Chapter fourty: the joy
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Washegari Aliyu ne ya fara buɗe idon sa wurin ƙarfe tara,duk da ko ina kulle yake he suddenly felt a rush of coldness and he realized Babu kaya ajikin sa. Juyo da kansa yayi gefen Salamatu ganin ko motsi batayi '' Innalillahi '' ya faɗa yana dirowa daga saman gadon toilet ya faɗa ya ɗebo ruwa yazo ya yayyafa mata bayan ya jawo ta jikin shi, numfashi ta Kawo tana wuƙi wuƙi da ido ganinta jikin Aliyu
Yunƙurin tashi take taji wani ɗan banzar zafi '' Ahhh'' ta faɗa tana yarfar da hannu kafin ta fashe da kuka,Aliyu sai lallashinta yake duk ya daburce and he felt guilty tana turesa tace '' ai sai da nace ka tsaya ban shirya ba amma bakaji ba You Are very wicked '' Aliyu ya ƙara marairaice fuska yace '' I'm sorry, aikin sheɗan ne bazan ƙara ba.'' yayi maganar tare da ɗauke ta ya shiga bayi
Nan ma wata drama ce kafin suka fito she could barely walk. ÆŠaukar ta yayi ya nufi sofa ya ajiye ta kafin ya shiga wardrobe ya É—auko musu kaya,he dressed up and dressed her up sannan ya jasu sukayi sallah.
Daƙyar ta iya tsayawa akan ƙafafun ta. Bayan sun gama Aliyu ya mike ya ɗauko wani bedsheet ya shimfiɗa.yana gamawa ko hijabin bata cire ba ta haye gado ta sake kwanta wa.
Aliyu ya bita da ido feeling super duper guilty but then last night was the best night of his entire life
'' I love you Rose '' ya faÉ—a yana kallon fuskar ta,É—an É—agowa tayi ta gallaza masa wata harara murmushi yayi kafin ya kwanta ta bayan ta holding her to himself
Duk yanda taso ƙwace kanta ta kasa infact sai zafi da take ƙarama kanta hakan yasa kawai ta sadaƙar.
'' Shang min,you bastard how dare you take advantage of me!!!" Xue Yao tayi maganar kamar maƙoshin ta zai faɗo idanun ta sunyi ja,gabaki ɗaya ilahirin jikin ta na tsuma saye take da wata farar rigar sa da ta kawo iyaka guiwar ta kawai
Shang min yana daga saman gadon yasa blanket ya rufe jikin sa ganin yanda take attacking ɗinsa. Daga cikin blanket ɗin yake faɗin '' ba laifina bane ai'' jin abinda ya faɗa ya ƙara fueling ɗin fushin ta, 'wai ba laifin shi bane,he just took her virginity without her consent!
Hawa tayi saman gadon ta janye blanket É—in ta fara kai masa duka daga ko ina tana zagin sa,Shang min Bai hanata ba sai kallon ta da yashiga yi cuz she wasn't wearing anything underneath
Ganin kallon da yake mata ta dakata tana faɗin '' ko zaka ƙara ne?'' tayi maganar a tsiwace shafa kansa yayi yana faɗin '' inda hali'' miƙewa tsaye tayi ta fara kicking ɗin sa,ganin ta fara harar tsakanin ƙafafun sa yayi saurin jawo ta ta faɗo jikin sa '' ka sake ni'' ta faɗa struggling out of his grip, ƙin sakin ta yayi sai ma flipping da yayi ta koma ƙasan shi
Suna kallon juna cikin ido,cikin sanyin murya idanun ta sun ɗuri ruwa tace '' meyasa?... Ka karɓi budurci na batareda yarda taba doesn't my dignity have any value in your eyes min min?" Ta ƙarashe maganar trying so hard to hold back her cries,ga wani ɗaci da take ji a zuciyar ta. Lumshe idanunsa Shang min yayi jin ta kira shi da sunan shi, slowly yace '' I'm sorry, bada gangan bane'' tace '' haƙurin ka ai bazai dawo da abinda na rasa ba.''
Yayi shiru Yana kallon fuskar ta da idon ta da sukayi ja yace '' let me take responsibility for what I did '' yayi maganar yana share mata hawayen ta soyayyar ta na ƙara huda zuciyar sa,he really loves her alot. Wani kukan ta fara tana faɗin '' I'm some object that you will take responsibility?'' yace da sauri ba'' haka bane ina...'' katse shi tayi da faɗin '' Why would you take my responsibility? Kayi abinda kaga dama yanzu kabar Ni in tayi cikin salama pls'' yayi ƙasa da idon shi cikin whisper yace '' I can't '' a faɗace tace '' why can't you? Abinda kamin bai...'' ya katse ta da faɗin '' i love you '' shiru tayi blinking her eyes several times jinjina kansa yayi sannan ya ƙara da faɗin '' I always have! Tundaga ranar Dana fara ganin ki Na kamu da son ki amma ke baki gani ba,i tried several times in faɗa miki amma na ƙasa kuma sai ya kasance Lee kike so i felt heart broken daga nan na ayyana araina har Abada zan ajiye wannan siffin araina,amma jiya komai ya canja. Da gaske ina son ki ba wai dan jikin ki ba trust me Yao '' yayi maganar full of sincerity,tuni fuskar Xue Yao tayi ja,amma bana ɓacin rai ba. She was blushing intensely
Ture shi tayi daga jikin ta ta mike ta ɗauki kayan ta tasa batareda ta kalle shi ba tayi kofar fita tana faɗin '' ko yanzu ma ai da baka faɗi ba don faɗin bai da amfani '' ta miƙa hannu zata buɗe ƙofar yayi saurin maida wa ya rufe ashe har ya ƙaraso inda take
Juyowa tayi hakan ya ƙara musu kusanci har suna shaƙar numfashin juna, zuciyar ta sai bugu take. Mataki da fuskar shi yayi dai dai Tata yace '' idan fa na cigaba da ƙoƙarin samun soyayyar ki?" With hitched breathes tace '' Ba..zaka..sam..b.a'' tayi maganar a rarrabe ganin yanda yake kallon ta
'' ina son ki'' taji ya faɗa unexpectedly yana kallon cikin idon ta. Turesa tayi da duk ƙarfin ta ta buɗe ƙofar ta fita harda ɗan gudu. Biyo bayan ta yai yaga har ta sauka tsayawa yayi daga nan sama ya sake faɗin '' ina son ki'' da ƙarfi
Juyowa Xue Yao tayi pouting her pink lips Amma batace komai ba.
Sauke ajiyar zuciya kafin ya koma É—akin shi
Irene ce ke tafiya gefen titi she looked nothing less than a zombie,sai wai waya wa take kada ace su Xue sheng sun biyo ta baƙin ciki da ƙunci sun taru sun sha mata kai. Especially idan ta tuna da yanzu fa Xue Yao ce in her place Amma sai gashi ramin da ta gina she ended up falling inside it. Ko ina a jikin ta ciwo yake, tsofaffin shegen nauyi ne dasu ga wani irin hamami dake tashi daga jikin su ya Allah!! She wished she could turn back time....
*************
Ranaku sun shuɗe kusan sati biyu da faruwar duk wannan, Aliyu wata irin zazzafar soyayya yake nuna ma Salamatu,ji yake kamar can baya was just an intro yanzu yake soyayyar ta gaske, kullum idan yaje office sai ya kira ta sau ba adadi, idan ya dawo kuma yana maƙale da ita kamar wani ƙaramin yaro, Itako ta kasa sakin jiki how could she? Bayan duk wannan azabar da tasha! Idan dare yayi ya kafa yi mata magiya kenan da tana ƙin yadda but then she started feeling guilty sai kuma tazo da ta fara yarda Duk da a tsorace take it wasn't easy
Tsakanin Xue Yao da Shang min shima dai sai ƙoƙarin samun soyayyar ta yake amma ita ko sai Shan ƙamshi take, mutane were surprised lokacin da suka ga shan min yana rawar ƙafa akan Xue Yao cuz basu taɓa ganin ko sau ɗaya sun yi magana ba let alone a kai ga maganar soyayya.
Tun Xue Yao tana Badar wa har sai gestures É—in Shan min won her over. He was such a gentle caring and romantic person. Kuma shima yana da kyau. If she loses a person like that will she ever get another like him? Hakan yasa she decided to give their relationship a chance.
Irene dake ganin komai daga gefe baƙin ciki kamar ta haɗiye zuciya ta mutu, tambayar Xue Yao tayi akan alaƙar su da shan min,Xue Yao da bata kawo komai ranta ba ta faɗa mata abinda ya faru '' Damnnn shit!!!!'' Irene ta faɗa tana kicking wall ɗin dake kusa da ita Bayan tafiyar Xue Yao,zafi taji sosai plus baƙin cikin dake zuciyar ta kawai sai ta zauna wurin ta kama kuka kamar baby,taya za'ayi hakan ya faru? Taya Xue Yao zata zama the fortunate one, while she was the unfortunate '' No!!! Bazai yiwu ba!!!'' Irene ta faɗa tana buga ƙafafun ta ƙasa. Babu wanda yasa abinda take haka ta ƙaraci haukar ta ta bar wurin.
Yan kwanakin kuma Aliyu noticed a change game da Salamatu ta wani irin kara cikowa tayi haske tayi kyau. Sai Baccin tsiya idan yaci abinci she just vomits it back and she keeps lazy-ing around all day.
Hakan yasa ya kai ta asibiti,test ba farko ya tabbatar tana da ciki. She was over the moon Amma da takalli Aliyu sai taga akasin hakan.
Bayan sun dawo gida in the night suna kwance juyowa tayi tana kallon shi tace '' Bakayi farin ciki bane?" Slowly he placed his almond eyes on her kafin ya miƙe zaune ya jawo ta ya zaunar da ita saman jikinsa brushing the hair from her face yace '' Ba wai banyi farin ciki bane, I'm afraid. Nasan mutane da yawa idan sun je haihuwa wasu suna mutuwa,wasu kuma suna shan wahala '' ya dakata da maganar yana kallon ta kamar yanda ita ma ta kafe sa da ido,she wasn't blinking riƙe fuskar ta yayi in his palms yana faɗin '' ban so kisha wahala, we can abort the baby, idan wani abu ya sameki,i won't survive'' yayi maganar sincerely with so much emotions
Hannunsa dake fuskar ta,ta ɗaura nata a sama in a whisper tace '' thank you for loving me, thank you for being considerate Leo you're the best thing that has ever happened to me. Ina so in kawo jinin ka a duniyar nan Leo Babu abinda zai faru Insha Allah. Soyayyar da nake maka won't allow me to abort the baby '' ta ƙarashe maganar looking into his eyes kaman yanda shima yake kallon ta.
'' I love you '' Aliyu ya faÉ—a yana haÉ—e bakin su, the kiss was deliberately slow and intentional before it became intense..daga labari ya canja route....
Xue Yao da Shang min sun yi upgrading ɗin status ɗin relationship ɗin su officially sun zama girl friend and boy friend, Irene ta bar China ga baki ɗaya ta koma ƙasar su,acewar ta baƙin ciki wan finish her life. Aliyu kuma ya ɗauki hutu Daga aiki ya dawo gida yana kula da matar sa despite her protest.
Tace yayi hiring masu kula su zo su kula da ita amma Aliyu wasn't buying it.
Haka yayi ta kaya da ita, idan tace ouch'' ya wani rugu kamar zai faÉ—i yana tambayar meya faru,idan tace tana son wannan yaje ya siyo tace she doesn't want it wani take so. Aliyu never gets tired ya zama errand boy.
Ranar da zata haihu Aliyu kwana yayi yana addu'a kada Allah Ya É—auke ta har da kuka, bayan an shigar da ita theater room Aliyu sai Safa da marwa yake every now and then sai ya É—aga kai ya kalli green light
Daga ƙarshe dai sai da shima ya shiga cikin theater room ɗin yana riƙe da hannun ta yana mata sannu har ta haifo tsaleliyar jaririyar ta.
Aliyu couldn't describe his emotions, Amma sai yaƙi karɓar jaririyar dole sai matar shi ya samu lafiya first kafin yayi takan jaririya.