← Book details Tattalin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 44

Sashe 33

Tattalin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali tace masa ina wuni?Ya dago kai ya kalleta, du tayi
baki ta rame, takusan fita daga hayyacinta.Yace lafiya lau
ya zaman jin dadi? Tayi shiru,yace so ya kika gani, zaki
tafine yanzu ko bakigama hutawa ba?Tace zan tafi, yace to
sai kiyi sauri ina jiranki amota, ya bata dubu dari yace, ta
bawa hajiya daAlh su sai goro.Alh ya mata fada, ta durkusa
a gabansu tayimusu sallama, ta tafi, ganin mota ta
bawamansura mamaki, tasan tabbas motar manya ce,a
ranta, tace daula tazo, tana neman tayiwakanta.Tukinsa
kawai yake yi baice mata komai ba,itama bata ce masa
komaiba, sai satar kallonsadata keyi, suna isa gidan tayi
mamakin yanda taganshi gyare, ya zube mata ledoji a
gabanta, yawuce dakinsa, wanka ya sakeyi yasa kayan
bacciya fita falo, ya tarar itama tayi wanka, tasakayan
baccinta, yace baki bude ledojin bane?Tace a'a na bude kai
nake jira.Ya zauna ta dauko plate ta juye gasassun kaji,
tazuzzuba musu fresh milk a kofuna.Sunaci har ya koshi.Ta
nufi toilet yin brush shikuma ya nufi dakinsa,yayi brush ya
rinka feshe dakin da turaruka kusankala biyar amma sai
yaji baiyi masa irin kamshindakunan zainab ba, yana
kwance yana karantaaddu'o'in tsarin jiki, yana shafawa ta
shigo dasallamarta ta rufe kofar ta jingina a jiki, ya
mikamata hannu ta tashi ta miko masa nata hannun,ya
jawota ta fado jikinshi,yayi saurin cikata ya dagota yana
tambayarta,mansura meya sameki naji kin rame, rashin
lafiyakika yi?Ta girgiza kai saita fashe da kuka, ya kwantar
daita a jikinsa yana dan bubbuga bayanta, yi shiruya isa
haka, kinsan bana son yawan kuka,fadamin meye?Ta kama
fada masa irin wahalan data sha nashara da wanke-
wanke.Aliyu yace "O sorry mansura, na godewa suhajiya da
suka tayani horonki, kinga gobe idankika sake kwatan-kwan
abunda kika yi, idan nayimiki horon da yafi wannan, suma
wanda zasu yimiki sai ya fi wannan da suka yi miki.Tace
Aliyu ai bazan kuma ba, na gane kurena,yace a to dakin
samawa kanki lafiya.Don kinsan halina bana daukar raini,
bare kumayanzu da girma ya sake hawa kaina.****
*****bayan tafiyan Aliyu sadik ya shigo suna hira
dakanwarsa, tanata tambayanshi daddy da faruk,yace mata
du lafiyarsu lau.Yace gashima abunda daddy yace na kawo
miki,ya bata jakar hadadden tsumi da jakarhadaddiyar
zuma ta mata, harda su cukudi,gumbar matam haddaden
dakar gari na karinni'ima.Hadadden kayan karin ni'ima dai
mai kyau nasakkwato, don da kanshi daddynta yaje har
canya hado mata su, don yana ganin tunda ta rasauwa
bame gyarata tanan bangaren, shiyasa yakeiya bakin
kokarinsa yana so ya maye matamaraicin rashin uwa.Tace
Allah sarki daddyna me sona.Sadik yace wai magangunan
meye wannan ne?Tace, kaidai ina ruwanka? Cikin farin ciki
danishadi sukaita hira da yayanta sadik, sai da yajiya fara
hamma sannan yayi musu sallama ita datalatu.Zainab ma
tayiwa talatu sallama ta fada dakintadon ta kwanta, sai taji
kwanciyar ta gagareta saijuyi take a gado.Taita faman tsaki
du dundumiyar katifar dake kangadon, da lallausar bargo da
zanin gadon da yakekai, sai take ji kamar akan kaya take,
saboda yauba kirjin gwarzon mijinta.Data ga ta kasa baccin
saita mike ta shiga toiletta dauro alwala tai ta nafula tana
musu addu'a.Tana kwanciya taji karar wayarta, tayi
saurindauka tace yayana, cikin sanyita yace zeeyta,meyasa
bakiyi bacci ba, har yanzu sha biyu darabi?Ta danyi
karamin tsaki tace Allah yaya ban sandalili ba, tun dazu na
kasa bacci.Sai yaji dadi a ransa, yasan lallai zeey dinshi
tadamu dashi, kiyi bacci bana so ki samu matsalarciwon
kai. Tace to yaya zanyi, ina auntynagatanan tana bacci
kona tasheta na bata wayarku gaisa?A'a yaya kyaleta tayi
baccinta ta huta. To kemakiyi baccin kada kizo kina ciwon
kai.To yaya saida safe.Tun a ranar bayan tafiyan yayantata
hada kwastan da madara da kwanduwar kwaida manja ta
dama, ta shafe jikinta gaba dayata jika jar dilka da ruwan
dumi ta rinka mitsesikejikinta iya karfinta.Har kwana uku a
ran na ukun ne da safe ta hadalallenta da ma'ul kal da lalle
da tacecciya humra,lipton, kar-kar, mahalbiya, turaren S.S
mai maiko,garin sanda madaran turare, ta hada tayi
kwabinlallen sannan ta dura a kwararon yin kunshi.Ta
zauna ta zana sitayel a kafarta da biro tabawa talatu lallen
tayi mata kunshin, ta kuma yimata zanen fulawa hannu da
kafa.Tayi mata a saman 'yan yatsun hannunta.Daddy yayo
waya da safe yace sadik ya taho gidazasu je gaisuwa dashi
da sauran 'yan gidankanwar kakarsu ce ta wajen uwa ta
rasu donhaka ya tafi bai jira zuwan yayan ba.Sha biyu
zainab ta wanke kunshindu inda tayi talatu na binta da
kallo.Aliyu ya yo mata waya, yace sun taho tuni tamike ta
shiga kicin.Talatu ta bita ta sata yanka wannan
gogawancan. Jajjaga wancan shikenan abubuwandata ke
sata amma dai-dai da juya miya batayarda tayi mata ba,
tace girkin yayanta bata soasa mata hannu talatu tana
tsaye tana kallontamasa jalof din makaroni dasu dankali,
da pepechiken, tayi miyar nikaken kaza da koren wake.
[9:20PM, 05/05/2017] 💞@lh@ji💞: TATTALIN SO 3**14, 3**15 & 3**16

Tayi masa miyar nikakkiyar kaza, ta dafa masahinkafa da
zaici dashi, tayi masa hadin kos nakabeji, tayi masa lemon
kwa-kwa da madara, tayimasa lemon abarba, du tasaka a
firij yayi sanyi.Tasa talatu ta fito mata da wasu hadaddun
fulassabbi kar a sito, aka wankesu kal, komai tazuzzuba
taje ta jeresu a tebir yasha ado dafulawoyi masu kamshi,
tace talatu ta gyara makicin din, ita kuma ta sake sharo
dakunanta danaAliyu, ta sake goge ko ina yayi tas tasa
turarenwuta nan da nan gidan ya canja, ta bawa
talatuabincinta dana mai gadi, tace ta mika masa.Zainab ta
fita ta kulle ko ina ta fada toilet, tashiga wanka, tana fitowa
tayi alwala ta tayar dasallar la'asar.Goge nan, goge can, sai
uban kamshi data kezubawa.Ta bude kwabarta ta zubawa
suturunta ido, tadauko wani les a ciki na lefenta da yake
bata tabasashi ba.Riga da zani ne, ta daura dankwali daya
kara fitomata da kyaunta, tasa fashion yari da sarka,
daabun hannu du kalar kayan nata.Yayo mata waya, ya
karaso cikin murna dazumudi take yiwa Allah godiya.Suna
kashe wayar taji bude get.Tana jin tsayuwar ta bude kofar a
hankali tarinka wani irin taku kamar hawainya.Ta cikin
gilashin motar ya ringa hangota.Yarinyar ta rikide masa,
kamar aljana, anya kuwazeey dinshi ce? Kamshinta daya
jiyo shiyatabbatar masa da zey dinshi ce tafe gareshi.Yana
zaune cikin motar ya kafa mata ido ya kasahasala komai.Ta
rinka yi masa dariyarta mai ban sha'awa takama murfin
motar ta bude, ta zura jikinta cikinmotar ta zauna a
cinyarshi, ta kwantar da kantaa kirjinshi.Yasa hannu biyu ya
tura kansa cikin jikinta yanashakar ni'imtaccen
kamshinta.Tace yaya nagodewa Allah daya dawo
dakailafiya.Yace zeeyta hakika Allah shine abin godiya,
dayasake canja minke, zeeyta Allah ya bani kyakyawardiya
mace me kama da ke sak.Ta boye fuskarta a jikinshi, tace
yayana zaka sanijin kunya.Yace haba zeeyta ai kunya ta
kare, ko kin mantakalaman da kika gaya min ta waya?Ta
kara cusa kanta cikin kirjinshi.Daukota yayi cak yayi falonsu
da ita, yasa kafaya tura kofar falon nasu.Ta mike daga
jikinsa tana murmushi, ta ballemasa madaurin takalmansa,
ta cire masa, tazame masa safar kafarsa, ta cire masa kwat
dinjikinshi, ta jawo hannunsa zuwa dakinsa.Ta shiga toilet
ta hada masa ruwan wanka,yanata kamshin turaren wanka,
ta ajiye masahadin sabulunta data ke amfani dashi.Ya
shiga wanka kafin ya fita ta ninke kayan dayacire, ta
adanasu a ma'ajiyarsu. Ta fito masa danashan iska du ta
feshe su da turare ta fita dagadakin.Ya gama shirinsa ya
fito falon, ta tashi ta taryoshi, tayi masa rakiya har kan
tebir.Tsarin data yiwa wajen ma ba karamin birgeshitayi
ba.Ta zauna tana zuba mishi abinci, kallonta kawaiyake yi
yana kallon tsarin ado da kwalliya.Ta rinka tura mishi
gabanshi, tace yaya kacimana? Yace zeeyta ki karasa
ladanki ki baniabaki mana.Tayi murmushi bazan iyaba
yayakunya nakeji, ya kashe mata ido daya, yace inamijinki
kike kunyan bani abinci abaki?To ni zona baki. Ta
marairaice don Allah yayakaci, ni ta taka nake kaida ka
dawo daga tafiya.Ya dauki cokalin ya fara ci, yana cin
abincin yanagyada kai, yana santi yaci abincin nan da
yawa,komai saida yaci, saida ya gama ya jawotacinyarsa,
ya rinka bata abaki tana ci.Yaya don Allah ka kyaleni haka
na koshi, ya shafacikin nata, kullum cikin ki a dame saboda
bakyason cin abinci ko dagowa ba ya yi, ko saimunsamu
baby ne zai taso?Ta mike da gudu tayi dakinta, ya bita da
kallonsha'awa yayi murmushi.Sai da ya shigo daga
masallaci, bayan sallarisha'i sannan suka gaisa da talatu da
yarangidansayana shiga falon yaga bai ganta ba, a
cikindakinta ya sameta, ta kanannade a gado hardarufa da
bargo, ya dafa kanta lafiya zeeyta meyafaru kika kwanta?
Tace yaya bacci zanyi, yace yanzu zeeyta zakiiya bacci ba
tare da kin jini a jikinki ba?Tayi shiru bata ce masa komai
ba, don yau atsorace take dashi, tunda taga alamunsa,
yakamo hannunta taso muje muyi nafila.Ta biyoshi zuwa
toilet, sunyi nafila raka'a biyu,ya dafa kanta ya dade yana
musu addu'a, sannansuka shafa.Ya wani kunshin gashin
hanta da koda ya rinkabata tare da fresh milk me sanyi, du
ta marairaicemasa, tace ta koshi, bazata iyaci ba. Lallabata
yarinka yi tana ci, yana fito mata da ice cream saitaware ta
karba tana sha katuwar roba saida tashanyeta.Ta mike tayi
dakinta yaya saida safe. Ya bita dakallo kawai, ya tashi ya
rurrufe ko ina ya tofe daaddu'a, yana shiga dakinta wani
kamshi ya dokihancinsa, ya hangota a tsakiyar gado
takanannade. Ya hau tsakiyar gadon ya janyebargon. Tsoro
ya sake kamata.Zeey dinshi ta rikitar masa da zuciya a yau
daibazai iya mata hakuri ba.Lebenta jajir mai taushi, yasa
hannu yana zagayeleben nata da dan yatsan shi daya, tana
jinsasaita juyar da fuskarta dayan gefen ya kwantoakan
bayanta yana shafa fuskarta sai yaji hawayeya mirgino da
ita gabansa yasa harshensa yanalashe hawayen da haka
yayi dabarar.A yanda yake azabtuwa da kaunarta zai
iyahakura da zeey dinshi kuwa?
Chapter 33 · 0% Book details