Chapter thirty five:Chao miao
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Wani office ta nufa yana biye da ita,ƙwanƙwasa wa tayi aka bata izni sannan ta tura kofar ta shiga Aliyu biye da ita, wani mutum ne da zai kai atleast 55 years of age zaune saman kujerar da laptop gaban sa, bowing respectfully tace '' Mr Ma, he is here '' ɗago kansa mutumin da aka kira mr ma yayi,kansa rabi soisaye ba gashi, fuskar sa a murtuke yana kallon Aliyu, alama yayi ma ma'aikaciyar da ta tafi, ƙara rusunawa tayi one last time sannan ta fita. Aliyu dake kalle kallen office ɗin da yayi masa kyau yaji Muryar Mr Ma na faɗin '' kalle kalle kazo yi ko aiki?'' yayi maganar with a hardened voice like he had a personal grudges against Aliyu. Aliyu felt a bit embarrassed yayi ƙasa da kanshi ya zo ya zauna a kujerar dake fuskantar ta mutumin, ya gaida shi cike da girma mawa, mutumin sai kallon Aliyu yake kamar so yake ya tsoratar da Aliyu, Aliyu na ya kafe mutumin da ido,the 2 of them looked for a moment kamar suna game ɗin eye contact babu cikin su wanda keda niyar cire idon sa. Mr Ma sai ƙara tsuke fuska yake yana ƙara ƙanƙantar da idanunsa,Aliyu kuma looked relaxed almost amused da abinda Wannan tsohon yake
After a while, Mr Ma ya sauke ajiyar zuciya ya kauda idanun sa ganin Aliyu bazai cire nasa ba yana ƙunƙuni da Chinese sai kuma ya juyo a fusace ya daki table ɗin '' be respectful young man '' yayi maganar yana nuna Aliyu yacigaba da faɗin '' A China idan babba na kallon ƙarami,u have to lower ur gaze young man!!!!" Aliyu was stunned,ya ga dai tunda ya shigo bai yi wani abun rashin ɗa'a ba ko? Amma ganin tsohon sai balbala masifa yake har fuskar sa tayi ja yasa Aliyu faɗin '' pardon zan kiyaye next time '' sai sannan tsohon ya dena balbalin bala'i. Tsohon ya sauke ajiyar zuciya ya fara yima Aliyu magana calmly kamar bashi bane yayi ta masifa just now. After a while yafara tambayar Aliyu questions kafin daga bisani ya ƙara kiran yarinyar da ta kawo shi ta tafi dashi. Wurin ma'aikatan nan na ɗazu suka koma, attention ɗin mutanen wurin yarinyar ta kira, '' Attention everyone '' kowa ya juyo suna kallon ta,more like suna kallon Aliyu dake kallon su kamar yana karantar su,tace '' Muna da sabon ma'aikaci tare da mu,hope you all will welcome him and guide over what he doesn't know " tayi maganar tana kallon overly excited faces of the female workers, tafi sukayi dukan su kafin ta matsa giving Aliyu a chance to introduce himself, ɗan matsowa Aliyu yayi fuskar sa sake yace with a deep voice '' Hi my coworkers,suna na Aliyu Sabo, ina fatan dukan mu zamuyi aiki cikin haɗin kai to take this company to a new heights thank you '' wurin ya kaure da tafi fiye da farko, matan suna ƙara macewa akan Aliyu. Wurin zaman sa yarinyar ta nuna masa before she left, receptionist daga inda take sai satar kallon Aliyu take da gaske ya tafi da imanin ta. Goge wurin zaman sa Aliyu yayi,yayi yar addu'a ya zauna sannan ya fara aiki da files ɗin da aka ajiye masa akan table ɗinsa, the girls were stealing glances at him suna giggling yanda yayi focusing akan aikin sa there's this oozing *Aura* of sexiness daya ƙara masa kyau da kwarjini.
Bayan an tashi break mutane mata da maza sai zuwa suke offering to take him to the cafeteria, wasu na introducing kansu especially mata,it was a long day for Aliyu.....
Tun lokacin da Aliyu ya tafi taji duk gidan ya ishe ta yayi mata faɗi, ƙasa ta sauko saye da wata riga marar nauyi milk color, TV ta kunna ta fara canja channels kafin ta kamo wani channel da ake taekwondo Nan da nan taji tana so ta koya zama tayi da kyau ta bada hankali tana haddace each and every move.
The day went by slowly,
Da karfe 08:00 Salamatu na zaune tarasa abin da ke mata daɗi,ta kira Aliyu tun tuni yace yana zuwa but he's still not back, har ta kusa ta fara kuka sai gashi ya turo ƙofa ya shigo,ido suka haɗa ta ɗauke nata shiko sai kallon ta yake kafin ya ƙaraso ciki bayan ya cire takalmin sa daidai ita ya ranƙwafa yace '' Rosy'' miƙe wa tayi ta nufi stairs idanun ta cike da hawaye saurin riƙo ta yayi sai ƙoƙarin ƙwace kanta take,ganin ta kasa kawai sai ta fashe da kuka, tsare fuskar ta Aliyu yayi da ido kafin slowly ya rungume ta '' I'm so sorry '' ya faɗa after a while sai kuma ya raba jikin su looking at her face yana share mata hawaye yace '' kiyi haƙuri,next time i will be back early uhm'' ita dai har lokacin kuka take,and honestly haushin sa take ji. Ɗaukar ta yayi suka tafi ɗakin tare, ya ajiye ta at the edge of the bed ya fara cire kayan sa, ƙasa tayi da kanta, tana turo baki. Bayan ya cire kayan sa duka yazo inda take ya ɗaga ta ya fara cire mata nata itama,riƙe hannunsa tayi tana hararar sa, shi kuma ya marairaice mata fuska '' I missed you so much '' ya faɗa yana turo baki kamar ƙaramin Yaro,ta jaye jikin ta daga nasa tana faɗin "Oh really?" *Sarcastically*
Rungume ta ta baya Aliyu yayi yana faɗin '' Yes, tunda na tafi ke kaɗai make tunani, when i was given a file to work on nayi nisa cikin tunanin ki, lokacin da na kalli laptop ɗin dana ke aiki akai, kinsa mai nagani?" Yayi tambayar yana ci gaba da raba ta da kayan ta cike da dabara,girgiza kanta Salamatu tayi ,ya juyi da ita suna facing juna yace '' for the past hour and half sunan ki nake ta rubutawa!" Ƙyalƙyace wa da dariya Salamatu tayi ganin yanda ya wani ya mutse fuska, shima murmushi yayi though it was foolish,abinda yayi kenan da gaske dena dariya Salamatu tayi tace '' da gaske?" Jinjina kansa yayi pitifully sannan yace '' shine yasa na daɗe'' ajiyar zuciya salamatu ta sauke feeling a bit better,koda ya kalli kanta she found that she was just wearing her br*h, shit!!! Yaushe yayi mata wayau har haka, kallon Aliyu take da ke murmushi innocently kafin tayi wani yunƙuri har ya saɓe ta sai toilet.....
Da ƙarfe 9:00 suka fito cikin pajamas kala ɗaya dining suka nufa salamatu ta zuba musu wani abincin Chinese da ta koya because she was bored,kallon Abincin Aliyu yake ba ƙyafta wa, abun kamar ƙazanta, the look on his face amused her.
Ya ɗago kansa yace '' what's is this?'' yayi maganar yana yatsine fuska Salamatu ta zauna kusa dashi ta ɗauki cokali ta ɗebi abincin takai bakin sa tana faɗin ''Châw mià n'' waro ido Aliyu yayi ganin abinda take bashi, riƙe hannunta yayi yace'' we are Nigerians not Chinese,bazan iya cin wannan ƙazan...'' galala Salamatu tayi da ido jin abin da Aliyu ke faɗa, he was depreciating her effort kusan awa biyu masu kyau ta kwashe tana dafa wannan just for him and now this...? Saukar hawayen ta a hannunsa ya sa ya ɗago ya kalle ta, tears were spilling kamar broken dam, cikin Muryar kuka tace '' awa biyu nayi a kitchen just for you '' tana gama faɗar hakan ta tashi zata tafi,saurin riko ta yayi ya zaunar kusa dashi yana goge mata hawaye yace '' zauna zanci'' murmushi tayi ta fara ɗibar Abincin yana mai wa bakin sa, loma gudan farko yayi wuƙi wuƙi da ido, ji yake abincin da yaci na ƙoƙarin dawo wa, ruwa ya jawo yasha, yana Faman zufa, Salamatu wasn't listening sai ɗura masa take shi ko sai zufa yake yana ƙarawa sai da ya cinye tas. Tayi murmushi tace '' yayi daɗi?" Jinjina kansa Aliyu yayi with a fake smile, the food was spicy kuma yayi gishiri chaii! Shikam yaga ta kanshi.
Kwashe komai tayi ta wanke ta dawo parlor inda yake sukayi cuddling É—in juna suna kallon wani Chinese series Nan take faÉ—amasa ita Bama taci abincin ba she couldn't it looked some how in her eyes,xaro ido Aliyu yayi yace '' shine kika sa naci har da kuka?" Dariya tayi tace '' i made it for you''.Yace '' then I should be rewarded right?" Batasan mai yake nufi ba sai jitayi subtly ya fara romancing É—in ta, tun tana gane series É—in harta zo bata ganewa sai da ya ririta ta sannan ya wuce da ita É—aki.
Kwanaki sun cigaba da tafiya Aliyu ya zama sanannen ma'aikaci a wurin aikin su,yan mata sai bin shi suke shidai he made it clear yana da mata but they weren't ready to leave him, akwai wata mai suna xue yao, ita ko ina yake she always made excuses to be with him, sai taita taɓa shi duk da ya nuna bai son haka.
Tsakanin sa da Salamatu kuma wani irin so da ƙauna mai tsayawa arai suke ma juna however,har yanzu tsakanin su romance ne kawai it makes her wonder ko baida lafiya ne? Bawai ta ƙagu bane,a'a kawai dai tasan in every functioning marriage there has to be intimacy duk da suna yi but it wasn't to the core right?.
Ta damu da wannan sosai and she had no one to talk to, a ɗayan ɓangaren kuma ta maida hankali tana koyon martial arts har ta ɗan Iya basics sannan tana koyon Chinese cuisines har ta ƙware ma, kuma tana yin abincin yan Nigeria. Aside from that ita da Aliyu basu manta da asalin su ba,from time to time he takes her out kuma da shigar su ta yan Nigeria suke fita siya kallon su.
Cikin wata shida Aliyu ya gina masu sabon gida wanda nasu ne na kansu, ya zuba komai da zasu buƙata amma ita salamatu bata sani ba,
Birthday ɗin salamatu Aliyu yayi inviting ɗin coworkers ɗinsa suka zo ayi celebrating ɗin birthday ɗin,duk da ita Salamatu bata sani ba, ranar yini tayi tana baƙin ciki because it was her birthday yet Aliyu bai tuna ba! She hates him!! Tana nan zaune daga ita sai wando bum short dakuma wata farar riga shara shata,gashin ta yayi wani iri, idanun ta sunyi ja, zuciyar tana tafarfasa idan Aliyu ya dawo zai gane dan ko abinci bata ma dafa ba.
Da ƙarfe 07:30 tana zaune bayan tayi wanka tasa wata doguwar rigar Atamfa ta gama sallah, kicin kicin tayi da fuska tana daddanna wayar ta transferring the aggression to the phone kira ya shigo wayar ta,it was an unknown number kamar zata share sai kuma dai ta ɗauka, '' Hello Is this Mrs Aliyu?" Ɗayan ɓangaren ya faɗa duk da dai Salamatu batasan ko waye ba,sai da hankalin ta yaɗan tashi jin abinda ake faɗa, tace'' eh, nice any problem?" Daga ɗayan ɓangaren yace '' pls come to Qingwangfu road, street no5 house no 40, your husband...'' wani irin dum zuciyar Salamatu tayi kafin mutumin ya idasa maganar sa ta katse sa da faɗin '' meya same sa?" Kafin ɗayan ɓangaren ya bada amsa impatiently ta katse kiran ta jawo hijabin ta dake kusa ta ɗaura abaibai ta fita daga Apartment ɗin a haukace.
Abin hawa ta tara ta hau,sai rusar kuka take without actually knowing what happened,mai tuƙi sai haƙuri yake bata da Chinese '' Méà shì de,Hui hao dé'' Ina Salamatu batasan abinda yake faɗa ba, kasancewar anguwar da suke tayi nisa da wannan wurin sai wurin 08:39 suka iso, it was an elite street ya haɗu iya haɗuwa, ko ina da haske kamar rana ga gine gine masu shegen kyau,it was an elite street na China inda masu kuɗi da mulki ke rayuwa. Yana ajiye ta tafita a haukace ta shiga cikin Apartment ɗin da aka faɗa a waya,
Guards didn't stop her, shiga tayi ta tura ƙofar Apartment ɗin ta shiga ko ina duhu ba alamun mai rai, tsoro ne ya kamata sai lokacin ma taga wautar ta, mai ya kawo ta why didn't she call Aliyu to confirm? Duk wannan tunanin tanayi tana ƙara kutsa kai,yan zudai tsoro ne cike da zuciyar ta damn....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17