Chapter five: My husband
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Suna nan kwance Ahmad ya ƙwanƙwasa ƙofar Salmah ce ta tashi ta buɗe, murmushi yay kafin ya miƙa mata kayan su tare da tambayar if they need anything girgiza kanta tayi tanay Mishi Godiya
He turned and left,duk abinda ake Samha na kwance saman gadon she didn't move. ÆŠaya bayan É—aya Salmah ta fara shigo da kayan tana arranging É—in su inside the wardrobe
After a while ta cire hijabin ta, ta É—au towel ta shiga bathroom
Babu abubuwa dayawa Aciki saboda ba'a cika amfani da ɗakin ba. Kayan ta tacire and stood in front of the huge mirror tana ƙare ma kanta kallo
Ita kanta tarame but her shape was more defined, waist ɗin ta ya ƙara zama ƙarami. And her hips looking wider ƙirjinta ya ciko and there was tawada in between Wanda ya ƙara ƙawata wurin ,her hips perfectly aligned with her shoulders.
Ƙashin wuyanta ya lotsa sosai and her neck looked slimmer
Baƙin gashin ta ya cukurkuɗe saboda rashin gyara .to ina taga lokacin gyara when her sister was battling her life? Yatsine fuska tayi lokacin da takai gashin kusa da hancin ta. It smelled so bad
Fuskar ta ma ta É—an rame hakan yasa almond eyes É—in ta looked bigger and her skin a little darker, lips É—in ta ma were a bit dark.
Ajiyar zuciya ta sauke se kuma ta É—an yi murmushi 'its all over insha Allah ' ta ayyana a ranta.
ÆŠan duba toilet É—in tayi, not bad, akwai bath tub da shower if you want you can bath in the shower or the bathtub
Tsayawa tayi under the shower ta dirji jikin ta sosai ta wanke gashin ta. Ta É—au lokaci me tsawo kafin ta fito
______Ahmad____
Bayan ya gama kai musu kayan su directly É—akin da ya wuce yay wanka and changed into a black polo da dogon wando baÆ™i shima amma palazo(irin na mazaðŸ¤ðŸ˜‚)
Turare masu ƙamshi ya fesa kala da iri kafin yasa slippers ɗin da ya fito down stairs
Directly kitchen ya nufa ya É—an tsaya tunani for a while kafin ya buÉ—e wani cabinet ya É—auko white neatly folded apron ya É—aura
Ya nufa fridge ya É—auko chicken, kayan mita,cabbages and other ingredients.
Store ya nufa ya auno shinkafa ya zo ya kunna tap ya É—auraye shinkafar kafin ya zuba a saman tukunya ya É—aura saman gas
Chicken É—in ma wanke wa yay ya É—aura saman gas and put all the ingredients
Yanka cabbage ɗin yay and he grated the kayan miya ya zuba su cikin tukunya Bayan ya sa mai and soon enough ƙamshi SE tashi ya ke
Samha da cikin ta yafara ruri gashi mahmah bata fito daga toilet É—in ba
Miƙewa tayi ta fita daga ɗakin a hankali take bin ko ina na corridorn da kallo it looked neat and clean SE kuma ta waigo towards the right hand side
There was only a single room a wurin and a parlor.
Ƙamshin da taji ne yasa ta sauka down stairs and led her self towards the kitchen
Hango Dr Ahmad tayi deeply focused yana ta faman yanka cabbage. Hannun rigarsa a naÉ—e revealing his muscular arms .
Gabaki É—aya hankalinsa ya tattara akan abinda yake which made him look perfect and the perfect definition of husband material
She was so lost in looking at him
Yay mata kyau sosai 'aside from being a doctor Ashe chief be shi? Ta tambaya aranta but she had no answer
The way hannun da ke moving as he slice the cabbage ba ƙaramin tafiya yay da ita ba ! " Do you need anything" ta ji Muryar shi kusa da ita, wato kyawawan idanun ta tayi , yaushe ya zo kuma da ita and she didn't notice?
Kafe kyakkyawar fuskar ta yay da kallo yanda ta wato foxy eyes É—inta was doing something weird to him
Zuciyar shi se bugu take da ƙarfi but he kept a straight face
A hankali idanun shi trailed her body saye take da Over sized green t shirt da kuma wani panka cecen palazo shima green
Her brown hair cascaded down to her shoulders ,tana da cute and round face foxy eyes da kuma
Straight eye brows Amma girar ba cike take ba. Her nose slim and pointed laɓɓanta slim and pinkish
Kayan sun ƙara fito da ramar ta , her chocolate comolexion a little pale and her chest was flat (shekarar ta 15)
Ganin yanda ya kafe ƙirjinta da idanu yasa ta tsuke fuska and instinctively covered her chest tana harar shi and pouting her pink lips
Da gaskiyar ta ashe, mutumin nan ɗan iskane yo inba iskanci ba, a kanme ze wani dinga kallon ƙirjinta
Yanda take kallon shi, he already knows what's going on in her mind
Shafa kanshi yay a smirk foaming on his lips,ƙara matso wa yay ita kuma ta matsa baya, he took another step and she did the same har sai da suka dangane da bango
Ƙara waro idanun ta tayi,suka shige cikin sleepy eyes ɗin shi zuciyo yinsu beating wildly. ita saboda tsoro shi kuma for something else he can't name. Ranƙwafo wa yay hakan yasa fuskokinsu were at the same level
Da ƙyar Samha ke numfashi and every breath she takes his perfume filled her lungs " Wai me..mey..meye ha..ka..a ɗan Allah" ta faɗa kamar wata me koyon magana
Still with a smirk on his face hidden abinda yake ji yace" faɗi Abinda ke zuciyar ki" ya faɗa in a low voice almost a whisper" Ni pa ba abinda ke cikin zuciya ta" ta faɗa da sauri tana ƙara takure wa waje ɗaya"Really " ya faɗa yana ƙara kusanto da fuskar sa" eh wallahi da gaske nake" ta ƙarashe maganar tana jan wani dogon numfashi. Ji take kamar gabaki ɗaya ma iskar wajen wasn't enough ga wani zafi da take ji daga sama har ƙasa, har yanzu idanun ta waje kamar zasu zobo
"Toh me yasa kike harara ta? And kike min kallon É—an iska?"ya faÉ—a in a sexy voice yana jin daÉ—in yadda ta wani bi ta da buÉ—e
He's enjoying this
" Dan Allah kayi haƙuri ka matsa, this Is..not right,Kai pa mijin yaya ya ne!" Samha ta faɗa suddenly looking fierce
" Idan fa naƙi" yace yana ɗage hira
"Zan maka ihu,kuma se na faɗa ma mahmah" ta ƙarashe maganar tana kai hannunta on his muscular chest
Wani irin shock suka ji su biyu at the same time
Da sauri ta cire hannun ta daga ƙirjin sa,shi kuma yay saurin matsa wa baya
Da sauri ta fita daga kitchen É—in kamar zata kife tsananin sauri
She couldn't go upstairs saboda Salmah will be there hakan yasa ta zauna palor tare da dafe saitin zuciyar ta that was running a marathon "Allah ya isa" ta faÉ—a tana tsuke fuska tare da jan tsuki se da yanayin ta ya daidaita kafin ta wuce upstairs
Koda ta shiga dakin Salmah harta fito daga toilet É—in ya shirya cikin wata riga purple me guntun hannu ,da wando purple palazo
Gashin ta naɗe cikin farin towel hannun ta riƙe da waist bed red color masu ƙyalli da shegen kyau.
Jin an buɗe ƙofar yasa ta maida kanta wurin se kuma ta ɗauke idanun ta "daga ina kuke? Ki zo kiyi wanka mana" toh
Kawai tace ta nufi hanyar towel kallon few seconds Salmah ta bita da shi kafin ta É—auke idanun ta ta fara sa waist bead É—in sun zauna daram sun yi mata kyau.
Cire towel É—in tayi daga kanta ta her hair was dried hakan yasa ta dauko mashaci ta fara shafewa a hankali
Soon ya warware yay kyau ya zuba har zuwa hips É—inta mai ta shafa
Ma gashin sannan ta yi doguwar kalba guda ta dsa hulla baƙa
Samha na shiga bayin ta tuɓe ita ma directly under shower ta tsaya. Bayan wasu yan mintina she was done ta fito daga wurin, ɗan tsaya wa tai tana kallon ƙirjinta that was flat
Tuna yanda Dr ya kafe wurin da ido yasa ta turo baki tana ƙunƙuni tare da jan tsuki ta samu towel ita ma tayafa ta fito allowing her hair to drip
" Ke baki san ki sa towel ki tsane gashin ki ba?" Salmah ta faÉ—a tana É—an hara rar ta, turo baki tayi ta wuce wurin kayan su tasa kaya irin na Salmah
Tsane gashin ta tayi after wards tasa hula baƙa ba take wa ba komai "Allah ya shirye ki " Salmah ta faɗa
Kananan hijabbai ta ciro musu ta ɗau nata, ta miƙa ma Samha ɗaya, yatsine fuska Samha tayi Sannan tace" gida pa muke ba fita xamuyi ba" Salmah bata ce komai ba ta maida ɗayan tasa nata.
Buɗe ƙofa tayi suka fito tare
Ya daɗe tsaye a wurin yana ƙoƙarin saita yanayin sa, ga wani uban zafi da yake ji ta ko ina
Why does she have such a great affect on him? Is he attracted to her? ÆŠan waro sleepy eyes É—in sa yay lokacin da tunanin Cross his mind SE kuma ya tsuke fuska
'Me xeyi da ƙwaila?'
Juyawa yau ya koma wurin girkin sa da sauri luckily be ƙone ba, shinkafa jallof and chicken pepper soup
After a while ya sauke abincin he dished for his self ya zuba musu na su ta kai dinning
Yana tsaka da jerawa ya ji foot steps É—insu
Salmah Kam Tay mamaki da ta ganshi saye da apron, Samha kuma kallo É—aya ta Mishi ta kauda kai
Juyawa yau da murmushi yana kallon Salmah yay kamar besan da Samha a wurin ba
Kujera ya ja mata ta zauna Samha na ta zauna kusa da Salmah yana ta ayka Mishi da harara Salmah Kam Bismillah tay ta fara bawa cikin ta haƙƙinshi
And ganin Dr still around ta É—auka shine mijinta
Abincin yayi mata daÉ—i sosai she ate to her fill itama Samha abincin ya mata daÉ—i sosai, she was eating while keeping a straight face "Abincin yayi daÉ—i, chief doctor" Salmah ta faÉ—a with a shy smile on her face "thank you"
Taɓe baki Samha tayi tana faɗin "magi yayi yawa, kuma ba yaji, shinkafar ma bata nuna ba, kazar kuma se ƙarni take bata wanku ba abincin dai biyu daɗi ba! Ta ƙarashe maganar tana kai kumar karshe dariya abin ya ba doctor and he didn't hold back "hahaha,with all this and you are still eating? Ai da kin ƙi ci" ya ƙarashe maganar with a smirk oh his lips
Rolling É—in idanun ta Samha tayi ta kwashe kwanukan ta tafi dasu kitchen ta wanke.
Bayan wani lokac Samha ta fito and found them still in the same place she left them, zama tayi
Bayan yagama juya maganar aranshi sannan ya ce"Amarya kiyi haƙuri, Bayan daurin aure an urgent trip ya kama ango, amma insha Allah he should be back on Thursday" ya ƙarashe maganar yana kallon Salmah that looked utterly confused
Dama ba shine mijin ba? Then who was the husband then? WAYE SHI?
"Dama ba kaine mijin ba?" Samha ta tambaya mouth agape
"Bani bane" he replied
"Thank God" ta faÉ—a tana fari da ido tare da murguÉ—a mai baki
Lumshe idanun sa yay kafin ya maida ga salmah she looked overwhelmed
"We are truly sorry,a gafarce mu amarya"
"It's okay " tafaÉ—a feigning a smile
"Gobe za muje shopping so ku shirya da wuri" ya faɗa tare da miƙewa ya bar wurin
Kallon juna sukayi su biyu a hankali Samha tazo ta rungume Salmah in an encouraging manner"I'm with you Mahmah " jinjina kanta kawai Salmah tayi but Really her inside is in chaos
Sunanan zaune doctor ta sauko riƙe da wayarshi da mukullin motar yay musu se da safe su sun ɗauka nan ze kwana yace musu a'a sannan ya tafi
Motar shi ya shiga ya tada ya tafi.
Bayan tafiyar shi they didn't dwell much su ma suka kashe komai suka wuce É—akin su hijabin jikin ta ta cire , ita kam Samha hayewa tayi ta zauna tana kiran Salmah after a while ita ma ta hau suka ja blanket suka rufa rungume da juna
*********
The next morning Dr ya ƙara zuwa yay musu break fast bayan sun karya suka shirya and he drove them to a shopping mall, kaya suka saya naji da gani
Ita dai Samha she never even bothered to check the price idan tana so É—auka take while Salmah does the opposite
Sun É—au kaya daga ,native wears, English wears, pajamas and undees
SE kuma cosmetics da shower gels, soaps,creams da sauran su se kuma suka wuce side ɗin waya, basu yi ruwan ido ba both suka ɗauki infinix latest version,Samha ta ɗauki me black Pouch Salmah kuma sky blue pouch masu kyau da ɗaukar ido Bayan Dr ya biya he took them to a body care an yi musu pedicure da manicure ,hair wash and all. sun fito se ƙyalli suke
Bayan nan he took them to a restaurant. They all ordered what they want to eat bayan sun gama he drove them back home by then it was about 7
Fita sukai Salmah zata fara ridar kayan yace ta barshi they will bring it in
Godiya ta yi mashi sannan tabi bayan Samha that has since left
Dr da gate man suka kwaso kayan har ciki aka aje masu bakin ƙofa
dr ya ƙwanƙwasa kafin ya wuce to his room
Da kansu suka kwashe kayan suka shigar dasu sannan suka shirya cikin closet É—in su
Wanka sukayi one by one sannan sukayi Sallah , suka charger wayarsu
"Samha, I'm very happy and I hope wannan auren is the best thing that has ever happen to us,and I won't regret"ta faÉ—a tana juyo da kanta towards her
Kamo hannun Salmah Samha tayi Sannan tace"and I will be with you in every step Mahmah kuma insha Allah zakiyi farin ciki, your sacrifice won't go in vain"
Murmushi suka sakar na juna and hugged
Kwanakin da suka biyo baya cike suke da farin ciki
Sun murje sunyi kyau sunƙara haske , yanzu ba koda yaushe Dr Ahmad ya ke zuwa ba dan haka Salmah ita ke girki Samha na taimaka mata
After wards they would arrange everywhere su kunna TV suyi ta kallon cartoon that's what they like
Ko suyi game da wayar su,ko suyi hide and seek
They really enjoying their lives basu da damuwa ko kaÉ—an!
Yauma kamar ko da yaushe bayan sun ci abinci da rana sun gyara ko ina, sun zauna Samha ta É—au wayarta she was loging in to social accounts Salmah na mata magana but she was so engrossed Bata ji ba
Haushi Salmah taji ta ƙwace wayar "Ɗan girman Allah meye haka"Samha ta faɗa tana turo baki "ban sani ba" Salmah tayi replying tana hara rarta
Zatayi magana a notification popped up "bani" Samha ta faÉ—a stretching her hand
Miƙewa Salmah Tay tace bazan bayar ba
Miƙewa Samha tayi tafara Binta a guje
Salmah na gudu tana tiƙar dariya Samha ita she was having
Sun zagayo kenan batare da ta lura ba kawai taji taci karo da abu kanta ya bugu sosai wayar ta faÉ—i a saman couch ita kuma tayi tangal tangal ta faÉ—i on her butt
Samha tuni taja burki tana kallon mutumin da babu wasa a fuskar shi ko kaÉ—an...
WAYE SHI?(Behind the mask)by Autumn 17