Sashe 16
Sangarta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amsa ta yi ta soma gaidata cikin kunya da ladabi har da tsugunawa, abin da ya kara mata daraja a idon Dr kenan
" 'yata kin tashi lafiya ya bak'on waje?"
"Lafiya lau Nenne."
"Madallah! Fatan babu wata matsala?"
"Eh! Nenne babu komai."
"In har da matsala ki sanar min kin ji ko?"
"In sha Allah! Ameesha ta amsa cikin ladabi. Da haka suka yi sallama ta mik'awa Dr wayarsa suka ci gaba da magana da Nenne, ita kam bedroom ta nufa don yin sallah.
Zata tayar da sallar kenan Dr ya shigo
"Wai har kin yi alwalar?"
"Eh! Zan tayar da sallah."
"Ok jirani na yi alwala." Yana maganar ne yana shiga toilet.
Bayan sun idar suka ci abincin da Dr Asmad ya fita ya sayo masu, sai suka ci gaba da hira har magriba, wannan lokaci Dr ba a gida ya yi sallar ba domin masallaci ya je, bayan ya idar da sallah ya nufi gidan Nenne don ɗauko Aneesa kuma ya gaisa da bakin gidan, bai su shigo gida ba sai bayan ishsha. Ko a mota Aneesa sai cika take tana batsewa, domin da cewa ta yi gidan Nenne zata kwana, da kyar lallabota ta biyo shi, ko da Dr ya bata take away din da ya yo masu kin karba ta yi, har sai da taga ya nuna ɓacin ransa.
Ita kam Ameesha bayan ta idar da sallar ishsha zama ta yi tare da ɗaukar littafin addu'oi tana karantawa, sallamar Dr ce ta sanyata ɗago kai.
"Sannu da dawowa! Ta yi maganar tana amsan kayan da ya shigo da su.
"Yawwa ya zaman kadaici?"
Murmushi ta yi kawai ta kai kayan ma'ajinsu.
Ruwa ta kawo masa mai sanyi, tas ya shanye ruwan ya aje cup din, zama kusa da shi ta yi tana faɗin
"Dr ka daɗe a masallaci."
"Ki bari kawai na biya gidan Nenne ne bayan an idar da sallar, kin san Aneesa tana can."
"Ok ya Nenne da Bobbo?"
"Duk suna lafiya, ga abinci nan na shigo da shi nasan kina jin yunwa ko?"
"An gode, amma fa ni Dr bana wani jin yunwa."
"Ji beta don Allah wai bata jin yunwa, ko dai baki son cin abinci? Shi yasa kullum baki kiba." Ya yi maganar yana jan kumatunta.
Dariya ta yi tare da daukan kayan ta nufi dining room da su
"Na gama haɗawa fa Dr."
"Ok bari na yi wanka tukun. Ya bata amsa yana tafiya, bai jima da shiga ba ya fito cikin wasu rigar bacci mai kalar milk, tana ganin sa da kayan ta kauda kai dining suka nufa sai da suka koshi Dr ya suri Ameesha bai zame ko ina da ita ba sai kan fadeden gadonsu, da sauri ta tashi zaune
"Lafiya kuwa?" Cikin mamaki Dr ya yi tambayar.
"Wanka zan yi kuma ban yi brosh ba."
"Mu je na yi maki."
Zaro ido ta yi, cikin sauri ta ce "A'a."
"Please mana My heartbeat."
"Don Allah dai Dr ka yi hakuri."
"Na hak'ura idan kin gama wankan ki dauro alwala." Ya yi maganar bayan ya aje mata kayan bacci a kan gado.
"To." Ta amsa tana shiga toilet, ganin ya fita, ko da ta gama wankan daure da towel ta fito, ganin babu Dr a bed din ta yi saurin isa gaban mirror ta shafe jikinta da mai da turare, jikinta sai fitar da sansanyar kamshi turarenta yake, wajen gadon ta nufa don sanya rigar baccin,
"Inna lillahi! Ta furta a fili ganin irin kayan da Dr ya aje mata, sai juya su take tana tunanin ta yadda zata sanya, a haka Dr ya shigo
"A'a ya baki shirya ba?"
"Dr wannan kayan..."
"Mai suka yi?"
"Ummh! Ban iya sanyata."
"Ok kawo na sanya maki." Ya yi maganar yana nufarta."
"Sorry Dr Please."
"No! Kawo kawai zan sanya maki."
"A'A ka bari zan sa amma ka fita."
"Ba zan fita ba, ki je toilet ki sa kina bata min time fa."
Ganin ya hada ransa yasa ta nufi toilet, sa kayan ta yi ta tsaya tana k'arewa kanta kallo
"Woww." Ta furta ganin yadda kayan suka yi mata kyau, sai dai bata jin zata iya fita a haka don sam kayan basu da maraba da tsirara, riga da wando ne da kadan rigar ta wuce cinya, shi kam wandon har gara babu kalar milk ne, komai a bayyane yake.
Dr kam yana zaune yana jiran ta fito ya ji shiru, don haka sai ya nufi toilet din Yana faɗin
"Heartbeat ki fito ina jiran ki fa. " Da ya ji shiru sai ya tura kofar, nan take ya bude tsaye ya ganta ta rintsa ido.
Kallonta ya yi sosai tare da sakin ajiyar zuciya, hannunta ya riko dogon hijab ya sa mata, kana suka tayar da sallar bayan sun idar ya dafe kanta ya karanto addu'ar da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya umurci ko wane ango ya yiwa amayarsa, yana gama mata addu'oi tare da bata tatacciyar Madara, sannan ya soma tambayarta game da addinin ta, sosai Ameesha ke bashi amsa, ya ji dadin yadda Ameesha ke ba shi amsa, cire mata hijab din ya yi ya ce ta kwanta.
Kwanciyarta babu dadewa shi ma Dr ya hau gadon tare da kashe hasken bed room din, da yake tuni ya kashe duk wani kayan wutan falo, bacci ya soma daukarta kenan ta ji mutum a jikinta, sosai hankalinta ya tashi duk iya kokarin ta na gujewa Dr abin ya faskara, sai ma ji ta yi yana karanta addu'ar saduwa da iyali, tsabar azabar da taji yasata sakar masa kuka ganin abin ba mai k'arewa ba, Dr ma bai san tana yi ba ya dauki dogon lokaci kafin ya maida Ameesha cikakkiyar mace, wahala kam ta duniya ta sha shi, albarka kuwa Dr har ba zai iya fadi adadin wanda ya sanyawa Ameesha ba.
Don sosai ya ji dadin yadda ya sameta, Aneesa Yar uwarsa ce kuma tabbas shi ya soma saninta, amma Ameesha ta daban ce ba zai iya haɗa matsayin ta da ko wacce mace a zuciyarsa ba.
_To sannu Ameesha sangartacciya, yau dai duk ta sangarta ta kare domin kema kin shiga sahun matan aure, Allah ya bada zuri'a dayyaba_ 😍💖💓💗
*YAR MUTAN RANO*
[10/8, 8:17 PM] Zulayheart Rano: *SANGARTA*
©
*ZULAYHEART RANO*
*Sadaukarwa ga khadija s Muhammad My Besty*
*Wow gaskiya ina godiya sosai masoya, bani da bakin da zan iya kwatanta farin ciki da nake ciki, sai dai nace Allah ya saka da mafificin Alhairi, ina alfahari da ku😍😍*
```Khadija S Muhammad
&
Badeeyar Adam (beauty queen) hakika ku ɗin na daban ne, babu abin da zance akan ku, sai Allah ya saka maku da Alhairin sa ya bar mana zumunci har karshen rayuwa. (Aneesa tana gaisuwa lol)```
_*Sorry sister SHAMSHIYA SALIS wallahi na yi missing contact naki, na yi ta jira ko zan ga maganar ki na ji shiru, amma jiya nasa mu Number insha Allah zaki ganni yau*_
*41*
Ya yi kusan minti biyar a zaune, rungume da Ameesha wacce ke ta sakin ajiyar zuciya, kallonta ya yi cikin tausayawa ya kaima goshinta sumba, tabbas ya jinjina mata don sosai ta yi kokarin amsan lalurar sa, bai so tun yanzu ya nuna mata haka ba so ya yi sai ta ɗan kwana biyu amma sam a daren jiya kasa control ɗin kansa ya yi, gyara mata zama a jikinsa ya yi yana faɗin
"Allah ya maki albarka Maryerm hakika kin cika yar halas." Jin Dr ya yi sama da ita yasa ta kuma rintse ido don bata son su yi ido hudu, bai zame ko ina da ita ba sai toilet inda ya haɗa mata ruwa masu dan karen zafi, Ameesha batai aune ba sai jinta ta yi cikin wannan ruwan, ai da karfi ta saki k'ara saboda yadda ta ji shigar ruwan jikinta, sam Dr bai damu ba sai ma ci gaba da buɗe mata kafa yadda ruwan zai shiga da kyau yake yi, tun tana mugun jin zafi har ta soma jin dadin sa.
Sai da ya sanya ta cikin ruwan zafi sau uku, sannan ya barta.
"Heartbeat ki yi wankan tsarki ina zuwa." Dr ya yi maganar yana fita.
"To." Ameesha ta amsa idonta a rufe don taki yadda su hada ido.
Fita ya yi ya cire zanen gado ya canza wani, sannan ya koma toilet ya ɗauko Ameesha akan gado ya yi mata masauki, fita falo ya yi bai wani jima ba ya dawo hannunsa dauke da cup din shayi.
"A'a wai har kin kwanta?"
"Dr bacci nake ji."
"Ok tashi ki sha tea sai ki sha magani kin ji ko?"
"To." Ta amsa tana tashi zaune.
"A'a wai lafiya kuwa, shi idon yau an daina buɗe shi ne?" Yana maganar ne yana mik'a mata cup.
Turo baki ta yi cikin shagwaɓa, bata ce komai ba haka ya shiga bata tea a baki ido na rufe kamar makauniya, bata wani sha da yawa ba ta ce ta koshi, magani ya balla ya bata yana shafa mata gadon baya ya ji ta saki gyatsa, babu jimawa bacci ya yi gaba da ita. Gyara mata kwanciya ya yi ya rufe ta da blanket, kafin ya nufi toilet ya tsarkake jikinsa, lokacin karfe uku na dare sallaya ya shimfida ya shiga nunawa Allah farin cikin sa tare da gode ma Allah da ya ba shi Ameesha matsayin mata, yana mai addu'a da babban murya Allah yasa kwallonsa ya shiga raga.
Ya daɗe zaune yana addu'oi kafin ya kwanta rungume da ita a jikinsa, bacci mai dadi ya ɗauke shi, yadda jikin Ameesha ke kadawa ne ya farkar da shi a gigice a lokacin karfe shida an dade da isar da asbah, kallon ta ya yi a dimauce jikinta babu inda baya rawa haƙora ta sai haduwa suke da juna, saboda zafin zazzaɓi, magani ya ballo ya bata da kyar ta iya hadiyewa, sannan ya goge mata jiki da ruwan sanyi da towel, sosai zafin jikin ya ragu har bacci ya dauketa, sai lokacin ya samu nutsuwa har ya yi sallar asuba.