Chapter nineteen:The mysterious man
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
ð‘Šð´ð‘Œð¸ ð‘†ð»ð¼? (ðµð‘’ℎð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘¡â„Žð‘’ ð‘šð‘Žð‘ ð‘˜) ðµð‘¦ ð´ð‘¢ð‘¡ð‘¢ð‘šð‘› 17
ð¶â„Žð‘Žð‘ð‘¡ð‘’𑟠ð‘›ð‘–ð‘›ð‘’ð‘¡ð‘’ð‘’ð‘›: ð‘‡â„Žð‘’ ð‘€ð‘¦ð‘ ð‘¡ð‘’ð‘Ÿð‘–ð‘œð‘¢ð‘ ð‘šð‘Žð‘›....
They both stared at each other,ko ina yayi shiru for a moment kamar su kaɗai ne a duniyar iskan dake kaɗawa took them to a whole different world, idanun su na wani ƙyalli as they stared it was a calm atmosphere '' you mean alot to me,I don't see the future without you'' Salmah ta faɗa looking into his eyes, with sincerity, so many emotions swirling between them,jawo ta yayi ya rungume she hugged him back too, as they listened to each other's heart beat.....da gaske baza ta iya hasaso rayuwa babu shi ba, basu daɗe da haɗuwa ba, amma gurbin sa a zuciyar ta?... God forbid,idan wani abu were to happen to him rayuwar ta zata shiga garari.
After a they disengaged,ɗaukar ta yayi suka fara tafiya yar dariya tayi tace '' ai ya kamata mu taka tare, don't scoop me in ur arms like this'' tana maganar tana kallon fuskar sa hannayen ta maƙale a wuyan sa,ƙasa yayi da kansa so they look at each other sannan yace '' I want to hold you in my arms ''
Æoye fuskar ta tayi a Æ™irjin sa tana blushing intensely bayan sunyi tafiyar 40 minutes suka iso wurin,it was a restaurant kusa da teku, hakan yasa sanyin wurin ya bambanta da inda suka baro, sauke ta yayi ya riÆ™e hannun ta suka isa ciki,all eyes on them take ya tsuke fuska yana É—an Æ™ara jawo ta jikin sa protectively.... Hakan ba Æ™aramin daÉ—i yayi wa Salmah ba
Table ɗin data yi musu reserving aka nuna masu and they went and settle, soon aka kawo masu menu kowa ya zaɓi abinda yake so, Salmah ta zaɓi chips da orange juice Amreesh did the same.... Bayan tafiyar waiter ɗin Salmah looked out the window the moon reflects on the sea, Amreesh kuwa aikin kallon ta kawai yake excitedly ta juyo tace '' isn't the view so beautiful?" Jinjina kansa yayi without looking ta turo baki tace '' toh ai baka kalla ba'' lumshe sexy eyes ɗin sa yayi in a way that made her lower her eyes,ɗago haɓar ta yayi yana kallon fuskar ta yace '' when I'm with you,no view is as beautiful as you....'' ya ƙarashe maganar slightly rubbing his thumb on her lips, Salmah ko zuciyar ta sai bugu take da ƙarfi ga wani thrill da take ji a zuciyar ta jin abinda Amreesh ya faɗa the way he brushed his thumb on her lips sent electric waves on her body, kauda kanta tayi gefe sai ta ga mutane kallon su suke take taji kunya ta Kama ta... Amreesh leaned back on his seat yacigaba da kallon ta as she blushes kyau take na musamman and he likes it... Soon their order arrived suka fara cin abincin cikin natsuwa......few tables away, wani mutum ne zaune a wani ɗan lungun restaurant ɗin, yasa irin rigar nan doguwa baƙa ya sa Black 🤠hat, hannayen sa saye da baƙar Safa his eyes kuma baƙin glass, he looked so mysterious tun lokacin da su Salmah suka fito daga gida yake bibiyar su amma ya riga su ƙarasowa har suka iso cikin restaurant ɗin idanun sa na akan su, can kuma yayi wani makirin murmushi '' Perfect, let the game begun '' faɗar hakan yayi daidai da fitar su Salmah daga restaurant ɗin bayan Amreesh ya biya duk da dai Salmah ba haka taso ba. Suna fita ta jashi directly kusa da teku suka nufa nan ta ɗauko wayar ta, ta fara musu hotuna, making cute gestures a kowane photo fuskar Amreesh a sake, sun daɗe a wurin suna ɗaukar hotuna kafin su tafi...haka kawai taji there's the need to keep each moment they shared captured Bata San abinda zai faru ba in the future....sai wurin sha ɗaya suka iso gida, ɗakin su suka nufa ta cire hijabin ta they freshened up kafin su kwanta safely wrapped in his arms....
***********Samha****
Bayan sun fito daga cafeteria hostel suka nufa ta ɗauki wani baƙin hijabi tasa ,su Ra'esah na jiran ta....aji suka koma Ra'esah da fateemah B class suke wato commercial,sai anjima, suka yi wa juna kafin kowa ya shiga ajin su. Ajin su Samha ba Malami sai surutu ake mostly har yanzu suna magana akan abinda ya faru ne. Samha na shigo wa duk ajin yayi tsit idanu sai Binta suke ana ƙus ƙus wurin da ta zauna ɗazu ta koma ta zauna sannan tasa kanta a desk sai Bacci.
Tunda ta shigo Adrian dake karanta littafin sa ya daka ta yana kallon ta, hakan yayi ma Lucy zafi akan me zai dena karatu just to look at the stupid girl? Taji zafi beyond measure. Kathy da Amarachi sai haƙuri suke bata ganin yanda fuskar ta tayi jaa and her eyes filled with tears,plan suke ƙullawa yanda zai suyi dealing with Samha,har teachers suka shigo suka fita through out Samha Bacci take.
Sai da aka tashi Sannan ta miƙe,she was the first to leave the class yan aji ko ji suke idan Samha ta cigaba a haka, she's bound to take the over all last position Bayan gama jarabawa,
Duk da shi dai bai wani cika shiga sha'anin mata ba,he found himself drawn to her, miƙewa yayi yabi bayan ta,yan aji suka bisa da ido,kowa na tofa albarkacin bakinsu, Lucy kamar zata fashe haka itama da sauri ta bi bayan Adrian su Kathy biye da ita
Koda ta fito sai da yayi dube dube kasancewar students from other classes sun cika hallway É—in,kafin ya hango ta tare da su Ra'esah suna tafiya,da sauri ya cimma su yana faÉ—in 'wait'
Juyowa Fateemah tayi taga Adrian, alama yayi mata da ta tsayar da Samha '' Sam,ana magana '' tayi maganar tana yi mata nuni da Adrian, juyowa Samha tayi, Ganin Adrian ta haɗe girar ƙasa da ta sama, ta ɗauka ko wandon sa zaice ta bashi. Ƙarasowa yayi, ganin yanda samha tayi da fuska ya ɗan shafa ƙeyarsa yace '' hi I'm Adrian '' yayi maganar stretching his hand for a hand shake, ganin cikin su babu wanda ya motsa dan karɓar hannun sa and the passer by were given him weird looks ya ajiye hannun by his side, Ra'esah da fateemah sun yi shiru suna jiran abinda zai faɗa yaci gaba da faɗin '' I'm sorry for the way I spoke to you,zamu iya zama abokai?" '' No '' Samha ta faɗa curtly '' pls '' samha tace ''why should we?" Yace directly '' I like you'' mutanen dake wuce wa ta wurin su, suka wani irin kalle sa, shi bai ma damu ba Ra'esah da fateemah suka yi exchanging ɗin glances Samha ta ɗage gira guda,da sauri Adrian yace '' not as girlfriend but as friend'' ya ƙarashe maganar yana ɗan zaro green eyes ɗin sa. Samha tace '' i will be friends with you idan ka yarda da abinda zance'' da sauri yace 'im listening ' jakar ta Samha ta sauko ta miƙa masa tana faɗin '' You will help me copy notes '' jim Adrian yayi kamar mai tunani ganin haka Samha ta fara ƙoƙarin maida jakar ta,da sauri ya riƙe yace '' i agree ''dariya su Fateemah sukayi shiko ya amsa jakar ya ɗauki subjects ɗin da aka yi musu a yau karanta sunan ta yayi daga jikin littafin kafin yayi waving ɗin hannunsa '' see you tomorrow Samha '' yayi maganar yana barin wurin
'' su Samha anyi kasuwa'' in ji Ra'esah, dariya sukayi su duka suka ci-gaba da tafiya.
Duk abunnan da ya faru a idon Lucy
'' I will kill that girl,sai na halaka ta, zaman makarantar nan sai ya gagare ta,how dare she?'' ta faɗa furiously '' we're with you Luciana '' Kathy ta faɗa tana dafa kafaɗar ta, Amarachi ma tazo, suka taru suna bata haƙuri kafin Amarachi tace '' i have a solution to this problem '' ɗago jajayen idanun ta Lucy tayi tana jiran abinda Amarachi zata faɗa '' ƙasa tayi da murya kafin ta kwashe duk abinda ta shirya ta faɗa musu.
Ran Lucy ya mata daÉ—i bayan jin abinda Amarachi ta shirya,cike da farin ciki suka bar wurin...
*****Washegari
Bayan Amreesh ya tafi aiki,ita ma salmah shirya wa tayi cikin wani yellow material riga da skirt,tayi kyau sosai combing É—in gashin ta tayi Sannan tayi parking É—in sa in a low pony tail, ta É—aura É—an kwalin kayan sannan ta sa wani karamin hijabi fari ta É—auki wayar ta sannan ta kashe komai ta sauko down stairs ta fita daga gidan duka. She has already asked Amreesh kafin ya tafi aiki, ya kira one of his drivers to take her where she was going, Sannan da kansa ya buÉ—e mata account on her phone and he sent her some money
Bayan ta fito drivern ya gaida ita respectfully kafin ya buɗe mata back door ta shiga, ya zauna seat ɗin driver, Saida suka ɗau hanya cikin girma mawa yace '' Hajiya ina zamu?" Salmah tace '' kasuwa'' ''toh'' bayan sunyi kusan tafiyar awa ɗaya suka iso wuse market, Salmah tace drivern ya jira ta tana zuwa, yace '' Hajiya yallaɓai yace in kasance dake'' tace '' kada ka damu, I'm okay '' driver badan yaso ba yace ''okay madam'' Salmah ta juya ta shiga cikin kasuwar, it was perked with different ppl from all walks of life . Addu'ar shiga kasuwa tayi kafin ta shiga ta fara zagaye tana neman inda ake sayar da kayan ƙamshi, she wants to be like a perfect house wife. Tana so ta shiga kitchen ta dafa abinci tayi wanka taci kwalliya ta turare gidan ta da turaruka masu ƙamshi.....tayi nisa cikin tunani and she didn't notice Ashe har ta fita daga kasuwar, suddenly taji ance '' Hi beauty, Ina zaki haka?" Firgit ta dawo daga duniyar tunani kalle kalle ta fara, wurin kamar getto area, wasu jibga jibgan maza guda huɗu ne suka ke waye ta, kowane cikin su na lasar baki suna kallon juna suna murmushi,tsoro ne ya kama Salmah,'' oh nayi ɓatan hanya ne'' tayi maganar a tsorace tare da juyawa zata bar wurin ɗaya daga cikin su ya matso gaba saura kaɗan su ci karo da sauri ta matsa baya ,yana wani mummunan murmushi yace '' ba damuwa yan mata zamu raka ki ko ba haka ba?" Ya faɗa yana kallon sauran yan uwansa ''hakane'' suka faɗa suna kwashe wa da dariya and they were all closing in on her, hannun sa ya miƙa ya cire mata hijabi,da sauri tasa hannu tana kare jikinta,wani kuma ya zare mata ɗan kwalin tare da zare ribbon ɗin, gashin ya sauko har zuwa ƙugun ta, ''oh ashe ma yar India ce? Wannan gashi haka?" Wani daga gefen hagu yace ,suka tuntsire da dariyar shaƙiyanci,tsoro iyakar tsoro Salmah ta tsorota,ita har ta ma manta da ta iya martial arts, idanun ta sun fito kamar zasu faɗi.. gefen dama ta kalla kafin ta ture wanda ke tsaye a wurin ta fara gudu suma biye da ita at three sixy zuciyar ta sai bugawa take da ƙarfi Bama tasan inda take sa ƙafa ba''kada ku bari ta gudu'' jin haka yasa Salmah ƙara giya,ɓullowa sukayi ta kan titi gudu take tanaji a ranta her life depends on it, Amreesh Samha da Ahmad ne suka faɗo mata arai, ƙila yanzu har abada baza su sake haɗuwa ba, inda suke gudun was a deserted road and they were diving into the forest, Salmah ba tayi tsammanin she will be saved ba, ba mota ko guda dake wuce wa ta wurin, wayar ta riƙe gam a hannun ta if only zata samu wuri ta laɓe ta kira Amreesh but this guys were close behind to ko ta kirashi is there a guarantee zai zo? Is there signal anan wurin? Tuntuɓe taci ta faɗi,ƙafar ta, ta samu rauni,ashe all along gudu take ba takalma! Wani irin azababben zafi taji har tsakiyar ƙwaƙwalwar ta,'' gata can kuyi maza ku damƙota '' waro ido tayi kafin ta miƙe duk da zogin da take ji tacigaba da gudu she was praying in her mind Allah ya kawo mata ɗauki, karo taci da abu.....
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17