Chapter eighty one: Brother.....!😮
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
*****ZAKEE MANSION**
Slowly Amreesh ya fito daga ɗakin Ahmad fuskar shi a tsuke ya canja kaya daga baƙin yadi zuwa wasu Armani suites,rigar ciki fari sai suit ɗin baƙi... fuskar shi a matuƙar tsuke don kada ma wani ya samu fuskar yi mashi raini
Saukowa downstairs yayi just in time idon shi suka sauka akan Ahmad dake zaune saman couch fuska suke wasu matan Turawa sun zagaye shi,har ya rame ya ƙara kyau...saye yake da denim jeans da riga baƙa data kama shi his muscles bulging
His lips fuller and he wasn't wearing contact lenses,his emerald green eyes dazzling at the same time Babu wani glow ko emotions acikin su,it was as if shima ya canja he had come to accept himself...he'd move on. ...
'' Seb!" Amreesh ya kira lokacin da ya kawo step ɗin ƙarshe yan matan suka wani juyo suna kallon Amreesh they almost fainted...
Ahmad ya É—ago idonshi ya kalli Amreesh nayan sakanni kafin ya É—auke idonshi
Ƙarasowa Amreesh yayi nan fa matan Turawan nan suka fara gyare gyare wasu na ƙara ƙasa da rigunan su taga ba,wasu na wani karkaɗa ido
Wata wacce tafi kowa zaƙewa cikin suce ta zo wurin Amreesh '' Ji handsome..!" Ta faɗa tana ƙoƙarin kai hannun ta saman kafaɗar shi duk da yanda Aura ɗinshi became chilly har take jin sanyin cikin kasusuwan ta'' Get out!" Amreesh ya faɗa coldly kowa dake wurin suka juyo suna kallon su
Yarinyar taji kunya sosai her face turned pale sauran matan dake zagaye da Ahmad suka fara barin wurin da sauri their faces shade of red saboda embarrassment
Guests ɗin suka fara murmuring,abin ya zama some how,su maraƙisiyya suka zauna daga gefe cuz ba ƙaramin aikin Amreesh bane yayi embarrassing ɗinsu fiye da wa'yannan Turawan
Zama yayi kusa da Ahmad '' how are you Seb?" ÆŠage gira Ahmad yayi pretending to be okay '' what could happen to me? I'm fine!"
Ahmad ya faÉ—a with a sad smile dayayi mashi bala'in kyau
Tunda ya zauna wurin yake ta son ganin Samha...he missed her so much more than he cared to admit... it's just that kalamanta were too harsh,kamar tana kwarara mashi ruwan sanyi in a very cold winter... honestly bata ji ba daÉ—i ba data ke gaya masa those heart wrenching words?
He made a mistake kuma sannan ya bata haƙuri tunda ba abu bane da yake yi often doesn't a person deserve a second chance?
'' She's not here!" Amreesh da ya lura da yanda Ahmad ke bin ko ina da kallo low key low key ya faÉ—a calmly with a hint of amusement
Dariya Ahmad yayi har haƙorin shi suka fito duka..shima baisan dalilin da yasa yake dariyar ba maybe he felt embarrassed tsagaitawa da dariyar yayi yana faɗin
'' Ni ba Samha nake nema ba fa! I'm just looking around!" Ya É—aure fuska tareda kawar da kanshi gefe
Amreesh yayi murmushi yace '' i wasn't referring to Samha! Me yasa ka kira sunanta?" Ahmad yayi shiru yana kallon Amreesh kamar ɓarawon da yayi sata aka kamashi..shima Amreesh kallon shi yake
'' You still love her don't you?" Ahmad ya sauke ajiyar zuciya idon shi ƙasa slowly yace '' You can't get someone outta your heart just like that can you?"
Ya dawo ma da Amreesh tambayar... Amreesh baice komai ba ya cigaba da kallon Ahmad his lips pressed together
'' you're hurting Seb!"
'' I'am! Her words were too painful... extremely cruel! I agree abunda nayi mata ban kyauta ba,amma couldn't she think for once? Idan da da gaske i was trying to get between her legs...I had had several opportunities...the day she got drunk and slept in my room,the day she was clinging unto me in the toilet and several other times.... Da naso ai dana yi Abinda naga dama but i didn't and yet....'' girgiza kanshi Ahmad yayi, Kalaman Samha na ƙara dawowa kamar karatunda ƙwaƙwalwar shi ta haddace kuma zaiyi wuyar mantawa
'' She even call me a whore! I was hurt...'' ÆŠaura hannun shi saman kafaÉ—ar Ahmad Amreesh yayi yana patting É—in shi
'' we'll sort this out Seb, gobe goben nan.... !''
Ahmad yaÉ—an yi murmushi Sannan ya kalli Amreesh da fuskar dariya yace '' daga nan sai me?"
Amreesh yayi kamar mai tunani yace '' daga nan,sai mu É—aura muku aure we can't risk another mishap now can we? " Jinjina kanshi Ahmad yayi abin na bashi dariya it's not easy
Daidai saitin kunnen Ahmad Amreesh yayi whispering '' Amma fa Kabi a hankali da yarinyar mutane... she's still too young,kada kaje ka falke musu É—iya saboda rawar kai da zumuÉ—i!"
Ahmad ya ture hannun Amreesh daga kafaɗar shi his cheeks slightly reddish cuz he was blushing,yayi rolling ɗin idon shi yace '' You're dirty minded wallahi! Sai ka dinga yi kamar wani bawan Allah nan ko iskanci ne ƙirshe akan ka!" Amreesh was laughing musamman daya ga Ahmad na blushing and ya ɗan ji farin ciki ganin Ahmad ya saki...
'' don't pretend kamar kaima baka san komai ba! A wannan fagen i bet you'll get A1+'' Amreesh ya sake faɗa..miƙewa Ahmad yayi ya bar wurin fuskar shi ɗauke da murmushi
'' ÆŠan Iska!" He muttered
Bayan tafiyar Ahmad Amreesh ya É—an tsagaita da dariyar yana kalle kalle idan ya tuna correctly it's been thirty minutes kuma baiga Salmah ba? Where is she?
Miƙewa yayi ya fara duba wurin while mutane suka cigaba da harkokinsu still waiting for midnight
Wani waiter ya tsayar ya tambaye shi ko yaga yarinyar da suka zo tare
'' i saw her going out with tears in her eyes...'' Amreesh ya É—age gira jin ta fita wai tana kuka what happened wani ya faÉ—a mata wani abu ne?
'' thank you '' ya faɗa ma waiter ɗin yana yin gaba su maraƙisiyya da Saudat suka wani sakar ma juna murmushi suna ayyana wa aransu har abada Amreesh da Salmah baza su sake haɗuwa ba cuz sun tabbata da ɗan dramar da sukayi staging the girl will surely leave him
Amreesh yayi hanyar fita Ahmad yazo ya tsaya besides him '' what's wrong?" Ya tambayi Amreesh,cije leɓenshi Amreesh yayi with a tired sigh yace '' bansan me ya faru ba,she left... Women and their roller coaster of emotions...😒'' dariya Ahmad yayi
'' ƙila taganka da wata ne and she got jealous so she left '' yayi maganar tare da kashe ma Amreesh ido,har Amreesh zai yi reply a message dropped
Wayar shi ya ciro daga aljihu yana kallon jakar Salmah briefly kafin yayi swiping yana karanta message É—in, Ahmad yayi dogon wuya reading along with him
Countenance É—in Amreesh ya canja ganin daga waye message É—in harda hoto,his Aura became darker idon shi sharper,daga waje he looked calm Amma daga ciki wani irin storm ke brewing
# Game over#Anonymous the winner#trophy mine#Emrys sour loser!
Sai hoton da akayi attaching daga ƙasa da baiyi downloading ba
Ahmad yaji maƙoshin shi ya bushe ya kalli fuskar Amreesh data zama blank
Downloading É—in Hoton Amreesh yayi saiga fuskar Salmah looking unconscious
Ji Amreesh yayi komai ya tsaya mai cak,his heart beat became rapid haka ma Ahmad...
****BRITAIN****
Ravenwood Warehouse
Unit 3, Forest Edge Industrial Estate
Sherwood Drive, NG21 9PQ
Near Sherwood Forest, Nottinghamshire, England
Slowly take buÉ—e idonta tana bin wurin da kallo ga wani irin chilling cold dake shigarta despite the fact that an hasa wuta a wurin,É—aure take saman kujera gashin kanta a watse
Abubuwan da suka faru jiya ne suka shiga dawo wa a memorinta, da sauri ta sake ware ido tana kallon ware house ɗin daya ke cike da tarkace, iska na banko ƙofar daga waje, kamar ƙofar zata cire, sannan daga ciki ba haske sai na wannan wutar dake ci
Sannan snow É—in zubowa yake can waje kamar ruwan sama
Salmah hankalin ta ya daɗa tashi hawaye suka taru a Idonta '' wh...where is this place?" Tayi maganar tana ƙara kallon ko ina da ko ina ware house ɗin ma nada sections daban daban
Ga wasu drums na petrol '' Amreeshhh!" Salmah ta kira tana fashewa da kuka tayi nadamar shiga motar anonymous where on earth did he bring her?
Tana tsaka da kuka aka bankaɗo ƙofar, shigowa Oliver yayi Mutanen shi na take mashi baya,riƙe suke da wasu jiga jugan bindigogi sai Oliver daga gaba murmushi a fuskar shi though yau fuskar a buɗe take,
Salmah taji wani irin tsoro ya saukar mata lokaci guda ganin wa'yannan samudawa marasa imani. Ga wata ƙaramar wuƙa a aljihun Oliver.... sai zaro ido take murmushi Oliver ya sakar mata tareda faɗin '' Were you missing me young Miss?"
Idon Salmah suka ƙanƙance tana mashi kallo from head to toe saye yake da kananan kaya
Wando jeans baƙi riga ma baƙa gashin shi was rough ya sauko ya rufe rabin fuskar shi...it was hard to tell his looks ga wani spicy scent da yake
Kujera yaja ya zauna gaban Salmah wannan murmushin intact a fuskar shi
Samudawan nan masu bindiga suka tsaya bayan shi,wasu suka koma gefen shi
Wasu suka rabu zuwa other sides of the ware house
Salmah ta fara wriggling hannun ta wanting to get free, Oliver ya wani kafe ta da ido kamar ya samu tv everything about her na bashi sha'awa
'' No need to struggle young Miss...'' Salmah bata saurare shi ba ta cigaba hannu yakai zai taɓata '' Don't touch me!!!!" Ta daka mashi tsawa jikinta na rawa Idonta sunyi ja
Wani lumshe ido yayi yana dariya like a psycho kafin ya tsuke yana kallon ta '' Bazan taɓa kiba har sai EMRYS ya ƙaraso na kashe shi but before then I will marry you right in front of his eyes!" Salmah taji zuciyar ta ya bada dum! Cikin ta ya murɗa damn!
Kashe Amreesh yake so yayi? Wani irin sanyi fiye da wanda take ji ɗazu taji yana bin ilahirin jikin ta '' me..meya maka? Why would you kill him?" Relaxing bayan shi anonymous yayi a kujerar da yake zaune yana wani turo baki kamar wani ƙaramin yaro
Yace '' laifi yayi min! He made me go through pain Bazan taɓa yafe masa ba!" Cike da tsoro da fargaba Salmah tace '' w..wane laifi?" Murmushi anonymous yayi kafin ya ƙyalƙyace da dariya kamar mahaukaci yace '' it's personal young Miss... it's personal! I only used you to lure him..na tabbata zai zo''
idon Salmah ya ƙara girma in surprise,he was using her to get to Amreesh? And she foolishly helped him, murmushi ya sake yi yana kallon ta yace '' duk abinda kike tunani hakane young Miss..I used you!" Salmah ta fashe da kuka '' You traitor! You used me!" Tayi mashi ihu tana ƙoƙarin shure shi da ƙafarta in the process kujerar ta ta kusa faɗuwa saurin riƙo bayan kujerar yayi steadying it..
Ƙaton jikin shi na mata rumfa,sudai mutanen shi sai exchanging glances suke... da Hausa anonymous ke magana Salmah bata ɗauka yana jin Hausa ba she thought he didn't!.
Tabi shi ne saboda ta yarda dashi since the first time she saw him...was she wrong?
Saboda kusancin su yasa zuciyar anonymous ta fara bugu da ƙarfi, ƙamshin jikinta dana Gashin ta invading his nose... lumshe ido yayi yana zuƙar ƙamshin ta
His eyes darkened hannu yakai yana ƙara cusa gashin a hancinsa
'' nace kadena taɓani!!!!!" Salmah tasa ƙafa ta tureshi ya faɗi baya with a groan
'' Boss!" Yaran shi suka kira da gudu suka isa wurin shi suka miƙar dashi, miƙewa anonymous yayi with a sick smile yace '' Feisty...I like it...'' Salmah tana huci take kallon shi da red eyes ɗinta
Matsowa yayi kusa da ita fiye da da har suna shaƙar numfashin juna tuni mutanen shi suka juya Musu baya, Salmah ta shiga uku juyar da kanta gefe tayi
Ya dawo da fuskar ta suna facing juna yayi ƙasa da kanshi wanting to kiss her,duk yanda Salmah taso ta juyar da kanta yaƙi barin haka, kafafunta da take kicking ɗin sa dasu ya matse tsakanin nashi..
She felt helpless hawaye nabin fuskar ta ta matse jikin ta wuri guda...he wasn't Amreesh...
Anonymous ya kafe fuskar ta da kallo daga Idonta,hancinta har zuwa lips É—inta that were reddish and dried, Lumshe idonsa yayi jikin shi na rawa zai haÉ—e bakin su
'' Amreesh!!!!!" Salmah ta kira helplessly,da sauri idon anonymous suka buÉ—e wani irin fushi over taking him da sauri ya matsa baya yana nuna ta
'' I feel like strangling you! How dare you call his name agabana eh?" Salmah cikin bushe War zuciya tace '' eh an kira sunan shi ɗin! Because he is my husband and I lov...'' kafin ta ƙarasa Oliver ya sauke mata wasu zafafan maruka guda biyu a fuska daya sata ga walƙiya
Yana huci ya shaƙo wuyanta,idon shi waje haka itama idonta waje tana kakarin mutuwa gashi ba damar hana shi cuz her hands were tied
Mutanen shi suka kalli juna batareda sanin abinda zasu yi ba, their boss has never killed an innocent person.. bazasu so ya fara ba yanzu
Eric yaron shi na hannun dama da yayi dressing É—in ciwon da yaji shekaran jiya ya shigo wurin da sauri yana cire Oliver daga wurin Salmah
Da ƙyar,fusge jikin shi Oliver yayi yana huci, Salmah ta fara tari feeling so dizzy
'' the next time kika ƙara faɗin Abu irin haka i will kill you!" Yayi mata tsawa
'' I love him... Amreesh!" Wani yunƙorowa ya sake yi zai yi kanta Eric ya manne shi hugging him tight '' don't pls...'' anonymous ya juyo ya fara sauke fushin shi akan Eric,he looked like a complete lunatic
Mutanen Oliver suka fara ja baya cuz suma kansu tsoron shi suke
Saida Eric yaga abin banayi bane sannan ya shiga ramawa duk sanda ya kai ma Oliver naushi sai Oliver ya bushe da dariya
Oliver retreated first gashin shi na ƙara rufe fuskar shi fiye da da, Eric ya zube wurin yana nunfashi da sauri da sauri it was a fierce battle
Juyowa Oliver yayi yana kallon Salmah da ta tsareshi da wani mugun kallo '' You're a monster from the pit of hell!" Dariyar hauka Oliver yayi kafin ya nuna ta yace '' and You think your so call husband is a saint? No!!! He is an even bigger monster! He killed my Mom and brother!" Oliver ya faÉ—a cike da ihu yana watsar da abubuwan dake wurin soon wurin ya zama very messy
Mutanen shi suka zo suka fara rirriƙe shi ture su yayi yana huci
Salmah kuwa tayi suman wucin gaÉ—i jin abinda Oliver ya faÉ—a jikin ta yayi sanyi but then....she wasn't about to trust him again was she?
A fusace tace '' ƙarya kake!" Shima a mugun fusace ya sake sauke mata mari guda biyu,her cheeks burned fiye da ɗaxu infact it felt numb kanta ya fara sarawa
'' You don't get to defend him agabana! Duk abinda na zama your so called husband was the reason behind it! Ya rabani da mamana da É—an uwana this is unforgivable!" Yayi maganar da jajayen ido kamar wani marar hankali,idon shi suka ciko da hawaye
'' dole ya fuskanci hukunci ya kuma ɗanɗani kwatankwacin abinda na ɗanɗana!" Nan Oliver ya shiga zagayen Salmah yana faɗa mata yanda Amreesh ya kashe ɗan uwan shi da maman shi even though shi Oliver ya roƙe shi not to
Dum! Gaban Salmah ya faɗi...she just realized something...Labarin da Amreesh ya taɓa karanta mata 'love conquers all' it sounded similar da abinda Oliver ya faɗa kawai sunayen ne daban
Zaro ido tayi when she realized Rowan Woods was actually EMRYS WOODS... Damn!
Amreesh ne Rowan!
Salmah taji kamar wani almara duk abinda ke faruwa... Amreesh...batasan Abinda take ji game da Amreesh ba at this point,once more her small world has came crumbling! He killed them.. idonta suka ciko da hawaye yet again
Oliver ya tsare ta da ido yana numfashi sama sama,he hates when he had to go through this over and over again
'' My name is not Oliver..'' ya faɗa yana kallon fuskar ta, itama ɗagowa tayi looking at him like she just couldn't believe it all...idan fa ƙarya yake?
'' Boss, Master Emrys is here!" Ɗaya daga cikin mutanen sa ya sanar dashi ta Bluetooth ɗin dake maƙale a kunnen sa
'' let him in!" Oliver ya faÉ—a tareda juyawa ya fita daga inda Salmah yana share gashin shi zuwa baya
Yana fitowa daga É—akin da Salmah take daidai Amreesh na shigowa wurin, fuskar shi a wani irin mugun mugun tsuke his Aura darker than the darkest thing he still looked calm
Kuma Oliver ya tsani wannan calmness É—in na Amreesh, murmushin gefen baki yayi his hazel Irises falling into Amreesh's Black ones....
Suka tsare juna da ido, and I....
Numfashina ya É—auke yanzu da nake iya ganin fuskar Oliver..da kyau....sai kuma na kalli Amreesh i was a bit confused masu karatu...
Shida Amreesh basu da wani bambanci,kamar su guda sak,muryar su, tafiyar su,gashin su..komai na jikin Amreesh akwai a jikin Oliver,bazaka taɓa sanin who is who ba saboda tsabagen kamar su
Inda kawai ake iya bambance su shine ƙwayar idon su, Amreesh nada cat eyes masu canja color depending on his mood
Shi kuma Oliver idon shi cat eyes ƙwayar ciki kamar brown da green combined Amma ana kiran su Hazel eyes
Murmushin Oliver ya sake faÉ—aÉ—a..the only way da zaka san idan Amreesh yayi fushi is when his eyes changes into black one! And he so much love it...
'' Well hello Brother!" Ya faɗa yana langaɓe kai gefe ya wani ƙanƙantar da idon shi...
Share and comment pls
So anonymous and Amreesh na triplets...🤔
Toh me Salmah ke tunani game da Amreesh?🤨
Bakuyi tsammanin su kasance yan uwa ba ko?😅
WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 paid book ne ga wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin
9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 ðŸðŸ
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt