Sashe 22
Sangarta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A'a baby nikam bana son cin komai sai abu mai sanyi zan sha." Sam Dr bai wani damu ba domin yasan sai da suka koshi a gidan su Ummi kafin suka fito, don haka sai ya nufi bedroom ɗinsa itama tashi ta yi ta nufi nata, wanka ta shiga bata daɗe ba ta fito karamar riga ta sanya wanda kusan komai nata a bayyane suke, domin zafi take ji daret firij ta nufa babu komai sai five alive din da Aneesa ta kawo ta ajewa Dr ranan, ɗauka ta yi ta fara sha har tana lumshe ido don ya yi mata daɗi sosai musamman irin sanyin da ya yi. Sai dai me kurɓanta na uku ta soma rasa hankalinta take ta tsinci kanta a wani yanayi da bata taba samun kanta ciki ba felling take ji sosai babu abin da take buk'ata sai Dr wata irin buk'ata take ji mai tsanani. Da kyar ta iya kai kanta falo haka da irin wannan ta nufi dakin Dr bata jin zata iya barin Dr ya fito.
Fitowar Dr kenan daga toilet daure da towel, ya ga Ameesha ta zube a jikinsa da sauri ya taro ta yana girgiza ta "Cutie lafiya me ya faru da ke?" Kara shigewa jikinsa ta yi ta tana hawaye ta kasa faɗin abin da yake damunta, take Dr ya soma fahimtar abin da Ameesha ke ciki don haka sai ya haɗe bakinsu waje daya amma duk da haka bata bar hawaye ba, bai tsaya komai ba ya sureta sai kan gado yana kwantar ta a hankali ya shiga shafar duk ilahirin jikinta ya yi nisa, Ameesha tana jin dadin abin da yake mata Dr daga Ameesha sai ko idonsa ya sauka akan magani sak irin wanda ya gani ranan a ɗakinta, da sauri cikin takaici ya turo ta kasa daga gadon, wani irin zafi zuciyarsa ke masa.
Sam bata ji zafin faduwar da ta yi ba, ita kawai buk'atar ta ta biya, don haka ta tashi ta hau gadon tana son shigewa jikinsa, rungumar sa ta yi tana faɗin "baby wake up please Dr wake up." Tana maganar tana ci gaba da shafata, cak ya dauketa daga jikinsa ya daka mata wani tsawa, wanda ya yi sanadin nutsuwarta. "Ke Ameesha karki takura ni, Ni zaki mai da shashasha wanda bai san abin da yake ba?" Hawaye na tsiyaya daga idonta take kallonsa bata san me ta yi masa ba, bai ji tausayinta ba amma yana mata masifa murya a raunane ta ce "ka yi hakuri Dr ban san laifin da na yi maka ba, don Allah ka yi min aikin gafara ka taimaka min kar na shiga wani hali." "Rufe min baki kin iya debo min bukata amma ni ba zaki yi min abin da nake so ba? Da bakin ki kika ce kin bar shan maganin amma dubi wannan ki gani." Ya jefa mata maganin. Dauka ta yi duk da bata cikin nutsuwa haka bai hana ta shiga wani rudun ba. Saurin toshe baki ta yi ta ce " Dr don Allah ka yi haku..." Bai bari ta gama maganar ba ya yi saurin katse ta "Fitar min a gida ki je gidan ku Maryam, bana son ganin ki na tsaneki." Yana gama faɗin haka ya shige toilet.
Durkushewa Ameesha ta yi tare da rushewa da wani sabon kukan, maganar Dr ta karshe ta mugun girgiza ta, ga halin da take ciki ga maganar Dr. Jan jikinta ta yi da kyar tana hawaye ki cikin ta shiga Allah yasa ta ga da lemon tsami shi ta dauka cikin sauri ta yanka ta soma sha, domin ta rage sha'awa. Tana gama sha ta nufi bedroom canza kayanta ta yi ta dauki dogon hijabi tana tafiya tana cije baki ga hawaye a haka ta fita get tana tunanin ina zata nufa.
*I love You fisibilillahi my fan's* 😘
*YAR MUTAN RANO*
[10/8, 8:07 PM] Zulayheart Rano: *SANGARTA*
©
*ZULAYHEART RANO*
*Sadaukarwa ga Khadija S Muhammad My Besty*
_*Masoya abin alfahari, duk inda nake bani manta masoyana Allah ya barmu tare da ku*_
*Ina yan TEAM NAJEEB MANSUR?*
*Jinjina yake maku da fatan Alhairi*
*Ina yan TEAM DR ASMAD ABUBAKAR (ɗan fullo)?*
*Dr ya ce yana godiya sosai da k'aunar da kuke masa, ku ta ya shi da addu'ar samun farin cikinsa*
*22*
"Madallah! Ni ɗimma zuwan da na yi don mu k'ara shawarta yadda bikin zai kasance."
Wani irin farin ciki ne ya ziyarci Mummy da jin batun Alhajin
"Abba da gaske ka yadda in aure Ameesha?" Najeeb ya yi maganar jikinsa har yana rawa.
Daga kan Najeeb ɗin Alhaji Mansur ya yi ya ce
"Haba Najeeb duk duniya bani da burin da ya wuce in faranta maka, don haka na yadda da auranka da Ameesha, don Alhaji Taheer bai cancanci haka daga gareni ba."
Don farin ciki ai Najeeb bai masan lokacin da ya rungume Abban nasa ba, ya soma zuba masa godiya kamar zai ari baki. Ita kanta Mummy farin ciki hana ta magana ya yi, amma da gani kasan tana cikin tsantsan farin ciki.
Shi ma Alhaji Mansur ganin yadda suka samu farin ciki sai shima ya ji abin ya masa daɗi.
"Ya maganar gidan naka?" Alhaji Mansur ya dawo dashi daga duniyar mamakin da ya shiga.
"Em! Um! Abba na gama sai yan abin da ba'a rasa ba."
"To ai shi kenan, tunda ka kammala komai, motar da na saya maku kai da matarka suna hanya insha Allahu."
"Mun gode Abba Allah ya saka da Alhairi Ubangiji ya kara budi."
"Amin Najeeb."
A ranar dai haka gidan Alhaji Mansur ya kasance cikin farin ciki da kwanciyar hankali.
***************************
"Ki bari kawai Rukky, ai wato ranar yana fita nima na yi fice wata, wani lafiyayyen asbiti na shiga mutanen sun iya aiki fa!"
"Allah Hajiya yanzu cikin ya zube kenan?"
"Tun yaushe na sa aka zubar da shege, duk da dai na ci wahala wajen fitarsa, ban da yawo da hankalina da wani likita ya yi, da yaga ruwan kudi sai kawai ya yadda, ke harfa harka muka kulla da shi sai dai ina tsoro, gashi jinin har yanzu yaki tsayawa."
"Tsoro! Wani irin tsoro, ke Wallahi ki saki jiki ki fantama har duniya ta sanki, ke kenan kullum zaune cikin gida, shi kuma jini ki samu magani dole ya tsaya ko baya k'aunar Allah."
"Eh! Ina tsoro duk da dai guy din ya haɗu, ko da ya ke bai kai Hamma Asmad ba, tom zan koma asbitin zuwa gobe, kuma dai ina tsoron abin da zai je ya dawo, don wallahi Hamma ba saurara min zai yi ba."
Mtsss Rukky taja tsaki ta ce
"Amma ke banza ce, fitowa fili zaki yi ki faɗa masa? Wai halan ke ba mace ba ce, da har bazaki iya yin abin ki cin sirri ba?"
"Zan duba Rukky nima ina muradin saurayin, duk yadda muka yi zaki ji labari."
"Yawwa yar gari, sai ki tanaji magungunan hana daukar ciki, da na tsayar da jini don kar a samu matsala, tunda shi Dr ya zo hannu bana jin zai samu salama a kwanakin nan."
Da haka suka yi sallama, wani jin dadi ya kama Aneesa akan shawarar da Rukky ta bata. Ta mike da zumar fita falo sai ga Dr ya shigo bed din. Da sauri ta matsa inda ya ke tana faɗin
"Hamma na shiga bed dinka ban ganka ba?"
"Na fita tun asbah sai yanzu na shigo, fatan kin tashi lafiya?"
"Lafiya lau, ina fatan kaima haka?"
"Alhamdulillah! Sai kewarki da nake ji, Please Anee har yanzu jinin bai tsaya ba?"
Kara shigewa jikinsa ta yi ta daura kanta a kirjinsa ta wani kashe murya ta ce
"Bai tsaya ba, nima na rasa yadda zan yi Hamma."
"Ok bari na kawo maki wani magani, insha Allahu zai tsaya don wallahi ina shiga wani hali, da kyar nake control ɗin kaina."
"Kawo na sha nima ina son ya tsaya ɗin."
Jin yadda ta ke kara shiga jikinsa duk sai hankalinsa ya tashi, karfin hali kawai ya yi ya mik'e, don yasan babu wani abu da zai samu a wajen ta. Yana fita taja siririn tsaki ta ce
"Jini kam ya tsaya kawai bana son kana tumurmusa na ne a banza." Dai dai nan ya shigo tare da mika mata maganin.
Amsa ta yi tana godiya.
"Ki sha biyu yanzu zuwa anjima sai ki kuma shan biyu, zai tsaya ko wane irin jini ne."
To ta amsa tare da bude firij ɗin bedroom ɗinta tare da dauko goran swan water, ta balli maganin.
"Bari naje na shirya zuwa asbiti, na so makara yau kam."
Asmad ya yi maganar yana tafiya.
Aneesa dai karya ta yiwa Asmad akan haka kawai taga jinin ya ɓalle mata tunda ga jin mestiretion, alhalin kuma karya ne tun jinin da ta zubar da ciki ne yaki tsayawa.
**************************
Yau biki sauran kwana huɗu, duk wani shiri sun kammala hattana kayan daki Alhaji Taheer ya saya mata na gani na faɗa, kai da gani kasan an kashe kudi wajen sayen su.
Ita dai Amarya Ameesha bata ma san me yake gudana ba, da Meena kawai ake shawara, duk da Meena ba wani daɗi take ji ba, ciki ne da ita sai wahalar da ita yake, haka take daurewa.
Suna zaune a falo dukka family na Alhaji Taheer, tattaunawa suke na bikin Ya Jaheed ya gyara zama tare da maida hankali kan Abba ya ce
"Wai Abba yanzu idan aka daura auren Auta tarewa zata yi?"
"Mai zai hana Jaheed?"
"Abba ya kamata dai ka duba halin da take ciki, ka bar maganar tarewa har zuwa lokacin da zata samu lafiya."
"A'a Jaheed ka barta ta tare, ai kwanaki kaɗan ya rage su tafi."
"To Abba ai shi kenan."
"Bari na mike don muna da meeting yau, kai Jaheed akwai wasu kaya da zasu shigo yau sai kaje ka kula da komai."
Abba ya yi maganar yana fita, suma tashi suka yi don dama rana ta yi sosai.
Ummi dai dake gefe shiru ta yi tana sauraron su, a zuciyarta tana alhinin rabuwa da autar ta, sai dai tana mata addu'a da fatar samun lafiya.
********
Zaune cikin ofishin sa, waya ce yake yi da gani kasan mai muhimmanci ci ne