Chapter fifty one: The game
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
ð‘Šð´ð‘Œð¸ ð‘†ð»ð¼?(ðµð‘’ℎð‘–ð‘›ð‘‘ ð‘¡â„Žð‘’ ð‘šð‘Žð‘ ð‘˜)ðµð‘¦ ð´ð‘¢ð‘¡ð‘¢ð‘šð‘› 17
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
ð¶â„Žð‘Žð‘ð‘¡ð‘’𑟠ð‘“ð‘–ð‘“ð‘¡ð‘¦ ð‘œð‘›ð‘’:ð‘‡â„Žð‘’ ð‘”ð‘Žð‘šð‘’.....
The next day....
11:00am
News room
Amreesh zaune gaban yan jarida cikin shigar baƙaƙen kaya from head to toe,ƙafa ɗaya saman ɗaya, Baƙin gashin sa ya sauko har kafaɗar sa slightly covering his left eye,hakan yasa ya ƙara zama kamar wani villain daga movie...ga ƙamshin turaren sa da ya cika ko ina, it's hard to breathe, fuskar shi ba rahama ko kaɗan sai ma tsuken da take fiye da koda yaushe, Ga wani irin dangerous aura that oozes out from him....
Gabaki ɗaya News room ɗin wani irin tensed atmosphere ne,duk da Ac'n dake kunne gumi suke, tun ɗazu Suka dinga rantafo tambayoyin su,yet Amreesh yayi shiru yaƙi tankasu rather sai binsu yake da cold eyes ɗinsa dake piercing right through their souls,kowane ɗan jarida tsoro ne bayyane a fuskar sa kada ace yayi offending ɗin big short,idan hakan ya kasance then...ba ɗan jaridan kaɗai ba,har da gidan jaridar su abun zai shafa, lokaci ya cigaba da tafiya yan jarida sai kallon juna suke suna kallon Amreesh that looked like a devil from hell, A matuƙar bazata suka jishi yana faɗin cikin sexy voice ɗinsa
'' Who gave you the audacity to print those pictures...'' Abinda ya faÉ—a kenan ba tare da ya kalli kowa cikin su ba. Wani irin gumi ne ya fara tsatstsafo musu dukan su,they were confused basu ya kamata su yi tambaya a basu amsa ba? Why are they getting questioned in return?
Amreesh ya cigaba da kallon su da icy cold eyes ɗinsa ganin yanda tsoro ya bayyana a fuskokinsu,wani ɗan jarida cike da ƙarfin hali yace '' Yallaɓai Zakee, wannan tambayar taka don ka kauda hankalin Mutane ne daga tuhumar da ake maka ne ko akwai wata manufa?" Wannan tambayar da ɗan jaridar yayi yasa sauran yan uwansa sauke ajiyar zuciya, maybe yanzu pressure will be shifted back to Amreesh,kafe ɗan jaridan da ido Amreesh yayi,hakan yasa ɗan jaridar yaji hanjin cikin sa kaɗawa, The atmosphere was intense '' dame ake tuhuma ta?" Amreesh ya faɗa da wani irin devilish voice da kuma Hausar da basu yi tsammanin ya iya ba, yana watsa musu wani shegen kallo,kusan sumar zaune sukayi, wata yar jaridar da tasa wasu shegun matsatstsun kaya,duk surar da Allah yayi mata a waje tana wani ƙwarƙwasa tana juya ido in a seductive voice take faɗin '' yallaɓai Zakee ana tuhumar ka da lalata da ƙananun yara because you're influencial,kuma iyayen yaran basuda yanda zasuyi cuz at last you're a powerful person mai zaka ce game da hakan?" Completely yanda take maganan da body language ɗinta zai nuna maka abinda ke ranta,she was advertising her self,tana manta da aiki suke anan,well who wouldn't? The mighty Amreesh Zakee ga kyau kamar shi yayi kansa ga izza ga mulki? Ga wani irin charming Aura he's the perfect definition of every girls' dream
Kallo É—aya Amreesh yayi mata ya É—auke kai,while yan uwanta yan jarida ta basu mugun mamaki,sun santa she was professional yanzu kuma what's with the attitude? Dawo da kallon kan Amreesh sukayi yanzu ba lokacin damuwa da abinda tayi bane, lokacin É—aukar labari ne...
Jinginar da bayan sa Amreesh yayi a kujerar da yake zaune yana yi musu kallon ƙasan ido,for a heart beat sun riƙe numfashin su, why the hell is he like this!!!?
'' Duk wanda yake tuhuma ta da lalata da yarsa anan ko a wani wurin daban can step forward '' Suka ji deep voice É—insa,he said it so casually kamar ba wani abu bane... Amreesh kuwa wani irin yanayi ya tsinci kansa, he's heart was raging. .in a way it never did. Yan jaridar suka fara kallon kallo,Toh su dan rabbi Ina zasu san dawa dawa yayi ma hakan?
'' Yarinyar da aka kama ku can testify '' wani ya sake faÉ—a a tsorace,kallon shi Amreesh yayi kafin slowly yace '' Where is the girl?" Yawu É—an jaridar ya haÉ—iye, perhaps Amreesh yayi threatening É—in ta ba lallai ta iya magana ba,or perhaps karuwar sace?
Tsit sukayi a wurin, The tense doubling up, Gyara zaman shi Amreesh yayi a matuƙar kausashe yace '' ku dukan ku have invaded my personal privacy, Kuka tozartani nida mata ta ta hanyar yaɗa hotunan ƙarya" Kalaman sa sun sauka cikin kunnuwansu kamar Bombshell, idanu waje suke kallon Amreesh matar sa? Yaushe yayi aure?so suke suyi muhawara a tsakanin su yet Amreeshs' Aura was oppressive...so damn oppressive!! Secretary Ayman dake tsaye a bayan fage ya waro ido shima,damn! Bai san da cewa matar ogansa bace yarinyar nan, gaske Amreesh yayi magana maimakon yanda suka saba sai dai shi yayi attending ko insun zo tare sai dai shi ya amsa yan jaridan amma yau Amreesh yayi magana da kanshi what position must she have hold on his heart? tunanin shi ya katse lokacin da yaga Amreesh ya miƙe yana faɗin
'' I have the right to sue you all for personal privacy invasion,zaku haÉ—u da lauyoyina....'' daga haka Amreesh ya sauka daga stage É—in yana tafiya É—aya bayan É—aya mike he owned the place....
Yan jaridar yanzu kam They were dripping with sweats, Kai idan ma akwai abinda yafi zufa yanzu shi suke,wasu har sun fara kuka,they knew it, Amreesh was ruthless sun sani Amma to this extent? Damn shiiit! Susa suka zo É—aukar labari how did things turn out this way?
Sai gudu suke suna bin Amreesh amma tuni Amreesh yayi gaba Secretary Ayman bayan shi, Yana wani murmushin mugunta,yasan boss É—insa rarely reacts idan an masa Abu amma when he does? Kashin mutum ya gama bushewa.... And in real sense bawai yan jaridan yake nufin su biya ba,Gidan tv'n su zasu biya. Amma ai ta shafe su ko? Albashin su zai koka aiko?
Shigewa motar da aka buÉ—e masa Amreesh yayi yana kunnen uwar shegu da magiyar yan jaridar, They have crossed the line they shouldn't have involved his personal life.....
Jinginar da kansa yayi on the head rest ya lumshe idanu,his cologne along with his aura ya wani cika motar.
Ayman da driver suka kalli juna, basu san inda zaya ba,and suma da kansu suna tsoron yimasa magana kada ta shafe su.
Secretary Ayman be yayi shahadar faɗin '' Yallaɓai ina zamu?" Sai da Amreesh ya ɗauki kusan minti biyar kafin yace '' BLOOM HEALTH CARE '' tada motar driver yayi suka ɗau hanya
***"*Anonymous "***
Zaune yake cikin wani wurin da yake mamaye da duhu,babu abinda ake iya gani,hasken tv'n kaÉ—ai ne source of light a É—akin
Slowly yakai hannunsa ya kashe tv'n with a smirk on his face yace '' You're really a wonder Emrys... Let's see for how long this goes on'' yayi maganar cikin harshen turanci yana ke cewa da wani irin muguwar dariya irin ta mugayen mutane, idanun sa babu komai sai tsantsar ƙiyayya, tsagaitawa yayi da dariya ya sake faɗin '' You have to pay for your sins Emrys, idan har ban tarwatsa rayuwar ka ba, idan har ban saka ka ɗanɗana kwatankwacin abinda naji ba,i won't rest...but how though? You seem untouchable..'' yayi maganar idanu waje, ƙiyayyar da yake ma Amreesh oozing out within the confines of the four walls, lokaci guda idanun shi suka sauka akan bangon ɗakin daga gefen hagu,hoton Salmah ne kafe a wurin sanye Da Kayan da tasa ranar da suka je gidan marayu tana murmushi,kamar wani marar hankali ya isa wurin hoton yana shafawa da hannun sa,kafin ya sake sheƙewa da dariya,da wani irin muguwar murya yace '' Looks like all hope isn't loss Emrys... Eh balallai bane in iya cimma ka,but then her?.... Through her I can break your defense Emrys....zan iya amfani da ita Emrys... I can see her love in your eyes..., idan na raba ta da duniyar then...that will be a huge blow to you and we will be EVEN EMRYS!!!!'' at the moment yayi kama da psychopath, a complete psychopath, ko ina na jikin sa sai rawa yake,his hatred raw...''Welcome to your doom Emrys '' yayi maganar yana komawa a ɗayan ɓangaren inda Hoton Amreesh da yagama ya galgalawa beyond recognition.... Kafin ya jawo wayar sa daga aljihun sa ya daddanna,mayar da wayar yayi cikin aljihu ya sake zama inda ya tashi da farko, kwalbar wine ya ɗauka ya zuba cikin wani glass cup,ƙafa ɗaya saman ɗaya ya kurɓa kafin idanun shi na wani ƙyalli yace '' Bari in faɗa muku, farkon kuskuren da mutum zai yi a rayuwa shine ya fara soyayya...daga lokacin da ka fara soyayya Ni matter how untouchable you're, wannan soyayyar will always bring you to your weakest state In life...'' yayi maganar kamar akwai wani a gaban sa,sai kuma yace '' nasan da yawan ku zasu ƙaryata but then...kubari kuga yanda Emrys zai haukace when i make my move...'' He said with a *malevolent*glint in his eyes ... Yana cigaba da shan wine ɗin sa
***********
Bayan sun ajiye Amreesh,alama yayi musu da su tafi without saying a word.
Shiga yayi cikin asibitin yana tafiya cike da ƙasaita, duk inda ya wuce his cologne lingers, mutane sai juyowa ake ana kallon shi, rigar jikin sa ta wani mugun matsesa, making out his abs, gashin San Nan da ya faɗo a gefen idon sa na hagu remained there,the complete devilish look was still there,ga Chilly Aura da yake exuding,kamar piece of artwork da Sai dai ka kalla daga nesa badai ka matsa kusa ba ko kayi gigin taɓawa... At this point ba matan kaɗai ba,harda mazan bakin su dropped,suma sunga rumour ɗin dake yawo akan Amreesh kuma sunga tattaunawar da akayi dashi cuz it was live... Suddenly sai gashi a hospital ɗin su? The ladies kamar zasu zuba ruwa ƙasa su sha,damn shiiit!
'' he's more handsome in person '' wata tayi whispering ma wadda ke kusa da ita,and on it went, Amreesh yayi kamar bai ji abinda suke faɗa ba ya cigaba da tafiyar sa leaving his mayataccen ƙamshi behind.
Office ɗin Dr Ahmad ya shiga,samun Ahmad yayi zaune in a very relaxed position ido suka haɗa Ahmad ya sakar masa murmushi,wuri Amreesh ya samu ya zauna sarcastically yace da hausa'' aiki kake ko shan ac?" Dariyar da Dr Ahmad bai yi niyya ba yayi, yace '' What's with the good mood?" Ƙyale shi Amreesh yayi,ya lumshe idanunsa,Fita daga office ɗin Dr Ahmad yayi , after a while ya dawo hannun sa ɗauke da wasu files, wurin da Amreesh yake yaje ya zauna ya fara buɗe files ɗin ɗaya bayan ɗaya yana yi ma Amreesh bayanin abinda suka ƙunsa '' You have fully recovered Zakee,yanzu Kai ma zaka iya experiencing ɗin emotions kamar kowa and you can feel like everyone else,ko ƙila da ɗan bambanci daban,but it's not a problem saboda baka saba bane with time zakayi adjusting '' Duk wannan bayanin da Ahmad yake har yanzu Amreesh idon sa rufe,bai ko motsa ba, now ya fahimci Dalilin da yasa ya iya sanin yayi fushi during the interview,he has recovered.
Ganin bai tanka ba yasa Dr Ahmad jawo wani abu kamar wuƙa daga table ɗin sa ya miƙa hannu with the intention of stabbing Amreesh,da sauri idanun Amreesh suka buɗe yace '' don't you dare!" Ƙyalƙyace wa da dariya Dr Ahmad yayi kafin yace '' wai so nake ingani idan da gaske ka warke,i wanted to see if you can really feel pain '' Harar shi Amreesh yayi yana faɗin '' ai dai idan mugunta ce,in anzo wurin ka anzo ƙarshe'', Dr Ahmad was really happy especially ganin yanda Amreesh ke magana,duk wannan cold attitude ɗin da rashin yin magana ya ragu sosai...
Wurin ƙarfe huɗu, Amreesh da Ahmad suka fito daga cikin asibitin, Amreesh a passenger seat Dr Ahmad a driver seat, tada motar yayi suka bar asibitin.
Along the way wayar Amreesh tayi ƙara alamar shigowar Message,for a while Bai duba ba,sai can ya ɗauki wayar ya kalli message ɗin
ð´ð‘›ð‘œð‘›ð‘¦ð‘šð‘œð‘¢ð‘
“ð‘Œð‘œð‘¢ ð‘Ÿð‘’ð‘Žð‘™ð‘™ð‘¦ ð‘Žð‘Ÿð‘’ 𑎠ð‘¤ð‘œð‘›ð‘‘ð‘’𑟠ð¸ð‘šð‘Ÿð‘¦ð‘ ....†wannan shine saÆ™on farko da ya fara shigowa, har Amreesh zai mayar da wayar sai ga wani ya Æ™ara shigowa
“Wanna play game?
Of course you do ?ko kana so ko baka so you're a participant Emrys ?...kaine na uku, mutum na biyu shine kyautar wanda yaci wannan wasan,so good luck...â€
"Yours sincerely, Anonymous 😉"
Expression É—in Amreesh bai canja ba daga waje amma daga cikithere was a storm,
" Be my guest ðŸ˜'' abinda Amreesh yayi typing a matsayin reply kenan with a mischievous glint,if this person is crazy,then he's better than that..
Wani wuri Ahmad ya kaisu, saukowa sukayi suka jera suka shiga ciki
******
Wednesday***
Salmah da Samha ne saye cikin wasu purple abayas da suka wani irin mugun yi musu kyau, Salmah ta ɗaure gashin ta in a low pony tail,ta yafa mayafin abayar dayake shima purple on her oval face, Almond eyes ɗinta na wani ƙyalli at the same time they looked dull Dan tana fargabar idan fa dangin Amreesh suka ƙita? Tafiya take slowly kamar wadda ƙwai ya fashewa a ciki. She looked beautiful duk da stress ɗin da take ciki.
Samha itama irin shigar Salmah tayi,tun jiya sukayi magana da Salmah and she has told her ita ba ruwanta wallahi idan mutum ya faÉ—a mata A.. sai ta karanta masa daga A-Z, infact wani irin nishaÉ—i take ji.
Amreesh dake zaune cikin motar ya fito ya buɗe ma salmah seat ɗin baya lokacin da suka iso wurin motar, murmushi tayi tana faɗin '' thank you '' kafe ta yayi da ido harta shiga ta zauna, Samha ma ta tsaya on the other side tana jiran same treatment,sai gani tayi Amreesh ya zauna ɗayan side ɗin da take jira ya buɗe mata,her jaw dropped ganin wulaƙancin Amreesh, shiko Amreesh yana shiga ya jawo Salmah jikin shi embracing her tightly, rungume shi tayi itama suna sakin ajiyar zuciya Tare, ƙamshin turaren su na shiga cikin hancin juna,ɗago kanta tayi tana kallon shi, Sosai yayi mata kyau,saye yake da farar riga V neck,his muscular chest slightly exposed,sai baƙin wando sweat pants,his silky raven black hair shining and smelling good, lips ɗinsa kamar yasa gloss,his eyes multicolored. Kallon shi Salmah take babu ƙiftawa sosai taga yayi mata kyau, infact kyan shi ƙaruwa yake a idon ta day by day..'' Wan'a kiss?" Ya furta ƙasan maƙoshi yana matso da fuskar sa dab da Tata,har hancinsu na goguwa,Dum! Taji gaban ta ya faɗi, da sauri ta ɓoye fuskar ta a ƙirjin sa,she felt so shy, Especially da taga akwai driver a gaba,he might have heard them.
Ƙara shigar da ita jikin shi Amreesh yayi,deep in his heart yana jin wani irin urge...for the first time he wishes to protect someone,so precious he wishes to love and cherish her... Lamo Salmah tayi ajikin Amreesh tana shaƙar daddaɗan turaren sa that makes her feel safe and protected.kafin ta sani har tayi dozing off... Samha kuwa tayi tsaye sai cika take tana batsewa, Amreesh ɗin nan ɗan rainin wayau ne wallahi, tana tsaka da antayamai harara taji yana faɗin '' Drive!'' ai da mugun sauri ta faɗa motar, a ɗayan seat ɗin gefen driver tana ƙunƙuni....
Zaune suke a parlor dukan su,mata da maza, Hajiya Turai, Hajiya Saude, Hajiya zakiyya sai Hajiya Maleeka, kowa zaune a kujera daban daban a palorn,ya'yan su zaune kusa dasu mata da maza. Wasu na latsa waya wasu na kallo,wasu kuma suna sha'anin gaban su.
Duk wannan abu ɗaya ake jira, Amreesh! So suke suga matar tashi da yayi claiming yana da, duk sun ƙagu da su ganta. Yar hira suke tsakanin su duk da kuwa dama can bawai shiri suke ba but they say 'an enemy of an enemy is a friend, right?' idan dai kan su cimma burin su akan Amreesh ne ai they can set aside there differences right?
Suma yan matan anxiously suke kallon kofar so kawai suke suga shigowar Amreesh kallon entrance kafin su kalli juna su sakar ma juna harara, I mean if you love someone and another person is making a move how will you feel?
Mazan kuwa,well suma so kawai suke suga matar Amreesh É—in idan da gaske ne....
Tun kafin ya shigo ƙamshin turaren sa ya cika musu hanci, kafin footsteps ɗin sa suka shiga kunnuwansu,dukan su simultaneously suka juyo suna kallon entrance,Salati Hajiyoyin suka ɓuge dashi
'' Innalillahi wa inna ilaihi raji'un''
'' innahu min sulaimana wa'innahu Bismillahirrahmanirraheem''
'' A'udhubillah minashshaiɗanirrajim '' on and on they went kamar Amreesh yayi wani ƙaton zunubi dan ya riƙo Salmah a hannun shi.
'' yaunaga Sheri ƙulle ga haɓar zane,Amma yaron nan baida kunya!!!" Inji Hajiya Saude baki sake.
'' yo Abu ya haɗa da jinin Masu jajayen kunnuwa ai bakya tsammaci ƙasa da haka ba!" Inji Hajiya Turai, tana kauda kai
'' mudai kada azo a lalata mana yara abinda nake gudu kenan!" Cewar Hajiya zakiyya, Amreesh yayi da ɗai duniya bai san da zaman su a wurin ba,sai ma stairs daya haye,duk ƙwaƙwar su nason ganin fuskar Salmah basu ga komai ba, yan matan kuwa Ransu ya ɓaci kamar ba gobe ganin wata in the arms of their beloved, kauda kanta maraƙisiyya tayi kafin ta tashi tabar wurin a fusace. Sudai mazan taɓe baki sukayi suna kauda kai, they had alot to say. Hajiya Maleeka batace ko uhm ba, suna tsaka da maganganun su sai ga Samha ta shigo jaye da akwati.
'' ita kuma wannan daga ina?" Cewar Hajiya zakiyya,dukan su suka dawo da kallon kan Samha dake jan akwatin daƙyar, Amreesh was really a pain in the neck! Tafiya yayi yabarta wato ta ƙarata ko?
Kallon ta suke suna magana loud enough for her to hear.
Share su tayi tana Cigaba da jan akwatin,
'' shegiya har naji na tsane ta!" Inji Ummu, tana hararar Samha,ɗan dakatawa Samha tayi ta kalli mutanen dake parlorn,her foxy eyes studying them each..yanda suka zubomata ido kamar zasu haɗiye ta.'' ke uban me ya kawo ki nan?" Azeezah ta faɗa cikin daka tsawa, itama tana jin ta tsani samha,'' Ubanki ya kawo ni!" Inji Samha casually tana kallon su, every body was shocked jin abinda Samha ta faɗa. '' My Lady!" Dr Ahmad dake saukowa daga stairs ya kira, saye yake da t shirt purple,sai wando brown,his curly hair a bit messy, shima rigar jikin sa ta kama shi. Ƙafafun sa saye da wasu brown ɗin slippers,his pink lips glossy,sleepy eyes ɗinsa ƙyam akan Samha. Wani irin feeling yaji yana taso masa daga ƙasan zuciyar sa....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17