← Book details Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 74 OF 84

Chapter seventy three: Ra'esah.....

Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ƙwafa sukayi closing in on Samha, Mathew yace'' What? Suprised to see us? Kinyi tunanin wannan ɗan ƙaramin azaban da brother ɗinki ya bamu will be enough to scare us?" Samha ta ƙyafta ido confused wane brother kuma? '' we're enemies for life!"

Gefe ta sake bi zata wuce Emmanuel ya sake Shan gaban ta cike da zafin rai Samha ta wanke fuskar sa da mari
'' incase if you have forgotten let me remind you...I was...I still am...and will always be Samha! Don't try to double cross me!" Emmanuel was shocked suma sauran haka the shock could not be hidden on their faces

Andrew yayi composing kanshi clicking his tongue ya dawo ya tsaya gefen Samha ya ɗaura hannun sa kan kafaɗar ta kamar su abokai ne with a smile yace '' Feisty as always....'' Samha ta ture hannun sa tareda naɗe hannun ta akan ƙirjinta

Chibuke ya wani shafa kanshi da dariyar shaƙiyanci ya dawo ya tsaya ɗayan gefen Samha suka sata a tsakiya '' You look prettier I have to admit....''

Samha ta juyo gefen sa with a smug smile tace ' because you're ugly... doesn't mean everyone has to follow suit right?"

Fuskokin dark flames yayi baƙi, Chibuke har wani huci yake his face looking reddish

'' I swear...I wish to cut out your tongue...ganin ki Ako da yaushe kina tafiya lafiya lau makes me feel like murdering you and then incinerate your body into the river!!" Emmanuel ya faɗa a harzuƙe kamar zai kai ma Samha duka
Slowly Samha tace '' and your very Presence makes me want to puke 🤮🤮...wait! Baku jin wani wari wari?" Samha ta tambaya tana shinshinar nan da can suko dark flames suke kallon juna utterly confused.... Samha ta Dena shinshine shinshinen her eyes looking at them tace

'' oh pardon...Ashe daga gareku ne! You smell like rotten eggs.." At this point Andrew was getting impatient Wai su take cewa suna wari kamar ruɓaɓbun ƙwai,damn! Her mouth is too sharp more than he hates to admit!

Suma sauran kallon Samha suke with the same thoughts running in their minds sai kuma wani devilish smile ya shafe fuskokinsu Andrew ya tsaya bayan Samha tare da matso da fuskar sa dai dai gefen ta yaɗan ranƙwafo kaɗan hannayen sa cikin aljihu bakin shi daidai kunnen ta '' A very big surprise awaits you Ms feisty....say goodbye to everyone you love cuz I don't think you'll return the next session...'' Samha bata fahimci abinda Andrew ke faɗa ba su kuma sauran suna kallon juna cuz sun san abinda suka shirya... pure evil..., juyo da fuskar ta Samha tayi wurin Andrew kafin tasa hannu ta ture fuskar sa'' ba sai ka cikani da warin baki ba pls...idan ka tsaya daga nesa ka faɗa min i will hear you!"
'' Damn shittty girl! Your mouth is too sharp har nake jin kamar in zare harshen ki and feed it to the dogs...!" Samha ta matsa kusa da Mathew da yayi maganar tana kallon shi eyes blazing with fire tace '' I dare you!"
An evil smirk crept on his lips haka ma sauran Emmanuel ya ƙara ɗaura hannun sa akan kafaɗar Samha ya tsaya gefenta yana girgiza kanshi continuously yace '' Oh Samha..your courage impresses me the most..but then...abinda dark flames suka zo maki dashi this time around...your mind won't grasp...!!!" Yayi maganar yana ƙwalale ma Samha she ido, Andrew ya matso kusa yace '' baka faɗa mata cewa....this time around, we will handle you in a way..you won't know what hit you I promise you Samha...you'll fall into an *abyss* baxaki iya fitowa ba,You will remain there for the rest of your life!" Samha dai jinsu take kawai dama ta sani once a devil... always a devil... slowly abinda sukayi mata ya fara dawo mata akai wani irin fury taji bubbling up within her Amma ta danne kasancewar asibiti ne

'' what's wrong?....is Ms feisty scared already?" Chibuke mocked, Samha ta É—an yi kamar mai tunani tace '' Scared of what...? Pigs like you? Dream on!!!"gyaÉ—a kansu sukayi acknowledging what she said sun sani but then...da ace tasan abinda suka shirya bazata ke dinga wannan maganar ba
'' you'll beg for death Samha,you will beg for mercy,you will beg to be saved Amma zamu tsaya daga gefe muyi ta maki dariya and kinsan that thing you refused us....''
'' let her be,kada ka bata too much information...I'd rather tazo tayi experiencing da kanta oh and that weakling what's her name again....'' Andrew ya tambaya yana kallon sama kamar mai tunani at the same time su duka cike da shaƙiyanci sukace '' Oh Raizah....!" Dariya suka kwashe dashi ita ko samha jin sun kira sunan Ra'esah made her wonder Meye suke planning haka?

'' She will be with you in your ordeal...the two of you will burn in hell! So make merry while you could MS feisty...'' taji ya faɗa brain ɗin Samha ya ƙulle just what on earth are they planning ajiyar zuciya ta sauke tace
'' I'm curious... suddenly naji inaso makaranta tayi resuming to see what dark flames.... oops dark pigs have in store for me!" Tayi maganar winking at them batareda ta ba abinda suka faɗa muhimmanci ba,duk da yanda abin ke ƙone masu rai they pretended as though they weren't affected '' be warned however...har yanzu abinda kukayi mani...ban manta ba and I will come for you I promise..'' Samha ta faɗa cike da tsana '' glad you haven't...'' daga haka kowa ya kama gaban shi...
********
Slowly ya buɗe idon sa staring at the ceiling first sai kuma idon shi yayi gefe jin numfashin ta na sauka akan wuyansa her hand tightly clutching onto his,his lips parted slowly kafin ya rufe,shiru yayi yana ƙoƙarin tuna abinda ya faru and he remembered everything except abinda ya tuna Wanda ya faru a baya,wani baƙin ciki me ya tokare zuciyar Amreesh how could he have forgotten shit! His efforts went in vain!

Lumshe idonsa yayi feeling so disheartened kafin ya juya slowly yana facing Salmah ya ƙara jawo ta jikin shi not minding the drip on his hand slowly ta buɗe idon ta da sukayi ja suka shige cikin nashi ta kafe shi da ido like she couldn't believe it,Jan hancin ta yayi yana murmushi irin na marasa lafiya, hawaye suka fara bin fuskar ta kafin sheshsheƙar kuka '' Mahee...'' ya kira ƙasan maƙoshi his voice sounding very weak '' naji tsoro....naji tsoro sosai.. thought I'd lost..'' ɗaura hannun sa yayi saman lips ɗinta not wanting her to complete her sentence '' I'm here now...stop crying..'' Maganar shi ba Abinda ta ƙara mata inba kukan da tacigaba dayi ba, Amreesh ya tashi zaune sannan ya tayar da ita hugging her tightly yana shafa bayan ta,in his eyes harta rame, '' Why are you trying so hard.... what is it that bothers you,you can tell me anything Amreesh '' Salmah ta faɗa tana kuka sosai '' You don't have to bear it alone, I'm here now '' ta ɗago tana kallon fuskar sa that looked slimmer sannan ya faɗa sosai har yanzu fatarsa bata dawo daidai ba he still looks pale,his cat eyes looked sharper

Amreesh ya ɗaura hannun sa akan nata dake akan fuskar sa '' Zan faɗa maki... just give me time!" Turo baki Salmah tayi bataso taji yace ta bashi lokaci, marairaice fuska yayi and she had no choice but to agree '' Promise me bazata sake yin abinda kayi jiya ba...i don't want to lose you Amreesh!" Tsare fuskar ta yayi da kallo yanda take hawaye he didn't like but ...zai iya yimata alƙawari kuwa? Baya so yayi rejecting out right hakan yasa kawai ya jawo ta ya rungume yana sauke ajiyar zuciya,itama tightly ta riƙe shi her heart breaking seeing how sick he looked....'' can I get a kiss now?" Yayi whispering da sauri Salmah ta sauka daga jikin shi tana zaro ido...'' oh the doctor...'' ta faɗa *lamely* kafin ta sauka daga gadon '' zan kira doctor '' bata jira abinda zaice ba ta fita da sauri murmushi kawai Amreesh yayi such lame excuse.... Ajiyar zuciya ya sauke looking out the window... Things are gonna take a new turn for better or for worse...


Lokacin da Salmah ta dawo da likita tayi mamakin ganin yan gidan su an taru akan Amreesh harda Pah da Hajiya Maleeka da sauran su...like they literally filled the room,ba wai sun zone ba bcuz they were all well wishers no! Some of them wished inama Amreesh zai cigaba da zama cikin coma or worse ya mutu..but they were disappointed

Likitan ya kore su waje duka kafin yayi examining Amreesh, Amma Salmah remained behind saboda Amreesh yaƙi bari ta tafi infact zaunar da ita yayi saman cinyarsa

She felt so shy musamman da likitan ya tafi and they all returned Bai sake ta ba sai ma tsuke fuska da yayi and he looked so Ethereal kamar anime or hyper realistic photo so handsome....

'' sannu Amreesh ashe haka abu ya faru.. Allah ya tsare gaba!" Hajiya zakiyya ta faɗa, maraƙisiyya da Saudat suka kafe Amreesh da ido,there eyes kamar an zuba tonka don tun lokacin da akace Amreesh ya shiga coma suke ta kuka

Amreesh bai amsa ba sai Salmah dake amsawa idan anyi masa sannu, all the while Pah na tsaye baice komai ba but his face spoke all he couldn't say...he was relieved at the same time idan kaganshi kasan he was in pain....

Amreesh ya ɗago suka haɗa ido and for a split second Amreesh zai iya cewa yaga Pah yayi masa ɗan ƙaramin murmushi for the first time in 25yrs, Hajiya Maleeka ce ta juyo side ɗin Pah hakan yasa da sauri Pah ya fita daga suit ɗin

Ta dawo da idon ta kan Amreesh,she wished he had died! Ƙwafa tayi kafin ta fita itama

Sauran mutanen na wurin they were greeting him, scanning faces É—insu yayi and he understood it was fake,
Yayi treating duk abinda suke faÉ—a as back ground noise ya juyo da Salmah da har yanzu take saman cinyar sa feeling so embarrassed... he crashed his lips on hers like a starved lion kissing her intensely.....

Book 2 na WAYE SHI?(Behind the mask) Paid book ne for 1k ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin

9138091955
SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955


WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
Chapter 74 · 0% Book details