Chapter eleven: His own family
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Holding his head with her hand to deepen the kiss, wani irin baƙon abu ne ke ziyartarsa, it's something new and strange,baima San Taya ze iya describing ɗin abinda yake ji ba,he was still trying to understand his feelings when suddenly she disengaged kamar nepa ta leƙo ta koma.... ɗago kansa yayi and they stared at each other,wata irin kunya ce ta kama Salmah, share wa tayi Sannan tayi cupping ɗin fuskar sa, suna kallon juna,still smiling tace '' faɗa min,did you feel it"?
Bai ce komai ba se kunnen sa da yayi ja '' Are You blushing?'' ta tambaya tana haɗiye dariyar ta,ƙasa yayi da kansa yar dariya tayi tana rungume kansa to her chest Sannan tace ''kada ka damu,if you don't feel it now,wata rana zakaji more than just a kiss'' ta ƙarashe maganar tana shafa kansa, ita bata San da cewa bawai yayi shiru bane saboda yana jin kunya ko baiji komai ba,kawai dai saboda he didn't know how to describe what he felt,he was unsure.
Bayan wani lokaci, they disengaged, Salmah ta sauko daga saman counter É—in tana faÉ—in '' yunwa nake ji, let's cook''
Buɗe drawer tayi,ta ɗauko neatly folded aprons guda biyu pink and white color, dawo wa tayi inda yake tsaye da murmushi a fuskar ta,tsaya wa tayi gaban sa Sannan ta warware apron ɗin tayi masa alamar ya duƙo saboda ya fita tsayi, ɗan ranƙwafo wa yayi ta saƙala igiyar a wuyan sa Sannan tayi rounding ɗin hannunta around his waist and tie the ropes, tsintar kansa yayi da riƙe numfashin sa why? Her chest was rubbing on his, and her scent? It was doing something weird to him....''done'' ya tsinkayi Muryar ta, wani irin ajiyar zuciya ya,ya sauke,pink apron ɗin ta warware ta bashi with a sheepish smile on her face, karɓar apron ɗin yayi his blue orbs fixated on her, murmushin ta ya ƙara faɗa lokacin da ya matso kusa,yayi mata kamar yanda tayi masa, hannun sa a ƙugunta ya ƙara matso da ita jikin sa,her chest oh his,haɓarsa a kafaɗar ya,runtse idanun ta tayi, her hands slightly gripping on his waist, ga wani irin feeling da take ji a cikin ta,it was butter flies fluttering in her tummy! '' done'' ya faɗa saitin kunnen ta
Matsa wa tayi da sauri,tana É—an rarraba ido,har ta ji kunya. 'what were you thinking ' ta ayyana aranta tanajin kunya sosai.
Shi dai kallon ta yake, what's with the sudden change
'' kina lafiya?'' ya tambaya yana dafa kafaÉ—ar ta
Yar dariya tayi Sannan tace 'of course I'm fine,mu fara girkin, grilled chicken, fried fish da jallop rice.'' É—an dakatawa tayi Sannan tace ''duk ka iya wannan?" Bai ce komai ba,ya nufi fridge ya É—auko everything they needed
Ita kuma tana taimaka masa da dauko wannan É—auko wancan,
ÆŠan tsira masa ido tayi,he looked so sexy and perfect husband material,ganin zai juyo da sauri ta juya ta fara juya kifin, kafin ta fara jefoma masa tambayoyi kala da iri, and he found himself answering each patiently.
*************SAM-MAD***** yayi mamaki sosai ganin har yanzu basu fito ba,se kuma ga ƙamshi na tashi,taɓe baki Ahmad yayi yana gulmar Amreesh a ransa,wai tunda suke Amreesh never made any efforts to cook,Amma yau gashi harda su jan matar sa ya shige kitchen,shi game mata! Amma duk da haka yana cikin farin ciki sosai.
Tun tuni Samha sai cika take tana batsewa,time to time Ahmad ke kallon ta yana riƙe dariyar sa, the girl is something else, soon enough ƙamshi ya cika ko ina.
A can kitchen É—in kuwa, Salmah da Amreesh were having the best times of their lives,yanda Salmah take basa labari akan child hood É—in su,he found it incredibly interesting.
Soon the food was ready and they begun arranging it on the dining,
Har sungama, Salmah zata je takira su, Amreesh ya riƙo ta juyowa tayi suka haɗa ido, jawo ta yayi gently,ya zaunar da ita on one of the seats,yace'' zan kir....'' rufe bakin ta yayi da yatsan sa, ya zauna on the seat next to hers sannan yace '' idan suna jin yunwa,zasu zo'' ya ƙarashe maganar yana zuba mata abinci a plate ɗin gaban ta. Ya ɗau cokali ya fara bata abaki, it tasted delicious
Se ga samha da Ahmad suma sun zo, suka zauna kusa da juna suna facing É—in su Amreesh
'' su zakee masu mata'' Ahmad ya faÉ—a teasingly,yi Amreesh yayi kamar beji abinda Ahmad ya faÉ—a ba ya cigaba da ba Salmah abincin baki,she obviously looked so shy,ita ko Samha sai rolling É—in idanun ta take. Taja plate ta zuba ma kanta everything served on the table
Dr Ahmad yaɗan matsa kusa yace '' nima azuba min my lady'' samha ta haɗiye abincin da ke bakin ta batare da ta kalle sa ba tace '' baka ji yunwa ba'' ɗan shafa ƙeyarsa yayi,biting his lower lip sannan yace ''let me help my self''
Ya É—au ki plate ya zuba ma kansa ya fara ci.
Ganin Amreesh yana ta bata abincin kuma shi baci yake ba yasa ta karɓi cokalin daga hannunsa ta fara basa, kallon su Samha tayi ta taɓe baki 'wai gardi guda dashi ake basa abinci a baki' ta ayyana aranta tana hararar Amreesh da bai masan tanayi ba. His only focus is on his wife dake blushing,kumatun ta sun wani yi ja. Idan ta miƙo spoon ɗin ,he will hold it along with her hand and take it to his mouth yana mata kallon ƙasan ido.
Abinda ke bata kunya ke nan.
''soyayya ruwan zuma ce yara kusha...'' Dr Ahmad ya faɗa yana tuntsire wa da dariya, this further embarrassed Salmah, samha da takaici ya cika ta,tace ''abincin ma bai yi daɗi ba'' ta gama maganar tana taɓe baki da kuma ƙara kai wata loma.
Ahmad yaɗan waro idanu and he looked at Amreesh da ya ɗan ɓata fuska, he looked funny, ''abincin Bai yi daɗi ba?" Ya tambayi Salmah yana ɗan turo baki, ba tare da yamasan yanayi ba. And damn, he looked cute.
Salmah ta ɗan ƙifta idanun ta several times, kafin ta buɗe bakin ta zata amsa,samha tayi sauri tace '' yo ka tambayi matar ka? Isn't it obvious she will take ur side? Ka tambaye Ni Ko Dr!'' ta ƙarashe maganar da murmushin gefen baki tana jingina da kujerar.
Har yanzu yana kallon Salma waiting to hear her response. He was a top chef and idan tace abincin yayi daÉ—i then it's fine idan kuma tace akasin hakan,zai sake komawa kitchen ya dafa wani till she is satisfied
'' abincin yayi daɗi sosai'' Salma ta faɗa tana kallon sa kafin ta juyo suka haɗa ido da samha, kashe mata ido guda samha tayi kafin tace'' ai dole ki faɗi haka,amma a tambayi Dr Ahmad'' Dr Ahmad jin an kira sunan sa ya ɗan yi tsuru,he didn't know which side to take, idan za'abi gaskiya abinci yayi daɗi,amma if he supports Amreesh? Ya tabbata samha will eat him raw... Kowa anyi shiru ana jiran abinda Dr zai faɗa,yaɗan sosa ƙeyar sa , smiling nervously yace'' uhm... abincin be ji magi ba'' jin hakan yasa samha sakin faffaɗan murmushi me kyau tana kallon Amreesh. Ba wai ta tsane da bane, but kamar yanda ta kushe girkin Dr Ahmad,ai bazata yabi nasa ba. And the look on his face was satisfying. Kallon Ahmad yayi,da sauri dr Ahmad ya jefa masa apologetic look da ɗan riƙe kunnuwansa Alamar ban haƙuri.
Kauda kansa yayi and his eyes fell on salmah, data ɓata fuska tana kallon samha dake ƙara zuba abinci cikin plate ɗin ta,'' toh idan abincin beyi daɗi ba meyasa kuke ci? '' ta tambaya tana faman harararsu
Dariya samha tayi tace ''so protective, relax,yunwa,ai batassn sabo ba ko?" Samha ta ƙarashe maganar tana kai lomar abinci baki
Shima Dr Ahmad ya ƙara shaƙe plate ɗin da abinci ya na ci. Sai da samha ta gama cin abincin tayi nak sannan ta fara bada points akan dalilin da yasa tace abincin bai yi daɗi ba, shima Dr Ahmad tace ya faɗi nasa dalilan,he copied almost everything she said... Ita ma salmah ta fara bada nata hujjoji,tana ƙare Amreesh soon dining ya dawo debating flat foam kowa na tofa albarkacin bakinsa banda Amreesh da yayi shiru
He was observing everything,wani irin yanayi ya shiga,? He was happy yes, that must be it. Yana farin ciki, he is starting to have feelings. Duk da farin cikin da yake ji is faint, Amma still he is happy,he felt an emotion for the first time in 25 years. Dalili? Well saboda waÉ—annan mutanen dake tare dashi a yanzu, and for the first he felt he has a family, his own. Cuz su duka ukunan they are what turned his house into a home, rayuwar sa dake cikin kaÉ—aici into something amazing. And his eyes fell on Salmah, yanda take depending É—insa, yaji wani abu me girma game da ita acikin zuciyar sa.
'' kuma Abu mai mahimmanci, mijina shi yadafa abincin so it has yi be delicious!'' ta faɗa tana riƙe hannunsa and at the same time looking into his eyes with a smile on her face, wannan simple gesture ɗin ya ƙara narkar da zuciyar Amreesh. Shima ita yake kallo intently,kalan idon sa na canjawa to a golden one.
Dr Ahmad ne ya fara clapping da ƙarfi sannan yace '' weldone Mrs. A Zakee, gaskiya bamuda abin faɗa yanzu,Ni dai nayi surrender,cuz I'm speechless".
Murmushi sosai Salmah tayi tana jin farin ciki,ta gane cewa Amreesh ma yayi farin ciki saboda kalan idon sa sun canja
Da ƙyar samha ita ma ta yarda tace abincin yayi daɗi
Bayan an gama cin abincin an gyara ko ina, parlor suka koma, suddenly Dr Ahmad yayi switching É—in TVn to PS, Salmah da samha sunyi mamakin ganin PS É—in, they hadn't notice it before, dama kuma sun iya ps games, kafin abinda ya faru da family É—in su ,they had one. Bayan ya dai dai ta komai ya kawo pad É—in,it's a team game, hakan yasa boys vs girls team
The game begun,sai gashi an ci girls team kusan sau biyu, gyara zama sukayi and soon enough anci boys team 4:2
Suna ta murna
Another round begun and this time,gabaki É—aya boys team basu ci komai ba saboda Amreesh gabaki É—aya hankalinsa na akan Salmah he wasn't paying attention
Dr Ahmad yayi faÉ—a har ya gaji but still... switching É—in team mates sukayi samha da Amreesh, Salmah da Ahmad,aka cigaba da fafatawa, samha kaÉ—ai keyin komai Amreesh dai har yanzu hankalinsa na kan Salmah, idan ya danna pad É—in,se dai ma ya taimaka a cinye su...samha was frustrated,
HaÉ—a ido Salmah tayi da Amreesh,nan take yace ayi switching É—in team again,aiko Dr Ahmad ya tuntsire da dariya yace'' ai se ka faÉ—a mana abaka matar ka,ba wai kasa mutane suna faÉ—uwa ball tsuke fuska Amreesh yayi
Slowly Salmah ta miƙe ta zauna kusa da shi samha kuma ta koma kusa da Dr Ahmad ''its You and me my lady'' Dr Ahmad ya faɗa lokacin da samha ta zauna kusa dashi. Rolling ɗin idanun ta tayi tana ƙunƙuni
Another round of the game begun,an daÉ—e kafin salmah tayi ma team É—in su samha 1 :0 and she did it alone saboda Amreesh bai ma iya game É—in ba and he still wasn't concentrating
Harara samha ta Banka ma Ahmad,da sauri ya gyara se gashi sun zo 1:3 suka ci-gaba da fafatawa, idan Amreesh yaga za'a ci team É—in su sai yayi restarting É—in game É—in kuma ya tsuke fuska ba damar complain.
Haka suka cigaba da game É—in har lokacin Asr, suka tashi 4:6 team É—in su samha won.
Bayan an dawo daga Sallah they continued har dare yayi,sai wuraren ƙarfe tara sannan they called it a night
Gabaki É—aya ranar suna cikin farin ciki
Samha ta shiga É—akin su directly gado ta haye ba jimawa Bacci yayi gaba da ita.
Dr Ahmad sai da ya fara yin wanka sannan ya hau gadon shima nan take Bacci yayi gaba dashi.
Tare suka shigo É—akin, Amreesh ya wuce bayi ita ko Salmah ta cire hijabin da ke jikin ta kafin ta haye gado ta kwanta, tana kallon ceiling murmushi kwance a fuskar ta, the day was amazing, fitowa yayi daga bayin towel wrapped around his waist É—ayan kuma yana tsane gashin kansa. Gabaki É—aya jinsa
Yake like a different person, kamar bashi ba, in a good way Amma. Cire towel É—in kansa yayi ya ajiye saman couch É—in
Ƙarasawa yayi inda take yaɗan ranƙwafo, tun lokacin da ya fito toilet ta saci kallon sa da sauri ta rufe idanun ta, zuciyar ta na bugawa da ƙarfi.and here he is,wani irin zafin take ji a gaba ɗaya ilahirin jikin ta duk da Ac'n dake kunne,her hands tightly clutching onto the bed sheet. Kallon fuskar ta yake, tun daga girar ta zuwa idanun ta, hancin ta and finally his eyes settled on her lips,they looked reddish kamar cherries ɗin da ta taɓa tsinkowa, ya ɗauki yan seconds yana kallon lips ɗinta kafin his eyes settled on her chest, he could see her heart beat, amatuƙar bazata taji saukar hannun sa a wurin a razane ta buɗe idanun ta da suka shige cikin nasa,and accidentally tayi niyar juyawa ta buge hannunsa that was beside her ya faɗo kanta. Their hearts begun beating wildly idanun su cikin na juna, their faces so close har suna shaƙar numfashin juna, hura mata iska yayi a fuska hakan yasa ta rufe idanun ta,saukar lips ɗinsa taji on hers,he was kissing her passionately and he was feeling every bit of it kamar yanda ita ma take ji. Hannayen ta ɗaya on his neck pulling him closer while the other in his wait hair
They were both lost in the moment kissing each other passionately, unfortunately they were interrupted, lokacin da wayar Amreesh yayi ringing. He fell beside her,yana maida numfashi,da sauri ta miƙe ta shige toilet....
WAYE SHI? (Behind the mask) By Autumn 17