Sashe 29
Tattalin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
UMMI ta kama salati, tana cewa,kinga yarinya da rashin
mutunci,lallai har yanzu bata san Aliyu akanzainab ba,
yarinyar da tun kafin yaaureta baya kaunar bacin ranta ko
yaganta a cikin damuwa, amma shineyanzu zata nemi
nakasta masa ita?Wallahi in bata yi wasa ba indai
dangidanane ya sallameta, ya koretadaga gidan
nasa.Umma tace ai shiyasa nace yayihakuri ya bar
maganar a hannuna,don inna kyaleshi nasan abun bazaizo
da sauki ba.Ummi tace ai gara da kika yi hakabari na
gayawa Alhj naje gidan sumansuran da kaina.Umma tace
to gara kije din, suyiwa'yarsu fada sosai, inba haka ba
watarana zata dauko musu abunda yafikarfinsu."(nayi
missng wannan page din).Saratu ta shigo tace, a'a 'yar
uwasaukar yaushe?Ta kara hade rai, tace, yanzu nazolafiya
meye na ganki rai abace? Taceum raina min hankali zasuyi,
nikumanaje gidan na gansu cikin nishadi,har sun manta da
kuncin da sukasakani.Don wani rainin hankali, sunyi
shigarkananan kaya, sunata ball a harabargidan, ni kuwa na
saki motar nayikanta, na bigeta, na fito nayitahowata, shine
yayo min tes waikada yazo ya sameni a gidan, nataho saiya
nemeni.Saratu tace, to saime, don yace kitaho? Allah yasa
kinada gidan zuwaba kwararo zakije ba, indai akanwannan
yarinyar ne, wallahi sai yaraina kansa, saiya zo har inda
kikeyana baki hakuri.Mansura ta kwashe da dariya
Allahyayata? Tace Allah ai mu bana wasabane.**** ****
****A asibiti kuwa gaba daya 'yangidansu sun hadu harda
sadiya daamarya ni'ima, sai tattaunawa sukeyiakan abunda
ya faru suna cewazasuyiwa mansura rashin mutunci,
suumma suna tausar kan cewa ai sumazasu dau
mataki.Gaba daya suna falon asibitin, suumma da su
mama da ummi dasusadik. Sadiya da ni'ima ne kawai
adakin, sai Aliyu daya ke gefe dayakan darduma, yana
sallar mangariba,zainab ta farka tana cewa washyayana.
Sadiya da ni'ima suka tasosuna yi mata sannu, ta bude ido
takallesu, tace aunty sadiya yayani'ima ina yaya? Suka ce
sallah yakeyi, sannu zainab ya jikin? Tace dasauki aunty
sadiya, sau daya kikataba zuwar min, yaya ni'ima ke
kumabaki taba zuwa ba, sai yau zaki zomin asibiti.Tace ke
Abba ya hanashi ya barni nafito, ko gida fa ban taba zuwa
ba.Sadiya tace ba kunjejje unguwadashi ba.Munje bikin
kanwarshi, na kuma jegidansu sau biyu, mun kuma jegidan
yarshi, fitata fa hudu kwata-kwata.Ya taso ya zo bakin
gadon yacezeeyta kin tashi? Ta shagwabe fuskatace
yayana.Ya dagota zaune ya zauna a bakingadon ya
jinginata da jikinsa, yacesannu zeeyta, ya kike jin ciwon
nakihar yanzu da zafi? Ta girgiza kai yadaina yaya, ba zafi
yanzu.Yace yauwa Alhmdllh, yace sadiyahado min shayi,
ni'ima zubo minfarfesun can.Ta rissina ta miko masa
shayin datafirfita sosai, ya karba ya rinka batashayin a
hankali tana sha, har saidata shanye.Ni'ima ta miko masa
farfesun yakarba ya miko mata, ta kauda kaitare da cewa
na koshi.Yace a'a ban yarda ba, karbi kici,tace don Allah
yaya, wallahi nakoshi.Yace kinfi so nayi miki dura ko,
bazaki karba kici ba, saina dura miki?Tana langabe a
jikinsa, yana bataabaki harta ci dayawa.Cikin sanyita tace,
yaya na koshi.Ya gyda kansa kawai, yasa tisue yagoge
mata bakinta, likita ya shigo yababbata magunguna tasha,
ya fesamata magani akan ciwon na busarda ciwo ne,likitan
ya fita, Aliyu yace zaki yifitsari ko? Kin dade a kwance,
kadaya kullar miki da mara."ya sako mata kafafuwanta
kasa dagagadon ya mikar da ita tsaye yanarike da ita, suna
tafiya a hankali, yarakata har toilet ta gama abundazatayi,
sai ya daukota kamar watajaririya, ya dire ta a gadon
nata.Ya daga mata gira tare da cewa "reu okey? Tace "yes
sir"yace bari na gaya ma su ummakintashi.Ta daga mashi
kai, ya fita falonasibitin.Ni'ima tace 'yar uwa kin ware
yanzuba tsoron yaya dajin kunyarshi, kinsaki jiki kunata
soyayyarku.Sadiya tace aini nasan wallahi komaidaren-
dadewa sai yaya ya aurizainab, saboda kaffa-kaffa da yake
yimata, da kulawa kasan kauna ce dasoyayya zalla.Ai
hauka mansura take yi, idan tacehaka zatayi wallahi ba
karamarwahalar da kanta zatayi ba, ta kumazubar wa da
kanta mutunci a idonkowa, ni'ima tace aita ma
zubarmutunci da ake ganinta dashi da,yanzu wa yake
ganinta dashi?Zainab tace, don Allah kuyi hakuri,kada ku
tsaneta, wallahi bana sonabunda zai jawo mana
kiyayyardangin miji.Kishi nefa ai ita tayi da
sauki,shekararsu tara da mijinta, wayataba jinsu, ta riki
yarinya shekaratakwas a hannunta, lokaci dayamijinta ya
aura mata ita, ta zamakishiryata.Ai tyi tawakkali ma, in
wata ce aisaitayi hauka, yanzu ni yanzu ba fatanake yi ba,
yanda nake jin yayaaraina yace zai yo min kishiya,
auntysadiya ai saikun mike kaina daaddu'a, don saina
zare.Gaba daya suka sa dariya, su ummasuka shigo gaba
dayansu, ta rinkagaishesu tana murnar ganinsu, sukuma du
tausayinta suke ji, sunatajajanta mata, tare da addu'ar
Allahya bata sauki.Zainab tace ina hajiya bata zoba?Umma
tace ai hajiya bata sani ba,Alh ne ya hana a gaya mata,...
Alh ne ya hana a fada mata dan kada hankalintaya
tashi.Cikin shagwaba tace ummi dake da mama daumma
duk kunki zuwar min. Suka ce kiyi hakurizainab daga ke har
ni'ima du bamu je muku ba.Alh ne ya hanamu zuwa yace
kadamuzo mu daga muku hankali.Tace, nidai don Allah
umma kuzo, umma ta dafata, kada ki damu 'yata, zamu zo
ai munji dadi damuka ga kinyi kyau dake, munsan kin
kwantar dahankalinki kenan, kinga ai mafi jin dadin
zuwa.Abba da daddyn zainab suka shigo. Abba yacesannu
'yata ya akayi haka ta faru?Tace wallahi Abba banji
shigowarta ba, da bazantsaya ba Abba, saina gudu
daki.Abba yace "hukumullahi ta'ala, yace kiyi hakurikinji
'yata kada kice zaki dau fansa ko ki rainatakici gaba da
bata girmanta kamar yanda kikasaba, wata rana sai labari
kinji.Tace to Abba nagode.Kwanan zainab uku a asibiti,
kullum ni'ima dasadiya sai sun zo sun wuni a asibitin, haka
ummada mama da ummi, har hajiya data samu labaridaga
baya.Har yau samarin gidan du anan suke wuni, Aliyukam
dama tarewa yayi, danshi yake jinyarta,komai shi yake
mata.Ya kara wani sangartata da shagwabata.Zainab ta
samu lafiya, ciwon du ya kame yawarke sai dan abunda ba
a rasa ba, Alhmdllh tasamu saukia ranar aka sallamesu
gaba daya, gidanta sukadunguma suka yi mata rakiya, har
gidanta.Gidan fes dashi, ba wani datti ko kura,
dakunankuwa suna manne da daddan kamshinta data
kebadawa.Bayan sallar mangariba, kowa yayi musu
sallamasuka tafi suna me addu'ar Allah ya kara
matasauki.Ta kwanta lamo akan kujera Aliyu ya shigo
dagarakiyar su hajiyaya tabota, ya akayi ne babyna? Ta
lumshe idoyaya bacci nake ji.Yace daure kiyi wanka zaki fi
jin karfin jikinki,taho muje nayi miki.Ta makale kafada, um-
um yaya da kaina zanyi.To taso muje kiyi, saida ya rakata
har toilet, yace,inkin gama kizo dakina mu kwanta.Ta daga
kai sannan shima ya nufi dakinsa yafada toilet. Tana gama
wanka tayi alwala, tayisallar isha'i tare da shafa'i da wutri,
ta tsayagaban madubi goge nan, shafa nan, ta shafejikinta
da manta me sihirtaccen kamshi.Farar hoda kawai ta shafa
a fuskarta, sai manlebe data sakata shafa farar kulaccarta
ta shafa humrarta, tasaka wata riga mara nauyi iya
cinyarta ta doraafter dress da mayafin akanta, ta tafi dakin
yayannata.Yana sanye da rigar baccinshi yana tsaye
yanadaure madaurin rigar kamshinta ne ya fara
mishisallama, ya shaka cikin annashuwa ya lumshe idoyana
mai cike da farin ciki, don shi babu abundayafi sashi
nushadi a duniyar nan irin turare, donhaka ko nawane zai
iya kashewa turare, shiyasadu turarukansa 'yan dubai ne,
masu tsadar gaske,da dadin kamshi.Don haka yake
mamaki wane irin sihirtaccenturare me ni'imtaccen kamshi
take amfani dashi,tunda dai shi yasan iya kashe kudi yana
kashewaturare, amma sai yaji nata kamshin da
bambanci.Cikin sanyin muryanta tayi sallama, ta shigo
yaamsa mata sallamar yana murmushi, ya dagomata
hannu ta taho, sannu a hankali ta shigejikinsa, kamshin
jikinsu ya gwauraya ya badawani nau'in kamshi mai dadi,
da sanyaya zuciya.Ya cire mata after dress din, yaga
surarta cikinshedaniyar rigar data sa ya kara, a
zuciyarsakuwa hamdala yake yiwa ubangijisa da
yayiwazeey dinshi tattausan jiki da laushi.Ta langabe a
jikinsa tana lumshe ido ya radamata a kunanta baccin ne?
Ta daga kanta, zomuje na baki nama da fresh milk kici
saikikwanta.Tace yaya kasan fa naci abinci tun su
hajiyasuna nan, a koshe nake. Yace kadan zaki ci, banason
ko kaka ki zauna da yunwa ne, kinji zeeyta,ta daga kai
kawai.Tana manne ajikinshi yake bata naman da freshmilk,
saida ya tabbatar da lallai ta koshi, sannanya rabu da ita.Ta
kara wanke bakinta a toilet ta matsa mouthfreshna a bakin
nata.A hankali tana jin dadin tausar tana lumshe ido.Ya
jawo filo ya kwanta ya mannata ajikinshi,yana shafa
bayanta yana wani lallabata kamarwata jaririya, da haka
bacci mai dadi ya daukesu.Ranar littinin da safe Aliyu ya
tura direba gidansumansura yace, ya dauko masa dansa, ya
kaishimakaranta, in an tashi ya kaishi gidansu
wajenumma.Mansura tun tana daukan lamarin abun
wasaabun har ya fara damunta, domin ta shafetsawon sati
biyu a gidansu, amma Aliyu baiwaiwaiyeta ba.Kawarta
lawisa da yayarta saratu sai kudi sukekarba suna zarya
suwa mata wajen malamai dona karkato hankalinsa, ya
nemi ta koma ita kumataja masa aji.Amma lamarin shiru
kamar an shuka dusa.A wannan lokacin ne kuma aka
karawa Aliyugirma tare da wani kereren gida mai suna
aljannarduniya a Abuja. Lokacin da takardar ta samuAliyu
zainab tafi kowa nuna farin cikinta.Ta kankame Aliyu tana
murna, ta cewa yayana"cngrtl yayana na tayaka murna naji
dadi sosai,Allah ya sanya Alkhairi Allah ya kara
daukakaka.Ya shafa kanta Amin zeeyta.Ita tai buga wa 'yan
uwansu wayacikin murnarta da dokinta, tana gaya
musuankarawa yayanta girma, 'yan uwansu suna tazuwa
tayasu murna.Haka abokansa wasu na zuwa wasu nayo
masawaya, suna taya shi farin ciki.
[9:17PM, 05/05/2017] 💞@lh@ji💞: TATTALIN SO 3**8, 3**9 & 3**10