← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 24 OF 84

Chapter twenty two: the fall out

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 25 min read

The next day bayan an tashi break, Ra'esah ne da su Samha suka shigo cafeteria, unlike the usual atmosphere inda ko ina yake shiru, yau ko ina sai surutu ake, mutane suna duba wayoyinsu suna stealing glances on Zeenah and her co's

Dark flames na zaune a seats ɗin su, ga wasu mata kusan su huɗu zaune a cinyoyinsu doing all sorts of things cikin mutane ba kunya ba tsoron rabbi, su zeenah da Lucy on the same seat, fuskokinsu sun yi baƙi ƙirin, it turned out photos ɗinnan da Samha ta ɗaura a school blog anonymously have gone viral, mutane sai mocking ɗin su suke


SAMHA na shigowa all eyes turned to her, ana ƙus ƙus,duk da babu wanda yasan waya ɗaura hotunan,they were ninety nine percent sure Samha ce.

Ita ko samha as usual she confidently stepped in walking side by side with her sisters as they chat happily

Ra'esah CE a matuƙar ba zata suka haɗa ido da Emmanuel ya wani kashe mata ido yana shafa lips ɗinsa and biting it at the same time, wani irin faɗuwa gaban ta yayi

Na'ema ko tunda suka shigo kallo guda tayi musu ta ɗauke kai,cike da baƙin cikin kusancin su.

Wani table kusa da table É—in su zeenah wata yar yarinya duma duma cike da É—aga murya tace

'' Ashe ma duk wannan ɗage ɗagen,da jiji da kan na banza ne tunda har ba'a da ƙarfi,aikin banza....''

Tana faÉ—ar wannan maganan mutane suka É—auka akayi musu chaa,the silent mockeries became loud wani irin kunya ne ya rufe su

Suka fara mayar da martani ga waÉ— ke zagin su Amma to No vail

Hakan ya zafafe su, Lucy ta miƙe cike da zafin zuciya ta jawo Samha ta fara duka, Samha was stunned

Sauran ma suka taso suna taya ta,ganin za'ayi wa Samha taron danandagi yasa su Ra'esah shiga don su taya ƙawar su.

The girls were busy beating each other black and blue, sun yi buɗun buɗun saboda sai da suka kai ƙasa suna faɗa. Sai banke tables suke suna jan gashin juna suna yagawa juna uniforms

Mutanen cafeteria were cheering them on, Na'ema abun ya ƙara bata haushi ganin duk tsawon lokacin da suka kwashe tare da su Ra'esah they never made any attempt to help her when in trouble... Amma Samha da basu daɗe da sani ba? They are ready to sacrifice their lives for her. Wani irin tsanan Samha taji ya shige ta,Yes! She hates the girl kuma idan da zata samu dama she will ruin her.

Suko mutane sai shewa suke ganin skirt buÉ—e a banza, the guys were hitting the table the cafeteria became absolutely chaotic

Sai naushi suke exchanging, Samha was having the best time of her life, acikin wurin Babu wanda yayi ƙoƙarin raba faɗan, Na'ema ji take ina ma ace za'a lakaɗawa Samha da su Ra'esah the beating of their lives

Suko dark flames tuni suka ture yan matan nan da suke zaune saman cinyoyinsu suna kallon faÉ—an suna lasar baki, Emmanuel yace'' we have to make our move on those girls soon,I can't wait to have a taste'' da sauri Chibuke yace '' ai nima na ga nawa, amma yaushe?"
Da wani irin shegen murmushi Andrew yace '' be patient, when the time comes ba su biyu kaÉ—ai ba har da waccan hot headed girl É—in itama hannu zata shigo''
Yana gama faɗar hakan suka wani taɓe kamar wasu mata

Mutane sun shagala da kallon faÉ—a,wasu na faÉ—in '' kuci gaba'' wasu na faÉ—in '' what a smoky punch '' all sorts of comments suka ji ance

'' what's going on here?" Da sauri mutane suka yi shiru waÉ—anda ke tsaye saman table da waÉ—anda ke tsaye na zama saman seat É—in su

Masu faÉ—a suka wani yi saurin disengaging with Samha giving Ameerah wani irin wawan mari ji kake' tas!
Mutane suka wani rufe baki tare da waro ido suna faÉ—in ''e woo'' ''the slap enter ooo''
'' chai Da slap fit reset pesin brain''

'' sorry no cry ye''
Ameerah jin abinda mutane ke faÉ—a ta fara kokuwar ita ala dole sai ta rama, Mr kanya da yake kallon komai ya wani daka mata tsawa

Tsit wurin ya ƙara yi, su Samha sai huci suke mutane kuwa kowa ta ciki na ciki

Mr kanya yace '' Luciana Park, Katherine Brown, Amarachi iheukwu, Zeenah Aminu, Hauwa'u Bello,Ameerah Usman, Maryam kabir Fateemah Muhammad, Ra'esah Nasir '' daka tawa yayi yana kallon Samha, ya lashe leben ƙasa, yana kallon Samha he had been waiting for the moment he will punish her, da ƙatuwar murya yace '' **MS*RULE* *BREAKER,follow me!" Yana gama faɗar hakan ya juya ya fita, Mutane nata shewa,the girls looked kamar an tsamo su daga rame, gashin samha,Lucy, Katherine, Ra'esah da fateemah looked like birds nest.
An yagama Zeenah gaban riga,skirt É—in Maryam sai zamewa yake, kowa dai da nasa.


Sai hararar su suke suna zage zage, ita dai Samha ta juyo wurin su Ra'esah tana tambayar su if they are okay murmushi Fateemah da Ra'esah suka yi sannan Fateemah tace''we Are okay,'' Ra'esah ta ƙara da faɗin '' it was fun'' ta ƙarashe maganar tana licking ɗin lower lip ɗin ta kamar wadda taci wani abin zaƙi

Dariya samha tayi tace '' wato kuma kun zama kamar Ni Ko?"
Fateemah tace '' Zama da maÉ—aukin kanwa...''

''shike kawo farin Kai ...'' Ra'esah da Samha suka ƙarasa mata suna dariya,jin dariyar su yasa mr kanya juyowa ya basu wani hard look,tsit suka yi Katherine tace '' waɗan can shegun yaran suma sai mun koya musu hankali ''

Amarachi tace '' ai dole amma yanzu ba wannan ba,naga da mutumin nan yana É—aukar direction É—in kitchen.... yane?"
Saida Kathy tayi maganar before the others notice suka fara ƙunƙuni suna zaro idoMr kanya baima San suna yi ba. Bayan tafiya mai nisa suka kawo kitchen ɗin Mr kanya yayi musu alamar su jira shi sannan ya shiga kitchen ɗin su Zeenah su kam sun rantse baza suyi aiki a kitchen ba,dama punishment ɗin su na 2wks is still pending

Ra'esah tayi ƙasa da murya tace '' daga gani mutumin nan kitchen zai kaimu'' Samha tace '' toh meye matsalar?"
Fateemah tace '' hmm! Baki san in an Kai mutum kitchen,sai ya ƙwammaci....'' maganar ta ta yanke lokacin da Mr kanya ya fito yace su Ra'esah su shiga daga ciki,
Sannan yayi masu Zeenah alamar su bishi, dariyar mugun ta su Zeenah suke suna ma su Samha gwalo

Ƙarasawa ciki su Samha sukayi,wasu chef ne kusan su biyar ga baki ɗaya fuskokinsu ba alamar rahama dukan su tiƙa tiƙa da ƙaton ciki,ƙowa cikin su sanye Da Kayan girki
Su Fateemah sai zaro ido suke.

Without talking ɗaya daga cikin chef ɗin yanuna ma su wani zinc cike da tulin wanke wanke,wasu a ƙasa wasu a sama wasu a cikin wurin,duk da su uku ne it will take time kafin su gama aside from that ko sun gama they will need paracetamol

Cikin sanyi jiki suka isa wurin,sai da suka fara ɗibar ruwan da suke buƙata dan wanke wanken sannan Samha tazo ta tsaya,she was to wash the plates, Ra'esah ta ɗauraye Fateemah ta kife, tun da chefs ɗin suka nuna masu aikin su sannan suka ci-gaba da girke girken su....

Samha ta tsira ma kwano nin ido for a while 'baza mu wanke waÉ—annan kwanon ba' ta ayyana

Ra'esah ta taɓa Samha urging her to start washing the dishes, ganin taƙi yasa Fateemah matsar da ita ta fara wanke wa, Ra'esah na ɗauraya samha ko taƙi yin komai they didn't bother suka ci-gaba da wanke wa, Samha ta saci kallon chefs ɗin sannan ta kalli su Fateemah kafin ta maida kanta zuwa ga kwano nin, an evil smirk crept on her face

Ganin tasa hannu yasa Ra'esah faɗin '' kin ma kanki da baki....'' her words were cut short lokacin da Samha ta saki plate ɗin ya faɗi ƙasa ya tarwatse
Sakin baki fatee da Eysah suka yi suna kallon Samha at the same time duka chef É—in suka juyo suna kallon su disapprovingly

Samha tayi murmushin rashin gaskiya tace '' sorry hannu na ne ya goce '' chefs É—in basu ce komai ba suka ci gaba da aikin su.

Ƙara ɗaukar wani plate ɗin Samha tayi Fateemah tace '' dan rabbi ki bi ahan...'' ƙara sakin plate ɗin Samha tayi Ra'esah tace '' mun shiga uku Samha '' chefs ɗin suka ƙara juyowa giving them a hard look Samha tace '' the looks u gave me scared me'' ta faɗa with a nervous smile

The chefs gritted their teeths and continued their works, the girls are a nuisance,haushi suke ji sosai
Sun saba aikin su cikin kwanciyar hankali amma yau gashi... Their thoughts were cut short lokacin da Samha ta sake sakin wani plate ɗin Ra'esah ko tace bazata sake bata wani ba dan haka ta ɗauraye da kanta ta kife,ashe plate Bai zauna ba plate ya faɗo tsuke fuskokinsu chefs ɗin sukayi Fateemah ta ɗau wani plate zata wanke her hand was slippery hakan yasa plate ɗin ya sulɓuce ya faɗi ji kake' taras taras

Chefs ɗin sun gama ƙuluwa,mu ciya suka ɗauka, Fateemah tace '' oh oh looks like trouble,''
Ra'esah tace '' RUN!!!" Dukan su suka ari na kare with the five chefs behind them.

Gudu suke suna dariya, babban chef ɗin yace '' idan na sake ganin mai kama da yarinya sai na ɓaɓɓalla ta." Ya ƙarashe maganar yana huci sauran chefs ɗin ma na taya shi

Bayan sun dawo cikin kitchen ɗin,biyu daga cikin chefs ɗin took over daga inda su Samha suka tsaya bada daɗe wa ba sai ga babban chef ya tura su waje ya rufe ƙofar kitchen ɗin why? they were also breaking plate kamar su Samha


Wurin Cherry blossom su Samha suka zauna suna faman dariya Fateemah tace '' You should have seen the face of that fat man,kamar zai yi kuka''
Dariya suka kwashe dashi Samha tace '' yanzu ba gashi mun tsira ba? Da yanzu muna kitchen Muna kwasar wanke wanke!" Dariya suka yi sosai kafin su ɓuge da wasa, sai yamma liƙis suka bar wurin on their way to the hostel suka haɗu da su zee, kamar wa'yanda aka ba kashi,
Ashe wani É—aki mai mugun datti Mr kanya ya kaisu sun Sha aiki and they regretted not staying in the kitchen,turus sukayi ganin su Samha kamar ba abinda ya same su, with an evil smile Samha tace '' Kai! Sannun ku fa, da kun tsaya kitchen kamar mu da babu wani aiki da za kuyi amma....'' she let her words linger,su Ra'esah suka kwashe da dariya,the looks on their faces were priceless
Juyawa sukayi suka tafiyar su happily suka bar su zee baki sake

''shegun yara daga gani ba aikin da suka yi''

Zee taja tsuki ta ci-gaba da tafiya cike da jin haushi.

Hostel suka koma by then it was 7, wanka sukayi, sukayi Sallah suka jira har isha'i sannan suka tafi cafeteria,bayan sun dawo wayar Samha tayi ringing without looking at the caller ID ta ɗauka tana dariya kan wani abu da fateemah ta faɗa, Sannan tace '' ke ko?" Tayi maganar tana kara wayar a kunne, Ra'esah ta ƙara da faɗin ''ba wani itako!,kowa yasan Adrian son ki yake,ke ma kuma kina son shi ehe ''
Samha cikin wasa tace '' eh son shi nake and I can't live without him and I ...'' maganar ta yanke lokacin da taji ance ''My lady '' wani irin daskarewa Samha tayi,idanu waje, from the other end Dr Ahmad wani irin ƙunci yake ji a zuciyar sa,shi sai yanzu ma yayi na damar Not finding her a day school,katse kiran Dr Ahmad yayi
Ya jingina kansa on the head board

Wata irin zufa ke tsatstsafowa Samha from everywhere,how was she so careless with her words, hawaye suka fara bin fuskar ta hijabin dake jikin ta ta cire ta faÉ—a saman gado tana rusar kuka, Ra'esah da fateemah hankalin su ya tashi, Na'ema ko wani daÉ—i ya dabai baye zuciyar ta

Da sauri su Fateemah suka ƙaraso,cike da damuwa suke tambayar ta mai ya faru? '' yaya Ahmad yayi fushi dani,ya zanyi? Everything we were saying he heard and he thinks it's true and he is angry with me, wayyo " Samha ta ƙarashe maganar tana kuka haƙƙun,her hair was scattered idanun ta sunyi ja that quick,
Rungume ta su Ra'esah suka yi,kafin Ra'esah ta fara bata shawarar yanda zatayi, Na'ema ta taɓe baki silently praying Allah yasa kada shawarar tayi aiki.

Sosai su Ra'esah suka kwantar ma Samha da hankali, miƙewa sukayi suka koma gefe, Samha ta goge fuskar ta sannan ta zauna saman gadon saita kyamarar wayar tayi takira sa a video call her heart racing with anxiety har wayar tayi ringing ta katse bai ɗauka ba, wasu zafafan hawaye ne suka fara sauka daga idon Samha ta kalli su Ra'esah with a breaking voice tace '' he's not picking up....what do I do now?"
Su Ra'esah sunyi na damar abinda suka faɗa cike da damuwa Fateemah tace ''ki ƙara gwada wa'' ƙara kiransa Samha tayi,har ta cire ran zai ɗauka, she stared at the screen as her tears stream,har zata katse kiran kafin ya katse da kansa when his face suddenly appeared

Lokacin da Samha ta kira for the first time he was in the bathroom,tun lokacin da maganganun Samha suka shiga kunnuwansa ya kasa zaune ya kasa tsaye. Gaban sa sai faɗuwa yake, idan Samha taƙi sa ya zai yi? Gabaki ɗaya mood ɗin sa ya canja, and the fact that bayan ya katse kiran she didn't call back? Hakan ya tabbatar masa Da cewa he had lost,wani ɗaci yake ji tun daga zuciyar sa zuwa maƙoshin sa zuwa bakin sa,he felt suffocated. Kayan sa ya cire ya faɗa toilet ya tsaya under shower for over thirty minutes,idon sa sunyi jaa, his veins popped up kamar zasu fito, ya naɗe hannunsa into a fist, his lips shaking yace '' why Samha '' in a whisper

Ya daɗe ƙarƙashin shower ruwan sanyin na dukan sa it wasn't helping
Fita yayi kawai ya ja towel ya É—aura sannan yaje closet É—insa ya É—auki wasu sky blue pajamas yasa, fuskar sa ba walwala ji yake duk duniyar ta masa zafi

Zama yayi by the bed side ya dafe kansa kenan kiran ya shigo the second time ɗauka yayi fuskar sa a matuƙar tsuke kamar ta Amreesh, bin Samha yayi da ido, duk ta fita hayyacin ta na ɗan wannan lokacin why? Baya so yayi saurin yanke hukunci he wanted to hear it from her,yanda take ɗin a yanzu hawaye na bin fuskar ta he felt bad, really bad. Amma haka ya dake yace '' why did you call me? Ba kinyi saurayi ba?" Jin abinda ya faɗa yasa Samha fashewa da kuka tace '' Wallahi ya Ahmad ba saurayina bane,wasa fa suke, kuma lokacin da yace yana sona na faɗa masa Ni kai nake s....'' shiru samha tayi jin katoɓarar da ta kusa yi tana zaro ido kamar wadda tayi ma sarki ƙarya, Ra'esah da fateemah suna daga gefe hoping they will sort things out, Na'ema tuni ta zauna saman gadon enjoying the show,yanda taga Samha na kuka ji take kamar ta zuba ruwa ƙasa ta sha.
Dr Ahmad ya ɗage gira guda yace '' ki kace masa me?" Turo baki Samha tayi hawaye na faman tsiyaya tace ''ni dai kayi haƙuri'' yace '' did you offend me?" Tace ''bagashi nan kayi fushi dani ba'' yace '' toh ai it's better if I stay away kada in ɓata relationship ɗin ki da Sabon saurayin ki '' kuka Samha ta cigaba da yi, sosai kukan ta ke shiga cikin kanshi he didn't like it, and she, actually crying saboda duk wannan shows atleast she cares about what he thinks..... Fateemah tayi sauri tazo tace '' yayan mu kayi haƙuri' Dan Allah, wallahi Samha bata da saurayi wasa muke '' kallon Fateemah Ahmad yayi,sai ga Ra'esah itama tazo tace '' eh wallahi yayan mu, wasa muke Samha bata wasa da maza kuma bata magana dasu,she doesn't have a boyfriend pls kayi haƙuri kaga Samha sai kuka take and she has never cried '' Ra'esah ta ƙare maganar ranta ba daɗi, Fateemah kuma na share ma Samha hawayen ta, Dr Ahmad ya ji daɗin abinda su Ra'esah suka faɗa, atleast yanzu zuciyar sa zata samu natsuwa. Na'ema daga inda take cike da jin haushi tace '' shi kuma Adrian ɗin da suke tare fa? U just Said it he likes her'' Fateemah tace '' ai shi yace yana sonta and she has made it clear tana da wanda take so'' tayi magana tana hararar Na'ema akan me take ƙoƙarin dagula abubuwa? Dr Ahmad ya kalle su su ukun kafin ya maida kallon sa ga Samha da tayi ƙasa da kanta tana sheshsheƙar kuka yace '' My lady'' ɗago kanta tayi and their eyes met da sauri tayi ƙasa da kanta yace'' do you see, Ina son ƙawar ku sosai amma sai garani take tana ja na ƙasa, idan taƙi aurena i will remain single for the rest of my life '' zaro ido suka yi jin abinda ya faɗa curiously Fateemah tace '' yanzu duk kyan nan naka, idan Samha taƙi auren ka sai kaƙi aure?" Fateemah ta faɗa tana zaro ido,itama Ra'esah tayi mamakin jin abinda Ahmad ya faɗa, Na'ema ko tunda taji Muryar sa take tason zuwa taga fuskar sa but she didn't know how Amma jin yanda Fateemah take praising ɗin kyan Ahmad yasa ta wayance ta zo ta zauna tare da su,she was just wearing a singlet sai bum short amma ba kunya ba tsoron rabbi tazo ta zauna.

Samha taji wani abu ya tokare mata maƙogaro ganin Na'ema a haka, kallo guda Dr Ahmad yayi mata ya ɗauke ido, yace '' eh mana,ko in auri wannan ƙawar taku,zamu dace sosai gashi tana da kyau Black beauty'' wani irin daɗi Na'ema taji,jin Ahmad yayi praising ɗin ta, ƙara ƙasa Samha tayi da kanta hawaye wasu nabin wasu she felt jealous and hurt by what he said , shiko Dr Ahmad studying ɗin reaction ɗin ta yake yana sane ya faɗi abinda ya faɗa ya kuma ga sanda hawaye ya ɗigo daga idon Samha, Ra'esah da fateemah suka waro ido suka haɗa baki wurin faɗin '' ai Samha tafi Na'ema kyau,kuma kun fi dacewa '' wani irin hararar su Na'ema keyi kamar idon ta zai zubo,Dr Ahmad ya shafa kansa yace '' Allah ko?" Suka ce,eh and they begun mentioning why they are a perfect match, Ra'esah tayi ƙasa da murya tace '' ke Samha bafa kyau mace ta bari na miji ya ganta and you're not wearing your hijab'' sai lokacin Samha ta tuna ashe batasa hijabi ba, stylishly Fateemah ta jawo hijabin da ta wurgar ta rufa mata duk abinda suke Dr Ahmad na kallon su,he was grateful Samha ta samu ƙawaye na gari atleast

Na'ema tayi rolling ɗin idanun ta kafin ta fara magana cikin iyayi da kashe murya Ra'esah ta taɓe baki tace '' Malama ki buɗe baki kiyi magana,kina wani maƙe murya kamar an aza maki bulo a maƙoshi, Yayan mu is reserved '' Fateemah ta kwashe da dariya Samha tayi murmushi , Na'ema was embarrassed ɗaure fuska tayi tace '' Ra'esah ki fita daga idona to'' Fateemah tace ''ai da gaskiyar ta,yayan mu na Samha ne kawai '' Dr Ahmad felt an indescribable happiness, his love was guarded tashi Na'ema tayi ta bar wurin, suma su Fateemah after talking for a while suka miƙe don suba su wuri,

Gyara zaman sa Dr Ahmad yayi yana kallon Samha da taƙi yarda su haɗa ido softly yace '' My lady'' ƙin ɗagowa Samha tayi ya sake faɗin '' kin yi fushi ne?" Tace '' nidai sunana Samha '' kallon ta yake with a smile on his face yace '' to the world you are Samha but to me, you're my lady '' Samha dai taƙi bari su haɗa ido dan haushin sa take ji sosai haka yake ta magana taƙi tan kasa daga ƙarshe yace '' I know you have the right to love who ever you want, bazan hana ki ba amma idan hakan ya faru i don't know what will become of me Samha '' ɗago idon ta tayi and their eyes met murmushi ya sakar mata

Kafin ya duba lokaci yaga ƙarfe 10:30 yace ''Good night my lady'' motsa bakin ta tayi wanting to say something wanting to tell him to stay,bata gaji da sauraron shi ba,his voice..... katse kiran ya yi, share hawayen da ya cika idon ta tayi Sannan ta kalli side ɗin su Ra'esah they were all asleep kashe wutar wurin ta tayi ita ma ta kwanta

*********
Salmah ce tsaye on the terrace tana kallon sama da ta ƙawatu da taurari,in reality kuma she was lost in her own world, abubuwa daya wa na yawo a kanta, she really wished she could put her worries behind her and forget Amma ta kasa,ga wani mummunan mafalkin da ya sako ta gaba this days, kullum sai tayi addu'a kada Allah Ya nuna mata faruwar hakan in reality.

Idan wani abu ya faru da Amreesh ina zata sa kanta? Soyayyar da take masa yanzu tafi tada

Zaune yake gaban laptop É—insa it seems like they were having conference da board of directors na companyn sa and it's all about the best CEO of the year award, sun kwashe kusan awa daya da rabi suna magana before it ended

Ganin 12 dai dai yasa ya kashe komai ya fito daga study room ɗin,har zai shiga ɗakin ya hango ta tsaye on the terrace tsayawa yayi yana ƙare mata kallo kafin ya matsa kusa hugging her from behind putting his chin on the nook of her neck,

Ƙamshin sa wrapped around her like a warm blanket in a cold winter, and his body like a bonfire on a cold night hawaye ya cika mata ido cikin raɗa yace '' Meya faru MAHEE?" Fara saukowa hawayen sukayi falling on his hand before she broke into loud sobbs

Juyo da ita Amreesh yayi,ya ɗago kanta dake ƙasa, ya fara sumbatar hawayen ta, her eyes,her nose kafin ya ɗaura lips ɗinsa anata holding her waist firmly

Dena kukan tayi savouring his kiss,it did magic in calming her down
After they broke the kiss, rungume sa tayi kanta a ƙirjin sa tace '' ina jin tsoro sosai,ina ji kamar wani abu zai faru that will take you away from me...'' ɗago kanta tayi looking into his eyes tace '' I don't want to lose you '' share mata hawayen ta yayi sannan ya ɗauke ta suka nufi ɗaki, zama yayi saman couch ɗin ɗakin yana shafa bayan ta yace '' ba abinda zai faru, I'm here and I will always be here. Koda bani kusa ina tare da ke Insha Allah'' yayi maganar more to his self than her.
Shima yaji ,he felt it there's an ominous danger lurking around them, kuma zai yi koya yane don tabbatar da cewa danger Nan bata iso inda suke ba.

Saukar numfashin ta ya tabbatar masa dacewa tayi bacci yaso ya zauna haka for a while longer Amma yanda zazzafan hucin ta ke dukan ƙirjin sa yana sa shi a yanayi....

Miƙewa yayi ya shimfiɗe ta saman gadon yaja blanket ɗin ya rufa mata zuwa rabin jikin ta ya duƙo slightly pecking her on the forehead yace '' i will protect you ''

Bayi ya shiga yayi wanka ya shirya cikin gray colored pajamas yayi shafa'i da wutri sannan ya ida kashe wutar É—akin kafin ya zo ya kwanta holding her to himself

*********
ÆŠalibai sai murna suke for 2 things,na farko exam time table is next week na biyu today is sports hakan na nufin no boring lectures through out the day no classes

Kowa ya canja kaya daga uniform zuwa sports of various colors amma banda Samha da fir taƙi yarda ta sa kayan sport

'' Come on just once Samha '' Ra'esah ta faɗa tana jan Samha zuwa locker room Amma Samha taƙi Fateemah tace '' ki barta'' taɓe baki Samha tayi tace ''zai dai fi'' Ra'esah da fateemah sun sa purple spots, sauran mutane kuma sun sa kaloli daban daban

A rana irin ta yau alot of things do happen,most of students make out (Sex) a toilet ko a class rooms ko a É—akunan su

Su Samha suka fito zuwa field akwai abubuwa da yawa na wasa, wasu playing ball,wasu cricket wasu skipping rope wasu race and all mata da maza kowa sha'anin gaban sa yake

Wuri Samha ta samu ta zauna cuz nothing interest her, su Ra'esah suka ce '' ke bazaki wasa ba his lady?" Sun yi maganar teasingly suna wani kallon Samha kasa tayi da idon ta feeling so shy tace '' Ni babu abinda ya birgeni it all looks boring '' Ra'esah tace '' toh ki faɗi wani wasa sai muyi '' miƙewa Samha tayi tace ayi ''blind fold'' Fateemah tace '' wa zai yi?and we need people"
Jin jina kanta samha tayi tace su kira mutane mata kaÉ—ai
Haka suka fara tambayar idan akwai me yi wasu suce eh wasu a'a saida suka samu mutane da yawa sannan wata yarinya ta bada É—an kwalin ta aka rufe ma one of the participants ido, and the game begun,wasar tayi daÉ—i sosai sometimes maimakon su kama mace sai su kamo namiji ko su ci karo da namiji ko su ci karo da bishiya,it was fun
Duk waÉ—anda ke cikin wasan were having the best time for the first time

Yarinyar dake yi yanzu cikin Sa'a ta cafko Ra'esah

Waro ido Ra'esah tayi suka ƙyalƙyace da dariya sannan aka ɗaura ma Ra'esah,nuna Fateemah tayi tace '' fatee ki shirya you're playing next''

Suka fara duk in Ra'esah ta yi wurin mutane sai sugudu suna 'ojuju kalaba mai wasa da yara' spinning her around sai su gudu

Da gudu ita ma take bin su, Emmanuel ne sanye da blue sport wear yana tafe yana shan ruwa duk sai zufa yake daga gani ƙwallo sukayi, unexpectedly suka ci karo da Ra'esah, mutanen wurin suka yi shiru others barely able to contain their laughter

Itako Ra'esah unaware of what was happening ta fara dariya tana faɗin '' at last na kama mutum '' jin anyi shiru babu wanda yace komai kuma babu wanda ya buɗe mata ido yasa ta fara lalubo fuskar koma wane ne, her hands trailed his face zuwa wuya zuwa ƙirjin sa,jin wurin shafe and hard yasa tayi saurin buɗe blind fold ɗin and their eyes met, wani irin shu'umin kallo yake Binta da shi....bugu da ƙarfi ƙirjin ta yake,her knees felt weak, shiko Emmanuel sai wani lasar lips ɗinsa yake yana ƙare mata kallo from head to toe

Matsawa tayi da sauri,shi kuma yayi saurin riƙo hannun ta tsinke wane zuciyar Ra'esah batayi ba ta faɗo ƙasa, sai zaro ido take tana ƙoƙarin ƙwace hannun ta amma yaƙi sakinta kowa sai kallo yake no body made a move to help

Idanun Ra'esah sun cika da hawaye ina Samha?
Just when the thought crossed her mind sai ga Samha tsaye a gefen su, ta kalli Emmanuel tace '' let go of her'' sakin Ra'esah yayi ya dawo da kallon shi ga Samha seemingly annoyed yace '' You sure know how to ruin the fun huh?" Yana gama faɗar haka yayi gaba, glancing at Ra'esah one last time da ƙudiri aransa.

Bin Bayan sa da kallo mutanen wurin sukayi '' ya miki wani abu ne?" SAMHA ta tambayi Ra'esah that was visibly shaking, girgiza kanta Ra'esah tayi Samha tace to ta kwantar da hankalin ta

Cigaba da wasar su suka yi with another person blind folded. Emmanuel ne ke kallon su daga wani wuri inda ba kowa he was the only one standing dama kawai yake jira ya aiwatar da ƙudirin sa, tun lokacin da Ra'esah ta fara shafo fuskar sa, a feeling was sparked and he will satisfy it no matter what.

Damar tazo ko badaÉ—ewa, lokacin kowa ya gaji daga masu zuwa toilet sai masu zuwa shan ruwa

Samha da Ra'esah suka tafi, Samha ta nufa toilet Ra'esah kuma ta nufi baya wurin É—ibar ruwa.
Cikin toilet É—in

Andrew ne da Na'ema cikin one of the several toilets, Na'ema tsaye kusa da Andrew kusan tsirara,sai roƙon sa take even if it's just once...tun tuni take ta neman opportunity ɗin keɓancewa da shi, bata so harta yi graduating daga makarantar ace she never had a thing with him, hakan yasa yau daya kasance ranar sport sai da tayi yanda tayi ta jawo hankalin sa zuwa gare ta kafin ta bar wurin,tasan kuma zai biyo ta thats why ta zo toilet and here they are. Amma anata mamakin ya ƙi taɓa ta kowani abu makamancin wanda take da shi arai

Not that he wasn't turned on by just seeing her like that,gashi sai goga ƙirjinta take anasa further making him craze,Amma yaci magani,itako sai roƙon sa take
After a while yace, '' i will,but on one condition '' da sauri Na'ema tace ta yarda koma mai nene zatayi, hannun sa ya zura cikin aljihu ya ciro wani farin abu ya miƙa mata, karɓa tayi tana juya abin hannunta wondering what it was yayi ƙasa da murya yace '' make sure Ms fiesty ta sha wannan abin thats all'' kallon shi Na'ema tayi wondering waye kuma Ms fiesty? Ganin batasan wa yake nufi ba yasa yace '' Samha'' wani irin baƙin ciki Na'ema taji why Samha Ako da Yaushe? And how will she do this? Ganin alamun hesitation a fuskar ta yasa Andrew karɓar maganin yace '' I knew it,bazaki iya ba.'' da sauri ta karbi maganin da yake ƙoƙarin maidawa cikin aljihu tace '' zan iya'' murmushi yayi yace ''good, ki tabbatar kin yi aikin daidai da daidai if anything goes wrong akayi suspecting ɗin mu sai na ɓatar dake, kin gane?" Jinjina kanta Na'ema tayi sannan tace '' but i will need Time'' jawota yayi ya rungume yana faɗin '' take your time '' daga nan kuma labari ya canja salo, her moans filled every where in the toilet, Samha da fito War ta kenan daga ɗayan toilet ɗin tayi tsaki tace '' Allah wadai, wai mutum ya zo karatu amma...'' girgiza kanta tayi without completing her words

Cire hijabin ta Samha tayi tana wanke fuskar ta, her hair flared up behind her, bayan yan mintina sai ga Na'ema ta fito bayan ta fara gyara kanta, she was surprised da taga Samha a wurin at the same time wani tsoro ya shige ta idan fa Samha ta ji komai ko ta san komai? Ganin kamar Samha bata ganta ba yasa tayi saurin fita daga bayen,bayan ta kawai Samha ta gani

Andrew shima tun da ya fito ya ga Samha ya kasa tafiya, her hair , her shape and most importantly the way she carries her self yake ƙara tun zura sa akan wanting to sleep with her, she is different and so she will taste different he was sure.

Ƙarasowa yayi batare da ta sani ba ya saƙalo hannun sa holding her waist,'' hey beauty your shape really tur....'' bai ƙarasa maganar ba saka makon wani irin wawan naushi da ta kaima sa in his chin, yayi taga taga zai faɗi but he steadied him self yana riƙe haɓar sa mamaki a fuskar sa, Samha ta juyo a fusace tace '' Anduro ne sunan ka ko android,stay away from me '' ta ƙarashe maganar cike da gargaɗi sannan ta sa hijabin ta leaving him standing in the toilet as she exited

Tafiya take tana huci, Allah gayen nan ya raina ta amma zata koya masa hankali...
Emmanuel ne ya matse Ra'esah da jikin sa yana ƙoƙarin haɗa bakin su while his hands roam on her body,sai kuka Ra'esah take tana ture sa, amma yafi ta ƙarfi she felt helpless and humiliated

Cire hular dake kanta yayi,her shoulder length hair came into view.

Sai ihu Ra'esah take amma kasancewar wurin yayi nisa da inda mutane suke, no body heard her. Emmanuel yayi dariyar mugun ta yace '' scream all you want,Babu wanda zai jiki balle ya taimake ki,not even your so called heroe friend.'' idanun Ra'esah sunyi ja, ga wani ɗaci da baƙin ciki da take ji daga ƙahon zuciyar ta,No body had ever touched her the way he did,

Sai kokuwa suke, he felt dole ne ma ya cimma burin sa, har ya kusa zame mata skirt from no where yaji ance '' Troubling the lady?" Suka juyo it was.....
Chapter 24 · 0% Book details