan ta Dena kuka yace '' where should I drop you?" Address ɗin gidan Amreesh ta bashi ya fara tuƙi, bayan kusan minti talatin ta ɗago ganin basu kawo ba,ta tsare hanyar da ido ganin sun kawo bai tsaya ba yasa tace '' ina zamu?" Batare da ya kalleta ba yace '' inda bazai sake ganin ki ba!''
Hankalin Salmah ya É—an tashi tace '' kamar ya?" Wani mugun murmushi ya sakar mata
'' Say goodbye young Miss..'' daga haka ya shaƙa mata wani abu and she lost consciousness... Wayar shi ya ɗauka yayi snapping ɗinta yayi captioning '' # Game over # Anonymous the winner # trophy mine # Emrys sour loser!
Sannan ya danna send button before speeding away.....
Share and comment pls
Amreesh...game over 🥱
Anonymous..the winner 🫡
Ahmad/Samha... Otiloo 💔
WAYE SHI (Behind the mask) Book 2 paid book ne ga wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin
9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 ðŸðŸ
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt