Chapter eight:
Waye Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cigaba tayi da birgima a ƙasa,aranta tana ayyana bazata dena ba till he picks her up
Kallon ta yake ba ƙifta cuz what's This nonsense? Juyawa yayi ze tafiyar sa,se kuma ya tsaya Tare Da juyowa jin ta kwatsa wani irin ihu,tana buga ƙafar ta da hannayen ta aƙasa she looked nothing less than a crazy woman,her hair was scattered, ganin yarinyar bazata dena ba yasa ya dawo har inda take ya duƙa ya ɗauke ta chak. Fuska a matuƙar tsuke,cuz the girl is disturbing his peace
Murmushin gefen baki ta saki sannan ta maƙalƙale shi tana kukan shagwaɓa.
Dire ta yayi on one of the couches, fuska ba walwala ya tsare ta da ido,gyara gashin da ya zubo mata a fuska tayi tana É—an satar kallon sa
Ganin irin kallon da yake Binta da shi yasa ta turo baki tare da taɓune fuska ready to cry
Can dai kamar wanda akayi wa dole coldly yace" what's wrong with you"? Ya faÉ—a his blue falling into hers,wani irin Abu taji yana bin duk ilahirin jikin ta,nan da nan taji wani irin mugun shakkar sa
Ƙasa tayi da idanun ta taking a deep breath to calm her racing
"Ba ƙafa ta ke ciwo ba" ta faɗa a shagwaɓe tana turo baki
ÆŠauke idanun sa yayi daga kallon ta,he honestly doesn't like talking too much
Miƙewa yayi ze bar wurin ganin hakan yasa ta fara kuka tana faɗin ƙafar ta,bayan ba abinda yasamu ƙafarta ta kawai taji haushi the way he didn't even ask if she was okay or if she was hurt
Dawowa yayi ya tsaya yana kallon ta he obviously didn't know what to do or say
Kamar wani wanda a ka haɗa da wani babban aiki " ina ke ciwo?"ya faɗa after a while yana kallon ƙafar da ta riƙe
Nuna masa guiwarta ta yi,fararen hannunsa ya kai ya fara tattare ƙafar wandon,ɗan waro ido tayi, kamar ta hanashi but she decided against it
And he begun massaging it, riƙe hannunsa tayi trying not to laugh, ɗago idanun sa yayi da sauri ta saki hannun ta na kukan ƙarya after a while ya gama
Tashi yayi ze tafi ta riƙe da " what" ya faɗa agajiye kukan ta duk ya gajiyar da shi ga kansa da ke sara wa kaɗan kaɗan " yunwa nake ji" ta faɗa giving him an innocent look shima ita yake kallo
"Kuma the food is in the dining and my leg hurts, bazan iya tafiya ba" ta ƙarashe maganar kamar zatayi kuka
Massaging ɗin temples ɗinsa yayi,he really wants to throw this girl out, she's so problematic.ya duƙa picking her up in his arms zuwa dining
Æoye fuskar ta tayi tana faman dariya " mu zuba mu gani" ta faÉ—a aranta. Aje ta yayi on one of the seats sannan ya juya ze tafi,riÆ™e hannunsa tayi " ina zaka?,i made the food for you with so much love kuma shine zaka tafi batare da kai ba?" Ta gama maganar hawaye na faman zira ra daga idanun ta
'ita ba ta gajiya da kuka ne?' ba tare da yace komai ba ya zauna close to her, hakan ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,nan ta fara serving ɗin sa ta cika plate ɗin,shi dai kallo kawai yake without saying anything Bayan ta tura masa plate ɗin a gaban sa kaɗan kawai ya ci ya tashi ze tafi
Mayar da shi tayi ta zaunar sannan ta miƙe ta ɗau plate ɗin da cokali,"Ni pa kai na dafa ma abincin and you didn't even eat much, ba kyau wulaƙanci da abin...." Na ƙoshi" ya katse ta yana faman ya mutse fuska,cike da karfin hali ta tsuke fuska sannan ya zauna ɗare ɗare saman cinyarsa ta matse bakin sa ta fara tura masa Abincin cikin baki
Kallon ta yake ba ƙifta wa,he was utterly dumbfounded,no one has ever done that to him
Ita kam duk kunya ta kama ta ga tsoro amma haka ta dake tana cigaba da tura masa Abincin yana haÉ—ewa,and she refused to make eye contact.
Idan har zata dafa abinci then he has to eat it.
Ahaka har ya cinye duka without even knowing cuz he was only looking at her out of shock,bayan Nan ta zuba ruwa a kofi ta basa ya sha sannan ta sa napkin ta goge masa ɗan ƙaramin bakin sa
With a bright smile on her face tace" good boy,yanzu ko kai pa? Ba gashi ka cinye ba? And I'm so happy" ta ƙarashe maganar patting his head
Shi dai kallon ta kawai yake,he was speechless 'good boy' É—in data faÉ—a sounds some how a kunnen shi,kamar zece wani abu,se kuma yayi shiru pressing his lips
Sauka tayi daga saman da,ta zuba abinci in the same plate ta dawo ta zauna kusa dashi" now it's your turn to feed me" ta faɗa tana miƙa masa plate ɗin abincin
Binta yay da ido for some seconds kafin ya karɓa abincin ya fara bata da murmushi a fuskar ta take karɓa
Suna a haka Samha ta same su,sakin baki tayi tana kallon su before she shrugged her shoulders ta ƙaraso ta fara gaida Amreesh WHO was so focused on what he was doing "uhm" was the only reply zama tayi Sannan ya gaida Salmah,ta amsa cike da kulawa ga yar Uwar Tata.
Samha tayi serving É—in kanta eating calmly Amma idanun ta na akan su
Bayan duk an gama Samha ta koma upstairs ita kuma Salmah ta matsa ma Amreesh akan se ya biyo ta kitchen sun yi aiki tare
And he found himself giving into every of her demands miƙewa yayi suka tattare komai a dining suka shiga kitchen da su suka wanke returning everything where it belonged Salmah ita ke wanke wa, while shi yake ɗauraye wa and she went on and on tana bashi labari iri da kala
Though he didn't like noise he listened attentively batare da ya ce eh ko a'a bayan sun gama idanun ta ya sauka akan wani ƙofa, it seems to lead out excitedly she held his arms da murmushi me kyau a fuskar ta tace "ina ne nan? Is this a secret passage? Wayyo can we go on an adventure? Just you and me! I love adventures pls mutafi tare" duk wannan maganan tana yi ne excitedly,shi ko kallon ta yake,ya rasa daga ina wannan murnar tazo! Meye na wani jin daɗi
Jin tana magiya,ya kalleta calmly yace" it's not a secret passage, kofar waje ne" jin hakan yasa murnar ta ya koma ciki,but still ta kallesa excitedly tace "okay let's go on a tour" ba tare da tajira me zai ce ba she dragged him out suka fita.
Ga baki É—aya wurin wani irin kwantaccen green grass ne, daga É—an nesa kaÉ—an from the right hand side wasu dogayen itace ne da suke É—auke da green and orange leaves masu shegen kyau Kasan cewar autumn ya fara, and from the right hand itacen kayan marmari ne kamar mango,lemon, strawberries and cherries etc. Bayan Nan akwai wani garden me É—auke da shuke shuken flowers of different colors
Ga wani irin iska me daÉ—i da yake kaÉ—awa kasancewar it was still morning . Wani irin farin ciki Salmah take ji from the bottom of her heart. Ta daÉ—e bataji irin sa ba
Gudu ta fara yi her hair trailing behind her,ta manta da ciwon ƙaryar da tayi.
Amreesh kan tsaye yayi yana kallonta as she runs and jump kamar wata ƙaramar yarinya she looked so happy
Idan tayi gudu ta zagayo se ta tsaya wurin da askin him to join
Wani irin Abu yake ji a zuciyar sa something he couldn't name something new
Ita kam Salmah se nishaÉ—i take tanajin wani irin farin ciki
Ganin yayi tsaye wuri ɗaya lost in thoughts yasa taje ta riƙo hannun sa tana faman haki,jin hannun ta anashi yasa ya ɗago idanun sa and their eyes met murmushi tayi masa me kyau wanda yasa dimples ɗinta lotsawa and she slowly wrapped her arms around his shoulders, ahankali tayi wrapping ɗin hannuwansa around her small waist, feeling her waist bead. swaying ta fara yi from one side to the other kamar ta samu lilo,tana dariya, her hair scattered over her face,shi kuma ya tsare fuskar ta da ido, kamar meson gano ko jin wani abu
Se da tayi me isar ta sannan ta tsaya da kyau her hands still on his neck and his on her waist
Kallon juna suke cikin ido,wani abu taji yana ratsa ta and something else yana fisgar ta,his scent was seductive,his over all appearance sexy, and the weather is also right for such feelings, she wanted to feel his lips on hers,but does he even know how to kiss? Ta tambayi kanta
On his own part shi kuma sosai yake ƙoƙarin jin wani abu but he felt nothing
So they just stared kowa da abinda ke masa yawo a ƙwaƙwalwa
" Let's play" tafaɗa tana jan hancin sa, ɗan ɓata fuska yayi and he looked so cute
Tana dariya ta riƙa hannun sa dragging him towards the trees
Shikam Binta kawai yake kamar raƙumi da akala
Tsayawa tayi daidai da Cherry trees
Sannan ya kallesa tana murmushi tace"do you want?" Duk da besan how she is going to bring it ba ya jinjina kai kamar ƙaramin yaro...
WAYE SHI?(Behind the mask) By autumn 17