Chapter two:the contract
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Da ma Maki ta juyo tana kallon sa contract? In return for her sister's operation? To amma wane irin contract? Zata iya?
Those are the thoughts running in her mind to amma ba batun zata iya bane ko baza ta iya ba. She will just agree after the payment of her sister's surgery they would settle. Tayi nisa cikin tunani ta tsinkayi muryar sa yana faɗin "if you agree,zan biya kuɗin duka,You will only sign the contract and you won't back out harsai contract ɗin yay expire" ta ji ya sake faɗa still driving ba tare da ya kalle ta ba. After a while da dasashshiyar murya tace "wane irin contract?" "Aure" ya faɗa dai dai da yana shiga asibitin da ta mai kwatance "AURA PRIVATE HOSPITAL" parking yay a parking space sannan ya juyo yana kallon ta steadily kamar yadda ita ma take kallon shi ba ƙyaftawa. Ɗauke idanun ta tay saboda kwarjinin da yay mata"think about it, ƙanwar ki is in the hospital, Rai a hannun Allah and you have no way to save her. Na kawo miki mafita bazaki karɓa don ceton ran ƙanwar ki ba? And i promise you baza ki Cutu a wannan contract ɗin ba" Dr Ahmad ya faɗa convincingly
tare da buɗe kofar ya fita ya zagayo ta gefen ta ya buɗe mata ƙofa fitowa tay suka fara tafiya tana gaba yana biye da ita a baya. Kalaman shi sun matuƙar yin tasiri a zuciyar ta. Juyowa tayi ta ɗan kalleshi se kuma ta tsaya Tare Da juyowa ta fuskance shi" you are right,bani da wani abu da yake da muhimmanci a wurina sama da rayuwar ƙanwata i will do anything for her" ta ƙarashe maganar idanun ta na cikowa da kwalla. Murmushi yay tare da jin jina kanshi" bazakiyi nadama Ba insha Allah.whats the room number?" Ya tambaya. goge hawayen ta tay Sannan tace "room number 10" jinjina kanshi yayi Sannan ya wuce counter ita kuma ta wuce ɗakin. Da sallama a bakin ta tashiga. Tsayawa tay tana kallon ƙanwar ta that was lying on the bed with life supporting machines she looks lifeless. Da ƙyar take ɗaga ƙafarta har ta ƙaraso gefen gadon ta zauna tana kallon ƙanwar ta ta. Hannun ta na ƙyarma ta riƙo hannun ta cikin na ta "Samha" ta faɗa zuciyar ta na karyewa hawaye wasu na bin wasu "ki tashi Samha,i'm afraid,Dan Allah karki barni kamar yanda mama da baba suka barni! You are the only family I have left pls ki tashi." Magana take tana risgar kuka kamar ranta ce fita. Samha kaɗaice familyn da take da ita, Their father passed away few months a go wannan shine yay sanadin tashin ciwon Samha, and here she is. Turo ƙofar akai it was Dr Ahmad ya tsaya yana kallon yarinyar kawai. Daga gani shekarunta ba za su wuce 18 ba and she's going through so much, ko ina iyayensu? Bashi da amsar tambayar hakan yasa ya idasa shigowa ya tsaya daga gefen ta "be kamata ki dinga kuka ba . Kamata yay kimata addu'a uhmm?" Allah shi yake raya wa kuma ya kashe and your sister is still alive so you should be grateful Dan Allah ki dena kuka" jin jina kanta tay tana share hawayen duk da sun ƙi tsayawa Sannan ya ƙara da faɗin" i have paid for the surgery, it's scheduled to take place at 07:00pm kuma yanzu ƙarfe 6:40 so minti ashirin ya rage ki tashi ki je gida ki huta" ya gama maganar yana kallon ta cike da tausayi. Still holding on to Samha tace" I don't want to,Ina so in tsaya har se angama surgery ɗin an fito da ita. I want us to go home together" shiru Dr Ahmad yayi kafin yace "Sallah pa?" She was on her period hakan yasa ta girgiza kanta ba tare da tace komai ba. Ze sake magana aka buɗe kofar wasu nurses guda biyu suka shigo
Gaida Dr Ahmad suka fara yi kafin su yi masu bayanin sun zo shirya samha ne for her surgery.Miƙewa sukayi ita da Dr Ahmad suka fita daga ward ɗin while nurses ɗin suka fara shirya samha. "Na gode" ta faɗa lokacin da suka fito daga ward ɗin " You have done me a favor I can never repay a rayuwar nan" ta ƙarashe maganar dai dai suna zama on the waiting chairs ɗin da aka aje a ball way ɗin daga inda suke banda da theatre room ɗin dan haka a gaban su aka fito da samha on a wheelchair to the theatre room ɗin. "It is not a favor, you have agreed to the contract! Fatana bazaki saɓa maganar ki ba" jin jina kanta tay
Dan ita agareta wannan babban favor ne. Da Allah be kawo shi a wannan gaɓar ba da yanzu tana can tana cigaba da gara ranba with out a guarantee if she will get the money." Baki faɗamin sunan ki ba! Dr Ahmad ya faɗa yana kallon ta. Ɗan satar kallon shi tay kafin tace "suna na Salmah,amma ana kirana da Mah Mah" jin jina kanshi yayi kafin shima ya faɗa mata sunan shi, ya ƙara da tambayar iyayensu? "Iyayen mu sun rasu" ta faɗa da karyayyar murya. Allah ya jiƙan su" Ameen."lokacin sallah yayi,zan tafi amma zan dawo" ya gama maganar yana miƙewa. Jin jina kanta ta ƙarayi batare da tace komai ba.Bayan ya tafi ta maida kanta towards the surgery room zuciyar ta na bugawa da ƙarfi thinking of the possible outcome Imma ƙanwarta ta rayu ko akaasin hakan"ya Allah kasa ƙanwata ta fito lafiya,i can't bear to lose her " Tafaɗa tana jingina kanta a headrest ɗin kujerar tare da lumshe idanun ta hawaye wasu na bin wasu. Da ace hawayen mutum na ƙarewa Maybe Dana ta sun ƙare.
***********ZA'A KEE***""
Yana fita daga officer ɗin Dr Ahmad directly ta ƙofar baya ya fita daga asibitin saboda yawan ɗin ba mutane dayawa je doesn't like crowded places. A hankali yake tafiya kamar baya son taka ƙasar. Kallo guda idan mutum yayi mashi ,ze ɗauka shi ɗin mutum ne mai girman kai,amma ba haka bane haka Allah yayi shi. The way he walks, the way he does things it's his nature,duk da 25yrs ago ba haka yake ba amma abu buwa dayawa suna faru that made him to become the way he is. Ya na isa motar shi yashiga ya tada sannan ya fita daga asibitin duka. Tuƙi yake a hankali har ya kawo wani wuri inda ba kowa,the Place was quiet and surrounded by trees daga cikin gurin kuma akwai kujeru. The place was clean,baka jin kukan komai se na tsuntsaye ga wasu daga cikin ganyayyakin itace sun fara zama red and orange signifying Autumn lokacin bazara ya kusa. Parka motar shi tay a little away Sannan ya sauko yana taku cikin natsuwa ya je ya zauna a ɗaya daga cikin kujerun bayan ya goge da handkerchief ɗin dake riƙe da hannun shi. Shiru yay yana jin daɗin kasancewar shi shi kaɗai a wurin. It looked beautiful at the moment ga rana ta kusa faɗuwa the hues of the setting sun ya ƙara ma wurin kyau ga wani gentle breeze da yake kaɗawa . AMREESH YOUSUF ZAKEE ke nan mata shin ɗan kasuwa ne jini ajika. Duniya ga baki ɗaya tasan da zaman shi ba a africa kaɗai ba saboda ƙarfin faɗar shi aside from that shi ɗin ɗan kasuwa ne me gaskiya ba kuma ya jin tsoron kowa se mahaliccin shi. Ya tara dukiya me ɗinbin yawa wadda duk da ɗin bin dukiyar sa hakan besa yazama me girman kai ko ji jida kai ba. hakan yasa yana da NGO nashi nakan shi. Saboda shi dukiya ko wani abu na duniya be dame shiba. business ɗin ma yanay ne cuz it's his passion. Bayan wannan babu wani abu a duniya dake burge shi. And he had no feelings whatsoever besan idan yana farin ciki ko baƙin ciki ba, damuwa ko akasin hakan. Je just doesn't have emotions. Hakan be dame shi ba cuz ya gode Allah ya yayi shi yanda yayi shi ɗin idan badan hakaba da tuni ciwon zuciya ya gama da shi. A yadda yake ɗin nan he doubts idan idea of Dr Ahmad will solve his problem! Ganin da yay magariba ya ƙarato yasa ya miƙe ya koma cikin motar shi ne ignited the engine and left. Tsayawa yayi a wani masallaci yau sallar magariba be tafi ba har sai da yay isha'i. Yana gamawa directly residence ɗin shi ya tafi. Gida ne babba sosai me golden gate. Horn yay mega din gidan ya Masan shine hakan yasa ya buɗe masa gate ɗin kawai. Shiga yay ciki yay parking a parking lot Sannan after kamar 5 minutes ya fito daga motar. Me gadi Ya ƙaraso yana ta kwasar gaisuwa,"Barka da zuwa ne gida"Mallam salahu me gadi Ya faɗa. Batare da ya kalleshi ba ya amsa da "uhm" kawai yay gaba abin shi. Hakan be damu Mallam salahu ba dan ya riga da ya saba. Tura ƙofar apartment ɗin nasa yay yashiga bakin sa ɗauke da Sallama ciki ciki duk da ba kowa. Hannun sa ya kai a switch ɗin ya kunna tuni haske ya gauraye palorn and Masha Allah what a beautiful sight. Daga inda switch ɗin yake akwai wani shoe rack that was golden color, se kuma furnitures ɗin da suka kasance sky blue and White, a white marvel floor SE kuma set of sofas masu shen kyau suna sky blue daga tsakiyar palorn. Da square shaped center table da aka ƙawata da bowl of fruits SE A Plasma TV da ta mamaye bango ɗaya,daga saman ceiling kuma wasu irin chandeliers be masu azaɓaɓɓen kyau suma silver coloured daga right hand side ɗin palorn a little further was the dining table neatly arranged. Daga bangon da aka maƙala tvn kuma kitchen ne. On the left hand side ɗin kuma was a spiral staircase ne me ɗauke da sashe biyu left and right corners and in between wani parlor be anan ma ne ɗauke da purple furnitures and another TV SE dispenser daga farkon shiga parlon. .ahankali ya ɗan sunkuya ya cire takalmin da kafin ya idasa ƙarasowa ya janye staircase ɗin. Right hand aide ɗin yabi wanda yasa da shi da wata brown wooded for with a passcode. Wasu Yan nombobi ya danna se ga shi ƙofar ta buɗe. Shiga yay da ga ciki,duk da ba kowa ɗakin se ƙamshin pepper mint air freshener yake. Kujera guda ɗaya ce kawai daga gefe,nesa kaɗan daga gadon.
Se kuma taga da aka ƙawata da grey and White curtains.Amma the curtains were drawn kasancewar dare yayi. Daga left hand corner of the room kuma toilet ne,and a mirror da kuma drawer. Kayan jikin da ya fara cirewa se da ya rage singlet da boxer Sannan ya juya ya shiga toilet ɗin. Ya tara ruwa a bath tub ɗin Sannan ya zuba kayan ƙamshi da tura dukan wanka Sannan ya idasa cire kayan sa ya shiga ciki. Ya ɗau lokaci me ɗan tsawo kafin ya fito saye da blue bath rub, hannun sa riƙe da towel yana tsane gashin da da ya sauko har saman kafaɗar sa. Ma sha Allah, he looked so sexy. Ƙarasawa yay gaban mirror ya ajiye towel ɗin dake hannun sa ya fara shafa tsadaddun body lotions ɗin da(Ni dai ganin ze tuɓe yasa nai gaba abinda) few minutes later ya gama shiryawa in a soft green pajamas da suka yi kishi kyau sosai like a piece of art. Turaruka ya feshe jikin shi dasu. Duk wannan abinda yake fuskar shi bata changer ba ita was still stoic and void of emotions. Koda yagama parlor ya koma ya shiga kitchen ya haɗa ma kanshi coffee nan ya jira ya gama kafin ya fita daga kitchen ya dawo parlor ya kashe komai Sannan ya haye sama. Nan na ya kashe komai kafin ya koma ɗakin sa,he sat by the bed side ya karanto addu'ar Bacci Sannan ya kashe wutar ya ja blue duvet ɗinsa zuwa ƙirji and that was it...
.
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17