← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 70 OF 84

Chapter sixty Nine: he's a psycho...

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Their eyes collided their hearts beat in sync, ido waje take kallon shi...his huge frame wasn't allowing her to take in the much needed oxygen, Amreesh ya kafeta da ido with a smirk on his lips yana zagaye hannun shi a hips ɗinta kafin ya saukar da hannun ta dake tsakanin su pressing her hard on his self jikinta ya fara rawa sosai murya na rawa tace '' wai meye haka?..ka rabu..'' haɗe bakin su Amreesh yayi not allowing her to complete her sentence ƙara zaro ido tayi ido waje tureshi ta fara ya riƙe hannunta ya ɗauke ta ya dire saman gado she wanted to get up yayi saurin mayar da ita ya kwanta saman ta, bedside drawer ya buɗe ya ɗauko wasu cuffs guda biyu, gasping Salmah tayi jin ya saka mata hand cuff ya maƙala shi bakin gado '' meye haka?" Ta faɗa kamar zatayi kuka, wriggling her wrist idonta suka ciko da hawaye Amreesh didn't seem to care,'' let me go..'' ta faɗa tana jan hannun '' idan kika cigaba zaki jima kanki..'' ya faɗa bayan ya rage hasken ɗakin '' Amreesh...let me go you psycho..'' ta faɗa tana kurma ihu, gaban mirror ya koma yana shafe shafen lotions ɗinsa yana kallon Salmah ta madubi dake faman roƙon shi daya rabu da ita,yi yayi kamar baiji ba,turare yake shafawa da niyar idan ya gama he would scold her sai ya saketa yaji tana faɗin '' He..was right... Oliver was right! Kai... psychopath ne kawai! Me nayi maka da zaka ɗaure ni anan eh?...'' haka Salmah ta cigaba da faɗin kalaman da suke ƙonawa Amreesh rai harda faɗa masa how gentle Oliver was with her yesterday yanda ya share mata hawaye and what not.. yaso ya barta amma jin tana faɗin Oliver...waye Oliver? Da sauri ya tuna jiya fa tare suke da Anonymous...ji yayi zuciyar sa na tafarfasa turaren dake hannun sa ya ajiye with a loud bang! Salmah dake magana tayi tsit...ya juyo yana takowa ahankali, hawa gadon yayi bayan ya ɗauko almakashi daga wurin daya ɗauko cuffs ɗin, Salmah taji wata zufa na keto mata and she peed a little, ta fara wriggling once again, Amreesh ke kallon ta with a dangerous glint a fuskar shi... '' He hugged you kika ce? And he touched you with his hands?" Yayi tambayar bayan ya ajiye almakashin between them... Yana tallafo fuskar shi da hannun shi his face utterly stoic Babu ko ɗigon rahama yana jiran Salmah ta Amsa shi,yawu ta haɗe suddenly regretting what she said...Amma sai kawai ta dake ta amsa da '' eh '' Wani irin *maniacal* smile yayi duka haurun shi a waje murmushin ya mugun firgita Salmah, almakashin ya ɗauka yana ƙara matso ta his earthy scent invading her nose his Aura oozing out suppressing her...his huge frame loomed over her,daga gefen hagu na rigar ta Amreesh ya fara cutting da almakashin Salmah felt helpless '' I had told you....Amma baki ji.... Kinsan ko a makaranta idan ɗalibi yayi kuskure ana hukuntasa ko?" Ɗage fira yayi yana kallon idon ta dake faman tsiyayar da hawaye his tongue chilly and void of emotions '' pls'' ta faɗa in a whisper girgiza kanshi Amreesh yayi yana faɗin '' You shouldn't have allowed him to touch you...cuz only I have the right to your body...'' ya faɗin hakan yana idasa yanke rigar daga gefen dama...kafin ya cireta duka her chest came into view ta fara ƙoƙarin rufe ƙirjinta but her hands were tied...sauƙin ta guda, bata taɓa sa kaya tasa bra ba ko dai wani abu to cover up wannan kayan da tasa shike nan amma yau kamar an mata wahayi tasa red half cut daga ciki,duk da half cut ɗin da kaɗan ta sauka daga ƙirjinta...she felt relieved atleast she had that to cover for her...ji tayi Amreesh na faɗin '' Look.. it's a red bra!...'' yayi maganar with a fake surprise yana sa idonsa a nata, kafin ya ƙarayin wani sweet smile in a whisper yace '' Next time kiss black one...I love black...'' Salmah ta wani Banka masa harara,her almond eyes more gorgeous..more seductive.., Ɗauke idonsa yayi ya mayar a ƙirjinta using his hand ya fara trailing shape ɗin ƙirjinta yana faɗin '' I love it... it's so big and beautiful...Mahee..in the future idan kin haifamin yaya..we'll feed them milk..this is only for me!"
'' Ɗan iska!" Salmah da baƙin ciki ya cika mata ciki,the words slipped out of her lips batareda ta sani ba, Yar ƙaramar dariya Amreesh yayi jin ta kira shi ɗan iska,ƙasa yayi da almakashin yana yanka Skirt ɗin hankali kwance zuciya zaune yana faɗin '' ai dai naga kema in ana iskanci har daɗi kike ji ko? Weren't you moaning the last time we were in the lake? Kina ƙara jawo ni and you went like Amreesh more! Amreesh more!" Kauda kanta Salmah tayi jin abinda Amreesh ya faɗa,yaushe ta faɗi haka? Leaning in a whisper '' Kada ki damu,ba'a fara iskancin ba yet... we'll do it now...and sai ki ƙara yimin ihun nan kamar ranar asking for more..it drives me nuts..'' Salmah ta cije leɓenta looking away Amreesh was a certified pervert bata Sani ba! Inama zata iya rufe kunnen ta she didn't like his dirty words in a gentle voice ya kira '' Mahee'' juyo da kanta tayi yayi ƙasa da murya yace '' Inason iskanci... especially idan dake ne!" At this point Salmah was speechless kawai saita dinga bin Amreesh da harara shiko yana yi mata murmushi a kind of seductive one... Bayan ya raba skirt ɗin biyu ya yasar dashi gefe yana kallon pant ɗin dake jikin ta it barely covered up...it was a g string irin pant ɗin da mata ke sawa idan sun je Beach ⛱️ 🏖️ shima red color,her thick thighs glowing under the dim light her hips curvier as she laid like that.. tuni Amreesh yaji yanayin shi ya canja dauriya kawai yake,he was aroused... Amma baya son yasan da hakan,he wasn't going to romance her,kamar yanda ya faɗa punishment zai bata and she won't forget it easily...kallon shafaffen cikin ta yayi zuwa ƙirjinta that was so full..she had perky Bo*bs... Itako tuni numfashin ta ya fara sama yana ƙasa as she waits in anticipation, slowly ya ɗaura rabin jikin shi anata Salmah ta runtse idon ta she doesn't even want to look at him shiko Amreesh wata ɓoyayyar ajiyar zuciya ya sauke yana kallon fuskar ta ƙara dawo da almakashin yayi ya fara yanka bra ɗin,kuka Salmah ta fara kamar wadda ake yima wani mugun abu, Amreesh yace '' save your cries for later,when you are under me... And when the punishment begins'' Salmah ta fara yima Amreesh magiyar ya ƙyaleta that she was so sorry...da jajayen idon shi Amreesh ya kalleta bayan ya yanke bra ɗin gaba ɗaya zuciyar sa na tafasa yace '' You Shouldn't have allowed him to touch you Mahee...Ina da kishi.. musamman akan abinda nake so! I won't forgive this..'' ya faɗa trying so hard to control himself wani irin kishi na nuƙurƙusar shi ita Salmah nadamar abinda yasa ta faɗa mashi take,if only she had kept quiet tana tsaka da wannan tunanin taji ya yanka pant ɗin jikin ta she was completely naked! '' And yeah...the person who told you I was a psycho...da gaskiyar shi.. I'm a psycho so don't trigger me!" Amreesh ya faɗa looking so devilish yanda gashin sa ya faɗo gefen fuskar sa his blue eyes ke shining he looked like a complete maniac,a psycho..a narcissist and all those words, bin jikinta yake da kallo yanayinsa ya bala'in canja wani irin tsoro Salmah taji especially idan ta tuna abinda ya faru da suna Wood house aiko da sauri ta damƙe ƙafafunta tana ƙoƙarin juya masa baya damƙe ta yayi tareda faɗawa saman ta da shaƙaƙƙar murya sa yace '' Too late Mahee.. '' damƙa ya kaima ƙirjinta rubbing it roughly Runtse ido tayi jin azaba har cikin ƙwaƙwalwar ta, ta wangale baki Zatayi ihu yayi saurin rufe mata baki da nashi,he wasn't kissing her,he was biting her mouth roughly... Salma ba abinda take in ba nadamar shigowa ɗakin ba in the first place...
********
09:00pm
Riƙe Samha take da wayar ta tana buga game kayan jikin ta mini skirt da oversized hood da ta sauko har zuwa rabin cinyar ta stopping adaidai inda skirt ɗin ya tsaya,gashin ta was scattered don tuni take buga game ɗin sai tayi nisa a kashe ta kuma taƙi barin game ɗin,lips ɗinta tsuke wuri guda eyes squinted she looked so serious'' _Missing_ _me_ ?" Shine message ɗin dayayi popping up a screen ɗin wayar ta, ganin ko daga waye message ɗin made her heart skipped a beat,yau kusan sati ɗaya da tafiyar shi he never called he never texted sai yau? Turo baki tayi ta share taƙi Amsa text ɗin.... Wurin ƙarfe sha biyu taji tana jin yunwa kuma Salmah da ta fita wai zata kawo mata abinci bata dawo ba,ɗan ƙaramin tsaki taja tareda faɗin '' yanzu haka ƙila ma wannan mutumin yaƙi bari ta dawo... Toh itama mey na zuwa wurin shi? Mutane basu iya haƙura da juna haba!" Samha ta faɗa rolling her eyes kafin ya miƙe ya ajiye wayar ta fita daga ɗakin tana faɗin '' bari inyi takai na kafin yunwa ta halakani!" Fitowa tayi daga ɗakinta saida ta harari ɗakin Amreesh sannan ta fita daga part ɗin,tana tafiya tana skipping ɗin stairs har ta sauko ƙasa babu kowa a parlorn, wutar wurin ma kashe take sai hasken dake fitowa daga aquarium ɗin nan a blue colored light she loves it tana tsaye tana kallo taji an riƙe mata ƙugu breathing down her neck Yana wani shinshinar wuyanta yana ƙara matseta jikin shi his hand going under her skirt....


WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
Chapter 70 · 0% Book details