Chapter fifty eight: Spell bound...
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanun Rosen suka wani ƙara girma kamar zasu zubo idanunsa suka ciko da hawaye jikin sa ya ɗau rawa kamar an jona masa shocking, Robin yaji gaba ɗaya duniyar juya masa take saura kaɗan ya faɗi ember Tayi saurin riƙoshi bakin Nathalie sai buɗewa yake yana Rufewa she couldn't utter a word old man woods bugun zuciyar sa har cikin kunnen sa jikin su yayi bala'n sanyi, hawaye suka fara bin fuskar old man woods, Matar sa Helena couldn't take the shock suna nan tsaye saidai suka ji tim! Juyowa sukayi and behold....Helena ta kamu da ciwon zuciya nan take ta margaya, da sauri old man ya dawo wurin ta yana jijjiga ta but she was dead,Rowan kallon su yake bakin shi na motsawa in an inaudible voice yake faɗi repeatedly '' I didn't do it...'' yana maganar kansa katsa ba kuma ya kallon kowa in particular, Like a lightning speed Rowen ya ƙarasa cikin ɗakin ya cakumo wuyan Rowan '' you killed them!! You killed them!!!!!, basai da yace kayi haƙuri ba? Rowen apologized and I did too but you didn't listen,you murdered them, I hate you..'' yayi maganar cikin fitar hayyaci yana loda ma Rowan naushi, Kafin ya jefar dashi gefe, wurin ya zama chaotic sai kuka ke tashi,Robin baisan inda zai sa kanshi ba, old man mourned his wife, daughter and grandson.... After a while Nathalie ta miƙe ta kwashe Rowan da maruka masu kyau yet baiyi kamar an maresa ba,'' you're a devil,a pure devil to have killed your mom and brother...!!!!" Ta faɗi maganar cike da tsana..''
'' Stop Amreesh '' Salmah dake kuka shaɓe shaɓe ta faɗa tana rufe bakin Amreesh,kallon ta Amreesh yayi yana ɗage gira guda yace '' What's wrong? Ba'a gama littafin ba,let me..'' girgiza kanta Salmah tayi tana jan hanci tace '' bazan iya ba yanzu, maybe next time '' Ta faɗa tana ƙara kwantar da kanta a ƙirjinsa tana rusar kuka, it was painful littafin ya bata tausayi, ajiye littafin Amreesh yayi yashiga lallashinta,'' time for my reward '' yayi whispering a kunnen ta ganin ta daina kuka, yawu ta haɗe tana tureshi tare da ƙoƙarin sauka jikin sa '' yanzu bacci nake ji let's do it tomorrow '' tayi maganar tana zaro ido alamun rashin gaskiya, ƙanƙameta Amreesh yayi murya ƙasan maƙoshi hannun sa cikin gashin ta yace '' Bazan iya jira har gobe ba...i want it now '' yanda yake maganar yasa taji wani irin chills running down her spine, slightly jikin ta ya ɗau rawa, Romancing ɗinta Amreesh ya fara kissing her and making sure she felt every bit of what he does to her, Wrapping ɗin hannunta tayi a wuyan shi pulling him in and deepening the kiss.......
*******Ahmad***
Wani irin zafi jikin sa yake his breath quickening, itako Samha ta wani zaro ido, Kamar wanda aka tsikara ya yakice Samha daga jikin shi yana sakin ajiyar zuciya, miƙewa yayi daga saman gadon walking lazily ya Koma ɗayan side ɗin Samha on the other, itama tashi tayi tana mazurai, Ahmad yace '' Why did you come back?" Ya faɗa yana lumshe ido looking intoxicated, Samha tana Yan soshe soshe tace '' magan....''
''leave it and go..'' ya katse ta sending her out of the room sannan ya rufe kofar ya jingina akai yana maida numfashi ga wata zufa da ta tsatstsafo masa a goshi,Biting his lower lip ya dafe marar sa, saboda wani azababben ciwo da take masa, da ƙyar ya isa wurin bedside drawer ya jawo ya duba pills ɗinsa sun ƙare, Jin wani sharp pain a wurin yasa ya kai zaune yana sakin yar ƙara ya miƙa hannu ya kashe wutar ɗakin abu ya tarar masa goma da ashirin, Coiling yayi saman gadon shi yana tumurmuje shimfaɗar tsabar yanda ciwon ya kaimasa karo while on the other hand yake ƙoƙari yaga bai tuna yanda ƙirjin Samha yake manne da nashi ba it will get worse....
Tura baki Samha tayi ganin yanda Ahmad ya korota,taɗan harari ƙofar ta wutsiyar idon ta ta hango Azeezah da Sultana na dosowa an idea popped into her mind, murmushin gefen baki tayi kafin ta juyo ta fara tafiya tana shafa lips ɗinta tana murmushi,Tare da faɗin '' Your lips are so tasty.. I wanna..'' sai a kunnensu suka tsaya cak suna wani kallonta, Especially Azeezah,sai kuma sukayi exchanging glances a matuƙar fusace Sultana ta dawo da Samha da zata wuce su baya tana faɗin '' k! Me kika ce?" Innocently Samha ta ɗago idon ta tana kallon su kafin ta kalli ƙofar ɗakin Ahmad '' ke ba magana ake maki ba?!!" Azeezah da ta cika tayi fam ta daka ma Samha tsawa,ɗan yi Samha tayi kamar ta razana,with fake innocence ta nuna ɗakin Ahmad kafin slowly tace '' kirana yayi and then....we accidentally kissed...'' tayi maganar with a smirk a fuskar ta, ganin irin kallon da suke Binta dashi yasa tayi dariyar shaƙiyanci ta wucesu tana faɗin '' ina ma ace a duniyar gaske akwai remote Dana ɗan dawo da moment ɗin Nan baya...'' Hawaye suka fara bin fuskar Azeezah No matter how much she tried to control it takasa,hular attach ɗin dake kanta ta fisge ta jefar tana ƙwala ihu kafin tayi ɗakin ta ta banko ƙofar tare da faɗawa saman gado tana risgar kuka, Sultana ta danne abinda ke zuciyar ta tashiga ɗakin Azeezah ta dinga lallashinta '' i have a perfect punishment for her,zatayi danasani!" Azeezah ta faɗa da jajayen idanun ta kafin ta jawo wayar ta, Online ta hau tayi ordering ɗin wani abu kafin ta ajiye wayar ta kwanta, '' I hope koma menene zai koyawa shegiyar hankali..'' ta faɗa sannan ta miƙe tabar ɗakin.
Bayan ta fita tsayawa tayi tana kallon ƙofar something running across her mind ta daɗe tsaye wurin kafin ta tafi...
***********
05:30am
'' Shall we go?" Amreesh ya faɗa yana rungoma Salmah from behind, kayan jikin ta Blue colored shirt body hug da ko rabin cikin ta bai kai ba,sai wando blue colored palazo, sai gashin ta into a ponytail,ta bala'in yin kyau duk da ba kwalliya tayi ba, lip gloss kaɗai ta shafa sai kwalli daya ƙara ma almond eyes ɗinta kyau sai wani azababben ƙamshi da take she looked breath taking, Jinjina kanta tayi tana kallon Amreesh ta madubi da yayi irin shigar ta it amuses her wai namiji da palazo, gashin shi an raba biyu, na daga sama anyi bun dashi daga ƙasa kuma a sake, Lips ɗinsa looking more reddish and lucious,idanun shi na wani sparkle his earthy scent invading her nose,ƙamshin sa exactly ƙamshin ƙasa idan anyi ruwa.... Kissing ɗin Wuyan ta yayi da sauri ta fita daga jikin shi tana tuna abubuwan da yayi mata jiya... murmushi Amreesh yayi ya ɗan girgiɗa kai kafin ya riƙo hannun ta,hannun sa ɗaya riƙe da key suka fita. Wata blue colored sports car suka then sped off,tafiya suke akan wani empty road the sight was soul stirring, dama gari bai ida wayewa ba, there are few stars in the sky, wani iska mai daɗi da sanyi brushing against their skin,itace ne daga gefe gefen wurin then green grasses utterly magnificent.... Bakin Salmah ya kasa rufuwa,sai murna take tana wassr baki.... Amreesh kuwa yana murmushi dan ma bata ga inda zai kawota ba...
After a while suka kawo wurin, parking Amreesh yayi daga nesa kaɗan sannan ya fito ya buɗe mata itama ta fito holding his arm suka shiga wurin lokacin aɗan kwai haske, Sakin baki Salmah tayi ganin irin Kyan wurin,it was absolutely spell binding, Wurin kamar garin yan cartoon, hakin wurin ya kwanta luf luf kore share dashi sai itacen fruits ba dayawa ba kuma akwai tazara tsakanin su, sai wani small cozy house da akayi da woods da transparent glasses saboda wannan private land ne na Amreesh kuma babu wanda ke zuwa wurin just him... The places was surrounded by nature ga wani ƙaton Mountain malale da mutum zai iya hangowa daga wurin green grasses sun lulluɓe mountain ɗin sai dogayen itace da sukayi surrounding ɗin wurin, sai ƙaramin gulbi da ruwan ciki suke ocean blue suna wani sparkling and they're still iskan wurin na ɗan kaɗa su.da wani irin daddaɗan ƙamshi dake tashi a wurin....it was a jaw dropping sight.... '' Do you like it?" Amreesh ya faɗa yana hura mata iska a gefen wuyan ta, excitedly ta juyo '' I love it..'' ta faɗa eyes sparkling...'' see magic '' juyowa tayi tana so taga magic ɗin dayake magana akai, holding her hand suka he gaba da gulbin duƙawa Amreesh yayi yaɗan sa hannun sa daga baki bakin gulbin itako ta tsare sa da ido in anticipation after a while ya lalubo wani button,danna button ɗin yayi sai ga gulbin ya fara evaporating daga baki wasu defusers sun fito perfumes of different colors da Fragrance suna zuba cikin Lake ɗin sai kuma kalar ruwan ya canja, ruwan suka fara fitar da fog of different shades kamar rainbow, sai wasu lights suma masu kyau suka kawo making the whole scene ethereal, Salmah tayi cupping ɗin fuskar ta in awe baki buɗe ido waje,wani button daban Amreesh ya danna saiga 🎊 confetti ya fara dararowa from no way, Amreesh ya ɗago fuskar sa yana kallon excited Salmah,yanda take ɗin je couldn't tear his gaze off her... Absolute Gorgeous...
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 ðŸ ðŸ