← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 35 OF 84

Chapter thirty four:A burning passion

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Idanun ta waje kamar zasu faɗi, lasar hannun ta yayi,taji wani irin shock at the same time tana ja baya, ya karkatar da kansa gefe yace '' relax rosy'' da sauri ta bar gaban sa heart pounding at an *insane*speed . Yar ƙaramar dariya yayi, kayan su na yan Nigeria suka sa dan dama basu da wasu kaya bayan su sannan hannun ta cikin nasa suka sauko ƙasa, suna ƙara kallon ko ina gidan ya haɗu sosai. Komai fari sai wasu kananan abubuwa da suka kasance baƙaƙe. kitchen suka tafi it was already stocked up tsakiyar da miya Salamatu ta dafa musu Aliyu ya na taya ta har suka kammala. Ta zuba musu cikin plate ɗaya suka ci a dining dake kitchen ɗin, bayan sun gama they had a tour around the house the view was magnificent. Sai wurin azahar suka koma ciki sukayi Sallah. Da ƙarfe huɗu Salamatu na ɗaki Aliyu na down stairs Mr yue ya sake dawowa holding a small bag,tasowo Aliyu yayi ya karɓa, bayan yayi ma mr yue sannu. After a while Mr yue yace '' Mr Chan has Asked me to inform you to get ready I will take you out to shop for clothes tomorrow '' ya ƙarashe maganar slightly bowing kafin ya juya ya fita. Aliyu ya ɗan bi bayan sa da kallo for some seconds kafin ya maida kallon sa on the bags, jawo wa yayi ya duba wayoyi ne guda biyu da chargers harda sim ɗayar kuma laptop ne an rubuta Chan group of company's ajiki.

Kwasar komai yayi ya nufi É—akin su, koda ya shiga Salamatu na toilet sim yasa ma kowace waya sannan ya sa charge, laptop É—in ma ya sa charge. Sannan ya fita

Da ƙarfe 8 zaune suke suna duba wayoyin Salamatu sai murmushi take from ear to ear, shidai Aliyu sai kallon ta yake lokaci guda kuma sai murnar ta ɓace '' mai ya faru?" Aliyu ya tambaya yana matso ta jikin sa, ƙasa tayi da kanta tace '' Our family,ba muda contacts ɗin su'' squinting ɗin idanunsa Aliyu yayi lokaci guda yaji mood ɗin sa ya canja, cike da baƙin ciki yace '' You're my only family, family na sunyi disowning ɗina bcuz I chose you Dan haka basa buƙata ta'' da ido Salamatu tabi Aliyu har ya gama magana tana jin wani abu yana dukan zuciyar ta,he chose her over his family! Ji tayi idanun ta sun ciko da hawaye, throwing her self on him with a trembling voice '' kayi haƙuri duk laifina ne, da ban shigo Rayuwar ka ba da iyayen ka da...'' rufe bakin ta da yatsan sa Aliyu yayi his emotions visible yace '' it's not your fault! Bake kika sa na zaɓe ki ba and baki rabani da iyaye na ba so don't be sad '' yayi maganar yana ƙara rungume ta jikin sa, maybe Nan gaba idan komai ya lafa zai koma gida by then an yafe masa right?

Suna a haka har bacci yayi gaba da Salamatu,ɗaukar ta yayi ya kai ta sama ya rufa mata blanket ya dai dai ta Ac'n sannan ya dawo down stairs wine cellar dake daga wurin dining ya tafi ya ɗauko wine sai da ya duba yaga it's non alcoholic sannan ya zuba cikin cup ya koma upstairs, ɗakin su ya shiga ya buɗe glass door ɗinnan ya fita ya tsaya on the terrace yana sipping slowly, iskar wurin mai daɗi na sanyaya ransa. Ya daɗe wurin kafin slowly ya shige cike closing the door, wanke cup ɗin yayi sannan yayi alwala yayi shafa'i da wutri. Adhkar yayi kafin ya haye gadon pulling her close hugging her tightly sniffing her scent instantly he regretted it, ɗan cije leɓensa yayi yana bin jikin ta da kallo not that she wore a revealing outfit but he wants her.
ÆŠan kai bakinsa yayi daniyar kissing É—in ta,tayi wani juyi ta buge masa baki, dafe bakin Aliyu yayi da yaji ya masa wani irin gum, yana kallon ta tacigaba da Baccin ta,wata zuciyar tace ' it pays for being a pervert ' murmushi ya É—an yi, se kuma yafara Juye juye kafin bacci yayi gaba dashi.

Washegari da ƙarfe huɗu na rana suka shirya mr yue ya kai su shopping,they didn't buy much Saboda Aliyu yayi insisting cewa wanda suka ɗauka ya Isa, anashi cewar idan ya fara earning salary zai zo ya siya masu all they need he didn't want to be favored.

Mr yue ba yanda ya iya, dan kuɗin da aka turo shi dasu ko rabi basu kashe ba,Aliyu yace '' You can have the rest of the money '' Mr yue ya ɗan yi murmushi sai kuma yace '' ai Ni anriga da an bani nawa, wannan nakane i can't take it '' Aliyu bai sake cewa komai ba, suka Cigaba da tafiya all this while hannunsa gam riƙe dana Salmah, gashi sai kallon su ake the couples were a perfect match, har dai da suka sa kayan yan Nigeria, idan an kawo crowded places Aliyu ya jawo ta yasa ta ajikin sa protectively, the on lookers were amazed. Mutane sai tambaya suke if they could snap,Aliyu ya ɓata fuska yaƙi yarda. Ita dai Salamatu sai murmushi take. Ganin how protective he is.

Mr yue ya kaisu museum yana nuna masu ancient Chinese artifacts,daga nan ya kaisu international Park da wurare da yawa a China,sai dab da ana maghrib suka dawo.

Aliyu da mr yue suka shigo da kayan ita kuma Salamatu ta wuce upstairs. Bayan komai Aliyu yayi ma Mr yue Godiya sannan ya raka sa har parking lot Saida ya tafi kafin Aliyu ya dawo ciki ya kwashe Duka kayan ya kai É—aki, ganin Salamatu tana toilet yasa ya shiga É—ayan É—akin dake É—an nesa kaÉ—an da nasu yayi alwala yayi Sallah ya cigaba da zama nan har yayi isha'i.

Kitchen ya shiga ya ƙara dafa musu taliya kamar jiya duk da bai iya girki ba. Sama ya koma ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, samu yayi tayi arranging ɗin komai a closet ɗin su, murmushi tayi masa lokacin da ya ƙaraso,saye take da wata farar riga zuwa guiwa there's nothing beneath sai pant baƙi. Ɗauke idanun sa yayi daga kallon ta zuwa wardrobe ɗin da tayi musu arranging ɗin komai neatly sai kuma gaban madubi da ta jera turaruka da sauran abubuwa slowly yace '' it's nice '' jinjina kanta tayi, sai kuma ta nuna masa baye tace yaje yayi wanka, gani tayi ya fara cire kaya gabanta,da sauri ta zo zata wuce ya jawo ta,turo baki tayi, ya lakace mata hanci yace '' ba sai ki tayani ba?" Yayi maganar his eyes glistening ya mutse fuska tayi tace '' I'm on my period '' sai da tayi maganar taji wani iri,sakin ta Aliyu yayi yana faɗin 'okay'
Yana sakin ta tayi sauri ta fita kamar zata faÉ—i tsananin sauri shafa gemun sa Aliyu yayi yana murmushin dashi kaÉ—ai yasan ma'anar sa kafin ya shige bayen.

Salamatu ta isa kitchen da niyar dafa abinci taga har ya dafa taliya, murmushi tayi me kyau slowly ta furta '' romantic Leo'' zuba musu tayi ta ajiye saman dining waiting for him,few minutes later taji foot steps juyawa tayi their eyes met,daga shi sai shorts ba riga da sauri ta ɗauke kanta heart pounding, zaunawa yayi kusa da ita har jikin su na gugar na juya,ga ƙamshin turaren sa da ya cikama ta hanci, slowly in a whisper yace '' waiting for me Mrs Lee?" Ɗan matsawa tayi, feeling a little uncomfortable tace '' let's eat '' Aliyu bai yi ƙoƙarin taɓa ta ba, suka fara cin abincin cikin natsuwa,haɗiye taliyar kawai take badan ta nuna ba,it was half cooked can taji Aliyu na faɗin '' wannan taliya,waih! Garo garo sunan wani abinci'' kwashe wa da dariya Salamatu tayi har sai da ta faɗi ƙasa,Aliyu ya bita da ido,sai da tayi ta gama sannan ta miƙe suna haɗa ido tasake tuntsire wa da dariya ganin Aliyu zai tashi,ta kwasa da gudu ta shige ɗaki


Shima Aliyu yar dariya yayi kafin ya É—auke plate É—in ya wanke, ya gyara komai. Parlor ta dawo ya zauna yana kallon wani American film.

Sai wurin ƙarfe goma ya kashe komai ya shigo ɗakin. Tsayawa yayi bakin gadon yana ƙare mata kallo yanda tayi coiling kamar wata macijiya, gyara mata kwanciya ya fara yi ƙafar sa ta zame yayi kanta, his heart beat changed buɗe idanun ta tayi suka haɗa ido, kawai sai yafara unbuttoning ɗin rigar ta,riƙe hannunsa tayi tace '' I'm on my period '' yace in a low voice '' na maki wani abu ne?" Ƙasa tayi da idon ta heart racing can taji yace '' isn't romance allowed lokacin period?" Ita dai bata ce komai ba ganin kamar bata so yasa Aliyu ya sauka daga jikin ta ya gyara mata kwanciya like he intended shima ya kwanta yana faɗin '' let's sleep '' jikin ta yayi sanyi and he was right. She shouldn't stop him, hawar da rabin jikin ta tayi saman nasa tana turo baki a kuma shagwaɓe tace '' nifa ban hanaka ba'' ƙin amsata yayi,tace '' kaji'' nan ma bai yi magana,sai ji yayi hawaye na sauka a ƙirjin sa kafin sheshsheƙar kuka da farko ya ɗauka wasa ne but...

Buɗe idanun sa da suka yi ja yayi, looking at her crying face yace '' Na maki wani abu ne?" Ƙin tankasa tayi itama ya ɗan kalleta for a while kafin ya riƙo fuskar ta kissing her tears yace '' i don't want you to ever feel forced,I want your consent Rosy'' ya yi maganar sincerely ta turo baki tace '' ai bance ka tilasta min ba'' yace '' but u're unwilling '' kwantar da kanta tayi saman ƙirjin sa in a low voice tace '' kunya nake ji fah, and it's not right to look shameless '' jinjina kansa yayi ta cigaba da faɗin '' Ni ban taɓa yin wannan ba,how is it possible in saki jiki idan anayi?" Jin tace bata taɓa yi ba ba ƙaramin daɗi Aliyu yaji ba, she's a virgin and he'll be her first, yana shafa bayan ta yace '' baki taɓa me ba?" Ɗago kanta tayi daga ƙirjinsa tayi masa wani kallo sai kuma ta turo baki taƙi magana
'' uhm?" He probed cike da jin kunya tace '' Leo kafa sani '' yace '' ban sani ba Mrs Leo a faɗa min '' maƙe kafaɗa tayi yayi yar ƙaramar dariya holding her waist ya ɗago fuskar ta, they stared at each other with burning passion kafin tayi ƙasa da kanta kissing him slowly making sure he felt every bit of it, while hannunta played on his chest,tun anayi slowly har yazama intense.....

Washegari Aliyu ne sanye da suit brown color da suka mugun yi masa kyau,his curly hair yasha gyara, sai ƙamshi mai daɗi yake ta zubawa Salamatu daga gefen sa maƙalƙale dashi kamar zatay kuka, she didn't want him to go. Tun jiya ya samu email daga chan group of company zai yi resuming aikin he's documents have already been processed maybe a little interview.Murmushi Aliyu yayi bayan sun kawo bakin ƙofa yayi hugging ɗinta pecking her on the forehead yace '' i will be back soon '' yayi maganar yana raba jikin su badan taso ba ta sake sa,bye bye yayi mata *reluctantly*
Itama tayi masa bye.drivern da aka kawo ma Aliyu ne ya fito bowing respectfully yace '' good morning Sir, I'm your new driver Xun Lang '' yayi maganar bowing respectfully murmushi mai kyau Aliyu yayi jin sunan drivern sai ya jinjina kansa yace simply'' I'm Aliyu '' ya faɗin hakan yana zama cikin motar bayan driver shima ya zauna, jinjina kansa Lang yayi ya ja motar suka tafi,tun kafin ranar tayi nisa Aliyu ya ƙagu ya koma gida. 40minutes drive suka iso Chan group of company,Saida akayi inspecting ɗinsu daga bakin gate kafin aka bari suka isa ciki, Lang yayi parking yazo ya buɗe ma Aliyu ƙofar ya fito bowing respectfully yace '' see you later Sir '' jinjina kansa Aliyu yayi yana mamakin su basu gajiya da bowing every now and then?

Cike da natsuwa ya shiga ƙaton company yana yaba kyawun wurin da girma da tsarin sa. Confidently Aliyu ke tafiya fuskar sa ba murmushi amma a sake,gawani kwarjini da yake dashi, tunda ya shigo ma'aikatan wurin suka tsaya da abunda suke both male and female, kafin su fara ƙus ƙus asking who he was the females blushing intensely especially idan Aliyu ya kalle su.

'' oh my God who is he?"

'' is he some model?"

'' wow I have never seen a handsome guy like him ''

'' wait is he from America?"

'' hell I never knew black ppl are this handsome, I'm officially a fan''

WaÉ—annan sune maganganun da yan mata keyi and much more,su kuma mazan wasu na yabawa wasu na kushewa

Aliyu da ya isa reception sai magana yake da receptionist Amma ina ta kafe sa da ido kumatun ta sunyi ja,she was blushing for the last time Aliyu yace '' Excuse me miss '' firgit ta dawo a É—an gigice sai bowing take tana faÉ—in sorry. Jinjina kansa Aliyu yayi kafin ya faÉ—a Mata abin da ya kawo shi. Wayar ta tayi dialing sai ga wata mata sanye da farar riga da skirt tazo magana receptionist tayi mata tana nuna mata Aliyu, jinjina kanta tayi turning to Aliyu tace follow me.
Chapter 35 · 0% Book details